← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 166 OF 173

Sashe 166

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

ta tsala ta sake wukar... Hannun ta ya kama a wulakance ya cire diamond ring dinshi Ya wani turata gefe tayi tumbul Yace hey Look at me..ya tsaya yana maida mata mugun harara. Junnut Bata iya dagowa ba,ya jawo matar sa ya manne ta da jikin shi yace wannan tafi karfin ki Har abada Kinaji na?..Daga yau kisa aranki cewa baki santa ba, dan wllhy naganki kusa da ita sai na cinye ki danye Ta daddage tace Ka cinye ne din..Dama abunda take so kenan..bahiyya all ur life uve been hating me..kika hada baki da mijin ki ya yaudare ni ko? Toh Wallhy sai na kashe ki.. Wani wufff tayi xata kamo bahi...da khal y dora mata wani mari sanda dan kunen dake makale da kunnen ta ta suka karye,chak ta dauke ji...ta tsaya kamar gawar da ya hadiye sanda Anan bahi ta daure tace junnut arent u tired?Ke dakan ki kika aikata wayannan abubuwan amma baki ji aranki sun miki daban ba? . .gaskiya kun xuci kanki,shawarata ki hakura ki amince bakiyi dai dai ba. "Just just up..junnut ta dago a hasale ...bayan kinsa ya yaudare ni? Na cuce kaina din ...Eh din an maki mugun tan..i wish i killed u munafuka kawai...kin bata min rayuwa ta bhiyya "Bahi tace kizo ki kashe ni in har hakan xai gyaro rayuwar kin...ure lost junnut BURIN ki shiya halaka ki.. baxan boye maki ba ni ynzu na tsani kawancen...so what have u gained now? Khal kamar wanda yake enjoying kalaman su ya zuba musu ido "Junnut Tace nothing...kinji dadi? Rayuwa ta bbu komi aciki sai yaudara daga wajen ki da wajen mijin ki Amma Ai sai Ku jira kuga abunda xan muku. I swear to GOD sai na aure shi..auren dole dan dolen shi ya xauna da ni ke Kuma sai kin wulakanta kin dawo baiwa ta...mark ma words ta dauki jakar ta da dacin rai har tana tangal tangal axafafe ta nufi door xata fita. Ji tayi an dawo da ita baya...yadda ya kalle ta yasa ta dada tsorata..sai ta fuske xata hude baki yace 'o'o ..if u dare talk i wiil shoot u. .wayace miki ki tafi? Bani nace ki shirya ba?i just talked to ma wife ai banzo kanki ba. Wani tsorataccen numfashi ta sake tana neman kwace hannun ta anashi Sanda ya tabbata ta dada rudewa sannan ya sake mata arms yace..calm, u better stay calm..kafin suzo su dauke ki Dama ni nace zan kaiki persia ko?toh ur real persia is the..."Jail" da wani devlish smirk ya murmusa,dan wulkankanci attchement wig din data sa ya cire ball ya barta da bare hair din ta,ji tayi kamar xata hafiye ranta ta mutu ta shiga dagel dagel xata karba y hanata har sanda yaga she is very embrassed ranta ya sosu sosai Yace me amfanin shi bayan xakije jail..yarinya U have no bank acct bare a taimaka maki.. Tace bnk acct? Ina dashi mana ...Bakin ta harna rawa ta kalle shi karya kakyi i wll tel mumy,i have alot of money ba jail din daxani...wani kukan ne ya kufce mata a rude t rike kan ta Yace u think am a fool ko?yy yar dariya Wato Ku kadai kuka iya yaudara abi?ok Wacce take gurbata Kin ne nasa ta bani dukan access na accts din kudin ki, Dama ai Dasu nake siya maki ice creams,and right now all r frozen.. sabida kin yi laifi Mai girma da kika taba matata shiyasa ma. "U will go to jail din". Sai an gama binciken kalaman ki nacewa xaki kashe min ita if ure lucky ba gaskiya bane sai asake ki amma in gaskiya ne u wll definately rot ther. A mugun tsrace Tace baka isa ba walllhy baka isa ba. Kuma sai ka bani acts dina ihu ta fasa kamar xararriya ..yace too late yarinya,Kallon rainin wayo ma yake mata aranshi dan shikadai yasan tanadin wulkancin dayayi mata achan. Ta shiga danne danne awayarta kamar mahaukaciya Sanda ya bari ta tabbatar da komai sannan ya jawo hannun ta da kayan ta duka sukayi waje. Da sauri bahiyya tabiyo bayan su tana ganin tijara Basu fi minti biyar ba aka bude gate,tana ji tana gani ya mika ta ma mugayen jamian tsaro tare da bada shedar cewa kisa take atempting yi akan matar sa da shi kansa.. "Babu kowa gidan amma sanda kusan kowa yasan meke faruwa dan ba karamin birkita da ihu junnut tayi ba Kiri kiri tana ji khal ya daure ta da jijiyan ta,kayan ta ma data fito yace musu guduwa tayi niyyar yi The apple knife data dauka yana nuna musu,are all new evidence againts her. Ga wani dan banxan murmushin mugun ta da rainin wayo dayake mata a tsakar kwayar idanun ta Fuskan junnut sanda ya sauya lama tsaban kuka Itakan ta bahiyya ayau dib ta rasa me ya hanata jin tausayi ko ma tace khal yay hakuri akan junnut Aikuwa hakan aka kaita behind bars a wulakance aka kulle ta,, daga ta hankali cewa akira mata lawyer ko family sai taga khal ne anan yana famar assuming komai dan ya tusa mata bakin ciki da cewa ai bata da kudin daukar lawyer ayanzu sannan shine qurdian dinta sai yadda yaga dama Junnut taci kuka ..har xaxxabi sanda ya rufe ta.. Wai yau itace ba takalmi ba dankwali ba komai acikin jail cell! Allah Allah take ace jahan khatun taji maganan amma ina Ashe Bata sani ba ayanzu babu wanda ya san komai inba bahiyya da kaamil ba. Tuni khal yasa aka kashe wayar junnut Shima saiya dena daukar wayan kowa daga persia ya kuma bada strict oder akan ta sosai Khal So kawai yake junnut ta wulakanta ta kasakanta ko da xatayi tunani dakan ta ta tuno cewa rayuwar da aka gina shi da buri irin nata babban halaka ne. Aranan Sabida yana so ya dada lallabar matarsa yasa kaamil ya je kano, akan washe gari xasutafi persia shida su jahan Aarah da subaya da ake jira yau saura goma bikin ta da shahrul AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 166 · 0% Book details