Sashe 137
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta take ma junnut tayin auren khaldun amma haka junnut tayi amfani da hakn taki sam dan ta nuna ma bahiyya Dagaske ne ta gane kuskuren ta,and she is not despret akan auren shi anymore. Bahiyya ji tayi kamar a mafarki. Bata san na ciki na ciki awajen junnut ba,lokaci kalilan suka dawo dai dai Da gefen ido junnut tana dada kallon kerarriyar jikin bahiyya "Da big sis subaya ta shigo wani reaction ta bayar ma kwalliyar bahi,junnut nata bin su da ido abun na kona ta. Zasu kaita a hakan junnuut ta samu daman shisggigewa wa subayan da surutai tana yabata itama,dan dream din ta ne ta zamto favourite din subaya kamar dai yadda tagan su da bahiya.. Aka sanar da fitowar amarya Kowa na xaune anata kar kata kai ana dan leko white flowery bridal enterance.. A karon farko na musamman wajen ya dauki shiru,hjy indirah ta gayyato shaharriyar mawakiyar nan wato sogha niger wacce tayi tsaye akan red capert da mic a hannun ta band members dinta suna sake wani xacckar slow humming Kerarriyar Muryan ta ne yake sharo wakokin soyayya.. Da aka fito da bahi fili,subaya na gefen ta junnut na tayata rike jelar gown din ta"...matar sai wani irin kirarin soyayyah take cikin sautin waka mai tafiyar da yanayi...,kowa sanda yaji ya mike yayi tubarkallh dan kuwa kayan data sa da irin kwalliyar da akayi matan ba karamin abun kallo bane.. masu daukar potrait da sauran su su suka ja lokaci duk sun hanata sakat Aka yi wani stanza awakar da sunan bahi sogha take cewa "Wani raina,bahiyya soyayya ce... soyayace da babu masu rabawa..! Toh Wajen da ake cewa "Mutum ya so mai sonsa".. junnut jitayi kamar da ita akeyi ta bata rai ba ma wanda ya ke kallon ta.. Wani riko hannun shi shahrul yyi Khal gaba daya ji yai ya kasa hakura gani kawai akayi ya tashi ya taro matar sa ta dakan shi in a very honourable and special way. Awajen Kusan kowa yana da capturen Wajen Da ya rusuna zai bata hannun shi Agaban subaya da junnut Dan wani irin salo mai nuna kauna yabi cike da karramawa har da aje kanshi kas yana neman izinin karasawa da ita har gaban su sarauniya dilshad. Kowa wajen yasha mamakin yadda duk kama ajin khal ya ke rawan jiki,surauniya dilshad ta basar ta na zantar musu da jawabi amma sai ta maimaita masa abu sau biyu yakeji tsaban yadda hankalin sa ya kushe,da alama zallan matar sa kawai idanun shi yake gani Kishi kamar xai kashe junnut gashi dija ta maye gurbin ta na xama kusa da amarya "lokaci yayi na Khal ya bude fuskan amarya za ayi al'adan nasu da suke ma yarinya budurwa. Duka Sun sha mamaki daya bita da kiss agefe da gefen kuncin ta batare da yaji nauyin kowa ba Hakan yana da meaning a al'adan su..and which is..."matar sa is no longer a virgin shida ita sun sawo daya. Jahan khatun kamar ta mutu yake take amma idanun ta yy jajir. Jahan Aarah ta dada dabba ka abun,shi kujeran pure crown din da akace sai virgin zata xauna shi aka dora ta da mamakin dilshad taga bahi daram akai alaman tsafin dake jiki bai taba ta ba ..jahan khatun taki sam ta yarda tace ai sun san munafurcin da suka kulla ne,shiyasa suke so suyo nuni da karya da cewa bahi a virgin take. Sarauniya kam tuni ta rike gaskiya ta dauko bracelet din da ake sawa na acceptance a zuriar sun ne ta bashi ya dora ma bahi a ankle din ta. ayadda tasan al'ada da tsafi tasan ba akaryata wannan ..aranta tace dole n e akwai mistake game da labarin junnut..duk dana abun bai mata dadi ba Bayan angma al'ada khal ya riiriko hannnun amaryn shi Da shike taji takalma mai tsini gashi sai aja ta nan aja ta na tuni sai ta soma dingisawa kadan kadan tana daddafe. ,..A yanayin yadda sukayi kyau tare yasa suka samu tukuici fiye da yadda ake xato. Khal ya share kowa matar sa kawai,dan tun da ta shigo hannun sa bai bar kowa ya sake cire nata anashi ba khal ya cire hijabin kawaici da kunya ya xake ya bata special romntic treath with all the slow dance hannun shi akan kugun ta yana kafa kafa da ita Baijin ma kunya,kusann ako yaushe kallon ta yakeyi da tana sauke hawaye xai kai hannu ya share.. Bahiyya tama rasa ina zata sa kanta dan sosai ya kure mata tinani. Anata ciye ciye games ana playing music manya na watsewa kadan kadan.. Data gaji gogan ya sunkuce abar sa a hannu in a bridal style..wani envyng dinsu akeyi "Dukan masoya tsoffi da iyayen awajen sanda ya tada musu tsumin tsohon love din su He was boldy triping for her" kasa kasa maid ke yada gulman abunda ya faru jiya har ya shigan kunnen su jahan khatun ,sosai son bahiyya ya nuna karara a action din khal..magulmata cewa su kayi ai dama girman shi dan bai shiga hnnun macce bane. Jahan khatun data kira junnut suka ja gefe tana sake tambayarta kan labarin ahumagga ,junnut kamar zatayi kuka ta karyata bahi again.. ta nace lallai hakan ya faru bayan ga zahiri alamu sun nuna musu kasa gane kan gaskiyar labarin yasa tuni jahan khatun ta sa aka xagwalo mata maids din da tagani aka kaita site din da suka kwanan,aka bude loundryn shi Cikin basket din inner wears dinsaa sai Ga stain bedsheet.. Jahan ta kalle junnut ..junnut ta fashe da kuka alaman irin an cuce khal ne da fake hymen,dagan gan tace hakan dan ta ruda ma jahan khatun tunani. Aikuwa ta nade bedsheet zata fice dashi kenan saiga hjy indira itama taxo daukawa ne zata yi amfani dashi anjima agaban dilshad taci musu mutunci "Akayi cakke cake maganan..jahan khatun na karyatawa".. Hjy indirah na dada bayyana musu sauran jist din da dama basu sani ba. Wani anoying guda mai ban haushi hjy ta rikayi musu. Junnut tana ta kuka Zaka dauka ko kukan cece kucen ne "but jin ance khal ya hada gado da bahi har sun san juna shiya shake mata wuya tana jin kamar zata mutu" A hakan dai Suka fito domin akarasa progrm dasu Kaamil yaji dadi aransa amma yanayi ne yana ta hawaye a boye dan kuwa abun shima ya taba shi sosai,sai yake ganin da shine fa da bahiyya Anan still labarin soyayyar subaya da shahrul wanda Allah bai qaddara ba ya ya taso Subaya ce ta rufe fili wajen bada wani heart touching speech mai cike da tsntsan godiya da alfaharin ta da bahiyyan wanda ya sa kusan kowa awajen kuka harda junnut da ta dade tana imagining ina ma a sauya ta dawo bahiyyan ayanzu This is exctly how she want her life to be,abu daya ne bahi bata mallaka ba wato nisan karatu ayanzu kuma shine take burin samowa. Wato tana so tayi karatun tane ta nemo matsayi,tasan in har su jahan suna nan za'ayi mata fiye da wannan hidimar But how can she win over khaldun ,subaya and jahan Aarah,har ace su so ta kamar bahi hakn ya fara damunta. Duk yadda jahan khatun ke ririta ta bata iyasake jikin ta ba gashi babu hilda she misd her much,abin haushi baifi idan bahi ta jawo ta kusa da su khal sai yana basar da ita ba,gashi ita da dija ba shiri suke ba. ..wani bin in yayi wani abun junnut takan dauka dagangan yake dan kawai ya wulaknta ta,dakan ta ta nesanta daga wajen su,today has been the worst day of her life Babu wanda ma yake kulata ta koma daki ta dinga kuka tana tuno rayuwar ta,wani xuciyan yakan nuna mata karara laifin ta ne,amma wani yana nuna mata bata da laifi Allah yasa bata nan fili aka fara bada bahiyya gifts da tukuici na gani na fada Jahan khatun dakanta ke dubawa Taga yadda junnut take data ga cewa babu junnut anan..sai ta shiga gidan neman ta. Junnut dik ta birkice tana kuka 'Shin Ko ta bar rayuwan nata ne ta soma kwaikwayon na bahiyya ko zata ci irin wannan saar? Ko jahan khatun ta sha mamaki da yanayin karayar zuciya irin na junnut Hakan ya dauke su lokaci har aka gama hidiman bikin aka fara watsewa basu fito ba.. Da kyar ta kwaco junnut daga depression state din data ke so ta shiga. Bayan tafiye tafiyen baki,kaamil ya nufi room din shi ya fara parking,yaso ya jira kakan shi dilshad su tafi a gobe amma gaba daya soyayyar bahi da kahl ya girgiza shi ..all he wants now is to get away. Har yanzu A empty filin biki kuwa sai kus kus magana ke tashi,musamman wajen iyayen subaya da shahrul. Mum dinsa dama ta kosa yayi aure,dadin jin labarin abunda sadat ya ma subaya sai suka nace sai an sasanta an kalmashe maganan auren subaya da shahrul. Sukam masoyan dama babu wani matsala ta fannin su dan sunyi soyayyar yarinta sosai,qaddara ne ya sa ba shi zai fara auranta ba. Haushin tafiya ba sallama da kaamil yyi yasa Khal bata ransa har washe gari baima samu time din duba amaryan san ba .. Bahiyya tasha kukan rabuwa da su jahan Aarah da hjya...Babu irin nasiha da tarairyan da bata sha ba. A falon sarauniya dilshad aka yanke maganan neman auren shahrul ma subaya alhj ya bayar cikin aminci. Da shike duka iyayen sa suna wajen kuma ansan juna mahaifiyar shahrul tuni ta nemi alfarman tafiya kasar su oman da subaya zuwa ranar da zata gama divorce months din ta asa ranar aure. Jirgin su subaya atare da nasu jahan Aarah fa hjy indirah ya tashi,immidetly after that sarauniya dilshad ta sabi jarabar ta zuwa masauran ta a persia.. Gidan cike da maraici,kamar ba shine aka cike shi tam ajiyan ba Ayanzu daga junnut sai jahan khatun a main mansion Side din khal kuwa daga shi sai Amaryan sa.. Kowa da irin sharafin daya gindaya masa Sarauniya ta masa akan junnut, mahaifiyarsa tayi masa akan bahiyya Tun fitar sa rakiyan kakan sa bai dawo ba itama bahiyya Tun da ta sha maganin ciwon kan kukan rabuwa da su jahan datayi tayi wani baccci Mai nauyi ya dauke ta.