Sashe 164
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fyade.. Bahiyya ta lunshe ido ta kuma bdewa ahnkli ta furta "I dint ask u to follow me,...dan kinki jina kuma anyi raping dinki,ai ba ni nace musu suyi ba wannan kuma qaddarar kice weda u like it or not,nidai kika sake saka sunan mahaifina azancen ki wallhy ranki xai baci Wani ihu junnut ta buga tana gyara zaman towel dinta ahaukace alaman magana ya mata xafi har jikin ta natsuma take kallon furiosityn bahiyya. Dam dam ta buga kirjin ta da karfi ta waro ido waje AHUMAGGAH ne qaddara ta dan ubanki? Cikin idon ta Bahiy take kallon tace tabbas"kuma AHUMAGGAH sune sanadiyar nuna min wata irin kawa nake da shi,ba so kikeyi ba junnut..shiysa Ahumaggah dole ya zamto qaddarar ki ...hannun ta miko zata mare bahi,bahi tayi sauri ta cafke ta mata wurgi da hanun a mugun fusace tace Kece dai qaddara ta bahiyyya karki yarda ki daura ma Ahumagga laifin komai ure the devil in ma life i just ask u for a favour kisani dan cikar burina ne Badon wani abu ..shin daxamu rabu ban baki dukiya ta ba?ko so kike sai ma fada maki sadaukarwan kin ma kudina na siye shi,laifi na ne da ubanki ya mutu a fakiri..? Cahn ta matse miki da duk wahalar da kika sha ai dama kin cancan ta,aje Ahumagga sun lalata min rayuwa na yarda kema dole ke kirike tsinuwan aljanun su kinga anyi raba dai dai ko? Jaka..Marar mutunci kawai matsiyayiciya nidai Baxan xauna dake ba wallhy gidan saood dole saikin fita kin barmin, dama chan am just tolerating u Sabida kece amma tunda kin nace sai kin ga baya na toh duk abunda nayi miki nan gaba karkiga laifi na.. Share hawayen kunci bahiyya tayi har muryan ta na rawa tace babu Abunda xakimin wanda Allah baimin ba.. Afusace junnut ta maido maganan dan ta razana zuciyar bahiyya tace "Ina Allahn ki yake da baxai gaya maki tuntuni xagon kasa nakeyi maki ba,..?meyasa baku san cewa tunda kika aure min sa'ood kika nemi fitina tsakani na dake ba,where is ur god then? A time din dana baki sihiri kika sha a juice dan nahana ki samun gamsuwa da mijin naki ina ubangijin ki?..yau baga shi nasa ki dan dole kinga halin maza ba..kina wasa dani ko? Sabida ina tausayin ki Nayi maki sharri akan labarin sirrin mu na ahumagga dan araba auren ki asaukake amma kika ki sabida kin samu masu daure maki gindi...kin tuna?I told you to be very carful with me har kika daga hannu kika mare ni.. Toh kisani bashi kika dauka kuma Duk abunda kr faruwa da ke ayanzu nice baxan fasa ba,so if u want ur life ki daga jakar ki ki koma inda kika fito tunkan saood ya shigo gidan nan ya sameki.. Da Wani irin shock bahi take famar kallon junnut bata iya ko motsi ba Junbut har ta dauka ko tsoron jin hakan ne ya rufe mata baki Tace"Im going to persia with him now..dan Allah ki tafi..,ke dai ki sa idonki a news paper da tv headlines domin ganin auren dayafi naki tsada. u kakata ce ta rasu,sarauta yadawo na uwata. and u know burin tane idan aka bata sarauta ta barma alhj hamood,my father inlaw..he will be the new king insha Allah a ranar bashi sarauta aranan xa'a daura aure na da sa'ood.. yan bakin ciki saiku mutu Cikin wani irin dakakkiyar bacin rai bahi tace ... So be it...gaba daya ta na ta mugun shan mamakin junnut aranta jitake kamar kanta har yanzu bai gama daukar maganaganun taba sake tsugunawa tayi xata dau kayan ta ta shige,junnut ta fusata ta sa kafa take yatsun hannun ta da karfi sanda bahiyya tayi kara ta kwace hannun tana yarfawa axafafe.. "Jjjjaka...Marar zucia..wllhy sai na kashe ki... Wato duk abunda nace nayi maki akan saood bai baki tsoro ba da shike ke mayyace,kin nace mashi agida ko matsiyaciya kawai to nawa xan biyaki? ai nagene ki,baki so ki rabu da arxiki ne sabida tunda can ba gadon sa kukayi ba .. Yarda ubanki da uwarki suka mutu fakirai haka xaki mutu... Junnut Bata hnkara ba ta ji an shako ta wani irin naushi mai dauke guguwar mumunan zuciya bahiyya ta sauke akan bakin junnut "Ihu tafasa ta riko hancin ta riko baki duka a lokaci guda taga har sun fara jini "Nace kidena xagin iyaye na?..bahiya ta daka mata tsawa "An xage su.. matsiyata yan wuta. wani mari bahiyya ta sake kai mata. ..daga nan junnut ta kama bahiyyar da kokowa suna doke doke Kowa na dukan kowa afusace dukan su sunyi zuciya sosai "Wani yunkuri junnut tayi ta ture bahi akan Akwatin ta dake gungure ta zame.. Wani irin ihu ta fasa zata fado da kai akan matakala.. Dan Ta tsorata sosai sai ta shiga kiran sunan junnut tana mika hannnu Tana gani junnut ta tsaya kyam tana kyarma taba tsuma cikin dacin rai tana cewa ki mutu.. U need to die. Wani karar bahiyya ta sake tana jiran taji ta fado ta fasa kanta ya dauke sai Charaf tajiyo ta a hannun mutum.. Chak karar ta ya dauke,ta maida wani tsorataccen hadiyan yawu Da sauri ya dauke ta ya kankame ta jikin shi,tana shako qamshi ta sake masa jiki Wani matsanancin kuka mai shiiga rai ta fashe mashi da shi tana rirrko rigarsa sa... khal A hankali yy controling kansa ya turata gefe kamar bai daku ba,bhiyya dukawa kasa tayi tana kuka sosai mai daga hnkli "Junnut tayi saurin isowa gareshi tare da dan guntun munafircin ta ta iso gaban su muryn ta har na rawa tace "thank god ma kadawo..wai ina kaje tun jiya inata neman ka?..tayi nuni da bahiyya.... "Kaganta nan fada ta kama ni da shi dan wai naga ta tattara kayan ta xata bar gidan ina hanata..Did u seee my face? ta nuna mashi inda bahi ta buge ta yy jini tace kaga irin dukan da takeyi min? Khal dake jin kamar y kashe ta daurewa yayi.. yace its ok jeki ki sa kaya kizo yanzun nan zamu je persia,xata bude baki yace kar ki damu da ita iwll handle her go now...yanayi kamar baisan komai ba yaga kamar bata mashi sauri ya kama hannun ta xasu haura su shiga dakin tare Da wani irin mugun kallon baraxana tabi bahiyya..irin taci dubu sai ceto Shikuwa khal Yana kai junnut daki,ya shiga lallaban ta cikin dubara yace mata calm down ..yanzu ba lokacin masifa bane Kinga kakar mu ta rasu ko?ta gyada mashii kai yace toh we need to be there now ..ki kwashe kayan ki ki same ni a palou yanzu.. Cikin salo ya sake maimaita mata sirrin su da jahan khatun na Abunda ta fada ma bahiyya akan sabon nadin sarauta da auren su a persia dan kuwa duk cece kucensu a kunnen sa da kunnen kaamil sukayi shi.. Shi kaaamil dama yazo ne abaxata dan su tafi persia tare da dan uwansa sai suka karaso gidan suka tarda wannan tarxoma bayan sunji komai ,kaamil sai yaki shigowa ya nufi dayan part din ya bar khal. Axahirin gaskiya ko shi khal din yaso ya shiga ne tuntuni ya same su dan yayi ma junnut din wani mumumnan wulakancin da harta mutu baxata manta ba,Amma kaamil shi ya rinka danne shi yana bashi baki akan yabi abun a hankali,ko badon komai ba sai dan bahiyya ta yarda da nufin sa. Yana dakin junnut ta shiga toilet dan wanke jinin dake fuskan ta,cameras din daya jona ya ciccire ya dawo paloun agurguje dai dai nan ya same bahiyya na kan jan trollyn ta tana kuka mai tsuma tama sheshekar alaman xatayi waje. Da sauri ya shako hannun ta ua matso ta jikin shi da tambayar "wher did u think ure going? a zuciye ta fincike ta rufe idon ta ta sake fashewa da matsanancin kuka.. Har muryan shi ma tokarewa ya dada rungumo ta "Baby stop...ki tsaya ki saurare ni. "o'o..let me go,... Wani ihun tayi masa sanda sautin muryan ta ya dauke mai gaba daya Yace pls listen Cizo mai xafi ta danna ma hannun sa ta kufce "I said No..im going....am going far away from u Yy sauri ya tallafo fuskn ta da tafin hannun shi yace "Why.. Tayi masa shiru.. Toh Kiyi hakr ki saurare ni Tayi sauri ta kau da kanta a hnkli tace,banayi Mexan ji?"i lost my self,my dad,my junnut,kasa na saba alkwarin mahaifina Nayi fada da junnut akan banxan soyayyr ka when u dont even care about me"..ai jiki na kawai kake so kuma ka samu..so i hate u. Tana gani ya wani sake jiki ya lumshe ido Bata damu ba ta cigaba..soyayyar ka bata da amfani a rayuwa ta?...i hate myself for loving u..ni wllhy tafiyata xanyi I dont care about u anymore.. Kayi auren mana marry 100wives in kana kanaso,nidai tafiya ta xanyi Lumsashun idanun da ya bude ya zuba akan ta,Duk dama yasan baxai taba barin hakan ya faru ba amma ba karamin girgiza zuciyan shi kalaman bata keyi ba...she is deeply hurting,kukan ma yaga sai ta kwace numfashin ta yake fita duk ta kafe mashi yana ririiko ta tana dukan hannun shi da iya karfin ta tana fincikewa "Ke..stop it. bata ma jin shi take ba,da Abun ya ishe sa wani tsawa ya daka mata sanda ta firgita ta xube kasa numfashin ta na dif dif alaman ta raxana har tayi kusan sumewa... "Baibi takanta ba yaje ya kulle kofar site din mai gaba daya ya dawo ya same ta ta dunkule gefen cushion ta hade kai da gwiwa tana rusa kuka marar sauti ..neman waje yy ya xauna akan kujeran da take tsugunen idanun shi sosai ya fallasa tsabar damuwar ganin ta da jin ta ahaka dayakeyi "Ni wllhy sai na bar maka gidan ka" Ko mutuwa xanyi sai na bar auren nan Tana ta shessheken tana mita,share ta yy ya kunna katon tv screen ya shiga jona duka video calls da secrt din junnut sai ya bari a pause baiyi playing Sunfi minti 10 yana Allah Allah junnut ta fito..bahi ko daga kai taga tvn batayi ba iya dai hasken screen din take feeling Aikuwa sai ga junnut din kwas kwas ta fito tasha wanka,jeans da top ta sa bama dankwali sai