← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 173

Sashe 23

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ya yi sanyi ga tsananin tsoron daya mamaye ni. Its not over...ya furta yana kallo na.. Ki bace min naga waje...u disgust me. a birkice na mike da gudu na zanyi waje dai dai bakin enterance din shigowa sai charaf naji na ture mutum kamar zamu fadi amma sai naji an damke hannu na an dago ni..... Kuka mai dauke da firgita nakeyi amma still Wani Dammm kirji na ya buga tsaban tsorn dana ji. Daga ido nayi domin naga wanda ya rike ni,kwasam sai mukayi ido hudu da wata kyakywar mace fuskn ta8 dauke da alaman tambaya akan yanayin data ganni yanzu. "I cundt cry my voice out anymore jajayen idanu na na saka a nata muna kallon kallo don a Take zuciyata ta gano ta, ta kuma tuna min sunan nata wato SUBAYAH...!!kanwar khaldun saood Sosai take kama da jackquline fernandaz she is the Only sister dake bin khaldun sa'ood,daga gani babu tambaya kamanin jini da kuma dadin karawa da chan ma na ganta a hoto a ibadan sai yasa bani da wata shakku akan ta.. Magana tayi min amma banji da kyau ba. 'Sabida Saukar muryan ta a kunne was mesmerising me sai naji gaba daya jiki na ya mutu daga bisani ji nayi tace"Why r crying?...sai Ta riko ni gently ta matso kusa dani cike da nuna damuwar ta akaina,nan na shiga sidda kaina kasa ina neman kufce hannu na daga nata ko dan na gaishe ta... Sai Ta sake maimaita tambayar ta tare da cewa meye sunan ki? A hankali Na dago,a dan tsorace da niyyar furta sunana "bahiyyah"sai dai ko motsa bakin nawa banyi ba..sai gashi na hango shi yana doso mu... I clearly remembr his furious voice asking me to go out,dan haka bana kaunar ya sake gani na bare na kara laifi ma kaina. "duk dama nasan kuskure na ne dana mance matsayi na har nake furta masa kalaman kininibi da rashin da'a..." Yana isowa daf da mu sai naji na kara firgita ...Tsaban tsoron danaji sai nayi fizga daga hannun ta zan waske da sauri ta riko ni amma ganin ina kicin kicin zan kwace kaina ga sabbin hawaye sun fetso min a ido na yasa itama ta maida hankalin ta wajen da nake kallo.. "ohhhh ta furta as she looks more alluring ..Murmushi kawai tayi data ga shine Sai ta dube shi ta dube ni,ta Dada fadada murmushin,basai angaya mata ba yanzun ta fahimci damuwa ta. Bata sake min hannu ba har ya iso gare ta,..kaina na kasa don haka banga ya yanayin fuskan sa yake ba. "Nasan dai ya jawo ta jikin sa lightly ya kuma dora mata kiss a goshi banji me sukace ba sabida da harshen larabci sukayi zancen nasu Khaldun yana matikar kaunar subayah,you can tell daga yadda yake mata kallo cikin kulawa da kewa "After his mum zaka iya fahimtar subaya itace weakness dinsa a duniya. Inaji tace masa da mijin ta suka zo tuntuni suna shashen jahan kawai bazata iya jira bane tace zata zo ta dubashi Har kamar zaiyi dariya sai ya hango yadda ta rike hannu na cikin nata,a hakan ma wai baisan da ni awajen ba kenan din sosai nake faman boyewa abayan ta ina sunkuyar da kaina Nidai kwata kwata ba a sake nake ba. Ke!!!....ya dan daka min tsawa cikin kasaita. Dan saida naji tsikar jiki na ya tashi. "Whats she doing here...ya maida tanbayar kan subaya indirecly yana mata alaman ta sake min hannu na bar wajen. Subayah kowa murmushi tayi cikin sassanyar taushin murya tace c'mon Aaban(angel).. Sai ta dafa kadafar shi tace...my only khaldun in the world, kayi hakuri mana..! nasan laifin ta ne Domin dan uwana baya hukunci haka kawai... Ta juya ta kalle ni tace Hey girl comn say"asfii"..go on...rusuna ki fada mashi yayi hakuri...sai ta jawo ni dan dole ta aje ni tsakiya. Nikuma Nayi saurin rusinawa gaban sa da duka gwiwa na.. Tun kafin na furta komai tace repeat after me. "Ana assfi khaldun...." Cikin dauriya na maimaita "ana asfii khaldun" banjira komai ba Amma ko kallo na baiyi ba ma Ya dada hade rai ya kau da kansa gefe. "Dan dariya tayi ta lafe jikin sa Da Larabcin tayi masa magana cike da shagwaba shima ya mayar mata in few words fuskan sa a dakile. zai bar mu a wajen sai yy mata alaman kar ta dame sa da magana na ya dan tura ta gefe ya wuce. I dont knw how she did it,batare da tayi magana ko nayi ba ta min alamar abunda zanyi,sai na tsinci kaina kuwa da biye mata... Ana assfi!!! ....khal..dun please Please im sorryy..!..sai murya na yayi dadi gashi yana dan rawa ayayin da na sake Ina bin bakin subayah hannu na duka biyu a rike da kunnuwa ta kamar yadda tayi itama. Dan Shiru ne ya ratsa wajen sabida dana yi hakan har ya dan dakatar da tafiyan sa sai dai bai juyo ya kalle mu ba. Ta kifta min ido akan na sake maimaitawa ,tun kafin na sake maimaitawar kuwa ya dago ya kalle ni a takaice ...amma duk hankalin sa yana dai kan sister sa data maraice fuska on my behalf. Finally...ya furta its ok. Follow #SURAYYAHMS OYA SHARE Comment tete AHUMAGGAH _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
Chapter 23 · 0% Book details