Sashe 120
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yanayin tunowa da sassanyar soyayyar su,juyawa tayi ta ga dare yayi nisa amma kuma sam bata jin baccin ,ayanzu ma ji take ta kago taga an ma kusa kiran sallhn farko, ta dan jigininar da kanta jikin gado nan da nan ita ma bacci ya dauketa nan a xaunen kusa da shi, kiraye kirayen sallah ne ya farkar da ita ta bude idonta ta ganta rungume jikinsa ya wani kankameta ga jikinsa yy zafi,daga kai tayi tana kallon fuskarsa suka hada ido don idonsa biyu ne, tsaban taji tausayin sa sai ta boye fuskarta a kirjinsa da sauri Sai taji ya dauro bakinsa a hankli kan gashin kanta ya nitsu, har lokacin sallah ya shigo sosai idonsu biyu gaba dayan su, ita dai kin dago kanta tayi daga kirjinsa, a hankali taji ya kwantar da ita ya mike ya nufi bathroom ta bi sa da kallo, alwala yyi ya fito ya shimfida darduma nan cikin daki don yin sallhn sa, don bai jin zai iya zuwa masallaci ita ma ta mike ta shiga bayin tayi alwala ta fito ta nufi dakinta don yin sallah, tana idar da sallah ta kasa xama dakinta hakan yasa ta fita ta kamo hanyar dawowa wajen san, Abakin kofar taci karo da subaya da aut murja,cike da basu girma ta gaishe su.. Yawwa kije umma na kiranki..bari mu duba shi..tayi sauron gyada kai ta bar su anan ta nufi site din su jahan Yau su biyu tagani da hjy indirah sun shirya tsaf cikin kaisautattun shiga basai an fada ba tasan ba zama zasuyi ba..bayan sun gaisa suka tambaye mai jiki.. Nan Jahan ta fito da wani maganin gargajiya tace ungo rike wannan maganin Aaban ne..ki tabbata kinsa mashi a abinci yaci And dont let him see it herbs he can easily get irritated . Tace ok maam.. Hjy indira ta dafa kafadun ta,cike da kulawa tace bayan kwana biyu zamu dawo ki kula dashi.. Dont leave his side kinji?bahi Ta gyada kai..tana tsaye har suka kammala ta musu rakiya har bakin mota sannan ta dawo ciki,a kitchen din site din nasu ta aje maganin ta nufi dakin sa kai tsaye ta murda ta shigo babu kowa a bedroom din alaman su ant murja har sun tafi amma sai dai bata gansa ba yasa ta fara bin sauran hall din tana dubawa kirjin ta bai dena bugawa ba.. Tun jiya data gansa cikin wani hali sai gaba daya gabobin jikin ta suka sace bata jin karfin yin masa wani abu ko kadan Aranta ayanzu. Bangaren su junnut kuwa tunda suka bar dakin bahiyya jiya cikin dare na abunda take yi sai kuka tana zage zage,hilda taga bazata iya ba da safiyyan Allah ta kai maganan gaban jahan khatun da sarauniya dilshad duk yadda akayi tsakanin bahi da junnut ta sanat musu ,sosai hankalin sarauniya dilshad ya tashi dataji hakan.. A dame tace bazai yuwa muzuba ido ana azabtar da yar mu ba,khatun U need ta calm her down ki gaya mata abunda yakamata tayi bata xauna tana musu kuka ba,jahan khatun tace toh angama ur majesty.. Ta juya ta kalle hilda,kije ki tabbata ta kintsa kanta ki bata abinci..bari na yi tunani yanzu xanzo komai zai wuce daga yau kunji?hilda ta gyada kai...go on..ta sallame ta ta koma site din nasu. Anan jahan khatun ta zauna suna ta kule kulen me zasuce da kuma me zasuyi mai gaba daya akan al'amarin Bahi ta mike da sauri ta nufi ta kasa ta dayan site dinsa shi da bai cika shigan ciki ba,nan ma falonsa ta shiga ta karasa wani fankacecen bedroom, kwance ta samesa ya lullube da bargo har kansa, ta dade tsaye tana kallonsa daga bisanni ta karasa gadon a hankli ta durkusa gefensa tana kallonsa,bata san meke tunzura ta ba ,yaye bargon tayi a hankli suka yi ido hudu da shi ta mike da sauri xata bar wajen ya wani jawota ta fado jikinsa,sosai jikinsa yayi zafi yana fitar da turiri, tsam ya rungunmeta tare da lumshe ido tayi lamo jikinsa wani azaban tausayin sa na shigarta ta kowanni fanni, ganin bai kyaleta ba yasa ta janye jikinta a hankli daga nasa ta mike zaune amma ta kasa kallon cikin idonsa, murya can kasa tace "ka sha magani" girgixa mata kai yayi ta mike da sauri ta nufi gaban madubinsa ta bude ta dauko ledan maganin da aka kawo dazun ta shiga ballesu kamar yanda doc din yace ayi, fridge ta koma ta bude ta dauko ruwa sann ta dauki cup din da ta gani kan fridge din ta bude ruwan hannunta ta dauraye cup din da shi ta xubar a bathroom sann ta kuma zubawa ta karaso kusa da shi ta durkusa tana mika masa, da kyar ya karba ya xuba maganin a baki sanann ya kora da ruwa,mikewa tayi ta dauki park din maganin ta nufi gaban madubin da shi zat ta ajiye,maganan jahan ne ya fado mata,ta dawo kusa dashi... Did u need anything?Zaka ci abinci? Mezaka ci.. Yayi shiru kamar bazai amsa ba chan yace,"yambals" Tace ok, shikenan? Yace yeah.. babu bata lokaci ta fita ta nufi kitchen ta sarrafa abincin,cikin dabara tayi mixing maganin a balls din da driink din duk ta kimtsa ta hada atray xata taho masa da shi,tana bude door din kitchen taganshi tsaye,baice mata uffan ba ya shigo daga ciki ya zauna akan kitchen island Tayi kamar xata basar sanda taji karamin gyaran muryan shi yana cewa,im eating here ta dawo ta aje tray din agabansa.. Dakan shi ya zuba drink dink da shike Royal tortie fruity smothie ne sai taste din maganin bai fito bare ya nuna,yayi kitibir sai qamshin frozen raspberies,water melon almond milk da greek youghut yake da shike da suka kawai ta yi amfani.. Ya zuba a cup ya sha kusan rabi..tana kallon sa..fork ya mika hannu zai dauka tayi saurin kawo masa tana mai neman wajen zama,a hankli ya fara taba yamballs din but sabida taste din maganin sai bai iyacin ko gwara daya,tayi da shi amma yaki..kirar subaya yasa ta bar sa anan kitchen din ta nufi site din ta. Da sallamar ta ta shiga,subaya yan ita kadaice a gaban mirror tana kwalliya mai jyau afuskan ta,tsayawa bahi tayi bayan ta yi sallama da mamaki tasake bakii tana kallon subaya "..zauna ki jira ni baby..taceh to sai ta xauna a bakin gadon cikin ranta tana tuna cewa tun rabuwar big sis da sadat bar sake kwalliya akan fuskan ta ba sai yau.. Bayan ta gama ta taho kusa da ita ta zauna ta maida mata murmishi.. Big sis,U look beautiful Subaya bata fasa muemushin ba bata riko hannun ta tace just for u my princess ya jikin khaldun,hope he is jmnot troublingbu tace yea jikin ma da sauki..subaya tace Allah ya kara sauki..kinsan Aaban bai cika ciwo ba..im sure he is going trouh alot har tausayi yake bani bahi tayi shuru bata amsa ba.. " dauke ajiyan zuciya subayi tayi tace Bahiyya?..me kuke ciki ne da mum .? I know ive not been paying too much attention to u,karkiyi fush dani kinji, im just tryna make ur weding dress impeccable, abubuwan ne sai a hankali.. Kince ma su umman baki son auren ko?bahi ta girgixa kai ta sauke kanta kasa..subaya tayi saurin dago fuskn ta suna fuskantar juna.tace pls Kiyi hakuri bahiyya..i know im the most selfish sister a duniyan but i want u to pls consider my brother kibar maganan baki son auren nan.. ki dauka laifi nane...wallhy nice nayi ta daga masa hankali duk abunda kikaga ya aikata miki ba yin kanshi bane.yana tsoron tas hin hanklina ne sabida yasan idan baibani kulawa ba xan iya barin muku duniyar mai gaba days .im beggin u unbehalf of him kiyafe masa, Kinga su mum?toj ba barin maganan zasuyi ba har sai Kince kin amince ...thy r jot jokin kuma kinga mijin ki baxai iya jure hakan ba,"in gaya maki wani sirrin sai ta dan dago suka kalle juna,khaldun is sick becos of that tension nacewa xaki bar shi..baki wajen ne amma doc ya mana bayanin cewa khal baya samun bacci,i know he is scared of loosing u. Kiyo hakuri badon mu ba ki sassauta mashi.. pls my sis.. Purnish me instead ..ai nice mai laifin. Bahi tayi saurin sauke kanta kasa tana tare hawayen ta da suka zubo cikin sanyin murya tace'big sis Karkice hakan dan Allah nifa baki min komai ba..i dont want to purnish him anymore...ni bansan Sabida ni yake ciwon ba..im sorrry..subaya tayi saurin jawota jikin ta,wani kuka ta fashe dashi tana lumewa jikin ta..nifa ba dagaske nake musu ba,kawai na fada ne..ai kaamil ma yace na dena fada musu hakan kuma bazan sake ba.. Cikin rarrshi subaya tce "Shhhh its ok...im glad u wont..kisa aranki cewa qaddara ne ya sa zaki zauna da shi not becos of anyones mistakes. Tashi kije ki duba shi,ni kukan nan bana son shi.. Ta shiga share mata hawaye ur fitting day is coming soon bana son inzo ina ganin ramar damuwa ko kashin wuya.. Get up..ni zan fita ne sai nadawo.m.bahi ta gyada mata kai sukayi sallama ta fito tana sauke ajiyan xuciya.. Duk abubuwn suna ta kashe mata jiki ayanzu bata jin wani zafi aranta face fargaban yadda zata gaya ma jahan tana son mijin ga in sun dawo.. Bangaren junnut kuwa,hilda ta samu ta taimaka mata yadda jahan khatun tayi mata oder,tasa wata figiyar rigar shan iska iya gwiwa .ta hade rai bata dariya abincin ma da kyar taci fuskan ta full of rage and war.. Sosai ta dau abun da zafi,musamman data kwana tana tunanin yau da safe bahiyya zata zo ta tsuguna gaban ta tana rokon ta,tana kuma mai sheda mata tabar mata khal.. Rashin zuwan bahin hakan ya sa taji wani mumumnan axaban haushi da ciwo aranta Tana ta shan mamaki,yaushe bahiyya ta dawo hakan?tasan dai basu fada su kwana a waje daya batare da sun shirya ba Wato akan namiji xata juya min baya ko? Shigowar jahan khatun ya dawo da ita daga tunanin ta sai tayi sauri ta jawo ta jikin ta tana bubbuga bayan ya sigat lallashi..wani kukan shagwaba mai sarkafe da muhum kishin tsiya ta fashe da shi,kiyi hakuri junnut kar ma kice min komai duk nasan abunda ke