← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 145 OF 173

Sashe 145

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mayar ya aje ya koma baccin shi abunshi Site din jahan khatun kusan kwana sukayi a tsaye dan garin jeka ka dawo yasa kusan komai akayi ahi a kunnen junnut Diri take tana xaga waje "Wato bahiyya ta maida ta yar iska,tasan khal zai zo suyi magana shine zata rike shi da sex adaki tana sa shi ihu dan ta bata haushi ko? She have neva complained bitterly kamar na yau,tsaban jinin ta y hau wasu abubuwan datake boyewa akan zamantakewar ta da khal tsaf sanda ta fade shi jahan khatun taji Junnuy Tayi ta kukan bakin ciki,akan khal yana wulkanta ta,in akwai inda yafi kololuwar bacin rai to sanda takai ran jahan nan Sun masa missd cal yafi talatin,washe gari da ssaafen Allah yana farkawa da kiran kakar shi dilshad yaci karo dashi.. Yana cewa ina kwana?bata saurare shi ba Masifa take ta inda ta ke shiga banan take fita.. Im higly disapointed in u,dama ashe nabaka mata ne dan ka wulaknta?junnut yr uwan kace da haka zaka rike ta inbamu duniyar Babu irin kumfar bakin dabatayi masa,dan radin kanshi ya gaji da defendig kansa ya fara bata hakuri. Duk bahiyya najin su abun bai mata dadi ba,shima bai ce mata komai akai ba yayi sauri ya shirya ya fice zuwa site din jahan Tasan saboda karar shin datakai gaba ya sashi musu sammako Haka itama ta daure fuska tayi masa masifa sosai,duk sanda suka so su ruda shi. Shidai baison wannan junnut din,dabiar ta bana ajin shi bane, uwa uba karya datayi wa matar sa ta xubda mata kima abune da baxai yafe mata cikin sauki ba. Hakan dan dolen shi ya sauko ya xauna ya saurareta ayau,duk abunda ta lisaafa take bukata baiyi kasa agwiwa ba ya biya kudin Tana taso tace ya bata diamond necklace din brand dinshi kamar dai yadda yy ma bahiyya, ko ace wani abu dai mai muhimmnci daga wjen shi amma ta rasa ta yadda xata fito masa. Ya tafi meeting bai dawo ba ta shigo part din bahi,samun ta tayi a kitchen tana kintse kimtse suka shiga hirarraki kamar babu komai a tsakanin su. Azahirin gaskiya kuma lura sosai da ita junnut keyi Ganin ta dan sake yasa bahi ta nuna mata design din umman ta da khal yy mata Wato irin daraja ta da khal yyi kenan?har kabarin su aka bi iyaye aka nemo izini?hmmmm Abun ya buga xuciyar junnut ban wasa ba take ta fashe ma bahiyya da kuka mai karfi ,duk bahi ta dauka kukan jinjina ne bata san kukan takaici da mugun kishi takeyi ba. ..lpya lpya ta rarashe ta,junnut din karba tana taya ta murna tana barin wajen kuwa Taje ta hada mashi sharri mai zafi awajen kakar su dilshad tsaban kuka har tana birgima Yauma ranshi a bace ya dawo gida,dan baiso dilshad ta kafa masa dokan iya abunda da zai iya bada matar sa ba Shi baiga dalilin da ma zaa kayyade mashi abunsa ba bayan diamond din nasa ne,dukiyar gadon masaurar kakkanin sane. A duniya inhar bahiyya dayake kauna take saka shi cikin farinciki bata mora ba baisan wa zai mora ba. Baidai ki musu ba,tun kan wannan diamon din bai sake bata wani ba. Hankalin junnut sai yadan kwanta,itama ya bata kudi mai yawa dan yau saura kwana daya ta koma skul murna takeyi sosai musamman data ji jahan tace tare da khal din yau zasu je us akwai aikin da xaiyi na dan kwana biyu... A Iya bakar magana takan sakaya ta fada ma bahi amma sai taga bahi hanklin ta ma bai nan,ita tuni tayi zeroing mind din ta akan idan lokaci yy xasu raba khal da junnnut dinta Ranar tafiyan sun, junnut ta daddage ta shero wata tsaleliyar kwalliya saida ta gaji da jiran fitowar sa ta kama hanyar site dinsa dan tsaban kinibibi. Cin karo dasu tayi suna saukowa bahiyya ta saka dogon hijabi pitch daya kai mata har kasa hannun ta rike da briefcase dinsa Shikuma ya riiriko waist din ta da hannun shi yy kyau yana shan qamshi dan bahiyya ta shirya shi da wuri kuma taki ta barshi ya cigaba da manne matan da ya saba.. Junnut,Ta kare musu tana jiran bahi ta sake hannun shi,sai taga har suka gaisa khal din ma bai bar bahiyya ta bata wani kwakwaran attention ba . Duk da taga yanda bahi take narke mashi da wayo alaman tana so su kebe suyi sallama Hakn bai dara taba Ta ba sanda ta nace tayi kyam wai tana jiran shi .harda cewa bahi yau fa itace da mijin ...bahi takanji kishin dreasing din junnut agaban shin anma bata taba nunawa ba.. Haka suka rabu tun a falo kowa ya kama hanyar shi khal baiji dadi ba Yana kuwa bude car xai xauna wani abu yace mai ya daga ido bahi ya gani ta biyo sa, dasauri ya fito yana tambayar ta meye ne? narke fuska tayi tana shagwabewa kamar yar shekara bakwai..ta lafe kadan ajikin sa tana turo baki. "Nidai murmushin ka nake so nagani ...one more time plsss..." Ciz labbansa yyi yana wani irin twin sexy smirks,aranshi jira kawai yake tace mashi bata son ya tafi ya fasa tafiyar amma bata yi hakan ba... Junnut ta dago daga honest coner din car din inda take xaune tana jiran shi zaa kaisu airpot satan kallon sun ma bata iyawa Adduan neman tsari,dana Allah ya dawo mata da shi lpya bahi ta shafa masa,khal dakejin kansa kamar shalele yabi ta da long kisss mai taba kwakwwa sannan ya tura ta ta shiga gida Sabida hakan junnut tayi fushi bata kula shi ba har suka isa US,shi da kanshi yakai ta har apartment dinta baice mata cikan ki ba,to da har ta sauko zata masa magana yana xama sai ya dialing numbr bahiyya .,tun yana maganan kasa kasa har yaga kamar cin fuska ne kawai sai yayi waje.. Junnut jitayi Duk ta kasa Xama sanda ta labe tana jinsu tana kumbura,bata san cewa soyayyar sun har haka bane So khal daya shigo yanacewa zai koma gida, mancewa da shima waye ne tayo ta shiga sauke masa masifa da bori akan abubuwan dake cin ta arai game dashi Tun daga kan karyan dayayi na auren shi da bahi dabai bata hakuri ba,da kuma rashin bata lokacin sa duk su suka fi daga mata hankli. She is mannerless cakka masa magana take anyhow ta na muna masa ita dolen shi ne,shikuwa inba uwar shi ba bai cika son wata ya mace tana masa tsiwa ba Sanda ya bari tagama tasas sannan ya tsige ta shima, cewar sa taje takai karar sa a duk inda take ganin zata iya,shi kuma zai nuna mata cewa ba wanda ya isa dashi sai Allah,wannan baraxanar nashi bakaramin tsorata junnut yayi ba. Kwana biyu basu magana yama share kashin ta sosai kamar basu kasa daya,ayanzu matar sa ce kawai agaban sa hanklin sa bakaramin kwanciya yakeyi ba.. Junnut Duk sai taji ta damu,bayan wasu kwanaki ta daure Gidan shi taje yafi sau akirga da only time da taganshi shine ya fito cikin uniform kuma tasan ba lokacin ta zaiyi ba. Haka har akaci term guda batasan me take a schl din ba. Tsakanin bahi da jahan khatun agidan sunfi wata guda amma shiru yafi yawa sai maganan banza duk dama bahi batta tankawa. Ahakan ma jahn jira take ayi auren sa da junnut kafin su sata agaba dan kwata kwata bata so su fara azabtar da ita batare da sun kalmashe bakin sa After 29 days Khal ya dawo ma matarsa ya riga junnut dawowa amma aikin shin bai barin sa kamar da chan kusan kullum yana meeting da sauran su Junnut kuwa data dawo ta ga kamar wani sabon shafin soyyayar suka bude sai itama ta haukace ta fara fidda salo ayanzu Ta kota wani hanya takan shigar musu bata damu da wulk ancin khal ba . Kowani rana sai tazo site din neman bahi gashi bata iya sallama ko ina takan kusa kaine dan taga me suke ciki.. "...haka ma Ranar yana baccin safe bahi ta shiga wanka yaji motsi motsi daya bude yaganta akanshi wai ta zo wajen bahi abun bakaramin bashi haushi yyi Bahiyya kam har yau bata dago komai ba dan da zuciya daya take zaune da junnut amma khal sosai ya fahimce kishi junnut takeyi da bahi take kuma boyewa. Aransa Yaso ya ganar da bahi manufar junnut amma ya lura da ita kamar bazata ma saurare shi kuma shi yasan inya dau mataki akan junnut nan gaba wajn dad dinshi zaa kaishi kara cikin kwanakin kawai sai ya kyale ta ya zuba mata ido sosai,..sai ya fakaici dai dai zata musu irin shigowar bazatan da ta saba sai ya fara dan banzn wasa da matar sa su ruda wajen da dariya gurnani da sumbatu Junnut Ita da kafarta zata bar wajen tana kumbura.. Sau tarin yawa ya mata hakan,takanji zafi sosai amma kamar mayya sanda ta nace ta cigaba da shigowa site din idan har bata zo da rana ba to zata zo da safeko da yamma Khal abun yabi ya ishe shi,ayanzu ko da ya kira bahi daki sun barta duk iya time din d sukayi haka zasu dawo su same ta tana jiran su... Burin ta ta shiga rayuwar sa kota halin kaka ita sex din ma da zata san yadda zata hana shi sami ajikin bahi da tuni tayi... Bahiyya kuwa hankalin ta a kwance yake,bata yi tunanin junnut tana bibiyan ta bane,ta dai san idan suna hira dga khal ya kira sai junnut ta fara mata surutun .sometimes har takance mata tana bashi kai over,bata san halin namiji bane. A iya lura ynzu bahi ta gane cewa bayan alkwarin auren dake tsakanin khal da junnut ita bataga wani alaman soyayya aciki ba amma junnut taki sam furucin ta bai nuni da hakan. Takan sakaya zance ne cikin wayo ta nuna ma bahiyya cewa ai akanta ne khal ya rage kulawa da ita ya sauya ma salon soyayyr su ...tana sane da cewa bahiyya tana jin wani irin intace hakan amma bata damu ba.. Bangaren su jahan Aarah,an fara shirye shiryen karban baikon subaya. Acan kasar oman Tun ma ba ayi auren ba subaya ta murmure sosai tayi haske
Chapter 145 · 0% Book details