Sashe 70
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shi ya neme taba Yace Shi dama yana boye mata ne sabida kartaji babu dadi kuma idan ya ki ma bahiyya yasan xata iya shiga wani hali To add to her misery sai ya nuna cewa shifa yanzu ma yana so dama aje nigeria agaban jahan sai a warware magana,to cut the story short ya nuna ma subaya he is ready ya auri bahiyya tunda ita tafara nuna ya mata kuma taba son shi Cikin haukataccen yanayin rudani subaya tace karya ne....bazata taba yarda ba He equally started shouting at her har ya kaiga an wargaza kayan bahiyya an fito da wancan gowns din daya sa mata a cikin birthday gifts wanda bata masan dashi ba. Kuma yace ai auren bahiyyar ba haramun bane Subaya was seriously shivering kamar wance zata hadiye ranta ta mutu bata taba wanka masa mari ba sai a ranar..,amma sabida shedanan cin sa yafi karfin kwakwaltan haka ya nade mata baki da bakaken maganganu ya kuma nuna mata dole ne ma ya auro bahiyyan su zauna tare Ciwon zuciyan nata atake ya hautsino ya fara kuncewa tun daga tsakar kanta take jin babu sauki har suka isa nigeria bata ko iya kallon bahiyya bare tayi mata magana ba.... 20minutes da isowar su nigeria subaya tayi collapsing A hannu a hannu aka shigo da ita gidan su a kano dan Wani mugun karkawaa da zazzabi mai zafi shiya ke azabtar da ita ana aje ta akan gadon ta bata kara mintuna goma mai kyau ba ta sume Tsuru tsuru jahan da bahiyya suka yi akanta duk sun damu, da kyar subaya ta dan farfado amma with each look ta bude ido taga bahiyya bata iya cewa uffan sai kuka Sadat on the other hand ana dan bada baya adakin to shi zai dada hura mata wutan abunda salon maganganun sa. Acewar sa ya lura bakin cikin samun cigabn sa takeyi, shi jira yake ta dan warware ayi magana abashi bahiyya Har yana ikirarin baya tsoron kowa kuma baya son ayi magana cikin munafurci shi ba karamin yaro ba Subaya ta dauka haline kawai irin na maza Bata sani ba Shi so yake ya kashe ta ahakan amma bata gane ba Hade da zafin cin amana,ga kishi ga azaban kaunar sa datake yi sai ciwon Ya dauke mata numfashib ta for almost 15 hrs ana inducing oxygen a lungs din ta mma bata motsa ba Bayan sadat babu wanda yasan meya jefa subaya ahalin datake ciki Gaba daya sai da ya jefa gidan into temporary mourning ground Khal ma tunda ya dawo nigeria adareb ranar yake asibitin doc ne yake gaya masa cewa kar ya fada ma iyayen sa komai tukunna amma jikin subaya is very critical muddin ta cika 48 hrs bata farka ba to gaskiya saidai suyi hakuri dan mutuwa zatayi ba makawa Sosai hankalin Khal ya tashi,gaba da sai yaji ya kasa zama waje guda..sai faman tambayar su jahan yake ko sun san abunda ya daga mata ciwon na ta Iya bincike kowa yayi amma shiru ba san dalili ba Anan ma Sadat wani sabon harsashen yake Yana tunani dama zai ji ace subaya ta mutu sai ya fadi kasan kafar alhaj hamood da jahan yace a maida masa madadin ta bahiyya.. Yasan kowa xai yarda dashi in yace hakan wish din subaya ne,so plan dinshi har da extra plans sosai ya kalmashe su ta kowani hanya mutuwar subayar kawai yake jira.. After 20hrs da sassaafe khal ya zo asibitin shi daya yana tsaye janta yana mata adduoi Allah kadai yasan radadin da zuciyar s take masa daya ganta kwance tamkar gawa.. She mean alot to him,ya dade yana kallon ta har sanda hawayen sa suka sauko for the first time Kiran kaamil ne ya dan kwantar masa da hankali shima acan baiya jin dadin dan subaya tamkar half twin dinsa ce Yau yake sanar da khaldun cewa da shi da su jahan khatun zasu dawo nigeria da zama mai gaba dayaa kuma tace a gaya masa a jahar abuja zasu sauka that is cikin babbn mansion din da mahaifin su ya gina iri daya dana jahan aarahn Wani ajiyan zuciya khaldun ya sauke Finally,kowa xai dawo waje daya..his family is becoming one again sai ga subaya ta ballo da sabon damuwa He just wish that mutuwa bazai dauke masa ita awannan lokacin ba Dan yana so sai ta farfado zai ya gaya ma bahiyyan yana son ta And babban burinsa shine tunda ma kowa nanan xaiyi kokarin ya nemi alfarman auran ta cikin watan nab tunda sunce junnuut sai tagama Nata karatun Yana zaune anan har su jahan suka zo ita da bahiyya Dukan su fuskan sa cike da damuwa Hakan yasa take dan basar da shi,sabida har mafarkin subaya take yi wasu hours din ma bata iya runtsawa sai kuka After 2hrs ya sa su suka koma gida akan shi zai zauna dan baya son susan halin da ake ciki yaki sam ya gaya musu abunda doc ya fada. Sadat is busy with emotional blackmailing shima wai kwanciyar yayi yanata nishi dan aji tausayin sa ace tsaban son subaya ne ya girgiza sa Bahiyya kuwa tana isa gida taga sakon khal a wayar ta,...she feel better Data ga ya nuna damuwar sa akan yanayin daya ganta ayau ..wani addua ya rubuta mata ya Ce ta yawaita yizya mata alkwarin idan subaya ta farka he is taking her on a special date Batayi tsammanin kalman date daga sakon shi,tsaban murna da farinciki ya sata ta kasa tura masa reply Adduar kawai takeyi ma subayan har bacci mai nauyi ya tafi da ita Acahn saibiti kuwa Farkawan subaya akan idanun sa. Da sunan bahiyya ta farka kamar zautacciya tana rike kanta cikin azaban Radadi da firgicewa A rude ya mike yana mata sannu sannu Amma ya kasa gane yadda take juyayi kuma babu wanda take kira sai bahiyya Da har zai juya ya kira doc cikin gaggawa ta damke hannun sa ta sake wani irin zazzafan kuka Cikin tsumayin zafi firgicewa da radain ciwo ta shiga gaya masa wasu maganganun da suka shiga buga masa kai da zuciya Dan Tsaffff ta bashi labarin abunda ke faruwa da ita...tana kuka tana rokon sa dan Allah ya raba bahiyya da mijin ta ita bazata iya zaman kishi da yarinyar da ta dauke ta kanwar ta ba Tace masa tabbas zata mutu,kuma bahiyya ce zata kashe ta...she wine and dine in confusion tun baya so ya ma amince da kalamanta har abin har ya zo ya shige sa yayi affecting zuciyar sa sosai He just cant believ it yet Ga shi kuma da tsinananen kishi take yaji zuciyar sa naci da gobara. Da kyar ma ya dawo hankalin sa,still not wanting to take it serious dan aganinsa bahiyya bazata taba yin haka ba,but then ga subaya tana dada sa wuta akan abun Worst part ta sake jikin ta tana kakarin mutuwa agaban sa yasan in har akwai abunda xai daga mata ciwon zuciyan ta har haka to lallai abun babba ne Sai ya daure ya lallabata cike da bata asurance dim cewa yanzun zaije yayi binciki in ya samu maganan haka ne zai wargaxa komai kuma ya mata alkwarin hakan bazai taba faruwa ba Dik da haka Da kyar da wahala ya sha kan subaya ta dawo senses dinta,bayan azaban da yake ji anashi ziciyar . bakin cikin daya ga yar uwansa take ciki ya mugun balain daure masa tunani Alluran bacci yasa aka mata tun kfin tayi pass out yake dada jaddada mata cewa shi zai kawo karshen maganan ayau din nan Yana barin wajen kuwa ya nufi gida straigh ya shige inda sadat yake,.. Sadat na kwance yana nishin karya bawai bai raxana da ganin khal ba amma sai yayi shiru yana jira yaji meke tafe da shi Farko khal bai ma zauna ba ya shiga tambayar sa abunda ke damun subayar Tun abin na tafiya musu cikin fahimta har ya dawo cikin habaici daga nan izgili sai ya shiga ciki Sadat har yake daga jijiyan wuya ma saood akan bahiyya dan ya kara cuna masa azaban kishi Sai yayi kaman baisan da abunda ke tsakanin su ba Ya juya maganan ne yadda khaal zaiji kamar taya yar uwansa kishi kawai yakeyi Sai yake Yacewa ai auren bahiyyan ba haramun bane da zaice mashi kar yayi kuma tunda ma bahiyyar tace tana son shi babu wani wanda ya isa ya hana shii auren ta For the first time salon makircin sadat yayi silencing din khaldun Dan Ya hada harda iyayen su yake cewa idan ma sun zabi su biye ma kishin da subaya takeyi akan bahiyya to shi zai sake musu yar su yatafi dawanda tace shi take so Khal yace karya ne bahiyya batace tana son sa,amma the more he try the more sadat na gaya mashi abubuwa masu rudarwa game da ita Khal yaki sam ya yarda da sadat amma Kishi mai zafi yaci karfin zuciyan shi har yakasa hakuri Wani zazzafar Musu sukeyi yana kokarin kare bahiyyar sa ta sigar daya santa amma sadat sanda ya karya masa zuciya karfi da yaji A yadda ya gurbata mind din subaya da fake calls da tex masges haka ya sake gurbata nashi jiikin khal yayi sanyi duk dama baya son nunawa ,ziciya ma ya debe sa ya fasa wayar da sadat din ya bashi a tsakar daki.. Sadat dayaga hakan sai ya samo gangaran gaya masa bakaken maganganu akan cewa ai ya fahimce shi dama son ta yake yi..amma yana bakin cikin dayaji ta zabe shi Har yake masa tuni akan yadda yake tsorata ta datake masa aiki,yake goran ta masa cewa ai bahiyya bazata taba yin soyayya da shi ba sabida abubuwan daya mata ada chan. He played his word well A Bangaren bahiyya kuwa yasan inya ce mata idan bata amsa qudiran sa ba zai kashe subaya da saood zata tsorata ta amsa agaban kowa to wannan sai bai dame sa ba He is actually happy daya su subaya ta farka ta gaya ma saood ba wani daban ba Sosai zuciyan sa tayi fari yaga duka tarkon daya dana sun haura mashi dai dai saura na gobe mai kankat Yasan muddin subaya taga bahiyya tana furta tana sonshi da bakin ta toh