Sashe 56
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
dan sassauta zuwa gidan nasa,ko ba komai ai yanzu tasan ina yakamata ta toshe. She just cant wait to know that girl?.yar gidan waye,me take da shi,kyau,sarauta, ilimi kudi ko dirin jiki mai kyau?.. Akalla kowani rana takan kawo wannan tunanin aranta Shikuwa khal babu abunda ke damun sa ayanzu illah tunanin bahiyya, tunda ya furta ma kaamil abun sai ya dada hura masa wutan kaunar ta a xuciyan sa. He is convinced that yana mutuwar son ta,so bana wasa ba Sai dai baisan ya akayi ya fara jin hakan ba and he dont know ko zai iya gaya mata sirrin zuciyan na shi. Bayan wata guda da faruwan haka,junnut da kaamil sun zo weeknds akan zasu kwana mashi. Akwai abubuwan jin dadi sosai agidan nashi Kamar da wasa hakan ya shiga tursashi shi tuno da lokacin daya zame ya barsu ya tafi london wajen bahiyya. In sun wani abun agaban sa sai Tunanin bahiyyan yana sake dawowa da shi shiru shiru su junnut sunata games kala kala amma bai wani sake ba Junnut Bawai bata iya abinci ba amma da shike ta saba da high level life kuma tana so khal ya maida ta tamkar kwai sai komai ya zamto sawa takeyi ayi,ita gata princess. ...dare yayi ba kunya tazo wai tana son ta kwana a bedroom din shi,..ya kyale ta ya fita,she thinks shima kamar kaamil ne?abun ya bashi haushi amma sai ya basar da ita... Shi ko fada ya kasa iya mata akan yadda take watsar da tarbiyanta da kanta agaban sa,shi baiga haduwa anan ba,gani yake kamar sam bata tunanin meya dace da meye bai dace ba,sai dai ya kalle ta like he neva care tayi komai bai damu ba, dan kuwa yasan da bahiyya na masa irin wannan kadadin da baza ma su shirya ba,his bahi is far diffrent,.kallo ma in yayi mata yawa bata iya daurewa. But this junnut,gani yake ta riga takai kanta inda bata kaiba. Da safe da zasu tafi har gida ya raka su,a hanyar dawowan sa ne ya tsaya yayi bank transaction na zunzurutun kudi ma schl acct din bahiyya ta main salary acct dinshi na army.. Da code name yake amfani Babu sunan sa kuma Yasan zata shiga damuwar sanin son tasan waya tura mata kudin . Hakan kuwa ya faru bata nemi shawaran kowa ba,ta kira jahan ta kira subaya suka gaisa ko zataji wani yayi maganan ya turo mata kudi,gashi bata iya kiran sadaat,banda mafarkin nan almost 2 months kenan bai waiwaye ta ba ...tsoron kar ma ace shidin ne yasa taje har bank ta samu ganawa da attendants aka gaya mata cewa daga ta waje kaza kudin ya fito.. Tana ji ance mata marine corp daga US ta fahimce cewa khaldun ne,blushing all the way ,cikin murna ta dawo hostel ranar gaba daya bata wani magana sai yawan murmushi ... Kudin nada yawan da har ta kasa yarda da faruwan komai axuciyan ta,she wish tana da phone numbersa dan ta dada tabbarwa kuma tayi masa godiya.. Da shike tana da son rike sirrin kanta Ko su jasmine bata fada musu ba chan cikin dare around 11.0pm dot sai ga kira ya shiga wayar ta. Sleeping dress riga da wando mai kwalliyar mickey mouse baby pink ne ajikin ta Tayi lumui ta lullube jikin ta tunda daga kafafun ta har kusan wuya sun rage wutar dakin fuskanta ne a bude kanta malkaye da farar hular saka mai kauri.. Tana jin ringing din wayar kusa da kunnen ta ta yamutsa fuska Da kamar bazata dauka ba,amma dataga dija tana juyi tana motsi alaman bata son karar wayan sai kawai ta dauka... Tace salam Wani shiru ne ya ratsa kamar ghosts ne akan layi,lumshe idanu yayi yana mugun mamakin halin da zuciyar sa take jefa shi ciki....yayi yayi ya hana kansa kirar ta amma ya kasa.. Tunda junnut tazo ta kwana gidan sa sai ta dago masa sabbon ciwon missing din ta daya ke binnewa.. He cant take it anymore...bazai iya runtsawa baiji sautin ta ba Taji anyi shiru amma strange bugun zuciyar ta shi ya hanata kashe wayar, sosai jikin ta ya bata cewa wannan kirar na daban ne..cikin sanyi murya ta lumshe ido itama ta dada masa salam.. Zazzafan Sautin nunfashn sa ta shako kirjin ta yayi wani irin bugu a hankali ta zame wayar a kunnen ta ta kalle numbers din nasa sannan tayi screenshoot.. Tana maidawa ramin kunne ta taji yace How r u?...bakiyi bacci ba?...kamar zata sauke murmushi da hawaye a lokaci guda ta gyada kai ta amsa masa da eh...cikin sanyin muryan daya sending wani electric shock hr tsakar brain dinsa.. Wani shirun ne ya biyo baya,kan kace kobo ta lume cikin blanket din mai gaba daya ta dukunkunu a slow ta fara gaishe shi.,bai wani iya amsawa sabida tsananin shaukin ta dake shiga jikin sa yana nakasa masa jiki da kwakwalwa Ya rasa yadda akayi son ta ya masa mumumn kamu, she must be the one..his soul mate...numfashi sa...itace macen da bazai wani rayu in bata duniyan ba... Dada lumshe idanuwa sukayi atare kamar wanda suke jin language din zuciyar su... Sai wani irin juyi take tana shillo kafarta trow pilows da teddys din ta duk sunyi kasa har sanda yasmine dake jin karatu da earpice akan table ta dago ta dube ta... Irin are u well kuwa? Bata ma san tana yi ba Dada rufe kanta tayi tana jin sautin shi mai zautarwa dake futa kasa kasa kamar mace mai sabon laulayi.... Few queastions ya mata akan karatun ta,har ta samu courage din tambayar sa akan kudin daya turo mata... Bai wani bata ansa direct ba,hakan ya sa Ya mata tanbaya akan eatery loung din nasu,.jahan ce take fada masa komai...sai yace mata kudin daya turo tayi amafani da shi ta biya kudin abincin da sukaci da wanda ta siya ta dafa musu agida, Yace mai sunan girkin ma? Tace chicken pukada Da pina colada smoothie... Sai yayi murmushi mai dan sauti,u can keep it and do more..,its actually nice..yau taji ya yabe girkin ta direct,wani dadi sosai ya dadu aranta ..but the money is too much yaci uwar kudin da aka aje mata pocket money daga saudi,sai ta kudira aranta zata kai kawayen ta shoping washe gari da safe dan suma su mori tsaban farincikin datake ciki. A cikin hiran su daddaya anayi ana jan aji,Haka har sukayi bacci wayar na makale a kunnen su duka,kowa na shakar numfashin kowa anrasa wanda zai fara kashewa. .. Cikin dare chan ta farka taga duhu alaman dare yayi nisa,zamewan wayar daga kunnen ta ya fargan da ita,sai tayi wuff ta janye blanket din ta daga tagani har yanzu call din is on... 3hrsss 25minuts yana kan reading,dan kwafa tayi ta maida wayar kunnen ta ta lumshe ido tayi tsamm da mamaki kuwa sai ta cigaba da jin saukar numfashin shi,she know he must be sleeping off gurd,...wani duniyar soyayya ta shiga tana tuno da yadda zata yi rayuwa da shi in Har Allah ya bata shi sukayi aure....after 20 minutes ta dago wayar tare da bude sauyayyun idanun ta,wani flyng kisss mai dauke da shauki ta manna ma phone din sannan ta kashe call din ta koma tayi baccin ta. #surayyahms Ok ooo...whatsap sun sa baki nidai inajira till i c the benzas,the makka and my new room in worlbank,momz my ferari This page i give it to my self... _yawancin yan matan mu suka fi korafi akan halayyar junnut na rashin kama kai da jan aji,well its sad but abunda ya dawo trend ma kenan a kasar tamu,dream guy shebi na that dream go sentence you to abject insanity..wasu naji turawa nacewa ba komai bane in mace ta gani tace tana so..,toh turawa babu wanda ya kaisu iya sanin right din su akan maza..wani taurin kansun ma bazamu iya ba. #taggender equality. A musulunci ba haramun bane oo,but if u can be a khadija R.A then falillahi girl make the first move abunki ..amman yanzu kam zamani ya sauya ko in the name of hatred ne ma me zai kaiki gidan wani fiance ko besty ko boo boo ?cahb wani soto gaulasin na zaune tun bai biya sisi kanki ba kinje kina masa wify dutys? This is low, is cheap..kauyanci ne ba wayewa bane Aradu..Allah ya shiryan damu da yayar da zuriar mu Ameen._ Spread the love AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_