Sashe 68
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
sa. Haka ta rike abun a ranta har suka isa london cikin dare A hotel din da jahan Aarah ta zaba zasuyi hidiman anan duka suka zauna. Washe gari da sassafe subaya ita fara Tashin bahiyya daga barci, Bahiyya na cikin tsananin farin cikin kammala duk wani hidiman karatun ta,don ajiya ko wani baccin arziki bata yi ba tsaban tunani da kewar iyayen ta daya mamaye ta Yau rana ne da ta so a ce suna tare da ita Ko domin suga yadda ta dawo arayuwa Amma ganin big sis din ma yasa sosai taji dan dama dama aranta. Subaya Tana zaune tana kallon ta aka shirya ta cikin red mendes convoc gown,tayi kyau sosai dan akan suits mai riga da skirt milky brown rigar cikin sa fara kat aka dora gwn din .. Tun anan suke daukar hotuna da ita,subaya bata ji bahi ta tambaye mijin ta sadat ba itama tsaban tana kewarta bata wani tsaya lura da hakan ba Kafin isowar jahan daga nigeria ita da big sis da shi sadat din suka isa hall din da za'ayi progrme Just 3hrs programe aka dauka,saida akaci awa guda kafin jahan Aarah ta shigo ,..wani abun burgewan shine hukumar makarantar ta bata lambar yabo na kasancewa dalibar data fi kowa hazaka akan couse din data karanta Ita kanta Tasha mamaki sosai kuma tayi farin ciki, Jahan Aarah dakan ta ta taho stage ta amsa karramar da aka bata cike da nuna farin cikin ta da kaunar ta ....yadda akaga tana tarairaiya ta ba wanda ya kawo aransa cewa ita ba jinin ta ba ne. Har aka fito daukar hotuna big sis dakanta yau take envyng kyaun bahiyya,tayi ta cewa tubarkal....little princess kin sauya min yafi sau a kirga. Har jahan Aarah sanda ta sa nata baki tanace mata ai girma ne,dama shi girma na dada fidda kyaun mace she spent 3year da extra training na 6 month a london,ita dai In kaga na amsa maganan sadat anan to yake ne,ko zai mutu yana cusa kai bata bata lokaci xaka ga tana dauke masa kai Da yamma bayan an huta anata hira,toh jahan ta hadu da wasu business partners din ta sai ta same su Big sis sai tace kije kyi wanka kizo nima zan kaiki wani waje, Babu tantama ta tashi ta shiga bathrum cos she miss thyr peaceful dates together Big sis Bata tsaya ba ta kira profesional artist ta hada ta da ita tace mata ki xauna shiryaki itama tana zuwa sai ta fita Anan matar ta shiga tsala mata kwalliya,tas tas ta tsude fuskan ta da bronze and expensive firmers har saida ta dawo kamar amarya tana wani irin kyalli,. Wani royal blue gown ne a hanger dressing scounces wanda itakantaa batasan daga ina kayan ya fito ba. Shi Matar ta sa ta saka,ta gyara mata zaman sa ajikin ta tass sannan ta daura mata putchia pink turban mai katon flower agaban sa sosai tayi kama da princess. Dan kadan ta dada highlitng make up din ta dada yin haske sannan ta bi lips dinta da shiny pink lips tick. Itakn ta tasan tayi kyau,gas hi grey eyes din shi ya dada sa ta yi daban acikin kyawawan matan ma The artist was soo regreting dan ba abata izinin daukar fuskata ba Sai dai kuma umarnin jahan ne dan haka,hakan ta hakimura ta kyale ta Tana fita wayar ta yayi kara,ta duba sai taga sakon big sis akan cewa ta hauro sama zuwa open air hotel vent da akayi su da zallan white event chairs da abubuwan kawatarwa tana wajen tana jiran ta Dama tasan wajen dream hotel din ta ne,and The place is too perfect for weding reception or engagement Ko itama ta dade tana admiring, A chan saman inda take wajen yake amma babban tekun ruwa ne agefe da gefen su Kayan ta nata jan kasa dan haka tana kaiwa bakin door ta sake suka zubo yu ta shiga kokarin bude kofar dakin dan ta fito Budewan ta ke da wuya taji gaban ta ya wani irin fadi Tana daga ido taga mutum a tsaye durus daf da ita kamar dama jira yake ta fito same shi,tuni taji kanta ya sara wani karin bugu zuciyar da batasan da shi ba taji tainayi Idanun sa duka akanta ko motsawa baiyi ba Sanye yake da arman suit baki rigar cikin kuma am bude ta kadan irin style dinsa mai saurin sace zuciyar duk wacce tayi arba da shi,tsaban yanayin da qamshin sa ya hadda sa ma rainta shock a tsomare ta tsaya har bata iya daga kai ta kalle fuskn sa ba a hankali ta juya idanunn ta sai da ta fara tun daga kan sawum kafar sa har ta iso zuwa hannun s dake dauke da birthday cake pure white mai da dison jan strw berrie a dofane akai With 6 gold candles in each coner an sakaya su. Kallon mintuna 5 rayi ma cake din dan ya matukar siyan imanin ta. Slowly ta daga ido dan ta dada tabbatarwa anya wanda tagani ne koko mafarkin abunda ke ranta takeyi? Shikuwa miskilin murmushin nasa yayi ya sakar mata cake din a hannu ta rike da dika hannayen ta saidai bata dago ta kalle shi har yanzu ba Kyat sai raji ya kunna karaman lighter,looking at his well pamperd hand yana kunna candles din har ya kammala bata lura ba The burning flame was iluminatimg her beauty Duk da wajen bai da wani hasken azo agani amma Wutar candle din ya dada asassa ma fuskanta wani azaban sirrin kyau ita kanta xuciya ta sanda ta amsa She cant take it anymore sai ta dago a hankali ta kale shi sosai,miskilan murmushin shi naci karo da shi Da daddan muryan sa Yace mata happy birthday twinkle... . Wani irin yanayin dadi da tuni yasa ta mance kanta wani irin tsadadden kallon kauna ta bishi da shi tace thank you..thanks Khaldun.. Ido kawai ya mata akan ta hure candle din to,a nitse ta rusuna kai tayi blowing one time duka biyar suka mutu tayi ta hure na karshen amma baiyi ba U dint make a wish!.. ya fada yana tahowa Ji kawai tayi ya matso daff da ita hannun shi yasa ya ya zagaya ta ta lafe jikin shi,sannan ya aje kyakwan fuskn sa akan kafadun ta ya kwantaro kadan ya kalli smiling face dinta tare da daga mata gira.. Wani lumshe idanun ta tayi a bazata Tana shako ajiyayayyen numfashin sa a kunnen ta Cikin wani irin yanayi mai dadin ji yace have u make the wish now, slow ta bude lumsashun idanun ta..yace . ..shall we?..tana murmushi ta gyada mashi kai nan suka rusuna kai kadan suka huro iskan bakin su Lokaci guda candle din ya mutu ...wani kwataccen Murmushin daya kufce matan a bazata ya sa taji kunyar sa sosai. Shikam sa hannu yayi ya dago beries din dake sama,a hankali yana kallon ta Ya kuma daga mata cute brow dinsa idanun sa cikin nata babu ko kara,itama kallon shi takeyi dan a lokacin ta bude baki ra amsa brrieb ma bata sani ba Dada cewa happy birthday yayi.. Hannun ta akan nashi zasu yanka cake din taa kuma furta thanks Khaldun. #SURAYYAHMS Ayi hakuri da error pls Share it AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_