Sashe 150
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._ _bismillahirrahmanirahim._ *I missed u soo much ummerheny mrs xerks my only ratty.* -Offspring Junnut Da rawan jiki taje ta tarbe shi bata ko damu da shan kamshin dayakeyi mata.. Bajira Ta shiga gaya masa labarin abunda ya same kakar su dilshad anan ne ma ya tsaya yana dogon sharhi da ita har suka iso site din tare suna magana.. Ta lura da yadda yake duba ko ina da idonshi tasan bahiyya yake nema,dan bai taba yin tafiya ya dawo baiganta already prepared waiing for him. Yana haurawa sama junut tabiyo shi cikin sanda Daf Ta kasa kunne daga bakin door tna jin conversion dinsu,he soun very tired da alamn yana jin yunwa sosai,bai iya cin abincin kowa dan tunda sukayi auren inba ire iren ice creams ba bai sake cin abinci nadaban ba. Bahi duk ta birkice tana mamakin kanta Da irin baccin da tayi.. Duk da haka Ta cire mashi kaya,ta hada ruwan wanka sharp shap sannan ta yi sallolin da ake binta batare da ta tsaya kimtsawa ba ya wuce kitchen da niyyar ko indomie ne ta daura masa Bahi Ta fito a gaggauce tana sauri bata ma lura kicin kicin da motsin dake fita ba sanda ta bude door din kitchen, junnut tagani a tsaye da cabbages tana slicing already tayi blending onions da sauran kayan miya..Cikw da mamaki bahi Tace junnut?ya naganki a kitchen "Junnt tayi murmushi Tace bee kinsha bacci,.. Ai na tashe ki kinki ki tashe kuma naga oga yadawo so i tot of helping u.. Murmushi mai sanyi kawai bahiyya tayi ta karaso..tace thank you, kinga kuwa ina sauri ko wanka banyi ba I dont know whats wrong with me junnut,tex nake rubutawa wai xanji me zai ci sai in dafa mishi on time ashe bacci nayi tayi Junnut ta kyabe baki,aike tsaban dadin aure naga har yanzu amarcin bai sake ki.,ace kina neman 4month da yin aure amma kina shaanin ki..? " ajiyar xuciya kawai bahi tayi ta dafe goshi kasan wuyar ta tace "Ohhh goodness, thank u friend to bari kawai mana naxo na karasa,me xaki dafa ne? 'Junnut tai saurin cewa Noo bari,zanyi kije ki kimtsa kingan ki kuwa, yau bakiyi kyau ba da bakii sa wayanncan kayan kun nan ba..wato native wears bahi tace i insist,wllhy kibarshi xan karasa kinsan shi baison cin abinci nadaban. Da wani kallon iyyee junnut ta juyo tace baicin abincin kowa ,Ohhhh sai naki ko?halan kekika ma shayar da shi? Bahi ta tabe baki tace yeah..Just say anything kamar dai baki san shi ba. Dan tabe baki junnut tayi kamar maganan bai mata xafi ba,taki ta bar wajen cikin kananun magana tace,"nidai bai isa yace abincin shi sai na mutum daya ba tunda yasan ba mutum daya bane agaban sa.. Babe kije ki kimtsa i want to cook inajin sha'awar girki ,inyaso in kinkai gaban sa kyace kece kikayi.. Bahi da dama kasala nadamun ta tace hmmm its okk toh,na barki lpya sai ta fice. Komawar bahiyya dakin ta samo khal ya fito daga wanka yana xaune da towel gaba daya ya kasa yin komai,Tayi sauri ta xauna kusa dashi a hankali ta shiga shafa bare back dinsa yana lumshe ido tana tambayar shi meke damun shi..? Baice komai ba sanda ya jawo ta jikin shi ya matso ta sanann yace mata gajiya ne kawai Kuma kakar shi bata da lpya abun ya dan dame shi. A yanzun ya kira yaji ance dilshad ta shiga permanent shock har ynzu dai ba a san dalili ba... Bahi ta tausaya mata dan ayanzu ne ma take sanin cewa jahan khatun bata nan,Xama tayi tana dan kwantar masa da hankali tana kimtsa shi,har shafa mai da sauya kaya duk ita tamishi.. Tuntuni narke mata yake,Yayi yayi yadan taba tako da su sake wanka amma taki fir, armless gown ta sa ta futa ta barshi domin ganin abunda junnut ke ciki da abinci. Ai kuwa rass ta samu ta hada komai Iya kwarewa junnut ta xuba akan miyan nikaken namar kaza da white basmati rice,gefe tayi ganishing da halfcook vegies komai yay,hakan yasa bahi bata ji kwiwuyar fitowa da abincin ba Suna jerawa a dinning tare ya fito ya zo ya xauna Baiji mamakin ganin Junnut din ba dan inda sabo yafara sabawa baice musu uffan ba,junnut na ta satan kallon shi, da shike yafito fresh simple english wears ne ajikin shi Allah Allah take yaci yaji taste din nata girkin ko bahiyya xata cire aranta cewa abincin ta ne kawai abinci.. "Korafin shi na farko Was ina orange juice?bahi tasan bata isa tace ba ita tayi girkin ba kawai tace masa bari taje ta kawo.. Tana barin wajen yasa hannu zai dauko spoon junnut tayi saurin daukawa ta bashi,dan thank you dayace mata yasa taji kamar kyautar wani abu aka bata,.. Ya sa spoon din ya debo zai sa abaki,the aroma is ok,but tunowa da cewa tun daxu fa tare da matr sa yake adaki yasa yyi maxa ya aje spoon din ya tashi Dukan tara tara kirjin ta yayi ta firgito tana kallon shi 'Ina xaka je baka ci abincin ba? "Wani Irin kallon raini daya juya ya mata kadai ya bata amsa "Kice mata ta kawo min daki...yadda ya furta maganan a dakile he is not sure ko taji shi yasaka kai,abun ya bata haushi, ta hadiye fushin t ta amsa shi slowly dan bata san meya hana shi kaiwa abincin bakin sa ba. Aranta kawai gani take bahiyya ce taje ta gaya masa ita tayi girkin dan kar ya ci nata.. Ta juya azafafe xata bar wajen saiga bahiyya da glass jug na orange juice tana saukowa.. Suna hade ido taga idanun junnt sunyi luf luf alaman fushi tace junnut meya faru?ina yake Dauke kai tayi kasan makoshi Tace babu..wai can zaki kai masa.. Bahi tace abincin? Tare da girgixa kai junnut tace no the juice..yaki cin abincin...maybe kinje kin fada masa bake kikayi bako?.. Bahi tace no bamuyi wannan magann da shi ba yaki cin abinci fa kikace? ..mutumin dake min complain din yunwa?toh Dan Allah jira ni anan bari naje na dawo dashi Kasar wuya ta amsa ta itakuwa tayi marmaza ta haura sama da orange juice din.. Bahi Tana bude kofa tasame shi akwnce Da sauri ta iso gaban shi ta dan durkusa tana kallon lumsashhen idanun shi Lallausan palms dinta da sukaji jan kumshi ta yi streching akan kwantaccen sajensa mai damshi damshi cikin yanayin xiriya ta shiga shafowa ta kare ma closed eys dinsa kallo tayi murmishi... "Ur hignesss..ya baka ci abincin ba?. Juyo da kanshi a kasale ya bude warm eyes dinshi baice komai ba yyi y mata hannu akan ta taso kansa tana motsawa kuwa ya finciko ta jikin shi kallon ta shima ya shigay kamar me neman wani abu afuskan ta"bby ya kika dade,ya shiga shafa ass din ta da hannun shi ta baya"wani girrrrr taji nabin jikin ta ..muryan na rawa tace.."Ure hungry kace baka ci komai ba junn...w..e wani shafo fuskan zuwa kan lips din ta yy yana bude labban ta da two fingers dinsa romanticlly, bata iya kara cewa uffan ba "Suck it....ya tura mata yatsa...yafada with low tune kamar mashayin daya bugu.,wani dumi taji Numfashin nata saida ya rarrabe Ta langwane fuska ya kashe mata ido "dan ta kure mashi tunani sai ta sakaya harshen ta ta shiga sucking yatsar nasa kamar ta same lollipop tana yi tana shafa kanshi kamar mai tattalin kwai ,wani nishi yake yana ahhh Ahhh kallon ta yake kamar fitinannen yaro. Ur higness..lets eat first. .Yace shushhh "i wanna eat u first.. In ba haka ba ni nakoshi..hunger strike activated..ya wani cixa lips dinsa Akasale ta gwalo ido Har ta budi baki zatace "noo" taji ba kinshi yayi dominating nata, wasu mayunwatan kisses ya shiga aika mata ko ina kamar xai cinye ta.. Junnut tana ta jiran saukowar bahi da khal,jin shirun yayi yawa ta kada kai cikin mugun dacin rai tace ai dama na sani,xata rike shi adaki bazata barshi ya fito ba Abunda ta kulla min kenan..! Maimakon ta bar wajen sai ta shiga sintiri daga falon kasa xuwa sama ,in taji motsi kadan sai tana labe kunne a kullum dai takanji details amma bata taba ganin su boro boro da ido ba.. Jin wasu dirty wrds dake fita adakin yasa Bata wani jima ba tasauka.. Kirjin ta mata wani irin ciwo Har ta koma site din ta ba abinda take tinawa sai cewa da khal yakeyi wao nonowar bahi sun kara cika,imagining kawai take kan yi she is sure bakin sa ne akai yana tsotsewa dan basosai take jin maganan nasa ba. Bahiyya kam ta dade da bata mamaki,a kullum taji abubuwan da take fada masa ta kuma ganta awaje sai taga kamar karya ne bazata iya furtawa ba. Da daren wajen past 10 jahan khatun,ta kira khal sukayi waya jikin dilshd dai bakan ta,so jahan zata zauna achan persia har sai an samu cigaba,khal ya mata alkwarin zaixo cikin kwanan nan amma ta hanashi tanacewa ita kadai ma yayi,ya bada bhiyya wayar suka gaisa duk hanklin ta bainan sabida aynzu ba anan agendn su yake ba, sunsa ido ne sosai akan maganan karin girmnsa,suna so ya samu ne marmaza sai ayi auren sa da junnut akan wancan matsayi. Jahan khatun Tana gamawa dashi ta kira junnut,ta farka tana matse matsen ido sam yanxu Bata jin dadin rayuwa Komi ta samu aduniya amma banda khaldun ga kamill ya bata shiru ya tafi bulgaria yin wata muhimmiyar couse babu wanda ganin shi ko Khal ma da kyar aka barshi yagan sa kwanaki hilda kuwa tun akan bikin bahi ta kasa gane kanta Gaisawa sukayi jahan tana gaya mata abin da ake ciki itama junnut sosai ta jajanta immidetly after that ta sakko complain din bahiyya da irin zaman da sukeyi ..Jahan khatun ta shiga mata masifa tace ai dama tasan tsoron idon ta kawai bahiyya takeyi dama chan da jinin makiirci ajikin ta Tayi surutu,Ta zuxxiga junnut,tana dada jadadda mata in few days khal xai xamto babban sojan da sai mace irin ta ne ya dace da ita.. So da daren bata ma jira ba bayan sun gama call din ta mike fiiii