Sashe 125
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nufi kan gado da ita suka xauna har lkcn tana jikinsa. dago kanta yyi yana kallon idonta, ta sunkyar da kanta da sauri, murya can kasa yace "baki da lfya ne" kin dago kanta tayi ya mike ya fita daga dakin, A hankli ta kwanta kan gadon tana ci gaba da kukanta, dawowa yyi dakin rike da tablets da ruwa a hannunsa ya bude ya ajiye ruwan sanan ya dago ta ya mika mata, ba tare da ta kallesa ba ta karba, ya dauki ruwan ya bata ta sa maganin a baki sanan ta kora da ruwan,wani toshe bakinta tayi da sauri ya rikota tun kan ta mike yace "amai"? gyada masa kai ta shiga yi da sauri, ya kwantar da ita jikinsa ya shiga shafa mata baya a hankali, ta lumshe idonta, sun fi minti talatin a hakan. jin saukan numfashin ta a hankali a kirjinsa yasa ya gane tayi bacci, ya kwantar da ita sannan ya Mike ya fice daga dakin. Washegari da asuba yana idar da sallh ya shigo dakin, xaune ya sameta kan darduma ta dauke kanta da sauri, ya rungume hannayensa babu yabo babu fallasa yace "ya jikin" ita ma ba tare da ta kallesa ba tace "da sauki ya naka jikin" juyawa yayi ya fice daga dakin bai amsa ba, ta bi sa da tabe baki ta mike ta koma kan couch din tayi kwanciyarta nan da nan bacci ya kuma dauketa. Rurin hadarin daya gauraya harin ne ya dago ta daga baccin safe mai dadin daya dauke,tana juyi kadan ta sai ta gansa shima kwance akan gado shi daya babu wani kayan arziki ajikin sa. mikewa tayi a hankali ta nufi kan gadon ta kwanta can nesa da shi nn da nan bacci ya kuma dauketa, can lokaci yaja ta farka to ana ruwa sosai ta kawai sai ta ji ta a jikinsa ya rungumeta babu ma hijab din da tasa tayi sallan ajikin ta, Idanun shi alumshe gwananin sha'awa,dago kai tayi tana kallon kyakkyawan fuskar sa da curve din pink lips dinsa Mai kyau ga lips dinsan da laushi,wani karkato idanun ta tayi ta mayar da dubanta kan long lashes dinsa mai kamr na mace,ta kalli sajen fuskarsa da suka yi mugun kara masa kyau da kwarjini,cikin look din baccin shi dake kara masa kyau yana maida numfashi,a hankli ta sauke idonta kan faffadan kirjinsa da ke bude hannu tasa rana shafo wasu zaratatun fresh arbs dinsa masu dauke hankali..a bazata taji hannun shi ya cafko nata,tayi still tana kallon shi yana bude shanyayyun idanunwan sa akan ta cikin wani irin yanayin sanyi with slow motion "Am i safe?..ya furta tana kwato idanun ta daga yanayin dan iskan kallon kauna dayake jefa mata.. "wani shagwabewa tayi ta lngwabe kamar xata yi kuka ta girgixa kai tana turo masa baki,ta rasa me xatace sai tace ni dai bacci nake ji..ta karashe maganar cikin rigima sanan a hankli tace "ya jikin?..kallon cikin idonta kawai Khal yake har lokacin bata dena yauqin ba...,yasa hannu ya warware suman kanta gently yana xarxare da shi a a hnnun sa har ya saukar mata su gently akan gadon bayan ta,hakan yasa ta sunkuyar da kanta da sauri.yabi ta kallo kamar wani maye, ganin bai ce uffan ba yasa ta dago kai tana kallonsa itama Wani lumshe ido ta ga yayi ya hade goshinta da nasa ya zagaye kugunta da hannunsa daya yana wani irin sauke ajiyayyun mumfashi ,bata ankara ba sai jin bakinsa cikin nata tayi,ta zaburo kamar wacce aka jona ma electric shock,..ta zaro ido a tsorace ta shiga tura sa tana kokarin fara masa kuka ,wani rungumota yayi gam jikinsa ya shiga kissin dinta a hankali yana mata wasu abubuwa masu rikitarwa lokaci daya,ta a birkice jikin sa, sam bata iya daure zautaccen nishin sa a ramin kunne ta,duk yanda ta so kwace kanta kasawa tayi nan da nan jikinta yayi sanyi matuka,hakan yasa ta sulale kasa da sauri ya biyota, da yake ba shi da wani karfi ajikinshi sai yayi mata gentle ba kamar yanda ya saba ko da yaushe ba, nan da nan ya kashe mata jiki sosai sosai Khal ya shiga romancing dinta rurin ruwan saman da ake gwazawa ya dauke sautin komai Sai gauraryyun numfashin su Sai yaji gaba daya ya zauce ma jikin nata na fitan hankli ita kam babu bakin magana a lokacin duk inda hannun sa yake murzawa ajikin ta sai taji ta fita hayyacin ta a take ,..khal yayi sauri ya cire mata rigan ta ya zamar da skirt din shima ya barta da panties ,wani tallafo ta kan krjnsa yayi kafin yay unhooking bra din ta mai gaba,nan da nan ya shiga wasu xantuka duk laushin su da tsayuwar sa sun zautar da shi.. ,kamar yaron da aka bada kayan wasan dayafi so yake juyawa cikin bakin sa,Sunfi mintina goma a hakan yana cakuda ta. wani kuka mai ban tausayi ta shiga yi ganin abinda yake shirin yi da hannunsa cikin panties din ta, ta kankamesa muryarta na rawa tace"kayi hakuri wayyo Allah, pity me plss wallhy baxan iya ba kar ka min haka,baima san tanayi ba,..ya cusa hannun shi cikin neatly shaved part din ta yana shafawa yana zagayawa da yatsun sa kamar yasa mu filin jirgi,.. Wani yarr ne ke ratsa ta har brain,rasa dalilin da ya hanata suma kawai tayi a wanann lokacin don har wani daukewa numfashinta yake don tsoro,ahakan ma ba karamin wahala bahiyya ta sha hannun Khal ba ranan don babu irin jagwagwalatan da bai yi ba sukan su fatan nonuwar ta sanda sukayi ja. Yana mugun son yaji dumin matar sa amma Shidai har yanzu yana samun kansa ne da kasa mata komai duk da yanda ya so yin hakan aranshi ayau wani bin yakanji tausayin ta ya kashe mashi jiki ko don irin yanda yaga take kuka kamar xata shide ne shi kansa dai ya kasa ganewa da kyar kmr wani Mara lfya ya mike ya fada bathroom din dakin,bahi ta dako daga kasan ta haura kan gadon da sauri tana ci gaba da hawayen rudani har lokcn jikinta bai bar rawa ba. ta dauki kayan ta ta maida, jiki ba kwari ta nufi kofa kamar zata fice amma ta ji shi a rufe,durkushe wa gun tayi ta hade kai da gwiwa tana rera kukan sakalci da shagwaba a hankali. tana nan a haka har ya fito daure da towel sai ya nufi kofa kaman zai fice daga dakin,itama mikewa tayi da sauri zata bar gun tsaban tsoron ganinshi gallant duk kirjin shi abude ya jike shataf babu riga hakan yasa tayi baya kamar zata fadi sai yayi hanxarin riko ta zube ajikin sa Wani irin kallon juna sukeyi kamar zasu hadiye kansu Kasa ce mata komai Khal yayi,hakan yasa ta dago kai da kyau tana kallon sa,cak taji komai ya tsaya mata data ke kallonsa don bata taba tunanin ganinsa a lokcin zai haifar mata da jin wani nauyin kisshin junnut aranta ba.. nan da nan ta sake tears ta janye jikin ta da sauri xata bar wajen ya rikota da sauri ya wani rungume ta,lumshe ido sosai take a jikinsa har da shesshekar wasu zafafan numfashi masu rudarwa, shima sai ya runtse idonsa don bai son jin sautin nata ahaka ganin ba dena rawa jikin ta zaiyi ba ya sa ya dago kanta a hankli murya can kasa yace,twinkle kuka kike yi ne?"ni na sa ki kuka koh?ai Baki son ganina na sani...." Da sauri ta mayar da kanta kirjinsa tana ci gaba da kwakwlo kukan ta batayi secon guda ba..,a hankli ta ji yace"am sorry bahiyya, i know ive wronged u in many ways..but ni bazan iya rabuwa dake ba. why on earth will I do dat bayan nasan ina son ki?"i love u with all my heart wify.. Kasa ci gaba yayi saboda tokarewa da muryarsa yayi,da kyar ya iya ci gaban yace "ina son ki sosai,bahiyya blive me,I luv you with oll my heart,I luv everything about you,ur warthm,ur scent, ur serenity,tun ranar dana fara ganinki i know I can Neva be without you,I so much luv you twinkle Did u love me too? Ta kalle shi cikin idonsa bata amsa ba ta runtse ido,a rude ya shafo fuskan ta muryansa na rawa yace "Har na mutu insha Allahu I wll Neva give you a divorce letter"..ure my khaldun"..my eternal..Im hapy that you re still my wife"..and nothing can take that away from me..ya wani fixgota jikin sa kamar zararre ya kankame ta da shauki " rasa me zatyi taji kawai kuka sosai bahiyya ta fashe da shi dan ta ma rasa me xata ce masa ayanzun dago kanta ya kuma yi yana kallon kyakkyawan fuskar ta da ya wanke da hawaye. cikin sauki ya tallafo yasa a nashi fuskar ya hade goshin su,hannu ya sa ya shiga share mata hawayenta yana kallon cikin idonta dake bayyana masa tsananin kaunar sa anata bangeren Ganin yadda ya sakankace mata yana wani maraice fuska sigar tausayi kamar ba shi ba yasa ta dan rude yana goge hawayen nata dake zuba amma kamar sake tunxurata yake sai zubda su take sosai lumshe ido yayi ya jawota jikin sa lokci daya ya saka bakinsa cikin nata a hankali yana mata wasu irin slow kisses masu shiga rai da bargon qashi,nan da nan hawayen da take ya dauke kansa chak Ta kankame sa suna nishi ya juyar da ita a hankli ya jinginar ta jikin kofar ya shiga kissin dinta ako in nan ta kamar Allahn shi ne ya aikosa,ita kam kasa hanasa tayi ta runtse ido,lokacin duk ya kashe masu jiki ganin tana neman sulalewa kasa tana barin sanyi,yasa yayi saurin dagota ya cire bakinsa a nata ya rungunmeta sosai.. yaune rana n farko da itama ta mayar masa hakan,sosai suka shige jikin juna Kamar wanda suka dakon wannan ranar na shekaru dari Anan sun fi minti sha biyar a haka idonta a lumshe kanta akan kafadun sa tayi lamo,tana sake wasu wahalallun marayun numfashin ta,a hankali taji yace "ki tausaya min baby na...Dont eva say u wanna leave me again.. Murmushi mai hade da hawaye ta sauke shikansa yaji sautin amincewar ta da ya bayar.. Sunfi minti biyar a hakn kafn ya wani dago da ita fuskn