← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 173

Sashe 104

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

maganan akan sai ta gama schl za'a aura mashi ita as first but second wife.. A hakan aka bar zancen kowa ya watse naciki na ciki.. ..,jahan khatun bata fasa mita da kananun magana ba, tana so ne ayi fitina sosai awajen hidiman bikin...burin ta ta nuna ma jahan Aarah cewa tafi ta iko da Saood din duk dama tasan ba danta bane. tsaban fitina ta hana alhj hamood motsawa daga jikin su wai zasuyi discusing new royal weding date din babu bata lokaci jahan Aarah kuwa ko ajikin ta suna fita suka koma site dinsu na asali dake chan dayan bangaren gefe da inda su hjy suka sauka. A Cikin zuciyar Subaya tana famar da hrtbreak din abubuwan da ya faru da ita,amma bata cika nunawa badon komai ba sai dan taga farinciki akan fuskan bahiyya...ko aunt murja sanda ta shaida subaya sosai take son bahiyya... Suna zaune suna hira,maid ta shigo tace ana kiran bahiyya ...dukan su ba tantama sun san khaldun ne.. Cikin ranta bata so taje ba amma sai Ta mike ta zari mayafin ta,tana fita kuwa suka yi gamowar kicibis da su hilda ta riko junnut riki riki a hannun kamar marar lpya tana lallabata tana fizgewa a zuciye.. ..da sauri bahiyya ta iso gaban su zata rike junnut din itama musamman ganin guguwar bacin rai har da hawaye a idanun ta..cike da mamaki tace junnut lpya kuwa? Junnut ta wani sauke numfashin fushi,Wani firigitaccen tsawar tsana hilda ta daka mata ..da Allah matsa hang on...witch munafuka kawai ..muguwa azzaluma dont you dare touch her...ta bita da harara kamar idanun ta zai fado Bahi ta tsaya galala tana kallon su xata sake budan baki kenan hilda ta wani ture ta gefe azafafe...cike da masifa tace Yau Allah ya tuni asirin ki bakar muguwa mai fuska biyu..husband snacher..witch. ran bahi ya baci matuka amma bata kula ta ba takai hannu zata taba junnut,..da mamakin ta sai taga junnut din ma ta wani irin bangaje ta,..cike sa mamaki tace junnut?tayi mata shiru ta wuce da sauri bata kulata ba kuka ta fashe dashi ..arude bahi tace junnut meyafaru ?..junn...hilda tsaki taja..da sauri Bahiyya ta bi bayan junnut din tana shiga dakin ta same ta akan gado ta kife kanta da gwiwa tayi shiru tana hawaye ..tace junnut pls meyasame ki? Nan hilda ta shigo itama ja tayi ta dora hannu a kirji daga bakin door tana duban su.. junnut am talking to u...dukawa kusa da ita bahi tayi kamar zata dago ta agaggauce ....a mugun fusace junnut ta mike tsaye batace uffan ba ta fixge zata bar mata dakin Bahi ta riko arm din ta da sauri..Junnut meye hakan? ...meyasa bazaki ce min komai ba Anan junnut ta juyo da wani irin bakin zuciya tana mai qasa mata harara tace ke din kinfada min komai ne da kika zo gidan na? bahiyya meyasa zakiyi min karya..u lie to me..kin munafurce ni.. Wani rassss gaban bahi ya fadi, munafurci?..har muryan ta na rawa tace wani karya nayi maki?ta dafa kafadun ta..junnut meke faruwa meya kawo wannan maganan Ture ta hannyan tayi ta jiya tana share tears din ta....ba kin zabi ki munafurce ni ba ai saikije kiyi tayi ..niki fita min a daki na. ..daga nan Tayi mata shiru,sai famar sharar hawayen takeyi ta hade ranta sosai, Bahi ma shiru tayi kamar me nazari...sosai hankalin ta ya tashi idanun ta suka cicciko...tace junnut kema kinsan babu irin haka atsakanin mu..nayi maki laifi ne?dani dake munwuce shafin da zaki tsaya gaya min magana a cikin duhu..meye matsalar? Junnut tana juyowa Wani tassss ta sauke akan fuskan bahiyya.. A mugun firgice bahi ta dafe kuncin ta ,...wasu hawayen bazata masu zafi su suka biyo..dukan su cikin su sai tsuma yake suna kallon kwayar idanun juna ..muryan ta na tawa tace menayi maki junnut .. I said U lied to me. .cikin zafi da dacin rai junnut ta furta... Ashe kin aure shi..? miji na ne ni kadai kum nafda miki.. meyasa xaki aure shi sannan ki boye min?ashe haka kawancen yake ..nafada maki komai nawa amma da shike kin maida ni wawiya shine bazaki gaya min aure ne tsakanin ki da mijin da zai aure ni ba ..u make me look like a fool...cikin tsaban yanayin zafin kishi ta dada kawo hannu zata mare ta bahiyya tayi saurin riko ta jikin ta take yayi sanyi ...Adan firgice tace junnut pls..calm down junnut walhy wallhy ba abunda kike tunani bane ..ban boye maki dan na munafurce ki ba pls listen i wll expla in... a tsawace junnut tace bana so keep ur freaking explanation to urself..shut up...ni babu abunda zaki ce min...u just ruined my hapinesss..ure stealing my deam ...ki fuce min a daki na. "Junnut ...jun...bahi ta birkice tana rirriko ta tana ture ta,..kuka duka suma fashe da shi...junnut bazaki saurare ni ba?.. ni ki fice min..wallhy banson ganin ki.. Junnut m sorry pls listen dadi abun yake ma hilda dake tsaye tsam tana kallon su...,bahi na hawaye junnut gaba daya kishi ya rufe mata ido taki saurarar komai...ni ki fice min...i said just get out ta jawo ta azafafe...har bakin door ta kai bahiyya ta tura ta rufe kofar, wani kuka mai cin rai ta fashe dashi tana jin bahiyyar na bubbugawa tana neman gafarar ta tana kuka.. Ita kadai tasan kalar wutar dake ci aranta,agaskiyan magana shine yau da ace ba bahiyya bane ta aure saood..tana ganin zata iya daba mata wuka acikin tsaban kishin dayake damun ta ayanzu.. ya ma azaayi ace namijin data dade tana kiwon sa rana daya sai ace mata wata na daban ya aura? Tana da tsananin kishin da tasan ba bahiyya ba koma waye ne muddin akan khal ne bazata iya ba. Tana kuka,tana jimami hilda ta karaso kanta da maganganu,ai dama na fada maki..kece baki ganin halin yarinyar Munafukace,gashi yanzu ta miki mai kankat ta aure shi, in har dama da gaskiya ta rike ki da tuni ta gaya maki cewa ta aure miki miji... junnut dake jiyo kukan bahi abaki door wani toshe kunnuwan ta tayi cikin wani yanayi tace...hilda kidena cewa hakan pls ..bahiyya fa ba haka take ba...im just angry right now..meyasa bazata fada min ba ta barni a duhu suna min kallon shasha sha ... Ohho ashw kinsan ta maisa ki shashasha,shine har yanzu kike cewa ba haka take ba? Lallai ma junnut...ni wallhy inice mun rabu kenan har abada ..kuma wallhy bazata sha ta dadi,zaman auren nan sai ya mata daci Noo...hilda namiji bazai raba ni da bahiyya ba gAskiya bazan iya yi gaba da bahiyya ba...nasan tana so na..sosai. Kawai i just dont understand why she hide things from me now ne,yanzu sikenan ta aure min shi?wani sautin kukan ta kara fashewa da shi tace wayyyo Allah na nashiga uku..wallhy bazan iya bar mata shi ba nevaaaaa ta wani zube akasa tana kokarin zata yi birgima Dago ta hilda tayi tana rarrashin ta dan bakaramin azaban kishi ke nunawa akan fuskan junnut ba,sit pleas.. ta zaunar da ita akan gado red wine mai sanyi ta zuba a glass cup ta mika mata..ta karba ta sha..lumshe idanun ta tayi a slow ta mike kafafun ta akan gadon kamar wata marar lpy.. Lokacin bahiyya har ta gaji da knocking da magiya tayi shiru bayan ta jingine da door da shike ma bata jin su sosai idanun ta sunyi ja ta lumshe su.. Tana san budewa zata ja nunfashi,tun daga dayan benen tagano wulgawar jahan Aarah da subaya alaman suna tahowa zuwa site din kaamil Hakan ya sa ta share hawayen ta da sauri ta shiga saukowa daga kan steps din dan ta bi bayan su dama itama bataje ba,. Subaya ce dauke da dan madaidaicin tray an shake shi da almond crush salad totterlini,da banana smothie mai qamshin gaske,da sallamar su suka shigo dakin babu kowa shikadai ne akwance idanun sa a lumshe..isowar su ke dawo kowa ya nemi waje Jin qamshin jikin Jahan a kusa da shi ya sa shi dawowa daga duniyar tunanin da yake yi na sabon bikin auren bahiyyar da dan uwansa dayaji dazu iyayen nasa sunata fada zaayi ,cike da nuna kulawa jahan ta dora lallausan hannun ta akan goshin sa ba aifi jikin sa ya warware sosai zazzabin ya sauka,da sassanyar murmushi ya bude idanun sa..wani tsaban tausayi da so irin na uwa yake iya gani cikin idanun jahan wanda ma baisan da shi ba...yadade da sanin yadda ta dauki khaldun haka ta dauke shi aranta ...,amma aransa ya sha cewa tafi kaunar sa fiye da mahaifiyar sa jahan khatun..muryansa adan dishe yace Ammah??..sai tayi murmuhi ta dago kanshi gently tana duban sa da kyau kamar wacce taga farin wata...wani sauke ajiyan zuciya yayi cike da kasaitaccen shagwaba..tace my khalbim, yaya jikin?...subaya ma aje try din tayi ta karaso,tace twinny..meye haka da ciwo..baice komai ba dan bai san sanda ya aje kansa akan kafar jahan ya riko yatsun ta kamar karamin yaro yana wasa da shi ba,yace amma nifa lpya ta lau naga kin daga hankalin ki..jiyan ne kawai zazzabi ya tasomin am very ok now..in kikace nayi maki gudu ma zanyi..jahan Aarah tayi murmushi mai sauti ta dada shafa kanshi,tana mai jin dadin kalamansa aranta adduan samun lpy ta dada mashi sannan tace Alhamdullhi toh...tashi kasa wani abu acikin ka...baiyi musu ba ya mike subaya ta mika mata tray din ta bude salad din ta fara bashi abaki gently yana karba,.. Tana ta kallon shi shikam wani sabon kwanciyar hankali da nitsuwa ke famar shigo masa,jahan tace kaamil ..son...wai menene nakeji ana cewa kana son matar dan uwan ka? Atake yaji wani rass azuciyar sa bai ma iya amsa taba sanda ya kurbe smoothien ya ji sanyi ..ya aje cup din Ahankali ya kalle ta tare da cewa Ammah karya ne..ni bance ina son ta ba,misunderstanding ne kawai dan anga mun saba da ita sosai...ai bro ya gaya min matar sa ce,ni wllhy bansan meyasa sunan ta ya fita abaki na da banda lpyan nan ba i ques sabida abunda sadat yayi mata ya bata min raine ammah dan Allah kar kiyi maganan nan ya shiga kunnen saood ni bana so ... Kalaman nasa abun mamaki cos he look disturbed an seriouss at same time ..jahan tasauke ajiyan zuciya tana
Chapter 104 · 0% Book details