Sashe 138
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
#SURAYYAHMS Ga 11readmores dai Dan Allah idan baku ganni gobe ba kuyi hakuri rasuwa akayi min,i might be traveling! Jiya naga wasu nacewa wai zan bata yan mata da basuyi aure ba kai harda sakonni a private,toh nidai shawara biyu zan baku yan mata kunga captar rayuwar auren bahi zan shiga Idan kinsan ahumagh xai bata ki pls kindly stop reading it. Nidai nasan anan gaba kowacce budurwan xata zamo matar aure,so if ure lucky iyayen ki sun fada maki ya ake srrafa miji wasu fa anan suke ganin komai kuma shi zai jagorance su...ilimi sarrafa shi akeyi,is left for u kiyi amfani da shi ta hanya mai kyau ko marar kyau. We have open romance movies now adays baci ya wuce sexweb da pono movies da ake kalla?..inka sa abu arai kawai kasa ne fa.But let me tell u kina yan mata ace baki da target din sanin sexual life dinki kina ruwa fa.. Respect..Sex..food. Shine namiji..idan kika rude kanki da yawan kunya da bin magana da ra'ayin mutane sai muce toh Allah ya kyauta. AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_