← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 173

Sashe 17

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ _Masha Allah for the undiluted love,bazan iya dai rike suna ko groups ba.All i wanna say is nagode musamman masu long coment din da bana iya karantashi har karshe,i love u too darling(s),dont mind if i dnt answer you on time ina dai staring mesges and i will respond soonest insha Allah "_ _Sai masu cewa na musu voice note na sunan book,i dont mean to be rude amma gaskiya dai bazan iya ba.i wont write,post,reply mesges kuma in zo inyi wani bayani ba,in sunan book din yayi ma mutum wiyar fadi sai ya barshi, im in it for the lessons not for the name.beside ba nice writer na farko dana rubuta book mai sunan yare ba.'_ _and My fellow grammerians mrs no English, those who are chocked up with my exceptional talents pls errrh go nd hug transformer for me,dan idan baka zo ka fada agabana ba toh har abada nice gaba da kai"._ -Formal Tsabar bakin ciki Da kyar nayi bacci ko iya bitan karatu na banyi ba gashi malami na yace min na dage sosai da don kwanan nan zanyi jarabawar waec. da safe ko da na tashi fuskata sam babu wani cikaken walwala But still i know i have to forget abt it to meye ma a ciki dan yace na jefar da riga? Ba ringan sa bane ai shi zaiji dashi.. Cikin shirin fitowa aikin safiya na bude kofa ta na nufi kitchen dinsa na fara aikace aikace. 7.28 na fara takowa xuwa kofar dakin shi nasan 2 minute zai isar dani wajen ajiye mashi shayi Thank God he is sleeping,da alama bazai je ko ina yau ba. Haka nayi ta hanging a wajen kamar marar aikin yi sabida bai fito a dakin sa kamar yadda ya saba sai yaje ya dawo kafin yake cin break fast dinsa ba. Atakaice dai yau ban samu lokacin gyara mashi daki da hada masa ruwan wanka ba By 8.30 sai gashi ya fito fuskan sa still ba sauki,nidai nayi tunanin ko dan bai kimtsa bane. As usual baiko kalle ni ba har na gama serving dinshi,ko gajiyan tsayuwar jiran sa yanzu banaji tsaban yadda kwakwalta ta dau cagi wajen tunanin yadda zanyi sneaking na karasa sauran aiki dake jira na a dakin sa Jim kadan da farawar cin abincin sa sai ga Wani kurtun soja ya shigo yana masa magana kasa kasa with full respect bana gane komai but alaman kamar ana neman sa awaje ne. I was happy daya fita,sai na tattara kayan abincin nakai kitchen na wanke na jere su tsaf na yi mopping ban kuma bata lokaci ba na dawo kofar dakin sa Anan Don na tabbatar bai dawo ba sai na kwankwasa kofar s har sau uku,toh dana ji shiru A hankali na turo na shigo duk da haka ina famar leke, zuciyata kuwa har tambayata take akan me nake wani sneaking kamar marar gaskiya? Ganin bakowan da gaske yasani na sake na shiga karkade makwancin sa na sauya beddings na aje ma masu loundry a inda nasaba ajewa,na share ko ina tsaf tsaf na kammala vacuing beige rugs. Tsaye nayi rike da kwankwaso na a gajiye ina dada duban lokaci, Tare da sauke ajiyan zuciya na bude kofa na shiga bathrum dinsa Anan ma ban ko kallo gaba na ba nayi tsaye gaban tap dinsa na kunna ruwa na tsiyaya ina bi da kallo Hankali ma har ya fara kaini wani tunanin Kamar daga sama naji ance waye wannan?. A razane na farga na juyo da sauri sai charaf muka hade ido dashi "Wayyyo Allah na shiga uku. He is in Towels babu ko riga ajikinshi. Wani tsorattacen hadiyan yawo nayi mai shake magwagwo to wallhy bansan yaushe ya dawo ba bare ma nasan ya shiga bathrum yana wanka. But Could it be lokacin ina kitchen ne ya dawon?sai na daura hannu aka ina bada kaina laifi...toh meyasa ma ban fara gyara nan dakin nasa kafin naje kitchen din ba? Gaba daya jiki na ya hau rawa gashi na kasa sake daga ido na kalle shi. Shikuwa Wani tsawa ya daka min that i can't help but to stammared Nace Ka...yyiiii haku...ri...na zo hada maka ruwan wanka ne Da wani irin muryan bacin rai yace meye sunan ki. His voice kamar wani tsawa haka naji acikin kunne na yau Cikin rawan murya nace masa sunana BAHIYYAH Bai ko kula ni ba "How dare you stand when im standing ke wacece haka? Da sauri na sulale nayi kasa Allah ya so ni toilet din san ma yafi wani dakin tsafta,so batare da na ansa shi ba na zuba gwiwowi na akasa nayi kneeling. Who send you huh?Kashe ni zakiyi ?waya aiko ki.. Bansha mamakin fushin sa ba don nasaba dama he is always angry at me. Naji tsoro sosai dan haka na fara tattaro nitsuwa dan na samu na amsa tambayar sa da kyau batare da yamin wani abu ba. Har wani tsoro nake kar yace zai mare ni Gashi akai na ya tsaya yana hushi obviously waiting for my reply Gani nayi yana min kallon rainin hankali irin kamar ma bai taba gani na a rayuwan sa ba sai yau,hmm bakomai bane i know tsaban rashin m ne kawai irin nashi. So i started talking calmy da kyar na nitsar da harshe na... Nace jahan ce ta sani aiki,aikin kulawa da kai da site dinka...nayi shiru ban kara cewa uffan ba. I have to repeat myself sau uku kafin ya san ma nayi magana.. "And she gave you rights ki shigo min bathrum ina wanka.? Nayi saurin girgiza kai na jiki na duk yayi sanyi yana shaking Tsaban tsoron sa danake ji i was seriously strugling with my tears amma duk da haka saida suka sauko kaca kaca akan fuskata. Shikam ma Haushi na bashi Sosai sai daya buga mirror cubord tayi kara da tafin hannun sa. Are you deaf? A fusace ya firta hakan sai na girgiza kai ina hawaye. .wani mugun harara ya jefa min I said,Words!!! Ki bude bakin ki kiyi min magana Use your freaking godam voice and respond to me when im asking. Bazan iya ba,Kuka mai sauti ne ya kufce min ina yi ina toshe baki na a tsakure sai na shiga cewa Nifa Jahan ce ta sani aikin dan Allah kayi hakuri Daya ga dai na birkice sai ya basar Baice uffan ba ya tsaya kallo na Sai jan shessheka nake ina neman hadiye kukan dana keyi amma nakasa Get lost! Kawai yace ya juya abunsa. Bansan sanda naruga aguje na bar dakin shi ba,da kyar na isa katifa ta tsaban yadda nake ganin dishi dishi kuka nakeyi cikin tunanin abunda zai biyo baya. bacci barawo shi ya dauke ni.. Shi kuwa yana kammala shirn sa ya nufi part din mahaifiyar sa,simple green rigar army yasa akan wata dakilalliyar drenched jean cikin takun sa mai dauke hankali Anan harabar shashin tun Daga masu jigilan aike aike har manyan security Kaf aka fara watsewa kamar sunga malaikan mutuwa, kan kace kobo waje ya dauki shiru A falon ta na uku ya dakata Jahan Aarahn ce a zaune akan wata Asian block rimmed chairs,Wanda Shikadai ya cinye rabin falo an kawata shi da huge and bold trow pillows Kawataccen murmushin ta mai narkawar ta tare shi da shi ayayin da ya karaso gaban ta daf ya rusuna cike da ladabi yace ina kwana mamah? Bata amsa tana dai kan murmushi chan ta dago kanshi da tafin hannun ta ta zuba masa idanun ta Kallon ta yake shima baice uffan ba don a cikin sauki yake jin duk duniya babu murmishin daya fi kauna kamar wanda take mishi Ayanzu. Bata cika kiransa da asalin sunan sa ba dan haka Tace angel ..KHALDUN!my very own son....ta kuma dafa kafadan sa cike da kulawa,Allah ya raya min kai..ta shiga mashi addua kala kala saida ta gaji kafin tace tashi ka zauna. Ba musu ya mike ya dawo ya zauna kusa a gefen ta Har ya juyo Zaiyi magana ta juya cikin taron mumfashin sa tace shushhh Shirun yayi sai ta furta Deep breath!!!! Sai ya sauke nunfashin Slowly Yayi rolling idanun shi,sannan Ya wani sake ajiyan zuciya ya nayi yana maimaitwa slowly har sanda yaji dai dai Watoh His mum,ita kadai tasan yadda take bi dashi,shikan sa ji yake agaban ta kamar dan karamin yaro yake. "Whats wrong my khaldun?naga kamar ranka abace Yace mamah,who is she?wancan yarinyar dake shiga min daki... Tun kafin ya dora wani kalma ta juya ta kalle shi tana murmushin daya dakatar dashi.. Sai bai sake cewa uffan ba shima Ya sakalta mata fuskan sa ya sauke kansa kasa Jahan Gyara zaman ta tayi kafin tace toh mika min,ta masa nuni da tarin fresh dates(dabino)cikin pantray dake gaban glass center table nan ya dauko ya kawo mata gaban ta,ya kuma deba a hannun sa ya bata ta kai baki. Kafin ya koma ya aje tray din akan table ya juyo tana kan taunar dabinon cikin nitsuwa sai tace yarinyar ba kamar kowa bace my son,she is your personal help ni da kaina na zabe ta ta kula min da kai. Shima Baice uffan ba Sanda Ya zauna cikin kasaitar sa baima kalle ta ba "mamah,"is it necessary? Itama jahan din Bata amsa ba sai tace cmon my angel addua ta fa yana tare da kai kullum dan Allah kar ka damu da komai,..nan sai ta jawo hannayen sa cikin nata a saukake Wani sweet and calming hand massage ta shiga bashi tana kure shi da kallo mai dauke da motherly sooths cikin kwarewa ta rusunar da zuciyan shi yadda tasan dole zaiyi calming sosai,a tsanake ta ke massaging thumps dinsa ... Khaldun was already cool amma bai ce uffan ba,lura da hakan yasa tace can i formally introduce her now? Ba bata lokaci Yace ehmm.. Daga nan suka cigaba da dan hirar su... Ni kuwa Ko wani minti 30 banyi da runtsawar ba naji ana buga min kofa A firgice na sauko kaina na min ciwo tuno da yau ban je na karbe kaya daga landry man na shirya masa su ba yasa kirji na bugawa Sai dai ina bude kofa naci karo da
Chapter 17 · 0% Book details