← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 173

Sashe 66

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

ana cewa Banda shahrul daya ga fiskanta ko iyayen sa bai bata daman bude niqab din gaban su ba.. Shikuwa shahrul har ya fada ma queen of oman wato mahaifiyar shi akan cewa bahiyya itace wanda khaldun zai aura, dan shi tuni dama yake harsashen soyayya a tsakanin su... Mum din shin Taji dadi sosai Dan haka ta ja bahiyyar ajikin ta duk inda zasuyi takan nuna ta a matsayin doter inlaw inta ma manyan attajirai da hamshakan baiks,khanuns da begahms har ma da kawayen ta queens of differn arabian nations da suka hallaci taron.. Most of them speak arabic har ta soma jin sha'awar koya itama amma nauyi da kunya ya hanata gaya ma khaldun cikin hirar su da shahrul take fada masa ,to daya gaya ma khal akan zai nema mata malami tun daga nan sai bai bada fuska ba.. Bayan kwana biyar suka koma US ta samo gifts kala kala daga waje daban daban musamman wajen shahrul da mahaifiyar sa... Da yaga yanzu sai taji ta dan nitsu hankalin ta ya dawo jikiin ta Nan Sai ya fara fargaban kar ta koma schl din kuma ciwon ya dawo mata gashi yasan bazata gansa nan kusa. sai yayi ta tunanin ko ya kira subaya ya tuhume ta ne,but how can he?baya son kowa yasan yana ganin ta ayanzun . Sannan haushi ma yake ji daya lura da cewa tin da tazo gidan acikin su babu wanda ya kira ta sai kawayen ta Haka kawai Sai ya shiga neman mafita ta wani bangaren yasan dolen sa ne ya taimaka mata da garkuwa mai karfi kafin ta koma school Shiryen shiryen maidatan ne ya dauke nasa hankali,sai daya kammala komai Washe gari da safe A ajiye ta Yake tambayar ta ko tana mafarkin nata again.. Tasan dama karya tayi mashi,so bata dora ba tace yanzun da sauki... Sai ya mata dan bayani akan adduar bacci da zata nayi,cewarsa zai tura ta london da wani quiding soja dan Ya kaita schl din yana kuma lura masa da ita Yace ta san yadda zatayi da business din ta sabida akwai schl din daya ke so ana kaiita don ta koya larabcin. ...murnan jin hakan ma ya hanata rufe bakin ta.. She dint know that full islamic school yayi enroling dinta just so that ta samu ilimin taimakawa wa kanta akan dukan abunda ke damun ta Washe gari rabuwar su was so passionate and emotional...bayan hugs din rarrashi sanda aka daura mata peg asaman goshin ta Ita da quiding sojan suka koma london,same time shima ya tattara ina shi zuwa kasar russia domin comanding wani babban sea war operation mission. #SURAYYAHMS This page nakune grop members na humairah novel,to kuyi hakuri bana cikin grp din kun but all your wishes and heart warming love yana zuwa kofar daki na,Allah ya bar zumunci Allah ya so ku kamar yadda kuke sona..wasu dadan coment din ku in aka min foward har staring nakeyi Soo much love folks. SHARE AND SHARE UR VIEWS. AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 66 · 0% Book details