Sashe 98
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
yayi yace lallai auren nan ya bata min ke.. U no longer respect me... Cako hannun ta yayi abaxata ya matse a nashi tasa masa ihu tana finficikewa abun wuyar sa ne ya fadi ajikin ta ita tagani shi bai lura ba yanata faman kokawa da ita tayi sauri ta cusa acikin hannun rigar ta..da karfi ya hada ta da jikin car din shi ya matse bakin ta yana kokarin shakar gamshin jikin ta cikin wani yanayi,hawayen ta mai zafi su suka fetso ..,yana ta kallon inda ruwan hawayen da ke saukowa akan hannun shi.. Wani irin mugun yanayi ne a fuskan sa na bakar kishi da azaban mugun ta. "Kinzo sabida nace zan kashe shi ko?toh kisani zuwan ki bazau hana komai ba...ke Kinsan ina son ki". Amma sabida ke wawiyace kin bari har an aura maki aure da wani wawan ..toh ki nitsu da kyau kiji abunda xan fada maki.. Sake ta yayi ya fito da briefcase daga motar shi ya mika mata hawayen ta take sharewa kafib ta karba tana karantawa Yace...this is subayas life..50% of her wealth shine anan,kuma sauran nasan inda zan same su. Nasan kin gaji ko? Toh Shiyasa na sama mana mafita..i have the money now, saura ke bahiyya.. " tayi masa shiru cahn ta dago kamar marar laka ta kalle shi..Magana tayi kamar Jikin ta a matukar sanyaye tace ... Sadat Am married.. dan Allah ka rabu dani..ba kasamu kudin ba?kasan ba a aure akan aure..da sauri yace mata anayi mana...ni nasan yadda zamuyi ..kisa aranki cewa sai kin aure ni idan ba haka ba .. Tun bai gama ba Ta toshe kunnen ta a mugun zafafe tace pls stopppp Jifa tayi da file din akasa agabn sa tace ni bazan aure ka ba..Nace maka ina da aure,bani da wata alaka dakai yanzu..ba kudin bane a hanun ka ai sai ka kama hanyar ka..go and deal with ur wicked issures....wannan Rayuwar ka ne, kuma wallhy ka dena kira na awaya ni bana so Muryn ta na rawa cike da masifa ta juya zata tafi.. Bai tsare ta ba Hankali kwance yayi furxan iska Yace 1 more step yarinya.... Taku daya yarage miki ki dawo bazawara matan mamaci...wani dumm taji kirjin ta ya buga amma bata juyo ba tace...r u planning to kil him dan ka aure ni? Cike da isa da basarwa Yayi murmushi yace A'ah,..Not witout ur permission idan kina si ya mutu yanzu zansa akashe shi..bahiyya,..na dauko dukiyan nan na zo dashi ne dan na kasance tare da ke,saura kirisss komai ya kammala Duka arxikin subaya zai dawo nawa. Gaban ta ya dawo ya zuba mata kasallalun idanun shi yana mai dura hannayen shi acikin aljihu...kudi ba wani abu bane a familyn hamood subaya zata sake tara wasu But If u love subaya to be alive saikin bani hadin kai.. Ta hadiye firgicin ta tace to me kake so nayi,na kashe aure na?.... yace no..alkwari zakiyi at the expense of familyn da suka taimake rayuwar ki suka dawo dake mutum.. Ayanzu ki dauka Rayuwar saood da subaya duk suna hannun ki.. Sai Kimin alkwari zaki dawo nan gobe da yamma ki same ni. Yau xanje na kwato sauran files din subaya,sai mujee swizeland tare dake..zan boye ki anemi ki arasa dan na samu daman tattara komai cikin nitsuwa ba tare da hankalin kowa na kaina ba.. The moment im done,zamu je wata duniyar da babu wanda zai same mu.. Auren ki zai warware idan mijin ki yayi shekaru bai ganki ba...u wl be mine har abada,bazan taba cutar dake ba For this statement "Wani saukar tassss yaji akan malalan kumatun shi,a bazata ya dago ya kalle ta ta zuba mashi furious eyes din ta har jikin ta na tsuma .. Yace Bahiyya kika mare ni?..dada sauke masa wani marin tayi.... zai matso kusa ta daddage ta daka masa wani firgitaccen tsawa tanace masa enouhg... Sannu lucifer first son of the devil....ta fada azafafe cikin idanun shi ta sako zafi sosai kamar uban ta ya zaga Ka dauka ko zanji tsoron ka ne?its over now ..bani da lokacin jin tsoron ka...ko baka san kai mahaukaci bane..? Mamakin yadda ta birkice masa yasa shi shiga shock Zaiyi magana ta nuna mai yatsa tace ni kayi min shiru... u better Listen to me now.. Ba kabani gobe nazo nan ba?.. Dan kadan ta shafa jikin ta ta fito da magic necklace dinsa...ta nuna mashi. To na amince zanzo..its a chaklenge kacika alkwarin ka,leave subaya and her family alone ..i assure you nima zan cika maka Alkwarin ka . AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_