← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 156 OF 173

Sashe 156

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ Mum beenazeer da mom sayyed and noor,kai sannun ku Behind my heart Junnut tana shigowa Khal ya mugun daure fuskan sa ya hade rai kamar sallaman ta daya amsa ma he is regreting it. Haka dai ta shigo ta zauna kusa da bahiyyan zata riko hannun ta ya bata rai kamar baisani ba ya janye ya rike yatsun ta yana wasa dashi,tay sauri ya dauke kai ,"nan bahi ta bude lumshasshun idon ta,tsaban yadda maganin ya girgixa ta har bushewa lips dinta yakeyi da kansa.. A hankali Tace junnut har kinxo?meyafaru jiya bakizo ba wllhy Saura kadan in mutu.. Wani gullutun tausayin ta junnut taji,amma tayi sauri ta Danne da munafukin muryan tausayi tace ayyah am sryy,kiyi hkri bahi...dama..dama, gefen kunnen ta shiga sosawa tana dan jin nauyin tayi karya gaban khal amma ta fuske tace uhmm ai naje neman san ne sai sai,abun nan..duk sai ta rude bata iya fadin komai ba, to ya jikin yanzu?wai mene prblem din kam..jiya ai nadawo gidan ko xan duba ki akace wai kun tafi asibiti baku dawo ba.. Ahnkli Bahi tace ok,ai jikin da sauki ta dan kalle shi,zame kanta ajikin shi yy y fita y basu waje dan rashin kunyar junnut din har damun sa yake. Why is she alwys lying?hakan yasa yaji ya kara tsanan ta Har wajen awa 3 khal bai dawo ba,junnut ce tayi xaman diris da fuskan tausayi tana shan cikin ta"ne likita yace miki? Ina fata dai baby na bai tabu ba? Bahi sai dai tace i dont knw,hubby yy magana da doc amma yaki cemin komai..she is vry scared,ko junnut taji tsoro da damuwa a muryan bahi,dan sosai bahiyya ta daga hankali tana so taji ko akwai cikin ko babu. sanadiyar irin fargaban xuban jini da ciwon cikin dataga tayi jiya yasa take tunanin dakyar in cikin baizube ba.. Wani bin in tana magana bata karasawa saida hawaye Duk jikin junnut yy sanyi,amma takan tuno da plan din jahan khatun sai taga kamar komi zai zo ya wuce. Yau da safen da xata zo jahan khatun ta mata bayani sosai, Cewa wannan magani ne daga wajen bokan sarauniya dilshad Bokar yazo persia ne akan zai duba jikin ta da har yau babu saukin shi. Anan shine ta gaya masa bukatar ta shikuma sai ya bata kullin magani ita kuma sai ta hada sauran plan din ta Tace'Maganine da xai na amfani da jinin dake mahaifar bahiyya daga yanzu har watan haihuwar ta bazata samu lpyar xamowa cikakkiyar mace wa namiji ba kuma idan takai lokacin nakuda cikin sai dai ciki ya lalace dan baxai taba haifuwa ba.. A tinanin jahan khatun zata kashe ma junnut tsuntsu biyu da dutsi daya ne.. Na farko aganin ta in har khal ya kusance bahiyya kwana biyu bai gane ba,to sun kwabe gwiwar sa tun anan,sann sunsan bahiyya zata damu ta maida hanklin ta nan baxata gane makashin ta ba.. kafin 9month suke sakaran khal zai gaji da matar da bazata iya dauke nauyin shi ba. A Sosai da sosai junnut ta yarda da wannan shawarar. Shikuwa khal ya barsu a asibitin isar sa gidan bai xauna ba yay binciken sa daga audio cameran dake jikin remote din tvn sa. He does not want to take any chances Ahalin yanzu ji yake bai yarda da kowa akan bahiyya ba. Lallai yana so ne yaji meyasa junnut ta tfi wajen dinner bayan yaji bahi na tambayar ta meyasa bata dawo ba..kenan tasan bahiyya bata da lpyar taje can tana sha'anin ta? Xama yy ya ciro dan abun ya jona da system dinshi,. magangnun su tun na kafin ya fita yaji harda lokacin da bahi ke murkusu junnut tana cewa xataje ta kira shi,to daga nan baisan sauran bayanin ba wani lumshe idanun sa yyi cikin naxari Nan Ya jawo wayar sa yy dialiling tare da kashe ma doc warning cewa kar ace ma bahiyya akwai ciki ajikin ta ace mata kawai cikin ya xube. Hakan kuwa doc yayi,bahiyya tana ta kuka junnut ta rirrriko,khal yana ganin kiranta yasan abun kenan ya dn ja tsaki But he have to put and end to this muddin ya xauna yana kallon ruwa to yasan gwado zata masa kafa. Aranshi yasan akwai munafurci akasa yagane junnut bata da gaskiya arayuwan ta sannan baxai iya jure ganin bahiyya acikin wani wahalar ba. Dawowar sa asibitin yazo yasame su,bahi tayi kuka harta gaji idon ta sun haura har sun kumbura....ya zauna kusa da ita kamar abun bai dame shi sosai ba... Duk rakin da tayi baiyacewa komai da wuce tayi hakuri Allah xai basu wani,basu sani ba amma idanun shi biyu duka akan junnut yake dan yanzu baida wani suspect akan ciwon bahiyya inba junnut din ba.. Bayan kwana biyu bahi tana kan slight bleeding ga stress din tunanin cikin ta ya zube,khal ya hanata gaya ma kowa daga gida cewar sa sai sun koma nigeria in ta warke zai fada dakan shi,sosai abun ya daga mata hankali the more tana kallon yadda jikin ta ya sauya the more tana dada damuwa khal shima hanklin sa na wajen tabbatar wa kansa manufar junnut akan bahiyya most time ko bacci zasuyi baya yunkurin mata wani wassani saidai yayi cudling dinta yana calming dinta har tayi bacci Har sukayi sati guda amma Bai taba bari ta san yana binciken sa ba,hatta cup din da bahi tasha wancan juice din sanda ya bayar aka duba mashi aka gaya masa sakamako.. Abun nasu sun hada shine da tsafi sai ya kasance masu bincike basu gane komai ba amma da shike ance masa akwai finger prints din junnut din sai ya cigaba da matsawa Bai dena bibiyan ta ba Bayan kwana sha uku ya dauke ta sukaje wajen wancan doc din,phsyco doc yay studyng bahiyya sosai batare da tasan meyasa khal ya kawo ta ma pshycritc din ba ma 'Shi yake gaya ma khal cewa lallai abu aka bata taci ko tasha amma tsabgar wanda sukayi mata hakn yafi karfin shi amma shi dai yana bada shawara khal ya raba bahiyya da kowani irin muamala sa mutane musamman ma akan kawar ta junnut.. Bahi tayi yagaya mata meke faruwa yaki sam shidai Tun daga nan ya soma daure fuska ko waya baya so tana cika yi Jinin yakai sati biyu bai dauke ba duk sai tasa damuwa aranta,"like she really want to have his baby..abu kadan sai ta nemo junnut din acewar ta tunda khal ya hanata fadan halin datake ciki a gida toh junnut xata na kwantar mata da hankali.. After one weeek khal ya shiga sauya mata sosai.. Gaba daya yadawo strict dama abun yafi iyawa kenan musamman idan junnut taxo gidan,baya sake mata ta fita har su sake kamar nada... idan tanace mashi lallai toh aranan bai kwana adakin da take sai dai ta jira shi amma ba zaixo ba. Duk tana lura da shi amma ta basar. Ita ta gama dauka ko zuban cikin nata ke damun shi shima Shiyasa yake behaving wani iri Ranar da jinin ya dauke ta tsaftace jikin ta tayi fess dan goge goge da turaren hq na tsugune dana turara jiki duk tayi ta shirya aranta da zimman yau xata dan kwantar masa da hankli shima ya kwantar mata nata Yau Tun Wajajen 8.30 ta like mashi Babu abunda bata yi ba,nonon nata dake mata xafi zafi ma haka ta daure ta barshi yay abunda yake so dasu sosai "sai dai kashhh abunda batayi tsammani kuma bata taba tinanin shi ba shiyau ya faru dasu.. Iya kokarin ta motsa shi tayi kuma sunji dumin juna amma sai ya xo shigarr ta komai zai tarwatse.. tana sake dick dinshi xai kuma tashi amma daya taba jikin ta dashi shikenan kuma ya dena aiki Kwana biyar sukayi hakan na faruwa daga worst zuwa worstest. Cikin shi yy ta masa ciwo kenan,bawai bata iya gamsar da shi ta wani hanyar ba,shi asalin dumin jikin nata yake mugun tsumayi . Ita kuwa bahi da taga kusan kowani dare sai tayi masa kuka... tana tambayar kanta ko meyafaru? Shikansa abun ya daga masa hankali So is true?abun is spritual.. Naxari ya komayo sosai,sannan ya tinkare ta da magana kai tsaye Shidai bai fito cikin xato ba yace mata ya gano cewa abunda ke faruwa da sex life dinsu is spritual dan haka ne ma yake so ta rabu da kowa musaman da junnut shi baya son muamalar su aaynzu. Bahi tace spritual? She was hakan baxai faru ba . Khal dama yasan xa'ayi hakan yace toh shidai ya fada nashi,strhgt fows yace 'bby bana son kawancen ki rabu da ita kawai..and dts final bahi taki mashi sam,awajen ta hakan ba dalili bane cewar ta ai junnut ta wuce kawarta,ita kamar jini ta dauke ta.akan abun da ba atabbatar ba kuma baxata rabu da itaba tunda komai a duhu yake ba a tabbatar ko itace ba. Khal daya buga bayanin shi yaga bahi ba bude ido xatayi taga gaskiya ba dagangan yayi xuciya ya fita sha'anin ta. Yakan rasa irin wannan zuciya nata,shi awajen sa in shine bahi ko dan sa'insan da junnut tayi da ita kafin auren su,shi kadai ya isa ya bashi hujjan sa ido akan ta,Dama shi Yasan dawuya bahiyya ta yarda da wuri,she trust ppl so easily kuma bata cika saba alkwari ba,ita da subaya baisan waye agaba ba abunsun yana damun shi har bai san ya zaiyi ba... Yau anzo gabar dayake so dole yasa bahiyya ta gane wacece junnut da kanta Shiri ya hada mai tsauri aransa,yy shiru ya zuba mata ido ya matse.. Bayan Kwana biyu kowa na gefen sa na tunani abun duniya yabi ya dame ta sosai taga dai baxata iyaba taje ta sake tuntubar sa akan maganan.. Gashi Sam Bata so ta sabawa umarnin shi,All she was saying was",dan Allah kar mu shiga hakkin junnut..bana ganin xata iya cutar damu ta wannan hanyar Ur higness kamanta ne ?Tare muka tashi da ita,nasan abunda xatayi da wanda baxatayi ba. Pls u have to reason with me Nasan mun taba samun mis-understanding akan ka bayan nan bamu taba fada da junnut ba ai kasan daga baya ita dakan ta taxo ta ce she is ok akan komai
Chapter 156 · 0% Book details