← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 173

Sashe 113

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ Medinah Khadeenoor Maman mubeena Maman bappa. Ahumaggah fans grps -Brave heart Jahan Aarah ta dake tana ci gaba da masa mugun kallo tace "akan wani dalili?" Ya dago kai yana kallonta xai yi magana ta rigasa tana girgixa kai tace "to ban amince ba, in kuma ban isa da kai ba sai ka nuna min yanxun nan in ga,Aaban,fita ka ban waje" kallonta kawai yake ya ma rasa me zai ce mata,a dan fusace tace"to ko dukana xaka yi irin wanann kallo haka, ban da ka raina mutane meye dalilin ka da yin auren nan ina shirme ba,salon ka ja min magana a gari yarinya karama na zaman ta lafya ka tashi ka ce xaka azabtar da ita? abokiyar xamar da kuke shirin kawo maka wato kenan ku hadu kuyi ta cutan ta ko, to baka isa ba kayi kadan, in kanwarka aka yi ma haka ai ba zaka ji dadi, plss leave"...khaldun ya kuma sunkuyar da kansa kamar karamin yaron mwi shirin yin kuka yace "to amma mama naga da amincewar ta a farko kuma wannan abun naga ba haramun bane bare ace rabuwar shi yafi.. ..."Wani tsawalellen kallo ta banka masa,wa ni xaka kawo ma wanann maganar? Dan kaga ban yi fushi dakai da kake sata dole ta amsa ba Kana wasa da nine? Toh in ka isa ka je kayi zaman auren nan muga, get out in daina ganin ka a dakina, baka tunani kawai" Wani kasalan xuci zancen nata ke dago masa, a lalace ya tabe baki mikewa yayi yana shafa kansa bai kuma cewa komai ba ya nufi kofa kamar zai fita.. Alhj hamood ne ya shigo dakin yana ma jahan mugun kallo sigar zolaya yace"sannu, kin yi kokari..wato kamar yanda ki ka hanani ni yi ma mijin subaya ta hukunci,shine da na ma xaki hanasa abunda yake so? Anan kam baki isa ba,gyaran auren sa babu fashi ni nayi wanann alkawarin" Khaldun dake rabe agefen shi yayi murmushi jin dadin wannan kalma yace " A'a dad abun bai kai ga haka ba, tunda mama bata so kawai ni na fasa bana son abun da xai bata ran Sarauniya ta,a bar maganar auren kawai har sai ta amince"wani kallon banza Alhj hammod ya ke masa yace "sannu me uwa, wato ni xaka watsa ma kasa a ido na zo tare maka bakin rai koh,yayi maka kyau.. ficewa Alhj hamood yayi daga dakin, Khal yayi murmushi ya dawo kusa da jahan dinsa dake zaune ko kallon inda mai gidan ta yayi bata yi ba. Cike da sanyin jiki ya durkusa kusa da ita a hankali ya fara magana "mamah, kiyi hakuri idan na bata maki wllh na bar batun auren tunda ba ki so,kila hakan ne yafi min alkhairi,ki kwantar da hankalin ki na rufe zancen daga nan wllh" jahan ta dago tana kallonsa shikadai yasa ta ina zai iya sace xuciyar ta tace "Ka turo min bahiyyar gobe sai in ji ko da gasken da amincewar ta tin farko dakake fada. in tace ehh,to baxan hanaka zaman auren ka ba tunda nima ga abinda uban ka ke cewa a kaina,in kuma tace bata san da zancen ba to ko me zai faru baza ka cigaba da xaman auren dole da yata ba..noor ta sha wahala sam baku da tausayi wallhy" Khal ya girgixa mata kai yace"No mum ni na bar maganar in har ranki bai kwanta akai ba" . Jin kansa kawai tayi akan cinyar ta yana mai sauke wasu nannuyan ajiyan zuciya kamar mai shirin fitar da kalmomi masu nauyin gaske daga zuciyar shi.... Mum...i want the marriage. I know,abunda nayi ban kyauta ba,but i do care about he...rrr.. I swear... Kuma Kinga sai inkin amince zan iya cigaba da zaman aure da ita.. Nidai Pls ki duba ki gani i wont repeat such mistakes..im sorryy ummah.. Yadda ya karasa maganan hwanin tausayi yana wani nokewa cikin maraice murya,yasa gaba daya jikin jahan yayi sanyi jahan tace "ni ka tashi ka ban waje kayi abinda nace maka bana son dogon magana" ya dan Marairaice mata yace "wai fushi kika yi da ni, wallhy har xuciyata na fada maki bazan karaba..mum kar ki raba auren nan" Data ga ya daga hankali...sai ta dan sake ranta ta shafa kansa tace "to shiknan naji kar ka damu,sai kasan yadda zakayi na baka 3 days kusasanta idan noor tace bata aminta ba sai dai fa kayi hakuri,..ya dago zaiyi magana ta riga shi tace jeka kayi yanda nace maka kawai,ni banyi fushi ba". mikewa yayi yace "to shikenan,nagode ya dora mata kiss a goshi yana mikewa Bari in tafi site dina tace "to Allah shi kiyaye" bai bar nan ba sai da yayi ma dad dinsa sallama sannan ya fice daga site din yana murmushin irin amsawan da dad din yayi masa. Shidai alhaj yana mugun son auren nan..shiyasa ma tun farko ba a samu matsala wajen samun hadin kanshi ba.. Karfe tara da rabi na daren ranar Khal ya shiga dite dinsa, Yau dakansa ya kashe wutan main falon as usual ya nufi sama zai bude bedroom falonsa a hankali ya zura key yana yi dai yana kallon kofar dakinta Yana shiga bedroom dinsa ya nufa kai tsaye ya tsaya da mamki yana ta kallon dakin. yanda ya fita ya bar shi haka ya dawo ya same shi sai dai bata kan gadon a yanzu. Baiyi wata wata ba ya fice a fusace ya nufi dakinta ya bude ya shiga kai tsaye,bata dakin jin zuban ruwa da kamshin soap ya gane wanka take, tsayawa yayi a dakin yana jiran fitowarta fuskarsa a daure ta fito daure da light purpl towel tana saka gashinta cikin wet net din dake hannunta, Data waigo sosai ta tsorata ganinsa tsaye a dakin don bata ji shigowarsa ba,ta juya da gudu zata koma bayin tana cewa"Innalillahi, ya riko ta ya dawo da ita..wani gullutun hadiyar yawu tayi dama tun safe take avoiding dinshi dan tasan hala gamuwar su yau bazai mata dadi ba kai ni nashiga uku da wanann jaraba...cikin ranta ta fada amma bata sam ta furta hakan ma a fili ba Shikuwa kallon ta yake yama tasa me zai ce mata maganganun mum dinshi kadai ke masa yawo a lokacin kwana uku ta bashi baisan ya zai fara da ita ba,sai ya juya hannun ta acikin nashi saukan numfashin sa taji a wuyanta yana mai sake mata kiss da damshin lebbansa duk a lokaci guda, ta gwalo ido a tsorace zata fara ihu ya matso ta jikinsa ya toshe mata baki da hannu daya sanann ya zamo fuskarsa a hankali zuwa kan kirjinta,bahiyya da ta ji kamar numfashin ta xai dauke don tsabar tsoro ta shiga kiciniyar kwace kanta a hannunsa jikinta na rawa amma ta kasa wani ihu ta fasa masa a gigice ganin abinda yake shirin yi,a take ta shiga tuno warning dinsa data saba dazu agaban jahan Aarah Ai dama yace zaiga karshen ta inta fada Tsoro ne ya rikita ta sosai ta shiga zare ido kamar zata yi kuka, Ita bada wani nufi tace hakan ba,she just want him to feel Extly how he felt da soyayyar shi a lokacin dayake basarwa ..ta labgwame masa sosai bata gama rufe baki ba taji bakinsa cikin nata, ya shiga mata kiss mai dagula lissafi, daga ita har shi kasa tsayuwa suka yi duk suka zube nan kasan bayin kamar da sannun su suka fara.. daga jin irin numfashin da take yasan ba karamin tsoro takeji ba amma duk da haka bai kyaleta ba sai da ya ga jini yadan silalo kadan a kasan kafarta sai sann ya gane al'adan ta yazo mata ya turata ya mike da sauri ya fice daga dakin nata mai gaba daya ya nufi dakinsa,wani azababben yanayin son kasancewa da ita ke deban shi da kyar ya fada bathroom ya kintsa kanshi Bahi dake jin zuciyar ta na cuskunewa ta fashe da wani sabon kukan har lkcn jikinta na rawa don ba karamin tsurewa takeyi idan yana taba ba, ta kusa awa daya tana abu daya sanann ta mike da kyar ta gyara jikinta ta dauki wani towel din ta daura ta fito cikin dakinta a sanyaye rigar baccinta odd grey kawai ta zura ta kwanta kan gadonta a hankali tunani kala kala na mata yawo a ka,to wai me yake nufi da abubuwan dayake mata.. Batayi nisa cikin wannan tunanin ba junnut ta fado mata,atake ta mike da sauri daga kwancen data ke waje ta nema ta zauna ta rafka tagumi tana tuno da cewa yau ma kwata kwata junnut bata bar kofar ta abude ba bare ma taje suyi maganan Tun ranar Zuciyar ta ke dunkule dawannan azaban damuwar amma su big sis subaya da aunt murja gaba daya sunki su bata lokacin saka damuwa aranta Sukam dagewa sukayi Suna ta shirye shiryen su kamar basu san me ake ciki ba. Kaamil ma anashi bangaren yna ta kai kawo,in 14daya za yi hidamar amma sabida wani kasaitacciyar shirin da akeyi ma bikin yasa ba tsaida rana guda ba har yanzu. Hjy indirah ta dade tana tsabgogin su na manyan mata ,agoben ake saka ran karban bakin ta tun daga maiduguri masu gyara taste din amarya masu gyaran jikin ta ma larabawan sudan ne Duk an gama tsara komai,site guda aka ware out side the main mansion,anyi ma hall din kwalliya da soft traditional couchs .,lush leather cushions da irin tambarin zaman amaren nan na garjajiya mai kaman trow pillow round and tufted daga ganin nasu kasan mai tsada ne sosai,ko ina awajen an sakaya shi da kwalliyar gold da pepper red drape curtains ..5 days akasa wanda za dauka ana decorating dakin da zaayi gyaran amaryan wanda ahalin yanzu ya fara kintsuwa matuka tamkar anan zaayi hidiman bikin mai gaba daya. Fannin jahan Aarah da dilshad kuwa babu abunda basu ce ba,sai dai basu fitowa fili suyi magana a sirrince suke hada makarkashiyar su. ..sun fi kowa tsanar auren,kuma sun tsani bahiyya matuka amma a fili sai suke nuna ma kowa sune akan gaba da komai kuma sunfi iko da saood ko dan su jahan suji haushi Toh Daga jiya zuwa yau Tasan ayanzu junnut tana cikin wani hali
Chapter 113 · 0% Book details