Sashe 115
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya ga sai juye juye take, juyawa yayi yana ta kallonta can ya dauke kansa yayi tsuka,.. Ganin ta mike xaune yasa ya kuma juyawa yana kallon ta, kokarin sauka ta shiga yi daga kan gadon ya kunna bedside lamp yace "me ya faru" banxa tayi masa ta mike ta nufi bathroom din da ke dakin,yayi tsaki ya kashe wutan da ya kunna ko da ta fito yana kallonta ta nufi kofa kamar zata fita sai ta ji kofar a rufe da key, ta juya tana kallonsa kamar mai shirin yi masa kuka, can dai ta ja dogon tsaki kasar wuyan ta tana hararansa, A kasan tiles din dakin ta dawo ta kwanta shi dai bai ce mata ci kanki ba sai rufe kansa da bargo da yayi... Ko da ya tashi da asuba kan gado ya ganta kwance yayi kwafa ya mike ya shiga bathroom don yin alwala. Karfe bakwai na safe khal ya fito daga wanka yana goge jikinsa da karamin body towel. idonsa ne ya sauka kan bahiyya dake kwance hankalinta kwance tana bacci. still yayi yana kallonta,aranshi jiyake kamar bai taba lura da irin hasken fatar ta ba sai yanxu don fara ce sosai bahiyya kamar wata balarabiyar egypt, kan kafafuwanta da laps dinta masu daukan hankali ya kuma sauke idonsa, Alokacin bata da maraba da tsaraici don tuni gown dinn dake jikinta ya tattare sama ya kama gabansa. wani kasala ce ta saukan Mai a lokacin sai ya karaso kusa da gadon ba tare da yasan yayi hakan ba har lkcn idonsa na kan cinyoyinta, a hankali ya kuma sauke idonsa kan kirjinta yana kallon abinda ya kuma girgixa shi,tubarkallh.. kadai ya iya furtawa a zuciyarsa ba tare da ya ma san yayi hakan ba, yar rigar baccin dama silk ne kalar ruwan powder ya bi jikinta sosai ya maya dasss mai bra ne yayi mugun haska fatan ta. karasa wa yayi kamar wani Mara lfya ya duka dai dai kusa da ita yana kallon kyakkyawan gentle face dinta da picht lips dinta da bata cika masa kwalliya ba hannun shi ya daura a hankali kan kirjinta yana shafa wa,wani irin shock ya ji ya ziyarce shi Sai ya mike da sauri kamar wanda ya tuna abu ya bar wajen bai kuma kallon inda take ba, ko minti goma cikakke ba ayi ba ya gama shiryawa ya dauki wayar sa ya fice daga dakin kamar ana hankada sa. Akan gabar sa na zuwa fadar sarauniya dilshad suka ci karo da hilda ta dawo amma jakar ta ne kawai a hanun ta,wani kallo ta bishi da shi ya hade rai ya dauke kansa ya wuce baice mata uffan ba,shi dama inba dan junnut ba hanya ma bazai hadashi da kalar ta ba. Tana isa ta sa key ta shiga dakin junnut,babe?..ta fada a slow tana aje jakar tan akasa kallon inda junnut tayi fayau babu ko make up afuskan ta take abun ya so ya daga mata hankali "Hilda...har kin dawo din kenan.. Hilda ta gyada mata kai slightly suka rungume juna. Omg jay take it easy mana..kin ganki kuwa? wani sauya mood din fuska junnut tayi tace Pls Me ake ciki..mkinsan na matsu kuma kinje kinki dawowa,ur call arent even going Hilda tace I know..matsala aka samu.. Wai priest din ya tafi holi a wani kauye..i have to follow him up wallhy na ji jiki Ok Sorry.. To me yace?..auren xai rabu...? Rau da ido hilda tayi tana dan jan jikin ta, Junnuut nagaji bari mana na huta "Noo pls don tell me that,executive flight kika bi bawani gajiya ajikn ki Hilda Cant yu see how eager i am,Tun tafiyar ki ban ko fita ba im here waiting on u..i just want to know..auren nan zai rabu ko bazai rabu ba? Take hawaye suka cicciko idanun ta kallo daya zaka mata kasan tana cikon damuwa 'Junnut...its ok muzauna toh Hilda Ta riko ta suka zauna daga gefen gado "Babe kin tuna wance akace mana wai tana cikin zuciyar shi? Junnut tace Yesss...what abt ha "To ai itace bahiyya.. cike da mamaki junnut tace wat? " tabe baki hikda tayi tace Gaskiyar dai kenan priest yace auren babu rabuwa amma u can rift them apart if u want "Rift?..,but How...ta fada kamar zatayi ma hildan kuka Hilda ya harare ya To ai kece baki son kiga laifin ta. Junnut Dole ne fa ki mance Da kawancen nan naki kiyi abunda zai ficce ki ..ko priest yace ta fannnin khal kam baxaki ci nasara ba But muddin kikayo kokari fannin kawar ki zakai iya raba su Wasu zafafan tears din kunci suka zubo kan fuskan Junnut tayi shiru batace uffan ba.. Hilda Ta jawo jakar Ta ta fito da wasu kulli gida biyu.. Ki saka su a ruwa kisha..u need to fight for what u want naga kamar kanki kike son kashewa akansu A sadade junnut ta karba ta riko kullin a hanu tayi kusan mintuna goma tana shiru sai can tace ince dai in nasha bazai cutar da bahiyya ba? Tsaki mai sauti hilda tayi,zata mike ta riko ta da sauri ..tace pls wait.. Kingane ko hilda ? Ina son su rabu ne kawai amma bana son wani abu ya same bahiyya ...i cant do that im serious "Ashe baki son zaman gidan saood kenan".. A masife hilda ta tsawatar ..wannan magani ma kaifin baki ne kawai..Is just For u to have luck and confidence,priest yace ai solution din na hannun kine kuma na fada maki Ki tashi tsaye akan kawar ki Tsaye junnut ta mike tsaban damuwa har jikin ta na rawa 'Hilda to ni mezan yi ma bahiyya ta bar min saood ne.. "Its simple,Ok bari na baki shawara Bakuna son juna ba?Why not you start by emotionally blackmailing her. Ki gaya mata ta bar maki shi,cooked up some words masu zafi aike kinsan ta fiye dani ko,?..kinga akwai lokaci yanzu tun kafin ace zaayi renewing auren wallhy komai zaiyi maki wuya Jiki asanyaye Junnut Tace ok..yaushe zanyi hakan..ko Lets go now ne?.. Cike da mamaki hilda tace now? Tace ok no not..now Kiyi refreshing Zanje na same shi. Daga nan ta kimtsa ta fito Ta fice luckly enough tajiyo muryansa acikin faloun jahan khatun Discussing weding preparation din sukeyi,ta fito da wasu mahaukatan weding planning album tana nuna mashi irin yadda take shirin tsara hidiman bikn auren sa Junnut tun daga door ta kare musu kallon bacin rai da rainin hankali,ayanzu har haushin jahan khatun take data bada hankalin ta har haka,worst part taga shima khal har yana bada nashi view din alaman yana son abun sosai. Wani Daure fuska tayi ta shigo cikin su ba sallama ta harde hanun ta ta tsaya Shidai sam baya son wannan dabiar nata jahan khatun bata tsawatar mata ba sai tayi kokrin lailaiyata tana jin bakin ta salon inda xata cusa ma saood wani abu aranshi .. Jahan K tana so lallai tanuna ma saood tana son shi in all situation Ayanzu so take ta gwada masa komai ba komai ba ne har awajen junnut ma Junnut kamTaki sake jikin ta sam..basar da ita dayayi ya dada sa idanun ta suka ciccciko da ruwa Sigar munafurci jahan ta jawo ta tace zo kiga weding choices din prince,.. wai ke wani kaya xaki sa ne.. Junnut ta bata rai ta hade hannun ta batace uffan ba Jahan ta wani tabe bakin kamar bata san metake ba Khal?u dint say anything.... "to junnut" din ne bata karasa ba ya dago ya kalle ta suka hade ido..few second ya kau da kansa "Mum am leaving dama nazo na dubaki.. Ya mike yana gyara zaman rigar sa Jahan ta masa ido alaman not now,sai ya koma ya zauna 'Tayi sauri ta juya kan junnut ta riko tana zaunar da ita kusa dashi,Ohhh my gosh baby am so sorrry jikin ne,?kwana biyu naji ance baki iya fitowa ba ko?.. R u alright ne..junnut kamar zatayi kuka tayi shiru tana kallon jahan Aka bar khal da kallon su duka yana mamakin abunda kunnen shi yaji na cewa kwana biyu junnut bata fito ba Jahan ta shiga mata waaxin munfrci agabansa kamar da gaske. " kowa dai yana kishin nan, ai sai kiyi hakuri dama shi babba juji ne.. Have u guys spoken yet? Akan shi ta maida tanbayar direct sai Ya dago yace no maam. Jahan tace ok my boy U shud... Baima amsa ba ya dan tsime,Ganin bai cika kulawa da talks din su ba ran junnut sai ya fada harxuka Ta lura tun daya zauna ya jawo album din duk hankalin sa nakan weding plans dinsa Cikin sauki Junnnut sai ta zame jiki ta fita ta basu waje. Wajejen 8 na dare suka fito ita da hilda Tafiya suke,har yanzu junnut tana complain yadda khal ya nuna rashin damuwar sa akan halin data ke ciki Hilda tace sai kiyi tayi ai an angaya maki dama shine matsalar...wajen kawar kin nan kawai xaki iya samun sauki gwara ma ki dage Har suka iso site din bakowa,dan yau anyi ma bahiyya wankan lalle basu ma shigo ba tukun Sukayi knock shiru sai ta aika aka kirawo mata ita,ita kuwa bahi jin ance junnut ne tazo bahi sanda tayi hamdala gudu gudu ta iso tana murmushi. .cikin ranta ta c ai dama nasan junnut bazatayi fishi da ni ba Ta shigo dakin da sallama basu amsa ba, ba damuwar ta kallon da hilda tayi mata bada sauri tayi hugging junnut kamar wacce tayo shekara guda basu ga juna Junnut dake jin dumin kawarta tuni ta lumshe ido,ta dago ta suka kalle juna..bahi ta dan maraice fuska tace Junnut... "Daurewa tayi ta tsare ta tace Wait bahi...nifa ba wai nazo muyi dogon magana bane Bahi bataji dadin cewar ta hakan ba amma ta daga kai tace ok..meyafaru kuma 'Waje junnut ta nema ta zauna tana sake boyayyan ajiyan zuciya. Bahi kin bani mamaki da kika boye min kina da auren saood.. Buts it ok..nasan ba lallai matsayi na ya cigaba da zama kamar na da chan a zuciyar ki ba. bahi tace "Junnut kar kice min haka..wallhy keta daban ne a raina "Really..shine dan kin aure min miji kike min karya?..can u prove it now? 'Bahi tayi rau da ido..dawowa gaban junnut tayi ta