Sashe 92
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ _Bismillahirrahmanirrahim._ *mutanena masu cewa am very unpredictable halan haka ne fa For the funiest comenters so far.. my ribs muderers wllhy ban taba ganin coment in yoruba chinesse greek spanish igbo kanuri fulfulde ba sai akan ahumahga,sauran langs din ma bansani ba so much love ehnn -ODDS Kallon shi take yi cikin zuciyar ta cike da shaukin tunanin sa,.Daga yanayin murmushin data sauke akan fuskan ta zaka gane cewa Taji dadin kulawar san akan ta sosai . Toh All she need now is his attention dan bata da wani buri ayanzu daya wuce ta tambaye shi komai game da abubuwan dake damun ta. Ganin bai motsa ba,sai ta mike ta shiga bathrum din shin.. wanka ta farayi kafin ta dauro alwala...shugowar ta ta same shi har ya zauna akan couch din da alaman qamshin sabulan wankan nata shiya dago shi. Bata ko kula shi ba ta karaso ciki a sadade A Duk da irin wa'azin aure da small mum ta mata har yau tanajin kamar jikin ta bai wani sake ba..Wani faduwar gaba take ji da taga ta fito gaban san haka da towel...tun ma kafin tagama noke noken ta ya mike da sauri ya bar mata dakin bata kuma kara jin duriyar shi ba... Yau ranar birthday junnut ne bata mancewa and she wanted to be the first to wish her kafin su hilda su zame mata obstruction... So da sauri ta gama yan shafe shafen ta bata biye ko ina ba ta wuce shashin junnut a hanya suka ci karo da kaamil shima ya taho da flowers a hannun shi,yana ta tsokanan ta akan ya riga ta suna ta dariya,surutun nasu yasa junnut din ta fito... Happy birthday"..suka hada baki suka fada mata cheerfully wani murmushin jin dadi tasakar musu tana dan daure rope din nitin ta cikin salon jin kanta Cike da zumudi kaamil yace ..so whats gonna pop?Cikin nishadi da jin dadi junnut din tace masa "Home party"and ure the...mr dj.. Kaamil ya tabe baki Wani dadi yaji yace yeaah great sai ya dan kalle bahi ..yawwa jay kice ma cupcake yau fa rawa zatayi min..U know, tango dance!. ..dariya bahi tayi tace masa ni?oh no no gaskiya ban iya ba...junnut tace zaki ma koya yau..hilda will be the usher kinsan ta sarai... After that suka rabu kowa ya koma shashen sa acikin gidan kuwa ba abunda ake kamar shirye shiryen hidiman buffady partyn da zasuyin to hjy indira bata fito ba bare aunt murja ...kaamil ya takura ma bahi,akan lallai su a english wears iri daya,toh tsaban nacin shi yasa ta saka riga da wando amma rigar ya zarce cinyar ta sai tayi roling da veil sosai kayan ya fito da ita.. A very scandalous and noisy party aka hada a bakin shigegen pool din gidan,.inka gani zaka dauka background na pop music video ne Loud and dirty musics ke tashi dan kaamil ne ya musu oder haddadun yan mata gogaggu kowacce taxo cikin shigar ta na wayewa, wasu na pool wasu na rawa wasu suna shan drinks da kayan ciye ciyen dake wajen.. Irin yanayin da hilda take tsumayi kenan Bahi kuwa duk hankalin ta baiya jikin ta sabida tun safen nan bata sake ganin mijin ta ba Kaamil yay yai ta sake dashi sam taki,gashi duk wanda ya kalle ta saiya sake juyowa...hilda ji take kamar zata kashe ta dan haushi. Kowa awajen Junnut yake jira ayanka cake,bata fito ba dan ta nace ne sosai akan sai dilshad ta sa baki khal ya yanka cake din tare da ita.. Dan su sa shi dole haka suka nace suka lallaba suma suka fito filin partyn ,..ganin su atare hakan ya mugun sa gaban bahi ya fadi gawani uban kyaun da junnut tayi agefen shi sai murmushi tana dan sake mashi jiki,she dint even know when ya saka kasan dake jikin shi.. imple deep blue millenium haute suit yasa amma bakaramin kyau yayi ba Anan Kowa na maida murmushi amma bahi sai taji ta kasa,ido ta kure shi da shi har suka iso gaban cake din,gani tayi junnut ta wani sakaye hannayen ta ta riko arms dinshi..,daga nan bahi bata ma jin me ake cewa Har Sanda aka yanke cake taga ya bada junnut itama tana sa mashi abaki Dan kadan ta runtse ido tana maida kanta gefe,Worst part kaaamil ne agefen nata yana ta nuna mata abubuwan da junnut keyi na rawar jiki wanda ma bata ganin ba,he just want her to have hint akan nashi soyayyar amma ko kadan bai lura da yanayin ta ba.. Khal ko kallon ta baiyi ba anma ranshi ya matukar baci daya ma ganta a filin,zai bar wajen hilda ta debo kinibibi sanda ta sa akayi musu crzy pics shida junnut,junnut din tana shaafa masa cake agefen kuncin ta,..anan ma bahi kamar zata sauke hawaye musamman yadda take ganin yadda junnut ke famar wasa da fuskan sa in the name of tana share mashi stain.. He left immidietly after that, ko da murmushi ya kasa yi,..kaamil ne kawai yasan khal daurewa kawai yakeyi akan junnut musamman sabida kar ya bada kakar nashi dilshad agaban kowa.. To shima kafin ya juya baiga bahin ba,wani kukan kishi taje tana yi a dakin ta tsaban tasa abun aranta har ta mance da komai,..zuciyan ta zuga ta kawai yake yana ce mata ta kwace mijin ta daga wajen koma waye ne... Haka ta zauna bata ma je site din small mum har akayi ishai bata kuma ci komai ba...Cahn data ga kamar jikin ta na neman daukar zafi sai ta mike ta dauro towel a kirjin ta fada wanka.. Tara saura khal ya bar site din hajy indirah bayan doguwar hirar mai dadi da suka yi da murjan shi...acikkn ranshi Yaji dadi da suka nuna yabawar su akan dabiar bahi,3% na haushin ta dayakeji akan partyn sanda ya ragu,Murja tana tana tsokanan shi akan cewa sun dace..baiya ko kulawa . Haurawa site dinshin yayi yana tafiya yana kare ma kofar dakin nata kallo,bude kofar dakin shi yayi sai yaga yarda ya fita ya barshi haka yazo ya tarda komai stil qamshin sabulan wanka yasa ya masa alama da itane a cikin bathrum din shi tana wanka,tsaki yayi ya shiga rage kayan jikin shi,yana kammalawa ya rage wutar dakin zuwa blue dim rays bakin kofar bathrum din ya tsaya ya mugun hade ransa yana jiran futowar ta,toh Ta fito daure da dan guntun towel bata ma lura da shi ba sai famar yarfa jikakken suman ta daya manne da jikin ta take da hannun ta tana kokarin cusa sauran cikin hair towel din ta Sosai ta tsorata ganin shi a kusa da ita dan bata san da shigowar san ba..suna hade ido tsoron ya kama ta sai ta juya da mugun gudu ta koma bathrum din ta tura kofar tana haki tana furta innalihhi.. Dama ita haushin sa ma take ji,cikin kokuni ta zage ta shiga mita tana cewa ita ta gaji da wannan dakin..sai adinga shigowa kan mutum ba sallama, .tace da yanzu bansaka towel din ba fa?har da jan tsaki mswww..tace Ni wallhy nagaji .. Wani Kallon kofar bathrum din yake a ransa a hade har yanzu bata dena mitan da takeyi ba,chan ya yunkuro cikin azama ya bankade kofar da karfi sanda ta tsorata Ta koma da baya... kan tace komai ya fizgo ta da karfi towel din jikin nata ya fixge yana shirin rabata dashi. ...wayyoh Allah na.. Wani damke hannun sa tayi jikin ta na mugun tsanan ta rawa,ganin karfin su ba daya ba yasa tuni ta sa masa ihu tana firgici tace kayi hakuri,ni ka sake ni wallhy babu komai ajiki na.. Bai ko saurare ta ba sanda ya funciko ta ya jefo ta cikin dakin.. Towel din ya fixge mai gaba daya ya jefar dashi akan floor Da sauri ta shiga kare jikin ta Tsaban rudewa akasa ta zube ta dukunkune tana kare kirjin ta wani takurarren azaban kuka ta fashe masa da shi....,bata taba tsayawa gaban namiji haka ba tunda uwar ta ta haifeta... Shikam tsayawa yayi yana kallon ta kamar yaga movien daya fi so,taki ta dago ido ta kalle shi sai rawa muryan ta yake. tace dan Allah kayi hakuri ka fita min pls..i beg u kabani towel dina ...dukawa yayi gaban ta fuskan sa a daure ya fizgo ta sama yana kare ma abubuwan da take boyewan kallon. Wani sabon kukan ta fashe mashi tana fizge wa,ya riko hannayen ta.. kirjin nata sai rawa yake masa amma yaki ya sake mata hannun bare ta kare su...tsaf ya kare masu kallo ko irin kunyar first time din nan babu a idanun shi..cikin yanayin sautin muryan daya dada kashe mata jiki yace me gare ki da kike boye min? Tell me Whats ther ajikin naki? Kin dagowa ta hade ido dashi tayi ta kara sautin kukan ta tana mai runtse idanun ta sosai,bata san yaushe ya jingina ta da bango ba,ji tayi yana shirin hade fuskan ta da nashi,dada runtse idanun ta ta kuma yi da sauri jikin ta na mugun rawa kamar wacce aka jona ta da electric shock, Murya na rawa tace dan Allah kayi hakuri... bansan kai bane ka shigo shiyasa nayi ta maganar...im sory...shi baima jin ta dan this is the first time dayake kare ma hasken fatar ta kallo, dan kuwa fatar nata hasken sa irin mai dauke hankalin nan ne,ga round and soft looking twin boobs din ta wanda already sun sending shivers ma jinin jikin shi..tsaki yaja aranshi.. Sai ya kalle ta kamar Ranshi a mugun bace Yace "how dare go out to that party. ance miki zaman kanki kike ne? Ta girgiza mai kai da sauri..a tsawace yace "words!..Kin raina ni ko?i notice u now say anything u wish sabida na baki too much fredom,look dont you dare forget thar ke din prisoner ce agidan nan...i dont want u see out there ..kuma kar na sake ganin ki da wani ko wata..a zafafe ya karasa maganan kamar wanda zai sauke mata mari Bata jira ba ta dan ture shi Cikin tsananin firgici ta danna ma hannun sa daya ki ya sake ta cizo ..yana sakewa kuwa da gudu ta haura bed dinshin ta janye