← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 173

Sashe 16

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

jiran dawowar sa Banga alaman kunya a idon gayen ba dan kuwa zama yayi agaban abincin yau kam ma bai bari na xuba mashi ba ina kawo hannu ya hantare ni yayi aikin da kansa Not normal ya zuba da dan yawa yau ko dan jan aji da rigimar baiyi ba ya shiga ci baiya ko kallon inda na tsaya kamar wata statue Nidai wani bin Dariyar sa nake ji har cikin raina cos yau din sai naga kamar he is eating like a horse Murmushi na ya so ya bayyana akan fuskata amma sai na yi saurin toshe shi da dan karamin voiceless cough duk da haka sai da ya juya ya balla min harara karshe maya kora ni na bar wajen Hakan ya bani daman hada mashi ruwan wanka kafin na dawo na samu ya gama har ya bar wajen Bayan na tattara na kimtsa komai I have to wait again domin nabashi rigar sa Chan naje kofar dakin shi nayi knocking atleast 10 minutes ina tsaye kafin yace na shigo He is all dressed in cute marks and spencer jan riga da bakar wando yayi matikar kyau. Gaishe shi na sa keyi kafin na rusuna dan nasan ba ansa ni zaiyi ba. Cike da jarumta da nitsuwa na fara magana clearly batare da nayi barin baki ba Nace dan Allah kayi hakuri akan abunda ya faru jiya. Ga rigar nan,na wanke kuma ya fita knar yadda kace....sai na danyi shiru don jiki na yayi sanyi ganin ko daga ido ya dubi inda nake baiyi ba bare ya amsa ni. Hasali ma idanun shi nakan system dake gaban shi ne as usual babu alaman rahama ko sauki akan ta. Ahaka Na dada taro courage nac nazo na nuna maka rigar ne,pls may i hang it in ur closet? Ba tare da bata lokaci ba ya dago ya min wata wulkantaccen kallon daya sani na sauke kai na a sadade "throw it away." Yana furta hakan ya dauke kansa Bansan sanda zuciya ta ta furta "what?ba ahujajan na dago na kalle shi sai naga kamar ba shi ya yi maganan ba Yadda ya sa kai akan system xaka rantse da wani abun daban yake maganan bada ni bahiyya ba Duk dama nasan baiya maimata magana but i have to ask again Nace yes?sir...sirr kace na yar da rigar" Bai samu lokacin sake dago kanshi ba ma bare har naji kamar zan sami fitowar wata kalma abakin shi Atake Raina ya baci i was like kan uba? Gayen nan yasan ba amfani da rigar zai sakeyi ba shine ya sa nayi ta wankewa kamar mahaukaciya? Wannan wani irin danyen iskanci ne?nima ko sake kallon shi ban yi ba na ja rigar nayi waje dashi.. Daki na na koma na zube kan gado ina bambami Natsani wulakanci dan haka wasu ruddadun hawaye ne suka shiga sauko min har na samu sauki a cikin raina. Follow #SURAYYAHMS Sharhin ku na kayatar dani sosai Har na rasa wanda zan bashi numbar yabo nagode sosai Allah ya bar kauna acigaba sa sharhi Share share and share. Son so daga suriem. [9/30, 9:02 PM] 0mer Farouk: _* AHUMAGGAH _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 16 · 0% Book details