Sashe 24
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ _hhhhh su darling khaldun manya,ashe yana da tausayi etc ina yan team bahi daga ganin sarkin pawa sai miya tayi zaqi ko?..Thanks alot dai masoya bani da bakin godiya ,ur coments are much more than i expect and it empowers alot ina muku fatan khair._ *masu searching dina basu samun books sai yau na lura da cewa Akwai wani wattpad acount da ke dauke da @surayyahm toh agaskiyar magana shine ba account dina bane bansam waya bude ba kuma,acct dina daya ne zaku ganshi da capital letter @SURAYYAHMS* -Adoption Subaya ce ta fara ce masa thank you kafin na furta nima..' Dukan mu bamu damu da yanayin yadda ya fitar da maganan ba muka hau lissafin Godiya Already wanda kallon mu ba bai ishe shi ba. Bayan tafiyar sa. Murmushi tayi ni kuma na sauke wani shegen ajiyan zuciya ina godiya ma Allah Da ya turo wannan kyakwar mata. Kokarin goge sauran hawaye na nakeyi zan tashi nagode mata naga ta juya abunta zata tafi. da sauri nace Ant..ant..Anty.... ma..aaam.. muryana har na rawa na biyo ta. Cikin nitsuwa ta juyo tana kallo na har na iso gaban ta... I wanted to bow down kadan dan nace mata nagode ina kokarin rusunawa naji ta dafa kafadu na tana mai tallafo ni tsaye With more serious tune tace."rusunawar me zakiyi min? Kefa mace ce kamar nim... yar adam mai daraja. Are you sick!Ko ba Yanzu kika gama ce min anty ba? Mamakin saukin kanta yasa na dada kallon ta cikin ido. 'Sai ta tabe baki kawai iirin 'mmmh. .comon Its enough,ni bana bukatar too much respect ok,i see Ure a very cool girl menene sunanki ma? Cikin sanyin jiki Nace sunana bahiyyah Bayabo a fallasa tace Nice one!!ni sunana subayah hamood.. Nice golden sister yaya sa'ood. "...ni dai Shawarar da zan baki shine kar ki na bata ma yaya na rai kinji?inkika yi hakan bazamu shirya ba. Na gyada kaina Da sauri Nace nagode maaam... Tayi murmushi tace u can called me subayah ban damu ba... na girgiza kaina alaman ah'a bazan fa iya ba. Hannu na ta rike Dan dole Muka fara tafiya a tare cikin hira Tana min tambayoyi anan tasan aiki na da matsayi na agidan.. Because she was so nice har bansan sanda na gaya mata exact abunda ya faru ba ayanzun. Dariya tayi sosai domin kuwa na lura muna maganan ne tana dada jin kauna ta aranta. But how?har ace ganin farko mutun yaji ka burge sa?.... "..naki binta site din jahan..! Duk dama taso mu shiga tare amma naki sam.. Gani nayi ga bakin masarautar persia ga kuma shikan shi ogah na khaldun a zaune,aradun Allah nasan i cant just manage to stay busy acikin su. Rabuwar mu da subaya nayi daki na,itama tana shiga site din jahan taci karo da mijin ta watoh barister SADAAT adeel. Shi din Kyakywar namiji ne in his late 20s jamar khaldun,barister sadat ya gaji ilimin lawyanci da iya bida cases na sharia both mentally and tactfuly.. Tsananin kwarewa yasa Sadat ya zama wani abun tsoro wajen iya munafurci da juya yanayin zance ...wanda ya kasance dan riko ne wajen wani balarabe a kasar saudi arabiya inda suka tare da subaya. A chan kasar rajiskhan suka hadu da subaya a lokacin taje yawon bude ido da step bro dinsu wato naval captain KAAMIL HAMOOD dake iran a dawlat khatoon a nan subaya da sadat suka kulla soyayya Yau auren su shekara biyu amma Bai taba barin ta ta haihu ba... Subaya is a chronic hypetensive patient shiyasa koda wasa bata son ta bata ranta akan komi sannan bata daukan duniyan da zafi kowa takan bi dashi cikin respect bata tsawwala wa. Don Abu kadan na daga mata hankali sai ciwon hawan jinin ta sai ya kwantar da ita har kamar zata mutu Yau da gobe sai Allah,Mutum daka ganshi ba mai iya masa sai ubangijin sa Sau dayawa hausawa su kance sanin halin mutum sai Allah kana tare da mutum ne amma ba kasan dawani irin zuciya yake tare da kai ba Naga hakan a duniya sau abu adadi amma sai yau naga ga subaya mace mai hankali mai daraja mijin ta tana matukar kaunar sa,. sai dai shikan sa saadat din Dalili ne na son zuciya ya kawo sa rayuwar ta. sadaat yazo ne ya yaudare subaya inta mutu yaci arzikin ta amma har yau bata gane hakan ba... A yanzu ana neman karfe 10 na dare hira ake yi tsakanin yan uwa da iyaye, kowa yana zaune anayi da shi amma banda khaldun sa'ood dan daya zo din ma ko minti 10 baiyi ba ya koma site dinsa. Yau dai su subaya da sadat ne bakin marmari agidan jahan aarah sai tarairayar su takeyi Zaman su duka a babban farfajiyan falon gidan tare da jahan Aarah da sauran yan uwan su da suka zo jaje daga persia, ya isa ya sanar maka da yanayin zamantakewar su tsaf. Dan Daga an kawo korafi akan sadaat zai bada uzurin sa. Subayah kuwa Tuntuni kare shi take musamman da Jahan aarah tayi musu talala akan rashin zuwan su nigeria na tsawon lokaci. Duk da haka ana kewar juna sosai dan anan site din jahan subayah tayi baccin ta ayau.., Washe gari da safe gidan ya tashi a daqule domin yau bakin persia zasu koma Chan masauratar su na badiatl jamal a iran. Ko ina ya cirke da shirye shirye like a big Happy family once again aka hada bababan family feast na breakfast kafin kowa ya watse. Toh Khaldun sa'ood baiya cin abincin taro. hasali abinci inba shi daya bane zaici to shida mahaifiyar sa kadai akan teburin Dan haka sai da na hada mashi komai yadda na saba yi mashi yaci abunci yayi wanka ya kimtsa tsaf kafin ya fita da niyyar zuwa ya iske su awajen da suke cin nasu abincin Yau kam Ban ko damu ba sabida ko kallon arxiki nasan bazan samu wajen sa ba beside ni kaina nasan darajar subaya naci badin ita ba ba hala tsakani na dashi da ba haka ba. Yana isa inda suke ya rusuna like a true gentleman yayi gaisuwa Kowa yasan halin sa na man of attitude and few Words,don haka ba wana ma ya daga hankalin sa. Don Anan ba wanda su kejin dadin sa face jahan Aarah da subaya dayake lailawa.. Tsakanin sa da saadat is a direct enmity. .. kwata kwata jinin su bai hadu ba dan ko gaisawar fatar baki basuyi ba sai cake cake magana da suke yi ma juna cikin zamba da aminci. Abun bai yi tsamari ba ma sai da alhj hamood mahaifin su ya kira video call akan zaiyi magana dasu baki daya Khaldun yaso ace sadaat ya fita daga cikin su amma haka subaya taki fir har da dan bata rai,sai da jahan ta sa baki aka barshi.. Bayan gaisuwa da godiya,alhj ya fara da bada hakuri ma yayan shi na cewa ya boye musu abunda ya faru dashi acikin kwanakin baya har zuwa inda ya hadu da bahiyyah. Abun ya girgiza su sosai Musamman ma khaldun sa'ood da yake jin kansa babban jami'in soja kuma jajirtacce. Toh Ashe fitar sa agidan ranar us aka kaishi ana cigaba da binciken wanda sukayi attcking dinsa ana kuma jinyar sa,shine sai ya turo bahiyya da begham yar uwansa ta gefen mahaifiyar sa . Da shike gen hamood garau yake maganan so thy have no worries akan wani tashin hankali daga wajen Subaya.. Yan uwansa dake wajen km duk suna sane da komai,Alhj Yayi musu nasiha Yayi godiya kafin ya katse kirar. Shikam Khaldun bai wani ji dadi aransa ba wai har ace mahafin sa ya shiga irin wannan yanayi ana kuma boye masa.. Take ranshi ya fara baci dadin karawa da Sadaat ya dage ya zakee yana cewa shi ma zaiyi wani abu akai Har da cewa ai Yasan aikin makiyan su ne kuma a duk randa aka kama su shi zai dauki ragamar case din da hannun sa. Kowa dai na fadar albarkacin bakin sa jahan tana dada fayyace musu kan labarin da ya afko da basu sani ba. So Bayan tafiyar bakin persia. Zaune agefen mahaifiyar sa a chan cikin wata katafaren sleek style luxurious bed room din wanda aka tsime sa da royal purple canopy queen size bed ya zauna ko inan dakin dark wall ne mai dauke da white edges sai wasu shegun gold lanterns masu sheki da haske Jahan tana ta magana amma Khaldun Shiru yayi dan sosai yake fushi da kowa ma . Su biyu ne a dakin subaya tayi rakiyar sadaat zaiyi tafiya wani wajen. Dawowar ta kenan jahan ta sauko suka fara maganan cikin fahimtar juna. Inda khaldun ya nuna tsananin rashin jin dadin sa akan lamarin Tace Allah ya huci zuciyar ka,angel yaushe ka dawo daga naka hidiman da za'a dame ka da irin wayannan case din..besides its all matter of security reason. Yace what nonsense security reason ne zaisa Dad ya zauna tsawon sati biyu yana boye a wani wajen ni ban sani ba? And who are the incompetents gurds dake tare da shi ina suke lokacin da akayi attacking dinsa? I will deal with them kar suyi tunanin zan kyale su. Sa'ood calm down pls..Cikin damuwa subaya tafada tana dafa shi ya ture hannun ta a masife Dont tell me to calm down,U mean my dad have to sustain bullet?what if that girl was not there Wato sai ya mutu kenan ko? Jahan shiru tayi tana jin sa tasan in ranshi ya baci is not soo easy a shawo kansa ...subayan ce dai take famar susuce masa fuska tana lalllaba shi har sai da ya masife su tass kafin yayi shiru. Cikin lallami da taushin murya jahan tace "kayi hakuri its ok komai ya riga ya wuce! Daga nan sai bai kuma sake magana ba. Nan magana ya ta da magana inda subaya ta nace sai dai a abada bahiyya matsayin ta da suka yi niyya tun farko.. Jahan dama bata da matsala da hakan dama kawai neman izinin su da kuma karin yarda tsakanin ta da bahiyyah ya rage mata yanzu dan iya zaman bahiyya a gidan bataji