← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 173

Sashe 31

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ silver shoes Dauke kansa yayi sannan ya ja kofar ya rufe bai ma sake kallon gefen su ba yayi yukuri zai wuce.. Khaldun pls...stop Muryan subaya ya dakatar da shi A take ya jiyo bayabo ba fallasa ya kalle ta.. Dada matsowa tayi tana kallon shi "whats going on here?me kayi ma noor wat did you do to her? Bai amsa ba, wani kallon dai ya watsa mata dan ya lura Hankalin ta adan tashe yake data mashi tambayar Ita kuwa cike da kallon tuhuma ta sake maimaita tambayar nata wanda ya dada jefa shi cikin mamaki sai..Yace kamar yaya, What did i do? "Yessss! Sadaat ya saka baki yana cizan labban sa gwanin ban haushi Akace..mekayi mata?ko kana tunanin bangan ka bane... I saw you with her yanzun nan ka dauko ta a hannu kamar ma bata motsi ko?hmmm ai nagaya miki i bet Dukan ta yayi.. Jin hakan ya dada sa Hankalin subaya ya tashi althi tasan khaldun bai taba dukan mace a rayuwar sa ba. Tamkar marasa aikin yi haka ya dauke su gani yake ma baida lokacin su Wani kallon sama da kasa yayi ma sadat din batare da ya nuna alaman wani abu ya taba ransa ba ya juya musu baya dukan su witout saying a word ya sa kafa zai bar su a wajen. Arm din shi subaya tayi saurin rikewa Still muryan ta Cikin bacin rai tace khaldun!!!!,Zan fa hada ka da dad muddin bazaka gaya min komai ba,i want to know now ..i said What did you do to my sister bahiiyya.. Sai Ya fincike hannun sa slowly ya hade ransa sosai,wani kallon rainin hankali ya bita dashi yana tabe baki looking so arrogant irin ko ajikin sa baisan me ma sukeyi ba. Hakan kuwa na dada basu haushi..a harzuke subaya ta riko hannun sa again tace Why don't you just talk now?kafara irin shirun kan nan ko? kawai ni ka fada min yanzu kafin na shiga dakin nan na duba da kaina..khal what happen to bahi ...her voice was seriuosly cracking kamar zata Yi masa kuka.. Sadat kuwa har wuya yake sai tsaki yake yi shikadai yana jinjina kai Wani Miskilin kallo ya mata na 2secnd Sai da ma ya gyara tsayuwan shi yana mai sakaya hannun shin a cikin aljihun sa kafin yaji aransa zai iya responding. "Aranshi Yana matukar kaunar subaya Amma ya kasa sanin dalilin daya sa bazai taba samun jituwa da halayen mijin ta ba Kuma Yasani sarai sadat yana pumpa ta da maganganu akansa and now she want to react sabida ta nuna tafi kowa sanin yadda yake treating din bahiyya... Wani Karamin boyayyen ajiyan zuciya ya sauke baice uffan ba sai ya dawo ya bude musu kofar dakin da bahiyyar take dukan su suka hango ta a lullube Peacefully tana baccin ta,bai kalle su ba amma tasan da ita kawai yake maganan sa Yace See?she is sleeping kuma ni bansan me kike cewa ba mmm..yanzu zan iya tafiya koko? Dan lumshe ido subaya tayi Tare da sauke ajiyan zuciya Ta Dan kalle shi cikin taushin murya tace toh me kakeyi anan din? I just hope she is alright,sai ta kalle fuskan bahiyyar duk bata jin dadi Khaldun baice uffan ba dan ya tsani raini,batasan duk abunda take fada yanzu ba wanda baya bata masa rai ba,yo shine zata sa agaba da titsiya kamar karamin yaron ta? wani Miskilin murmushi ne ya so ya kufce masa irin gani mugu inna shigo waje ba alheri ba ko. Aransa yace ba laifin ki bane sis nasan wannan shashan ne yake gurbata Miki tunani Amma zanyi maganin sa kwanan nan. Dan Hararar kasan ido ya bishi da shi "Very useless guy..ya furta cikin ransa Sai ya juya ya barsu anan. Subaya da sadat ne suka karasa Shiga dakin suka duba bahiyya,she look untouched har minshari take kamar ta jima akan gado tana bacci. sai abun baiyi ma sadat dadi ba yaso ace yau an kama khaldun da laifi mai karfi akan Bahiyya Sabida yanaso subaya ta daga hankali sosai ta Kai maganan wajen dad dinsu ko Dan araba ta da site dinsa na har abada. Sai gashi Babu wani prove har suka bar daki na ban farka ba... Sadat bai kuma cewa uffan ba har suka koma site din su,wanka ya fada yana mai sakar ma kansa ruwan shower mai karfi yana huci yana maganganu kamar zararre "Naso ace wawan nan ya fadi asalin meya faru akan juice din dana sa masa poison a gaban subaya, mswww but gosh he dindt. toh meya faru ne? ni ko kadan bangane komai ba Bloody bastard!! ...Cike da huci mai zafi ya buga hannun shi akan shower wall yana maganan zuci sam ransa baiyi dadi ba.. A cikin dakin kuma Subaya ce akan vanity table tana lailaya jikin ta da night toners sai gashi ya fito daga wankan. Baiko kalleta ba ya cigaba da Tsantsame jikin sa don ayanzu tunanin yadda zai bullo da wani abun duk ya gama sha masa kai Har ta taso ta dafa shi ma bai sani ba. Darling?cikin sanyin murya ta kalle shi "Shikuwa hannun ta yadan sauke kadan yace..What is it?...ya kuma Dan jan tsaki a gajiye ya daure fuskan sa.. Dan shiru tayi kamar wanda tasha jinin jikin ta chan kafin tace Me yafaru ne sadat? Sai Naga kamar hankalin ka baya Nan. Yace Uhh really?I'm just thinking,kuma ma ya wuce dan bana son na cika miki shishhigi akan harkan dan uwanki. A dan dame subaya tace kamar yaya shishhigi? Shikuwa kamar jira yake Nan ya juyo with full attention ya kalle ta. 'Subayah in fada miki gaskiya?,..Egon sa'ood yayi yawa..he is too full of himself infact He is senseless! Aranta Tace what? Shikuwa sai faman zuba yake Ko Gani yake kamar don yana comanding 4000 troops a filin yaki sai kowa ma sai ya zamto yana tsoron sa?ni din nan ma na girme shi amma kina ganin yadda yake raina ni,kawai bana son tsayar mashi ne sabida ni nasan darajar ki Ina son farin cikin ki,but Look babe Ya kamata kisa Ido sosai fa,nidai inajin tsoro ma yarinyar Nan bahiyya,i mean she is just a girl bai kamata azuba mashi ido yana cin zarafin ta haka ba .. Subaya kam ma bajin sauran bambamin san tayi ba Cike da jin haushin yadda ya zagi khaldun din ta numfasa fushin ta "Amma ai yace babu abunda ya mata and we saw her right?Sadat nasan Khaldun bai amince da ita ba tukun but I know he won't lie to me Inda yayi mata wani abu da na tambaye shi dazun zai fada min pls try to understand him Khaldun fa kamar yadda ka dauke shi bane..i dont think zai taba iya dukan wata ya mace ... So pls relax ka fahimce shi pls. Wani rau da ido sadat din yayi ya mata kallon sama sa kasa"Yeah,..ai dama nasan haka zakice 'i shud try to understand this fool..sai ya mike tsaye ya harde hannun sa.. Look subaya,am a lawyer kuma nasan menake yi, in ke kin yarda dashi nikam ban yarda da shi ba..Something is wrong with him,tare dake fa muka gansa a bakin kofar dakin yarinyar yana rufe mata kofa has Eva been to that place? Wai Meyasa kike son boye laifin shi ne? Itama mikewa tsayen tayi ta kalle shi tace "Noo darling ba maganan boye laifi bane,dani da kai mun ganta lpyar ta lau..bai bari ma ta gama ba ya ce Toh Ya isah....Ohhh for godsake ki aje wannnan maganan agefe mana, sai yaya in mun ganta haka?does that mean baiyi mata komai ba.? Ai bacci takeyi ko!so how can you be soo sure cewa babu abun da ya faru? Tabe baki kawai subaya tayi tace ...hmmm toh Sai ajira gobe ai aji daga bakin ta A zafafe ya mayar mata amsan "Nikuma Ina tabbatar miki da za kiji sabanin labarin daga wajen ta,domin ina da tabbacin khaldun din naki yayi ma yarinyar nan wani abu...kawai bazai fada miki ba. "Cike da damuwa subaya ta sauke ajiyan zuciya,tace ok, enough sadat khaldun is my brother and i realy trust him, Yakamata mu aje maganan nan haka ..shikenan,ni zan tambaye bahiyyan gobe...so Can we go to bed now? Tsaban haushin data bashi Wani tsaki mai sauti yaja kasar wuyan sa yace "im not in the mood..ya dada harde ransa Ya bude closet Yana kokarin jawo pjamas dinsa zai fice Sa murmushi tayi Cike da mamaki Tace Sadat ka sassauta haka pls dont take this too personal Sai ya tsare ta da hannu yana jefa mata mugayen yatsine yana bambami Ni kar ki ishe ni Naji ai Khaldun is your only Brother shi kadai ne yake da iko dake,sai kuma ki kirashi yanzu ku kwana tare am out. A hargitse ta dada dagowa cikin mamaki tana cewa meyayi zafi haka? Ko kula ta baiyi ba ma ya ja mata kofa aka barta tana kiran sa Sadat..darling.. sad...duk yanajin ta hakan bai kula ba ya bar site din mai gaba daya. Iya bayani tayi mashi amma Gaba daya daren yaki ya saurare ta She slept unhappy zuciyan ta cike da zimman warware wannan matsalan. Tasan Kuma hanya daya ne kawai zai jawo hakan shine intaji bayanin abunda ya kawo khaldun site din bahiyya a gobe And why was she uncounsious?.. Washe gari da safe ma Iya kokari sadat yayi dan ya nuna mata laifin khaldun amma dashike bata gani da idon ta ba so tana tsoron sake tuhumar khaldun kai tsaye batare da taji nashi fashin bakin ko na bahiyya ba Bangare na kuwa da safe ina farkawa na Shiga toilet a gurguje na dauro alwala nayi sallah Banmayi wanka ba a tsaban yadda naga time ya tafi so ban tsaya ko ina ba sai site din khaldun I started making his breakfast nomally araina ma ko tunanin abunda ya faru da ni jiya banayi. Bread halwa da south indian egg masala nayi sai dai na rasa wani irin juice zan hada masa,gaba daya cike nake da tsoro dan bansan asalin musababin abun da daya sa shi tarin a jiya ba. But i think That mango juice was poisoned ko hala yayi expire ne oho?
Chapter 31 · 0% Book details