Sashe 122
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ *Zauren biebie isah meelah kishiyar uwa ga naku -TRUST Mikewa tsaye Jahan khatun tayi tace "Junnut,Ya isa haka"jahan ta ja wani numfashi a mugun zafafe jikin ta har na rawa zuciyan ta na bugun tara tara. "Kikace aljanu sun tsine mata?a cursed and raped girl in this house.. "Wani moment of death silence ne ya dau wajen,muryan jahan khatun take ya sauya yanayin sa gaba daya ranta ya mugun baci.. "Unacceptable..... Highly unaceptable! Wai Baki da hankali ne dama da zaki yi tunanin rufe wannan maganan wato kina gani za'a gurbata mana zuria lo?junnut ar u insane.. Junnut ta sunkuyar da kai kasa "no wonder abubuwa marasa dadi keta faruwa damu..A witch is staying in this house. Da sauri junnut ta dago kai ta mike dan ta calming jahan khatun dake neman haukacewa 'Mum...mu..pls calm down,dama wai sabida amanan dake tsakanina da ita nayi shiru ban fada ba..amma tun da nuna min halin ta shiyasa nace i cant keep quiet anymore.. And ure very sure about this....Jahn ta tambaye ta Tace yesss yess Ai ranar Mu biyu ne ajejin nikadai nasan wannan sirriin. Jahan ta dafe goshi cikin wani irin tokarraiyar yanayi, tace kassh baki kyauta min ba junnut...Da tun bayau ba kika fada min da ba akawo nan ba. Sa'ood wll neva live with a cursed life. A cheap and disguisting local girl ina bazata sako ba.. Dama chan bamu san da auren ba ai gaya mana akayi. right now am going to nullify it,auren nan ya kare kenan.... Zama da wannan yarinyar kam sai dai wani gidan amma ba dan gidan nan.. U wait here barinje na same mum.. Tun kan junnut ta amsa jahan khtun ta fice fuuuu... Hilda dake tsaye shiru tana jin su tuntuni tayi saurin karasowa gaban junnut cikie da rudani 'Whats going?ta kalle ta da fuskan tuhuma.. Harar ta Junnut tayi ta bata rai tace Kamar ya? hilda ta banka mata tace..kinyi karya mana Ure lying junnut,kinyi ma mum dinki karya akan kawarki Junnut tace I know,ba ke kike cewa ina mata sanya ba?.. shine kawai naga gwara na tashi tsaye akanta. "And u have to lie har haka?..ke nifa nasan kan labarin nan juya shi kikayi... u alwys told me evrything in kinsha giya kin bugu a schl kodan yanzu kin rage shn over dose? Bata rai junnut tayi tace To sai me..!. Inji dai na fada din bakiji abunda mum ta fada ba, dinr u see how she reacted niidai solution na nema makaina tunda kowa kansa yake so kuma ya sani ...ai in ansan wata ba asan wata..da wuya idan auren nan bai rabu yau ba..ai Da sunji ance she is cursed kuma na virgin bace dole ne a san nayi da ita Inma sunce rashin darajar da zasu ganta da shi na rasa virginty ba komai bane ai jin cewa akwai tsinuwan aljanu akanta dole y girgiza su And u know what?ko anje kauyen mu ma hakan za'aji,sabida ita ta karbe laifin..who wll even believ her now..ai bakin cikin datake so ta samin kanta zai koma Hilda tace hmmmm what an excelnt move,toh what if saood yaki ya sake ta, kinsan shi da raayin tsiya fa Junnut tace da Allah kyale shi,Kinsan fa dad din sa yanajin maganan grand mum..shima ai yanajin maganan dad dinshi. .. Nidai I cant wait to see khal yana rubuta mata shaidar sakin ta anjima... 1..2.3..go...wani tokarriyar murmishi mai ciwo tayi tana danne abunda da take ji can cikin ranta.. Tare da sauke ajiyan zuciya hilda tace Wow....Kinsan wani abu kuwa junnut?kishin nan dai shine power ki junnut.. Ke daman dakikiyace most time amma idan kishin naki ya motsa baki da dadi.. Junnut tace Akan buri na zan iya yin komai,har yau wasu dakikan basu gane hakan ba...tare Sukayi dariya. Cikin masifar sauri da balai jahn khatun ta iso har gaban dilshad ta soma shera mata duk abunda junnut ta fada.. As expected sarauniya ta girhica jin wannan labari,ba cewa da akayi bahi is rape ya dame su ba wannan cursed din aljanun ne matsalar Jahan khatun tace Ur majesty dole ne fa araba auren nan yau yau . .. Sarauniya dilshad tayi shiru cikin nazari ..chan ta sa aka kira Mata alhj hamood dan dama shikam bai cika samun kanshi ba badon hidiman ba ma da baya kasa.. Da suka kira Ahakan ma Bai saurare su ba Yace koma wata irin magana ne kawai yabar musu su yi tsakanin su su yanke shawara. Sarauniya dilshad tace to ai yazo gidan sauki,ke kije ki same su, khatun kisan yadda xakiyi araba yarinyar nan da jika na..if posible i want her out of our lives... jahan khatun tace angama ur majesty.. Fuuu ta fice taje site din su jahan Aarah akace mata ai sunyi tafiya tun safe,bata ji dadin hakan ba dan sosai ta shirya musu buhun rashin mutunci da bakaken maganganun da zata gaya musu musamman ma hjy indira. Haka tayi tsam da maganan aranta suna jiran dawowar su jahan da hjy indirah a washe gari Kaamil ma baiya gidan daga su junnut sai iyayen ta,sai bahiyya dake chan site din ta tana shirya ma khal dinner dan cewa yayi indomie kawai yake son ci. Yau ma jikin dai babu dadi khal yayi bacci..amai ya rinkayi sanda ya fittar da duk abincin datayi kokari ta bashi,kwana tayi agefen sa tana masa tepid sponging tana masa adduoi da karatun qur'ani tana shafe sa. Da safen ma haka,bayan ta bashi magani da kyar ya koma"wasu zufa ne ke fetso masa akan goshin sa sai karkrwa yake,jikin sa ya dau zafi sosai Bata kara bashi drugs din ba,Wani sabon towel ta jika a ruwa tana matsa mashi ko ta ina har Allah ya sa bacci mai nauyi ya dauke sa.. Duk Tausayin sa ya gama kashe mata jiki,idanun ta sunyi nauyi dan bata ko runtsa ba,yana baccin doc yazo ya duuduba shi ya kuma bada sharadin cewa kar atashe shi ko baccin awa nawa zaiyi muddin bashi ya tashi ba "Jahan Aarah ta kira da safen suka gaisa duka take gaya musu abunda ake ciki,suma sukace mata anjima kadan zata gansu agidan. Dan kadan ta kimtsa ko ina,ta nufi dakin ta ja mashi kofa dan bata son ma motsin ta ya tasar da shi... Bayan ta kammala abunda take yi waya mai tsayi sikayi da kaamil dan har yanzu bata jin kwaciyar hankali game da abunda ke taskanin ta da junnut,kaamil kullum acikin bata nagartattun shawaewari yake,daga nan Itama baccin tayi sosai bata farka ba sanda taji ana knocking a kofar dakin ta,ta daga kai ta kalle agogo its almost five na yamma,jikin ta duk y sace a hankli ta sauko ta fito amsa door aunt murja tagani tace da ita su jahan sun dawo suna site dinsu,tace toh xata zo yanzu.. Agaggauce ta shiga bayi ta tsaftace kanta hade da dauro alwala tazo ta yi dukan sallolin dake kanta.. Zama tayi akan table ta dan yi shafe shafen ta,ta kimtsa tsaf cikin wata riga da skirt na kanti fari da ja gaban rigar an masa adon silver stones tayi kyau sosai.. Da har zata fice sai Taga lokaci y dan ja,sai kawai ta fasa ta fice zUwa dkin nasa gani tayi har yanzu na bacci sai taja masa kofar ta dawo room din ta. Tana xaune shiru aka kira mgarib tayi zaman yin azhkae tana nema ma mijin ta lpya har sanda aka kira sallan ishai. Bangaren su jahan kuwa dama sauran abunda ya rage game da shirye shiryen ne kuma duk yau sun kammala shi.. Da bhiyyan bata shigo wajen su da wuri ba,sun dauka ko duk dan tana kula da khal ne,sukan dama sai gobe suka yanke zasu je su duba jikin nashi. Wajajen to 8 Jahan Aarah na zaune da hjy indirah suna hiran su mai dadi falon ta kwasam sukaji an banko labule an shigo kikam ba gafara sai kallon banxa,ganin jahan khatun tsegege sukayi akan su ta rike kunkumi Hjy indrah ta ja tsaki mai sauti Hakan yasa ta bita da wani irin kallon rainin wayo da yarfawa ,wai ace an girma ba san an girma ..rashin iya dattako irin na jahan khatun har damun su yakeyi. Jahan Aarah t hade rai Sai ta daga kanta Taki ta tanka suka barta tsaye,dan kanta tagaji tace Magana nazo muyi dake..Jahan ta kalle ta,kasan makoshi tace ok Ta wani ja fixga..sai wani kada kai take tana kada kafa.. Tace ok..kinaji na? Her majesty ta bada oder cewa maxa ki kunce wancan banzan auren da kika laka ma dan Hamood da yar riko ki...wacece ma sunan ta?msww oho... wancan mayyar yarinyar dai ku kuka santa labari yazo mana cewa yarinyar ba yar arxiki bane gadon tsiyace,kaskantacciya ce bata da daraja ragowar wasu katti ne kuma aljanu sun tsine mata A take jahan Aarah ta ta mike tsaye tace'..a'ah dakata min.. Bani da irin wannan halittar acikin zuria na bare kuma yaya na,idan baki da abunda xakice gwara ki fice tun kan raina ya baci Jahn khatun tace inye? To ya baci mana..makaryatan banxa,masu jawo ma mutane balai..ai cewa kikayi kun samo ta,ashe fitina kuka debo kuka kawo mana gida To mudai nazamu yarda ba,bakisan darajan gidan nan mu munsan shi Inke banzar uwace da bakisan meya dace da danki ba,to bazamu zuba ido ki bata zuriar hamood ba kinyi kadan kin kasa..a Yadda ki kahade auren nan haka zaka wrware shi yau din nan nidai nagaya maki Hjy indirah tayi shiru...,sai tsuma takeyi tarasa da wani irin kalma zata hau kan jahn khatun Gashi basu sun daga muryan su agaban yara,dan thy r highly respectable women ..jahan Aarah tace Ina dai nice na kawo ta?..to kije ki ce baza'a raba aure ba daga nan har abada kunyi kadan kun kasa.. Jhan khatun Tace ohh haka kikace?.. suka basar da ita a cikin su babu wanda ya kulata,wayar ta ta dailing tace aturu mata junnut,in 10minutes saiga junnut ta iso riga da wando ne ajikin ta ta sakaya head band,bata saba gaishe da nagaba sa ita ba gudun masifan hjy indirah yasa ta gaishe su. "Oya gaya musu wacece yarinyar suji da kunnen su.. Junnut har ta bude baki zata fara jahan