← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 173

Sashe 53

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bai sake kwaklo wani maganan ba dai sai yace To Where were you yestade din Dan Allah kar ka boye min,Nasan dan ma nine kake iya amsa wannan maganan Khal Bazan boye maka ba am getting worrried for junnut,yadda nake gani is like she is very much in love with you amma kai kuma hankalin ka bai kanta Dada Matsowa gabansa yayi tare da sauke masa sincere eyes dinsa. Cikin sauke murya ...yace Whats wrong general?r u ok?pls waye zaka fada ma damuwar ka inbani ba A duniya bani da abun farinciki da ya wuce naka,to be sincere with you nasan bason auren junnut kake yi ba. U just dont want to disobey them,but believe me baka aikata mata adalci da irin zaman da kukeyi junnut tana shan wahala d sonka sosai. Tunda ka amince i think u have to act acording ...kasallalun idanun shi ya zuba mashi yace Kaamil pls stop it. To yasan bazai wuce yace masa su bar maganan ba sai ya tsare sa da wuri Yce"No no zaka fada mib koma miye ne matsalan we have to make things rightt tun kafin junnut takai maganan gaban grand ma,wallhy tau Da kyar na mata karyan aiki ne ya janye ka amma ko kulani batayi ba i know aranta tasan karya nake tafiyar ka kayi ka jibga mu "Wani tsaki khal yayi....Akan dan wannan maganan shine kai kuma kake daga min jiniyar wuya sai ya harare shi Komawa kan kujeran dayafi kusa dashi kaaamil yayi cikin shgwaba irin tasu na maza yace its hurts me too.. ai nima cewa nayi zan kwana agidan nan sabida kai Wai Ina kajje? Yace London... Wajen sai ya dauke shiru London!?cikin mamaki kaamil ya maimaita So,Whats up with london? Ko abun sirri ne "Babu wani sirri tsakanina da kai kaamil,i just went to see someone else and i ended up spending thw night wit he..r kamar baison fadan kalman Sai yayi shiru Kaamil dake kallin bakn shi kuwa ya dade cikin mamaki da nazarin yadda zai fassara maganan khal da yaji yanzun Yasan dan uwansa sosai Dan Ko irin soyayr yarantan nan khal bai taba yi ba bare ace mace yake bi har wani kasa.. Yace anything important?u want me to know Wani sauke ajiyan zuciya khal yayi,ya tsime kamar wanda bai damu da feeling din kowa ba Yace,nifa nayarda bana kyautawa ok? Kawai bana iya daurewa ne akanta kaamil ..she is not my type gaskiya amma ba dan na bata muku rai yasa na tafi london jiya nabarku ba Gaskiya banma yi tunanin xuwa london din ba asali Wani abu nagani a store din da mukaje sai naji ya min na kyautar shine na siya na tafi da shi.. In a terrific suprise mood kaamil yake kallon bakin sa ayayin daya mike tsaye daga zaunen dayake,cikin tsanani mamaki yana kallon sa yace Who is she? ya furta murya sa har na rawa Khal ya dada daure fuska salon raina mashi hankali yace who is who? "Wani dariyar murna mai shake da jin dadi a bazata ya kufce ma kaaamil Ohhh my god am freaking out..Bro ure in love with a girl? And i dont know Wooooooooooo ya wani daka ihu yana dariya...shi Sai yanzu ma ya fahimci komai Hey hey kaaamil stop,kafara hauka ne yaushe na kira sunan wata anan Dariya kaamil ya dadayi yana Toshe bakin sa,cikin zolaya mai dada bayyana condition din da zuciyar sa yace kar ka raina min hankali...i can see u got boyfriend Yo ni ban maka kyau bane da zaka tsallake gida na ka kai ma wani gift har wani kasa,kuma har ka kwana? "Stop it kaga ni ko? Shiyasa bana son gaya maka komai shirme kawai,yayi tsaki yana yunkurin zai tashi Da sauri kaaamil ya tare shi yana cewa noo zauna zauna pls relax Wallhy ba shirme bane,im just too excited,..wani ajiyan xuciya ya sauke atake sai ya sauya murya cikin sauti mai sanyi... Yace nayi farin ciki, i really love you khal..,sai ya fada jikinsa ya rungeme sa sosai yana sauke nunfashi kamar wani karamin yaro I want you to be happy,koma wacce yarinyar in har zata saka min kai farin ciki zanyi mugun murna da hakan Infact ive no problem with that,sai ya zare jiikin sa a slow yana bin sa da kallo cikin ido Yace Ko ka fada min labarin ta ko baka fadamin ma ni nayi farincikin sanin cewa kaima zaka dandani dadin soyayya,ni dai bansan so ba amma nasan yana da dadi,u derseve who you love and who loves you back ..im soo hapy forr u..yayi dariya ya kara rungume sa Already zuciyar khal yayi ragwas da reaction din kaamil A Tunanin sa yadda yake yare da junnut bazai yi tunanin bashi goyon baya akan wata na daban ba But its obvious that har yu babu wanda zai iya replacing matsayin kaamil aransa yasan kaamil yana kaunar sa and He soo much love him with sincere passion Shima Wani dada rungeme shi yayi yana dada gyara aje kansa agefen kunnen sa, Cikin sautin shagwabea dake mugun masa kyau wanda bai saba da shi ba yace. Ban fa ce ina son wata ba kaamil..but that girl is alwys on my mind..ita ke nake gani kullum in ma rufe ido.. Zuciya ta tana saurin jin tausayin ta....her sweet innocent nature is what my heart is actually craving for. Sai ya dan dago kaamul din suna kallon juna,cikin nitsuwa yake maganan sa Yace kaaamil can you believe she slept off watching me and i wanted to kiss her this morning?..sai ya wani lumshe ido yana shakar numfashi mai uban shauki..... ..,that feeling he neva try to open up saiga shi yau ya bayyana akan fuskan sa,..sai ya karashe da cewa Amma yarinya karama ce shiyasa bazan wani iya ba Tuni kaamil yayi suman zauna Yanayin yadda khal yake maganan Gaba daya ya lular da kaamil wani duniyan gajimare ,Wani uban blushing kaaamil din yake yi,for his mind yama manta da wata junnut a doron kasa,His bros happines ko akan meye ne shine masa akan gaba ,.yanayin yadda suka taso in akace kaaamil zai iya mutuwa akan farincikin khal babu maiyin musu ko a ina ne. Kwace jikin sa kadan ya dawo daf da khal yana mai riko hannun sa zuwa nashi murmushin sa har kunne... Im so hapy.... shine kalman daya fara furtawa a nitse kafin ya shiga tambayar sa Pls how is she like? Dan har naji ina matukar kaunarta tunma kafin nagan ta Nan ne khal ya murmusa ya dan tabe baki..,yace she is a little angel very fair..long hair... Calm,sweeet,faultless,tana da jin kunya kuma bata yawan tula kwalliya a fuskan ta,grey eye balls,tempting small lips,infact she is impeccable... I will call her twinkle..yayi murmushi sanda kaamil ya dada kallon sa '...Wow...bro ure in love with her Yace I dont know Wai Baka gaya mata bane,a hankali ya gyada kai..ya dan jingina bayan shi Kaaamil ya dada biyosa yace itafa? I bet she is feeling the same ko? ...lumshe idon sa yayi kamar mai tsoron bada amsa a hankali ya furta i dont know,...But i think we..ooh god i just dont know. But Brother why dont u know?...in kuna son juna meyasa bazaku bayya na ba No kaaamil nafada maka yarinya karamace bata wani girma ba,she is just like that junnut or what eva u call her,wani abu ne kawai yake gaya min cewa itama tana so na sosai,i check her phones and msgs and no one was there,i saw somthing for me in her tears..its makes me feel special Har kaamil zaiyi magana sai ya tsare sa yace In har bazan bata time dina akan ta ba kaga kenan bazan bata akan wata junnut ba,karatu fa takeyi a london din whts the rush Jiya cikin dare ta gaya min cewa She is an opharn.. tausayin ta nake ji and i want her to concentrate on her studies first before i will take the next move...i care about her..sai yayi shiru.. Wani Ajiyan numfashi kaamil ya sauke bai ce komai ba sanda yagama naxarin maganan aransa yace,so shud i make junnut understand that itama ta maida hankalin ta kan karatun ta? khal pls ka fahimce ni bana bin bayan ka rayu da wancce bata makaba but ka tuna fa ka amsa alkwarin iyayen mu akanta. So whts gonna happen? Dan na amsa alkawarin iyayen mu akanta sai na takura makaina ko? Yanzu fa na gama fada maka wata ce acikin raina tun kafin khal ya sake numfasawa kaamil yace ok,na fahimce ka,pls dont woryy...,indai futuren ka ne da mrs beutifyl twinkle i asure you bawani matsala. dan duk tsiyan da za'ayi nasan inhar kuka aminta da juna a gida ma dole ne a barka ka aure ta Amma fa kasani junnut will still b ur wife..wannan ma dole Wani ajiyan zuciya khal ya sauke yace to naji,me xanyi yanzu? Kaamil yace Its simple khal.. A ganina dai kar ka wani aje soyayar da ranka yabiya akai sabida wani auren alkwari...pls fight for ur love Kuma Bawai nace ka watsar da junnut ba its already hard for her now dakake share ta kana nunawa cewar she is not important Nidai shawaran da nake baka shine,just start preparing to live with both girls Plan for junnut, talk things with her,zata fahimce ka,sannan zata maida hankalin ta kan karatun ta kyale ka kamar yadda kake so And for our mrs beautiful twinkle,pls bro ka yi kokari ku sanar da juna sirrin zuciyar ku on time. I know you baka wasa I cant wait to see tarihi na shirin maimaita kansa...bro is marryng two wives just like dad? To ni mata hudu zan kankro na aura a rana daya ...cikin zolaya ya fada wanda yasa dukan su yin dariya Khal yace Ok,naji shawaran ka captain mai mata hudu i will just do my best Cikin jin dadi Kaamil yace thats my bro Amma zaka taimaka min da yarinyar ko kasan bazan iya komai ba Dariya kawai kaamil yayi cikin zolaya yace tab bazaka iya me ba?,toh ya akayi ka kwana ajikin wata jiyan...har uhmm uhmmm Just Get out...khal ya fada yana dan murmushi Not until u give me a hug,sai ya taho dakanshi ya rungeme khal din dake faman ture sa cikin wasa yana
Chapter 53 · 0% Book details