← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 160 OF 173

Sashe 160

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya rarrashe ta ya bata ransa kamar da chan dama sex din ne kawai yake nema ajikin ta,tana kuka yana Mita yana kananan magana Duk laifin sai ya daura mata Bahiyya sosai takanji ba ddi duk taji duniyar ya mata xafi,data takan kawo maganan cewa sunemi magani anan ma dai cewa yake shi baruwan shi ai dama tuntuni yafada mata komai amma bata ji shi ba,shikma ma ya gaji da ita kawai daga yanzu shi yasan inda xai same nashi maganin.. A ranar Ta dade adakin tana sheshehkar kuka wannan maganan nasa.. Shi baruwan sa kuma Yasan inda xai same magani? To Aina kenan xai samu sex in ba ajikin ta ba,sosai hanklin ta ya tashi gaba daya ta sake dulmuya acikin damuwa da neman taimakon junnut Aikua tun tana fitowa daga wajen ta a washe garin ranar kanta ya dada kullewa,tasan ayanzu da khal ya hanata rike waya bata da abokiyar shawara da ya wuce junnut amma yau gani tayi kamar junnut side din khal ta zaba ba nata ba.. Kullum in tagama xaxage cikin ta,sai kaji junnut nacewa 'To aikece mai laifi" Bansha gaya maki duk dadin duniya kararriya bace? Shikuwa khal Fitowrsa ashe ya kira junnuut dinne yana ta mitam karya giving her the impression that abun bahiyya na rashin samun gamsar dashi din yana damun shi har yace ma junnut din ta cigaba da aikin ta nayin masa breakfast,a harzarce uwa jaka ta shigo site din ta shiga kitchen din ta fara hada masa breakfast tsaf ta kawo dinning table dinshi.. Junnut tana jejjerawa saiga bahi ta iso wajen tana mata tambaya akai,ba kunya junnut tace mata ai khal ne yace tayi,har tana kara nata gishirin aganin ta ai koba komai lokaci yy da xata rama bakin cikin da bahi ta gumtsa mata a kwanakin can. Abun sosai ya fara daga ma bahi hankali Har khal Ya zo ya xauna tana kallon shi,.. Ya kalle uban abincin aransa yayi tsaki,dai Yace ma junnnut thanks tana ta famar washe baaki dagan gan ya sallame junnut din dan ya san zata labe taji conversation dinsu. Aikuwa yana bude abincin xai sa cokali bahiyya ta rike axafafe ta fara tambayar sa meyafaru?.. .tace ita ya fada mata koma miye ne xata mashi amma baxata dai iya laka ma wani ko wata lalurar dake shiga tsakanin sex life dinsu ba Wani tsawa ya dakata mata hatta junnut dake laben sanda ta raxana. Yace mata shi ta dena damin sa taje kawai in tasan meye ne mafita zai saurareta amma yanxu kam shi baya bukatar ta. Kuka mai cin rai ta fashe mashi da shi tan kwarwa,yayi tsaki ya tashi a fusace dama neman yadda xai kufce ma abincin yake sai ya barta anan. Yana bada baya juwa saiga junnut ta billo tana matsewa kamar bata san da faruwar komi ba Ganin bahi na kuka yasa ta sauya muryan xuwa na makirci Da sauri da sauri ta zo ta riko ta ta shiga bata hakuri Bahi cikin maganan ta tana kuka ,'complain din ta khal ya sauya mata" ..ita kuma junnut Tana ta mamakin yadda bahi ke nuna ta yarda da shi a dukan acikin furucin ta. Shikuwa khal kamar an kara masa wutar abun ne,jarabar yau daban na gobe daban har sanda bahi taji babu dadi aranta... kusan kullum sai yajawo sun samu sabani dashi har in hakan ya faru junnut takance m bahiyya ita zata bishi daki ta masa magana toh daga nan bahiyya bata sake ganin ta har saiya fito. Aganin sa Hakan da yakeyi Sosai ya amfane shi wajen dada daure junnut da jijiyar jikin ta ,shi dama baya so ace shine ya kawo maganan solving prblem dinsu da bahiyya bare tace ya nemi taimakon ta xata raina shi Zagewa yyi ya zurma junnut ta hanyar nuna mata bukatun shi na matsowa da auren su Wani dadi takeji aranta sosai Ahakan ma tanayi tana kaucewa tana dan gwada masa abarshi kawai ayi facing problm din bahiyya. ..amma sai taga yaki fir yace mata shifa ba karamin yaro bane kuma baxai aje mace agidan sa haka kawai ba,. muddin kawarta baxata kwantar masa da hankli ba shi babu ruwan sa auren kawai xaiyi. Yau Duniyar farin ciki sabuwa azuciyar junnut abunda take ne mane ta same shi cikin sauki,tsabn jaraba batama damu da schl din ba Yanzu so kawai take ta xamto matar sa itama ya kwace ya bata rabin dukiya irin na bahiyya inyaso komi ma yaxo daga baya. Har tafara tambayar sa to ya xasuyi?kuma yaushe yake so a mtso d auren Khal Yace mata next week. Amma kafin nan yana so ta taimake shi saita bahiyya yana da bukatar bahi Tasan ba ita kadai bace mace awajen shi,acewar sa yin hakn domin samun zaman lpyar su ne nan gaba Dan haka suka hade plan,akan zai dawo da ita side dinsu da xama sai yana zuwa dakin ta ita yana wuni zata dinga yin girkin da komai kamar da yarda bahi take mashi Bata san khal yy hakan bane dan ya dada samun matsowa kusa da ita so that yaji sauran information Musamman akan maganin sihiri da sukayi,"he soo much missed his wife" ya ma junnut zagon kasa sosai a dakin ta har waje biyu ya aje audio cameras yana bibiyan dik wani motsin ta Bahi gani kawai tayi junnut ta dawo zama da su,daga ta masa magana akan haka fada yake mata sosai yana cewa he need someone to take care of him abun ya na mugun konata. Ga yawan bacci da nauyin jikin dake damun ta cikin ta har ya shiga first trimester amma bata lura ba Tsaban yadda taga Kwana biyu junnut din ce ke daukar ragamar komai akan mijn ta Yanzu taga harta shigowa dakin ta bai sonyi sai dai ya wuce dakin junnut kishin hakan ne ya soma shigar ta har bata iya boyewa tana kuwa masa magana xaice ai akwai alkwarin auren sa akan junnut duk abunda tagani shiya xabi hakan Toh idan junnut na girki bahiyya ta dinga sintiri anan kenan Ahaka har zata jawo masifan da xaisa khal baxaici abincin ba Sai ya samu damar korafi wa junnut kullum in suna dakin sai yace mata shifa ya lura kishin bahiyya yayi yawa dole ne su xafafa wasan dan ta gane shifa auren zaiyi kwanan nan... Giyan hakan dayace yasa junnut ta fara wasu dabiu na ban mamaki daya cagi kan kowa. Duk wani mugun nufin ta akan bahiyya sanda ta fido da su a fili Dama Khal adakin shi yakan kwana shi kadai amma daga ya shiga dakin junnut baya fitowa sai kusan sha biyun dare ko fiye. Akan haka Kwata kwata junnut ta soma dauke wa ma bahiyya,"burin ta tasa bahiyya taji aranta kamar ita dashi suna sex ne da aboye daga yau ta shigo ta same ta a dakin tace taxo daukar rigar shi ko tace wani abun, kuma bahi batasani ba duk khal ne yake sa junnut hakan Ahaka har abun ya lalace tsakanin su,bahiyya ta danne kishin ta sosai amma komai ya faskara har ta fito ta fara nuna wa junnut rashin dacewar abunda takeyi da khal amma junnut sam bataga hakan ba.. "Kular da ita ma ta shigayi,ta kowani hanyar a lokuta dayawa takan sa bahiyya kukan takaici.. Kwana biyu Kamar wacce bata d lpya ta dawo,a wajen khal bata gane mashi ga shi an waye gari junnut data san sirrin ta tana nuna mata boro boro cewar ta kasa ne a wajen mijin ta shiyasa ita ta dauki nauyin shi Bahiyya duk bori da kuka takan yi mashi akan ko da waya ya bata izinin amfani da shi yaki sam ,data ishe shi sai yagaya mata shi aure ma xaiyi next week Heart breakingly Tace aure? Sam Batayi tsammanin kishin ta xai yi xafi akan haka ba"itama daddagewa tayi tace ma junnut tunda tasan matsalar su bai warwaru ba pls ta daga mata kafa akan bikin nan har sai ta samu daidaitawae awx life dinsu da khal Junnut tace sam ai itama datace mata tabar mata shi ki tayi tace aure ne a tskaanin su baxata iya rabuwa dashi ba Daga nan dukan su kishi ya rufe musu ido sukanyi sain san kalamai kowa na gwada laifin kowa Hakan yasa suka samu sabanin fahimta sosai A Yanzu bahiyya take sanin asalin manufar junnut akan ta.. Amma da shike takan tuno da wasiyyar abbun ta sai bata cika xafafa abun ba Daga sun yi fada daga baya bahiyya ce ke fara yi ma junnut sallama Amma junnut already ta dawo da tsabanin ya dawo gaba komi da zafi take daukar sa. Acewar ta iya ruwa fidda kaine,aure kuma dole ne ta aure khal a next week din babu fashi Takan fito fili darr tace wa bahiyya yanzu ke fanko ce baki iya yin komai da namiji sai kallo. Abun ya dame Bahiyya sosai Sai yanzu taga illar yarda da amana. Ayanzu takeyin dana sanin gaya ma junnut matsalar auren ta musaman na cewa basu samin gamsuwan jima'i.. Now she get why junnut neva helpd her In tana cikin damuwa,ashe aure mata khal din shi din ta xaba mata a mafita Kwana na wucewa har ya zamto Ayanzu Ko magana kwakkwara basu iyayi musamman ta fannin junnut dake daga kafada tana kwalo ma bahiyya Akan komai. Khal duk ya zuba ido yana lura da su baice musu komai ba. Da sasaafe yana bacci shidayan shi jahan khatun ta kirashi,fada tayi mashi dan tunda abun ya faru da bahi Ya dena kiran su ko dan ma yaji yajikin kakar shi dilshad duk ya watsar da su da shike ma yasan junnut tana updating din su akan rayuwar sa sai yake yi kamar baisan komai ba. Akan maganan auren sa da junnut itama ta kira gashi sunga kwanaki nata tafiya amma wa junnut din kawai ya fada xai aure ta su bai gaya musu ba.. Yace mata shi?shi yaushe yace ma junnut ta bar schl xai kara aure yanzu? Yace shikam dai bai fada ba wasa yake ma junnut dan ta taimake shi akan bahiyya.. Jahan khatun tasha mamaki sosai bata yi tsamanin jin wann maganan a haka daga wajen sa ba Shikuwa yasan meyasa yace hakan So suna gama call din yayi sauri ya kunna
Chapter 160 · 0% Book details