← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 173

Sashe 77

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bata son tayi hurting dinta.. She feel like kamar alamarin ba gaskiya bane,but she cant help it babu dalilin da zai nuna mata hakan. Shikuwa khal duk da ya tsinci kanshi cikin sabon yanayi amma bai hanasa tursasa zuciyar sa samun nitsuwa ba He loves her beyond expression duk abunda yakeji ayanzu yasan ko kadan son ta bai girgiza ba But abunda bazai iya yafewa ba shine dayaji ta furta tana son wani ....wanin ma sadatt Kwanciyar sa yayi lumui yana rokon Allah ya bashi zuciyar da zai nuna mata iyakar sa..he want to teach her a lesson for loving someone else..ko kadan baisan kishi da fushi zasuyi aiki akansa har haka ba Washe gari Da safe gidan yayi tsit tamkar wanda akayi mutuwa,subaya ta wuce asibiti sabida jikin ta is not really stable Tana asibiti ma amma Hankalin ta bai kwanta ba sanda taji dad din su ya sanar cewa an daura auren dagaske at that 10..am na safiyar asabar din Hawayen ta na kuncin tausayin kanta da yayan ta da wani boyayyen damuwa dake cinta akan little princess din ta wanda bata sanda shi ba Ba wanda ya lura da cewa sadat baya nan ko jahan ma was very busy with her noor,dan yau kam kamar kwai haka ta tashi tana tarairayar ta. Tace ma maids dinta auren babu shiri amma kafin su tafi zata sa bahiya taji kamar itama amarya cee Sai dai tun kan oder hakan ya isa kunnen matan da zasu zo su kimtsa bahiyyar khaldun ya hana al'amarin kwata kwata Cewar sa shi baida lokacin wannan shirmen kuma ayau yake so ya bar gidan da matar sa Subaya na zaune a gefen jahan aka fadi sakon nashi A dame ta kalle ta tace kinji shi ko? Wai lpyar saood kuwa, ... sai taga subayan tayi wani shiru tana binta da muzurai... Jahan Har ta tashi zata je tasame shi sai kanta yayi hittin ta dawo ta dube ta,tace subaya lpya kuwa naga tun dawowar ki keke min shiru shiru Are u ok?...jikin ne ko akwai abunda kuke boye min ke dashi..my mind said somthing is fishy Tuno da cewa khal ya kashe mata warning yasa ta kwakwlo murmushin dole sai tayi ma jahan karayan cewa ai jikin nata ne Jahan ta dan lallabata tace to ki kula,tace wai ina sadatt din ne ya fada miki abunda yake son fada din kuwa?.....ohh Allah kice masa yayi hakuri, so much confusion and haste bamu tsaya ma munji shi Subaya tace ehhh fa,amma bai gaya min ba tukuna inaga ya fice tun jiya something must be reckoning somewhere Har Cikin zuciyar jahan tana ta so taji ance cikin ciwin subayan nan har da ciki amma sai taga kamar subayan ma bata ta wannan raayin Tace aittt bari naje na duba Aaban... Dakin ta ta wuce straight ta aika aka kirawo mata shi Inga yadda yake tafiya Gaba daya kasan baijin dadi..he look angry and sad...looks dinsa na da chan wanda ya saba wearing scary face shi ne ke makale a fuskan sa. Kowa ma sai ya bashi hanya ya wuce agaban ta ya rusuna ya kife kansa dan haka kawai yake jin bazai iya hade idanu da ita batare da tagane sirrin zuciyar sa dake wahal da shi She talked with him gently kamar yadda ta saba,ta matsa tana so ya bari ko irin royal dilka day din nan ayi mata,anything that will make her feel like is her weding day amma haka ya ki fir IYa lallami tayi sai dai yace mata shi fa yau zai tafi wajen kakanshi a abuja Kuma in few days ma zaije thailand mission dinsa Jahan Bata son jin wayannan kalaman but ya ta iya? Tace to acahn kenan zaka aje ta..ba kunya ya ce mata eh Tace to shikenan mu zamu hada kayan auren daga baya ko wannan din ma xakayi dakan ka sai ya mata shiru,koya ya kula.. Murmushi tayi kawai ta shiga masa nasiha,cikin kalaman ta xai nuna maka tsantsar kaunar sa da take mashi which is alwys melting him. Abu daya ne baison ji ayanzu,kuma shine yadda take yabawa take kuma gwada halayen bahiyya Worst part take kuma nuna mashi cikakken ikon ta akan ta.. Da Lokacin tafiyar su yayi bahiyya nata kuka ummu adama itace ta dinga rarrashin ta,kafin ta kaita gaban jahan Wata shegiyar hand knitted cotton material fari karrr aka dinka mata simple rigan daya bi sirrin shape din kugun ta da flair skirt mai uban fadi ya dan zarce tsayin ta, dan kadan yake sharar kasa Simple white turban aka nada ma kanta sai mayafi mai sharara shima fari,duk yadda damuwa da rudewa yake kyaun ta saida ya danne shi.. Da aka fito da ita Asalin abunda ke ci mata rai ayanzu ba khaldun bane yadda big sis dinta subaya ta share ta agidan shine ya matukar daga mata hankali Wai Dama haka suke ne?just few days in london ita da khaldun kamar zasu hadiye juna rana daya yace ya tsane ta And now subaya is not answering her talks,ko gaisuwan ya jiki bata amsa ba sannan ko daga kai akan abunda ke faruwa da ita bata yi Ba tantama ta san wani abu ba daidai bane,amma iya tunani tayi bataga source din sa ba Sadaat is even absent...so whats the real problem duk bata hasko ba Har jahan tagama mata nasiha ta duk wani magana bata ji ba,cos mind din ta yayi nisa akan tunanin subaya Tagaya mata cewa wajen orher famlyn shi zai kaita amma abun bai wani shige ta ba Tana barin wajen ta nemi izinin jahan ta nufi sama neman subaya dan su warware matsalan su da bata gane ba Taje bata same ta a dakin ta ba dan haka ta fito tan takowa daf zata sauko akan step taci karo d idanun mutum akanta ,subayan ce ta daure fuskan ta sosai tana mata wani irin kallon tsana mai sanyi da karya da zuciya Altho She look amazing in her simple weding attire din amma bata gane ko..hakan ne yasa subayan hade idanu da ita ba. A hankali ya sauko cikin sauri ta zo zata rungome ta da shauki hartana yarda mayafin ta,gam gam ta rike ta amma subayan bata ko motsa ba bare tasan she is welcome Big sis why r not saying anything to me?...kin share ni sosai...innayi maki wani laifi kiyi hakuri dan Allah wallhy bazan kara ba.. Wani iri subaya take ji aranta musamman da taga ta fara kuka amma halin da ta bar khaldun aciki yanzun yas taji agaskiya bazata iya sassautawa bahiyya ba Let go off me ...tafada slowly a zuciyan ta cos bata jin zata iya magana da bahiyyan batare da ta fada mata wani mummunan magana ba Dan Ture ta kawai tayi ajiki tare da dauke kai ta ja jikin ta ta haura sama chan dakin ta ta barta awajen tana tsaye A daskare bahiyya ta tsaya tanajin wani zafi,. Shin big sis bata so mu rabu ne koko asali akwai abunda nayi mata ne? Not thinking of givig up tayi sauri ta dauko mayafin ta tabita har dakin Kuka subayar takeyi amma dataji murdawan kofar bahiyya sai tayi saurin goge hawayen ta mike tsaye ta harde hannun ta ta tsime Iya magana masu ban tausayi bahiyya tayi amma subaya ko kallon ta bata yi ba.. Karshe ma ta zuba gwiwa kasa tana rokon ta akan tagaya mata ko laifi tayi mata,she dosnt like her mood amma bata son ta ce komai sabida hakan tayi alkwari ma khaldun Wani knock din ne ya sake fargan dasu,sai bahiyyan ta dan mike daga tsugune datake Maid ce tare da umma adama tace bahiyya ..ki fito ke kawai ake jira zaku tafi Wani sabbin hawayen ne suka zubo mata ta juyo kai a slow tabi bayan subaya da wani irin kallo Har zata kira sunan ta sai taga ta juyo,da wani irin bacin rai akan fuskan ta ita subaya gani the kamar kukan makirci bahiyya keyi duk dama zuciyan ta is not feeling like it .. Tace big sis zasu tafi dani..pls say something to me..i real cant bear any silence or distance betwen us Subaya kamar zata sauke hawaye dan tausayin ta amma haka ta daure... Kasan makoshi ta dube su umma adama tace musu pls take her away ta dame ni Babu bata lokaci Umma ta rukota tana dan fincikewa cikin kuka tazo ta rungume subayan wanda tuni jikin ta gaba daya ya mutu but she realy want to learn how to hate her... Just go away ta dan tura ta ajikin ta,tanajin sautin kukan ta ahaka har aka fitar da ita waje. Anan Suka shiga motocin dake jere a fargajiyan gidan all set jahan na gefen ta har suka bar gidan zuwa airpot #SURAYYAHMS Kai kai am not feeling too good wallhy today id worst ku danyi min uzuri na sha magani na kwana biyu bana so na rubuta pages ina sumarrising dayawa pray for ma big head abeg Share YOUR COMENTS bawai dan ka faranta min rai kawai ba,zai iya yuwa kai ka ga wani abu wanda ba kowa ya lura ba amma dan coment dinka sai kaga ka fadakar ga wayar da kai fiye da ni ma...pls lets spread awarenesss... Allah ya kara mana son juna AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 77 · 0% Book details