← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 141 OF 173

Sashe 141

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

alone..is like ure inside my dream... ure a perfect fantasy.. Ya gwalo ido a sakarce irin wow..dan murmushi yayi kafin ya bita da kiss mai sauti bata jinkarta ba ta amshe lips dinsa suka shiga maida ma juna martani, basu dade ahaka ba ya mika hannu ya dauko soft sponge din dayake musu wankan dashi ya mayar a ruwan nan yaciro ta batare daya rabata da jikinshi ba yadaura ta a gadon bayan shi,warm shower ya sake akansu yafara wanketa ya wanke su tass, sanan ya juyo da ita yayi relaxing bayanta ajikinshi yafara wanke ta kasar ta. tun daga cikinta ya zamo dayazo wajen kirjinta sai kuma ya dada kara karfin ruwan,kafadan shi ta dafa yadan kalli fuskarta ganin har lokacin idanunta a kulle suke hawaye sai fita suke ta gefe yasa yahau wasa da kayanshi yana yi yadda yaso da ita Sun dade anan saida yaga gari yasoma haskawa yay marmaza yayi nashi wankan yasa tayi wankan tsarki yana lura da ita sosai shima yayi agabn ta dantaga gyara awajajen da bata iya cike su kamilallu ba,nan ya nannado ta a bathrobe dinshi fari kar shikuma ya dauro towel ya dauketa kaman jaririya yafito da ita daga bayin, shi da kanshi yaje dakinta ya dauko wata yar figigiyar riga silky grey kaman yar shimi da wani sabuwar dogon hijabi sanan yadawo yasame ta tana zaune inda ya ijiyeta abakin gadon har lokacin ajiyan zuciya take tana kawkwko hawaye, dan daure fuska yay yace"ke, will u stop dat silly tears?." Dan shiru tayi tana goge kwallan ya zauna kusa da ita dagota yayi yana kallon fuskarta ya daurata akan cinyar shi,rigar wankan yacire mata ya saka mata yar fifaggiyar rigar daya dauko sanan yasaka mata hijabin ya koma cikin closet dinshi yasaka doguwar farar jallabiya ajikin shi,dan kadan ya murza turare ya dawo ya shimfida musu sallaya yazo. hanunta ya kama ya mikar da ita tsaye yajawo ta kadan yace"get up muyi sallah ..sai ta mike a sanyaye jikin ta dik adaure yake batajin dai dai,kafar ta daga ta fara tafiyan da kyar,jin wani zafi na shigar ta yasa tayi maza maza tana boye hawayen azaban dasuke shirin zubowa Ji kawai tayi ya raba ta da kasa ya daura ta kan dadduma shiya jasu sallan asuba bakaramin mamaki tayiba ganin yayi sallahn yau a saukake bai jasu sun dade kamar yadda yasaba yi ba Hijabin ya cire mata ya dauketa ya kwantar da ita akan doguwar kujera.. zanin gadon da bargon yakoma ya cire ya je yasaka su a washing machine sanan yadawo ya shimfida wani sabon zanin gadon da kyar yanayi yana nishi dukda bawani yi da kyau yayi ba dawowa yayi gefen kujeran ya xauna durus kamar wanda yay wani babban aiki ,ya dan kalle ta sai yaga har wani wahalallen bacci yayi gaba da ita, A hankali ya dauketa ya kwantar da ita akan gadon yana tunanin yanda zaiyi rayuwar sa mai shegen dadi da ita,..kwanciya yay gefenta ya rungumeta a haka shima wani baccin yayi gaba dashi. Wajajen karfe 11/30 nasafe ta farka bata ganin komi dakin ko ina duhu. Jin kanta a bude kuma sumar kantan a sake yasa ta firgito ta xauna tana zare ido,.. Wani shafe jikin ta tayi taji komi daban an sauya mata kaya instead of grey nitinta wata arniya red short gown ne mai tsiririn hannu da budadden wuya da alama ko rabin cinyar ta bai gama kaiwa ba ga uban duhu kirjin tane ya shiga dukan tara tara. Wani abu taji an danna kyat haske ya gauraye dakin zumbut ta mike tsaye ta ware ido tana kallon ko ina kamar kanta zai bude tsaban mamaki.. tun daga inda take tsaye akasa ya zuba red roses ga pure white balloons tako ina suna bouncing akasa har zuwa kan gadon data mike yanzu Dama gadon yaji farin beddings da kuma farin comfoters masu tsada da armashi,sai yanzu ta dada lura da ya rubutun"I Love you" da red roses flakes din akan gadon just beside where she lay.. Ta dauke katon single red rose din dake kan bedside drawer hoton ta ne amakale an rubuta "twinkle"..in her memories of london times murmushi mai sauti ya kufce mata Wani sanyi da Farin cikin daya mamaye ta a wannan lokacin bata da mahadin shi sakin flower tayi akasa da gudu tana dariya ta dauki balloons din dake kasa tana wasa da su,she looks vry excited harta manta da condition din ta Tsaye khal yayi hannun shi duka biyu cikin aljihu yanajin aranshi kamar har yanzu bai bata wani farinciki ba. Chan sai kuma ta bar dariyan ta fara murmusawa tana tattaka jajayen flowers din da fararen sawon kafarta har tayi wajen gadon da kyau ta tsaya tana kara kallon rubutun red roses din dake kan gadon tana kyabe baki. Khal kam yagama tafiya garinsu slim fit shape din ta na mugun burge shi dan tun daga yatsar kafarta dake kan jajayen roses din har zuwa gashin kanta daya zube a bayan ta yake kare wa kallom wani irin muugun sonta ke fizgar shi... Aynzu baida buri daya wuce ya faranta mata,sake murmushi mai sauti tay ta daura yatsar ta akan writen flowers din cike da sautin shagwaba tace "I"sai kuma ta matsa ta taba na love ta kafeshi da ido tace "love" takara matsawa ta taba na gaba tace "you" tai gilgil da kai ta fashe da dariya mai dadi mai sanyi "Ya lura abun ya matukar burge ta A hankali ya tako ya zo tabayan ta bata ma sani ba ji tayi ya daura kanshi a gefen wuyanta ya kulle hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace "ur smile is priceless baby." cikin tsaleliyar shaukin so ta juyo ta kalle shi batace uffan ba kiss yamata awuya har lokacin idanunta na kan rubutun a hankali tace mashi "I Love you" I love u soo much hubby.....nothing can take u away frm me. Khal yadade yana kallon bakin ta sai kuma ya saketa, a hankali yakai guiwar shi kasa agaban ta ya riko hanunta ta juyo tana kallon shi Wani kwalo ido bahi tayi cikin mamaki tayo yukuri itama zatai kneeling din kaman yanda yayi ya girgixa mata kai yace"no baby stay"..ki saurare ni. hanunshi ya tura acikin aljihu ya ciro wani abu mai kyalli da haske Ahankali ya bude shi wani hadadden diamond hand band ne aciki amma ansakaya shi da wrap ciro shi a wrap din yayi ya ijiye cover agefe,wata ajiyar zuciya mai nauyi ta kufce mashi,ya sake riko hanunta a sanyaye fuskarta ya kalla Ahankali kamar wanda yaxo tona asirin kansa yace "Wife,ive nor been too easy on u,u wash,cook take care of me tun kan nasan ma ina son ki Nasan nasaki bakin ciki a lokuta dayawa,i just hope zaki mance shi ki yafe mijin ki. Murmushi ya kugve mta Hawaye masu zafi ne suka tuttuulo mata bata ma sani ba a sanyaye ta shiga tarewa tana kallon hannun shi daya dada rike ta.. warware diamond band din yyi agaban ta" one time taji kirjin ta ya buga Ta dage tana ta kallo,kafin ta gama concluding abunda ke ranta... yace bby kintuna? Ranar Da muka rabu dake a london kukazo nigeria da su subaya..toh nima a ranar naje wajen da akace matata ta xauna tayi rayu war ta. I went to ur site,i met a local king na tambaye shi labarin ku da labarin gidan ku mutumin yace min shine dan wani wai sarki modibo.. ....and he told me irin labarin karyan da kawarki junnut ta bada su mumy,a lokacin na aje shi araina ne akan ban yarda ba Bcos Ur love dint change a bit in ma heart. Some guy show me ur house,gidan iyayen ki... quiet far daga gidan sarkin naku,gidan ya gama kwayewa guy din ya jirani awaje ni Na shiga ina dubawa ,"to be frank,bana iya ganin komai aciki sai alama ta soyayya da kwanciyar hnkali baji ajiki na cewa har yau mararin ku yana cikin wajen.. Bayan nn Aka kaini tomb din iyayen ki, nayi tunanin since thy r my parent too kawai nayi musu adduar samun rahma daga ubangijin su tamkar dan da suka haifa. Na kuma tambaye dad dinki izinin fara soyayya dake da kuma auren ki cikn rayuwa na har abada. I feel that ur dad is happyzSabida fariciki na ban mamaki ne ya mamaye ni alokcin Hakan ya kara min karfin gwiwa Nasan basake dawowa xanyi nan ba,so i gave a project unbehalf of your parent...my parent too.. Bahiyya Kiyi hakuri nasa a gina babban masallaci a madadin space din gidan ku,wanda zai zama centrr of worship gaba daya ayankin ku,well, ba agama shi ba sai last month amma inaga an fara amfani dashi yanzu. Im hoping that duk wani aikin bauta da za'ayi nan ya zamto sadakatul jariya wa iyayen ki. Anan ya ja wata doguwar nimfashi 'Daga nan Naxo nigeria,i met subayas condition Its breaks mah heart,bahiyya nasha wahala sosai danaji kince wai kina son sadat. Duk da ma Naki na yarda but I was there ina kallon ku daga saman kina ce masa you loved him.. shiyasa nayi fushi dake,cos that nite i wanted to tell you how much i love u.. I was wrong still,my wife can neva be cheap,Ashe rayuwar ta mai gaba daya ta sadaukar dan ni da iyaye na. "wife you've been nothing but a blessing to my life. kin haskaka rayuwata kin chanza ni am not that Sa'ood mara son farinciki i feel like ure the missing piece v been dreaming of, you are a gift to my life twinkle"..kinsan me yasa nake ce miki twinkle?Go read the poem,zaki gane komai. Dada riko hannun ta yayi yace...Mrs sa'ood hamood". "ina miki wani irin so dakoni kaina bazan Iya fadin wani iri bane,I love you so much bahiyya... Hand ban din ya sanya mata a hannu aikuwa rass ya zauna bakaramin kyau yama hanunta ba kasa hakura yayi saida yama hanun kiss.... sannan ya saki hanun yace "this is ur mumys design,Well,Wanda na bashi contract ne ya same zanen jewries da ornaments acikin wani tsohon kullin jakar ta..so i keep it safe..sai na kwafe xanen shi akan pure diamond dina...Its my special gift... Just for u angel. "Bahiyya dake jin kamar an
Chapter 141 · 0% Book details