Sashe 63
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _Bismillahirrahmanirrahim._ -piousness A cikin jirgi Da kanshi ya makala mata seat belt ya dada ruriffe mata kunnen ta da head warmers ta zauna daf dashi batace uffan ba,shikuwa babu abunda yafi daga masa hankali a yanzu kamar yanda yaga duk ta rame ta jigata tayi fayau.. Thats not how he left her few month ago,tunani yake yi kala kala Har bacci ya sungume ta bai daina aikin kallon ta ba,Cikin ransa ji yake kamar yay wani magic ya bude zuciyar ta ko dan yaga asalin mene ne damuwar ta. After just few hrs ta bude idanun ta Tsintar kanta kawai tayi acikin wani white monochromic theme bedroom jikin ta a lullube da wata lallausan comfoter banda edges din funitures komai fari kall ne a dakin, dan salati tayi tana mika Kanta nakan mata wani irin juyayi.. Daga kanta ke da wuya taga wall clock,kusan karfe 7 na dare. Batare da bata lokaci ba ta yaye bargon ta aje kafa daya a kasa tana shirin saukowa cikin sauri musamman da tuno da sallolin tun azahar dake kanta tana dira ta fara jin motsin mutane Jim kadan aka murda kofar dakin da sallama aka shigo ,khaldun ne a gaba doctor na biyo shi a baya.. Wani kallo suka maida ma juna nauyin idanun shi ya sata ta suke nata idanun kasa,yana tausayawa amma ganin ta a yadda take,daga ita sai riga da wando ga suman kanta yabi gadon bayan ta babu ko mayafi a take sai yaji ransa baiso ba. Wani mugun kallon ya dada binta dashi duk da ma yanzun yasan ba kallon sa zata sake iyayi ba sai ta koma bakin gadon slowly ta zauna ciki hadiyan yawu tay saurin sunkuyar da kan ta kasa kamar marainiya... Tun kafin doc din ya mata magana ya juyo kanshi ba yabo ba fallasa yace ma doc din pls Excuse me..,doc yana matsawa kuwa sai ya taho kusa da ita cikin galla mata harara "lay back".. ya furta kamar bada ita yake ba slowly ta koma saman gadon..sai ya gyara mata pillow ya ja bargon wanda ya dada sata mike kafa da kyau,tana kuwa shiga Ya lullube mata jiki har izuwa kan kirjin ta ita da kanta ta maida hular ta,...anan gefen gadon yayi zamansa bai tashi ba.. Quietly Doc din ya shiga duba ta_to ya dan manyan ta dan haka bai fara daukar matakin komai ba sanda yaga report din past medical history ya dan mata tambayoyi.. Her blood presure is quiet high..sannan tana bukatar bacci da abinci masu rage tunani,...duk bayanin shi ma khaldun yakeyi ita kuma tayi shiru bata da aiki sai binsu da ido.. ...doc yace zai mata allura wanda zai taimaka wajen sata cin abincin,ita kuwa tin kafin yagama hade ruwan ta shiga taro hawaye tana kau da kanta slowly....gashi ya tsani hawayen nata,kuma sam ba baya son ya barta da wani su kebe... Da hakan sai ya wayance ma doc akan,kar ayi mata a ko ina sai a hanu cewar sa ai intravenous din ma zaifi bin jikin ta akan lokaci. A hakan ma shi ya taimaka aka mata Alluran,yana gamawa ya maida mata kanta kan pillow ya rako doc din waje. Bai sake shigowa ba sai da ta mike ta shiga bathrum ta da niyyar alwala ruwan yayi mata dai duk suman kanta saida ta jika,dayawa suka manne agefe gefen fuskn ta,ta fito da hular a hannu tana famar zazzarewa sai gashi ya shigo... Kallon juna sukayi na 2minutes kafun ya sake kofar ya karaso,..yanayin daya tsaya cikin dakewa yana binta da muzurai yasa ta kasa motsawa daga bakin bathrum door tana ta sunkuye sunkuyen kai ga wani shegen jiri dake famar sandan ta... Aikuwa tana kara one step zata karaso tajiyo ta zube ajikin sa,ba abunda take yi sai numfashi sai layi..yunwa ga rashin karfin jiki duk su ka nakasa ta,ko lips dinta dakanshi yke rawan dari duk ta sake mashi nauyin ta tana luoi da ido.. Dago ta yayi tare da damke hannun duka biyu,he is tensed ,..Wani masifan karfin hali ya shiga mata tun daga kan fitowar datayi a bathrum din babu dan kwali har zuwa kayan dake jikin ta ayanzu..U love to keep it open..Ni banaso..waya ce miki ma ki tashi...bakince bakki lpya ba?Zamu bata idan bakijin gari... Tayi shiru,tana dan lumshe ido cikin shagwaba tana dan riko shi,. Daurewa yayi dan ya tsani yayi magana ayi masa shiru..sai ya jawo ta duk nufi gadon..a hankali ta firta ni fa sallah zanyi... Tsaban baima san meke asalin bashi haushi da ita ba,sai ya fita shaanin ta yayi zaman sa bakin gadon yana kallon tana layi tana zaro kaya daga travel kit din..yasan tana neman wanda zatayi sallan da shine,shikansa ya baza ido duk baiga wanda yayi masa ba kawai sai ya mike yayi waje... Kota sake kallon inda yayi,Wani half gown ta dora akan Jean din ta lullube kai da mayafi ta jero duka sallolin dake binta. Kamin ta idar gaba daya tayi laushi,zama tayi agefen bed din a kasa kanta kife da gwiwar ta tana sauke numfashi a hankali.... Har ya shigo bata lura ba,sanda yayi gyaran murya.. Dago ido tayi adan gurguje ganin ba shi kadai ba yasa ta dan kau da kai... "....mai aiki kuwa tuni ta aje farantin abincin agaban ta tayi waje...yana tsaye bai motsa ba daga wajen yace..u need to take something..taji amma bata amsa ba dan tunani duk ya cike mata zuciya,she just want to sleep now...sosai take fargaban abunda sadaat yaci alwashin zaiyi akansu in ta sake kwana agidan shi.. After five minutes of silence ta jawo abincin ta fara ci a hankali kamar bazata ci ba . Hannayen sa rungume da kirjin sa ya kafe ta da ido ko zama bai iyayi ba.,.gaba daya bata jin dadin abincin sabida shi take tutturawa...tasan idan ma tace ta a koshi masifa zaiyi mata dan haka ta dage tana ci,karshe zuciyan ta ne ya shiga tashi yana mata suya tuni taji cikin ya hautsina kafin kace kobo wani makallen amai ya fara yunkurin turo kansa waje. "Get up...ya fada batare daya motsa ko y taimaka mata ba,..da kyar ta tashi ta iya mikewa ta nufi batrum din da sauri ta zube kasa ta shiga fitar da duk abunda taci Idan Ga yadda ya tsime ya hade rai daga nesa yana kallon ta zaka ce haushi take basa Amma kuma cikin ransa tsantsan tausayi ne da azaban damuwar halin da take ciki yasan bazai iya lallabi ba ,tsayuwan shi ya cigaba dayi baice mata uffan ba saida ta karaci aman sannan ya taho ya daga ta,..wasu irin silent tears masu zafi take saukarwa bai ko kalle ta ba,nan ya kunna mata tap ruwa mai sanyi ya fara kwalala sai ya umarce ta da wanke bakin ta da fuskan ta,..ba musu ta sa hannu ta shiga tare ruwan tanayi tana dan layi..,shikuwa kamar wanda yake jiran ta akan wuta.."bai ma bari ta kashe tap din ba ya dago ta bayan 2minute looks daya bita dashi ya dauke kai wani irin fizgo hannun ta yayi suka fita a bathrum din suka koma dakin...sit down...ya dangwala ta kan gadon ya tsaya yana kallon ta ya mugun hade rai Tunanin me kikeyi? Ta danyi shiru.. Dont keep ur silence on me...whats all this...meke damunki kina karama kina deban makanki hawan jini..? Wasu hawaye masu yawa su suka sauko Mata zirrr ta shiga tarewa a slow jikin ta tuni ya dau rawa... Wani karin haushin ta bashi a Baiso ya daga voice dinshi ba amma haka kawai yaji ransa na tafasa sosai masifa ya cigaba da azalzala mata kamar bai damu ba.... Akwai wanda ke takura maki ne?..is it ur friends... hooligans..cultist...a makarantan ne ko agida?...just start Talking now....ya dan daka mata tsawa. A tsorace ta fashe masa da kuka mai sauti,jikin ta ne ya dada tsanan ta rawa... Yace ni kimin shiru....batayi ba ta takune kanta kamar wanda take so yasan yana bata tsoro her shivers is making him feel quilty jikake wani karan tass tasss a kasa Dan da yayi wani firo da bedside lamp sanda ta birkice ta firgita ita kanta batasan sanda ta sulale kasa ta dukunkune waje guda ba Rakubewa tayi cikin wani irin tsumayin sautin kuka tafara cewa "dan Allah kayi hakuri ai zan fada maka..dama nifa babu komai..kawai banda da lpya ne. Kuma...kuma.. A zuciye Yace karya kike min...kinga ina lallabaki ko?...did u think am stupid yaushe na fara wasa dake.. Kukan ta cigaba dayi tana bobboye fuskan ta.. Gaba daya Tension din ganin ta ahakn ya gama nakasa shi gashi taki sam tace masa wani abu mai ma'ana,kuma yasan akwai abunda ke damun ta,..karshe ma juyawa yayi ya bar mata dakin.. Kuka tayi tayi sosai,tana tuno da yadda zata bullo ma al'amarin...tasan khaldun yayi zuciya..she knew in yasake birkice mata hakan bazata iya kin gaya masa komai game da sadat ba.. Amma kuma hatsarin ciki take duba,its the same as daba ma Cikin ta wuka dan fargaban sadaat har yanzu yafi komai jan karfin ta A wajen ta zauna ta rungune kanta da hannayen ta tun tana kuka mai sauti har ta dena sai hawayen kawai ke zubda kansu. Around 9.30pm wayar ta ya fargar da ita,dada share fuskan tatayi sannan ta dauko call din su dija ne suke kira dan haka ta danna conect after 1sc ya kama suka ga junan su,..video call its easier for them to console each other..duk abunda take ciki tagaya musu Yasmine ne ta dada bata karfin gwiwan cewa ta cire tsoron komai aranta sadat bazai san suna tare ba,..she dosnt really believe in magic amma yadda suke bata asurance yasa dan dole ta amince.. Dija tace sun baza idanun su akan komai yanzu suna da masu taimaka musu wajen bibiyar duk abunda sadat ke ciki batare da kowa ya gane su ba.. Alfarma daya suka roka wajen ta kuma shine akan suna son ta sake ranta ta warke kodan ta dawo akan lokaci su shirya ma promotion exams dinsu. Yadda takejin tausayin su yasa ta amsa da cikaken amincewa...atleast sune agefe wanda zata iya gaya musu asalin damuwar ta kuma su fahince ta.. Bayan ta katse wayar Wani lunshe ido tayi tana sauke ajiyan zuciya