Sashe 102
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
akan fuskansa wani sanyi ke bin jijiyan ta .sosai ta wahal da shi,musamman daya kasance tana yi ne tana tuno da abubuwan daya mata acan baya Sanda kaaamil ya sa shi round of 20 gashi idan yayi layi ya fadi,sojojin nan suna nan zasu zabga masa belt akowa ni hali sai sunsa shi ya tashi ya cigaba.. Kafin sadat ya gama zagayen ya cire suit dinsa ya jefar button sa sun budu ya jike da zufa yana layi yana haki kamar karen jejin da yayi gudun fanfalaki.. Yayi ihu da magiya yana rokon bahiyya sassauci amma ina Jini har na bin hancinsa sai cahn kaamil ya sa ta kashe motar sadat din ya tsuguna akasa yana haki kamar wanda zaki ya biyo sa,baiyi minti daya mai kyau ba sai ga khal agaban sa yana masa mugun kallo atake suka hada ido sosai yake jin ya razana... Bakin Sadaat na karkarwa har Zaiyi magana khal ya gore shi da karfi sanda ya fadi da baya ya sake kara mai ban tsoro rike da kanshi yana rolling ...wani jansa akasa saood yayi .. kamar paper ya dago shi ya wurga shi ma kaaamil...kaamil bai bari ya huce ba Wani naushi ya zuba maasa acikin sanda ya shiga amayo abubuwan da yaci atake... Duka sukayi masa kamar sun sami dan wuta,wannan yayi wannnan ya yayi,sadat yaji bugun sojoji sanda sukaga baya iya tsayawa akan kafarshi,khal ya kunna masa wayar shi kamar yadda ya ma bahi...ya kunna masa video ya nuna masa yadda yaci uwar dan uwansa barak adeel kuma ya kashe sa a wulakance Sadat birkicewa yayi yana hargowa kamar nakasshe ahakan wai zai cakomu wuyar khal cikin fusata alaman abun ya masa zafi sosai... sai yau ma yasan dan uwansa dayake mugun kauna ya mutu kuma khal ne ya kashe shi.. Sadat yana ta kuka kamar zai zauce khal ya murmusa yace masa he is a fool...ya rubuta hakan ya aje dan kalman shahadar sa kenan. Out of pain and anger sadat yace sai nayi ajalin ku..kusa aranku bazaku bar duniya kalau ba Kaaamil da shike shi dan duniya ne shi ya zauna ya dinga tona ma sadat asirin sa da baisan sunsan dashi ba ta yadda zaiji zuciyar sa ya karaya yashiga halin ha ula'i ..babu irin magana mai bakan ta rai da bai fada ma sa ba,yau sharbe sharbe sadat ne ke kuka ya rasa inda zai yi dasu bare rayuwar sa. Haka khal ya karya mashi hannun dayake marin bahin,yakuma sa shi yayi kneeling agaban ta yayi ta bata hakuri kamar bawan ta...ita dakan ta sanda taji ya bata tausayi Sadat bai tashi haukacewa ba sanda Khal yace ma bahi ta je ta saka magic necklace dinshi a wutar dake ci din.. ..Toh fah wannan babban bala'i ne suka saukar masa dan dama wannan abun wuya shine gishirin saar sa akan komai har da aikin lawyancin sa Bahi kam Ta gama tsorota jikin ta na rawa kuma yakasa denawa,dan bata taba ganin ana dukan mutum kamar yadda akayi ma sadat yau ba..daga khal din har kaaamil sun bata tsoro sosai Ba jira taje ta saka necklace din awutar But Sabida an hada sihirin da sunan ta atake jiri ya debe ta ta zube a kasa sumammiya Khal da wuri ya dauke abunsa ya dora ta kafadar sa...kaamil ya kwace files din subayar,ya saka sadat a motar sa. Tare suka gungurar dashi,cikin wani rami suka tafi suka barsa a wajen tamkar wanda yayi mumunan hatsarin mota. Suka dai suka san munafurcin da suka shirya akan haka. Da suka dawo gida A hannun subaya khal ya aje bahiyyar dan sanda ta kai washe gari tana bacci bata farka ba .. Babu wanda yasan meke faruwa dan ayau din alhaji hamood da jahan Aarah zasu zo abuja tare ayi mai kankat a kotu da sadat kowa ma ya huta Junnut tayi tayi kaamil ya fada mata meya sa taga ya warware akan maganan bahiyya kamaar bai damu a,abun na cin shi arai amma sosai yake fighting dan yana so ne ya ma cire ta aransa kwata kwata. Still maganan da junnut tayi masan sanda yayi affecting dinsa,baccin dayayi zazzabi mai zafi sai ya shige masa yana ta mafarke mafarke,baima san yaushe safiya yayi ba bare yaji labarin abunda ke gudana. Secretly jahan Aarah tasa aka yi shariar basu fada ma kowa ba,dan abun ya shafe xallan familyn ta ne so bata so reputation dinsu ya tabu koda na miskala zarratin musamman ma na bahiyya Sadat ma agadon asibiti aka dauko sa with fractured hnds and leg akan wheel chair da kyar ma yayi regaining conciouness ya farka cikin dare already sammaci yana jiran shi akotu ..yayi yayi ya accesing acct dinsa ko zai sami babban lawyer da zai kareshi but bai samu hali ba gaba daya acct sunki tafiya alamane na an kulle,haka a state din shin aka je court.. Ababu ababu aka fara shariar tsakanin sa da subaya,jahan Aarah tayi influencing kotu da lisafe lisafe har aka karbe dukiyar sadat gaba daya aka bada subaya a matsayin diyyar abunda ke cikin ta da satan dayayi ta mata wanda camera ya nuna.. Sadat bai taba sanin shi karamin alhaki bane a iya juya sharia sanda yau yaga yadda iyayen subaya sukayi da rayuwar sa agaban kotu babu sani babu sabo Sai Yau yaji cewa subaya tana da cikin shi,an for abunda ya ma bahiyya kotu ta kama shi da laifin sexual harrasment da illegal kidnap. Kenan abunda su kaamil suka masa jiya yasha kenan,its reported that wai hatsari yayi.,iya bayani yayi amma babu wanda ya yarda dashi "...Hukuncin sa Akan bahiyya an kwace duk wani kwalin karatun shi da matsayin sa sannan aka jefa shi gidan yari daurin rai rai abisa laifin hada kai da doc barak adeel dayayi suka kashe sojojin america. *Thank you for the numerious coments kuyi hakuri idan ba ku ganni akan lokacin dana saba zuwa muku ba this week inada seminar defence its very important,jiya kawai da banyi ba amma naga sakonnin cewa ina jan muku rai da book din wai dan Allah tayaya ake tunani ne?just one day shine ake fada min haka? wai Ko so ake kayi fushi ka dena book din ne sannan asamu na zagin ka?,nayi shafin nan ne sabida gagaruman masoya na masu hankali da tunani Allah ya bar mu tare a duk inda kuke AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_