Sashe 133
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
tunxurata yake hakan yasa ya kyaleta ya mike jiki ba kwari ya shiga bathroom don yin wanka mai kyau, ko da ya fito tsit yake jin ta ko ba a gaya masa ba yasan bacci tayi, ya karasa gadon a hankli ya xauna tare da kunna bedside lamp yana kallonta. sosai ta basa tausayi ganin yanda tayi laushi,.. Wani shafa kanshi yayi yana jan beard dinsa.. "Tsoron sa a yanzu ya koma nw ga ranar da zai shige ta sosai,dan yasan bazai iya daurewa ba.. ya ji tsoron taba ta kar ta tashi kashe wutan yayi ya kwanta kusa da ita ya jawota jikinsa a hankli, har bayan minti talatin Khal ya nemi bacci ya rasa a idanun sa wani sabon son bahiyya ne kawai ke shigarsa,ayanayin daya same ta ayau ji yake kamar an dasa masa wani sabon shaukin zama da ita ne har abada har dare ya tsala idonsa biyu, iynxu kam ruwan ya tsagaita sosai gaba daya garin yayi sanyi sosai a hankli ya ji jikinta ya fara daukan xafi yana rungume da ita,kafin wani lkci jikinta yayi xafi sosa, tunanin wani irin taimako xai mata ba tare da ta tashi ba ya shiga yi, yaga bbu irin wnn taimakon,kyaleta kawai yyi don baya son jin kukanta kuma can wajen Karfe biyu ya ji ta fara motsi tana kkrin kwace kanta daga rungumar da yyi mata,ya sake ta a hnkli ta xame daga jikinsa ta koma can karshen gado ta kwanta,bayan kmr minti goma ya ga ta mike xaune tare da hade kanta da gwiwa kallonta kawa yake cikin duhun, can yaga ta sauke kafafunta kasa alamar tashi xata yi, tana mikewa ta saki wani kara ta durkushe kasan mikewa yayi da sauri ya nufi inda take yace"ina zakije" a hankli ta soma rera kuka, ya dagota yace "ina xa ki" cikin kuka tace "xan yi fitsari ne" daukarta yayi na shiri ya shiga bathroom din da ita,ganin ba yi xata yi ba yana tsaye yasa ya fita daga bayin, kasa fitowa tayi bayan ta gama don ji tayi kamar ana tsikara mata allura idan ta daga kafarta, kukan ma yanxu yin shi kawai take ba hawaye,da kansa ya xo ya dauketa suka koma dakin snn yyi ta lalashin ta da kyar don ta bashi wahala,ta dai gama koke kokenta bacci ne ya dauketa sai wajen Karfe biyar ta farka... Lokacin Khal ya fice har ya na kokarin shigowa ya dawo daga masjid da asuba.. AHUMAGGAH COMENTS GRP ZINNERAH NOVEL (SU MAMAN GIDADO MY PEOPLE) SURAYYAHMS NOVEL. I SALUTE U ERHN ,..... AHUMAGGAH _The love triangle_ _A nigerian historical fiction_ *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers Association._