← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 118 OF 173

Sashe 118

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sauke ma naushin ba ya sata ta sulale kasa bayan ta jingine da bango ta cigaba da kukan a rude. Ya tsaya gaban ta bai motsa ba Gabobin jikin sa duk sun mutu Ya rasa me zaiyi mata guda daya,chan sai ya durkusa zai tallafota cikin sanyin murya da lallami Bahiyya.....twin. . Tayi saurin katse shi azafafe "Get out ta tura sa a firgice..ni ka barni..ka fita.. ka fita ...Go away...im not ur twinkle Alokacin Ji yayi kamar tana tsaga xiciiyar shi Ta mike tsaye a zafafe ta shige tura sa cikin tsananin fushi like she is very upset and tired of him. Wani karayar gabobin jiki ne ya xiyarce shi,Khal yayi sanyi abun tausayi Ya kasa ce mata komai ,..Gaba daya jinin dake bada jijiyoyin jikin sa saida suka amsa,ya zamto kamar bai da laka, ahaka har bahiyya ta tura sa bakin door ta rufe kofar yana ta kallon ta baice uffan ba.. Bayan ta rufe ta aje bayan ta jingine da door din Ta cigaba da kuka,shima bai motsa ba idanun shi ya kure kofar da shi kamar ita yake kallo Maganganun ta yake masa yawo akai,zuciyar sa ta riga y shiga wani mugun halin nadamar duk yanayin yadda ya dauki raywar sa da bahiyya.. Bai tashi sauke dan karamin tears ba sanda ya jingine yana mai dora kunnen sa ajikin door din,duk kukan datake yi yayi tsamm ya lumshe idanun sa yana jiyo ta a cikin kunnen sa with each drop of her tears din sai yaji wani axaban zafi aransa sosai Idanun shi na dama ke fitar da hawayen,dayan idon abushe kamar baisan ma anayi ba..wani fat fat Kirjin sa ke bugawa Yafi awa biyu awajen yana kaikawo da ita a cikin tunanin sa.. Sai yaji duk bai kyau ta mata,he tots she will understand evrything dan kanta amma ba haka abun yake ba Idan ya tuno ko sau daya baitaba cewa yana son ta a gaban idon ta ba sai yaji duk gabobon jikin sa sunyi rauni Bahiyya dake wajen itama tayi shiru tana shessheka tana ji yana knocking amma bata kula ba har yayi ya gaji ya bari..dan karamin tsaki taja tana jin kamar wani nauyi ta sauke aranta data masa hakan daurewa tayi ta wuce kan gadon na sa tayi kwanciyar ta 'Cike da suke ajiyayyun numfashi tana kwato dim eyes din ta,dan Wani hutaccen bacci ke neman daukan ta. Chan ta waigo ta dubi dayan gefen Jikin ta ne ya bata khaldun na kallon ta tana juyi kuwa sai taga gashi nan tsaye ta back yard din dakin ya dafe jikin glass wall din dakin, Nan inda ya taba barin ta kwana On Her first weding nite... Ta taso ta zo da sauri ta danna ma kofar security lock.. Yana kallon ta banka masa harara ta dauke kai yanaji yana gani ta janye curtains din bata sake duban inda yake ba... Ya shafa kanshi,yayi wani furxan iska mai rauni waje ya nemi ya zauna ya hade kanshi da gwiwa.. Almost 3hrs bai dago ba tsaban yadda ya nitsu yana famar tunanin rayuwar su.. Yasan Bahiyya dersev his love his craxinest his other special part da yake dannewa.. dan aynzu ji yaje in duniya ne zasu taru akansa dan yace zai iya rabuwa da ita bazai iya ba. Ya dago jajayen idanun sa yana mai sauke wasu wahallalun nunfashi ,mikewa yayi yana zagawa ta kasa yana kai kawo yana mai cigaba da tunanin ta.. Ji kawai yayi an dafa sa ta baya,ya jiyo adan gaggauce Sukayi ido da aunt murja sai kallon shi take bata kifta ba..ya mata kallon sunna ya dauke kai,fuskn ta ba kwalliya hijabi dogo fari har kasa tasa hannun ta dauke da carbi. Tace mr Prince of persia..me kake anan "Ya share ta,Dik jikin sa a sanyaye yake baijin dadin zuciyar sa sai ya ki ya ma sake kallon ta ya juya kansa gefe Aunt murja tace tofa"Yau dai ranka ba abace yake ba, naga alaman wani abu ne ke damun ka...Whats wrong,?ta karashe tana gyata tsayuwarta Da Kamar zai cigaba da share ta amma sai ya juyo ya dora mata razannun idanun sa da suka rine da damuwa.. "in fada maki damuwa ta dan ki samu na cusa min bakin ciki ko? Wai ma Meya kawo ki nan ne..gobe dole a zanja min dukkan masu aiki anan "Incompetents" Ya furta kasan makoshi..ya dube wrstt watch dinsa 2pm in the nite ya ja tsaki Aunt murja dake binshi da kallon kurel mai cike da kulawa da nitsuwa ta furta Tace nidai banda time dinka wllhu"Sallah nayi..sai na tuno da piece din jewry inaga anan ya fadi "Yace uhm ..Ya dauke kansa tun kan yayi responding tace"gen sa'ood hamood pls can we have a word? Ya daure fuskan sa ya kalle ta ta zuba masa idanun ta itama... About wat? Meye ne sai kin takura ni..cikin dare Murmushi mai ban tausayi tayi ta jawo hannun sa dan dole ta xaunar da shi,.. Ydda take binshi da ido ya sa shi ya kasa boye mood dinsa sai shafe fuskn sa yake da tafin hannu yana sauke ajiyann numfashi, "Why r out so late..ni kar kamin karya kwana biyu na lura baka shigowa da wuri..ko duk akan raba auren ne. "Murja pls Dont start,.. dont start what?Tayi sauri ta tare nunfashin sa Ok fine ..ya jingina kansa da chair..yana kallon ta da gefen ido "Daki na is locked shine matsalar..sai ki kama hanya ki tafi " aunt murja ta gwalo ido..tace i see Ehen, Bahiyya kuma tana ciki kake waje?Meyasa bazaka kira ta ta bude maka ba,if mum hear of this kasan dai bazata ji dadi ba jibi yadda idanun ka sukayi ja,Saood walhy bacci kake ji "Yayi tsaki yana tura hannun ta dake shirin ware idanun shi, Ke Ki barni..she is...she locked the door ..idanun sa take suka lumshe kansu daya furta hakan. "Aaban tell me something,wai kuka kake yi ne? Yce ke Dan Allah ki rabu dani... no i wont..meyasa kake kore duk wani abun da zaisa maka farin ciki..yayi mata shiru dada lumshe idanun sa yayi . "I know u had a fight with her kuma ni ina bayan ta,sabida kwatakwata bason yarinyar kake ba Yace ko?ya dago ya banka mata kallon banza.. "Waya fada maki.." Ko tsaban iya samun idon da kike yi yasa kika shirya hakn "Stop pretending Aaban..muryan ka har na rawa..ure hurting deeply Ure not even ok.. Sai yayi shiru kamar ansa shi ya lumshe ido Cike da nuna damuwa da seriousness aunt murja tayi tsaye gabansa bata kifta idanun ta akansa ba Ya bude lumshdhun idanun sa kamar mai shirin fashe mata da kuka yanaji aransa kamar yayi dismissing din ta amma sai yaji ya kasa yin hakan... Ta lngame mai wuya cikin sanyin murya tace "Gobe fa ummah zata sake jin shawarar da kuka yanke kai da bahiyya. Ai Naji jahan tana gaya ma hjya komai toh wallhy zasu maka abunda baka tsammani akan yarinyar nan ..what have u done yet.?ko ka hakura rabuwar kawai zakuyi? Cikin mugun yanayin sacewar zuci ya girgiza kansa yaki ma ya hade ido dabita dan kar taga hawayen shi...a hankali ya furta"I dont know..yayi ajiyan zuciya cikin wani sarkaffafen yanayin da sanda taji tausayin sa ya kama ta. Tsawon mintuna uku Wajen ya yanke tsit,yayi tsam Yana shanye tarin zafin da ke hurowa acikin ranshi.. Da kyar ya iya bude idanun sa da suka mugun bayyana halin dayake ciki.. Tace Talk to me...ant ta furta cikin sassanyar murya yadda zata dada bashi himman jin ta damu dashi sosai yana gyara zama ya sauke wata kasallaiyar ajiyan zuciya ..saood pls speak..ta fadada sautin sanyin jikin itama tana gyara zaman ta alama ya nuna cewa yanayin sa ya dan daga mata hankali. Yace I love her.. Wallhy ina son ta kuma nasan tana sona..anan ya sunkuyar da kanshi kamar dan karamin yaron dayayi laifi ..nidai dan Allah kuyi hakuri kar ku raba nida ita Ya maida kansa kasa kasa ya wani lumshe ido kamar ranshi yake fitawrwa mai gaba daya.. In kukayi min hakan bansan ya zanyi ba Sigar tausayi aut murja ta kalle shi,"Saood u love her,kuma kasan tana sonka to Me kake jira ne tuntuni?why r u having so muuch feuds wirh her "Ya dago..yace Murja daga nine badaga ita ba,i think im not being easy on her,yanzun ma fada take dani,tayi fushi sosai, kamar tagaji dani,Ni bansani ba,tace ina sata zama dani dole,kuma na aure ta ne dan cikar burina..and she did it just to protect me. "Nayi mata laifi,i know...i tried to see ko zan shawo kanta idan anyi renewing auren nan amma ..naga ta nace sai ta rabu dani wai kamil take so? Nidai I cant bear it...mezanyi ne..how will i go about it..o think zan iya mutuwa kan wannan abun..u have no idea how much i love her Tayi sauri ta riko hannun sa dan tayi calming rawar da jikin sa yake yi A hankali.. "Relax.. ta fada tana kallon shi kamar bata son wani yaji su.. Khal ka aje hankalin ka waje guda ka dena daura makan ka damuwa da yawa.. Its true that kaine makasudin lalacewar abun,shud i tell u ur mistakes? Rana na biyu dataga saukar hawaye a idanun sa, Yayi sauri Yana gogewa yaa gyada mata kai Wani azaban sanyi taji jikin ta yyi,..sai ta daure ta karaso kusa da shi ta riko hannun shi as in heart to heart talk "Ure not too hard on her,yanayin rayuwar kane yake affecting din situation din ka..bahiyya karamar yarinya ce she is just 19 goin to 20 u need to be gentle with her ..baxata yi wani tunanin da kai ko ni ko su umma zasuyi ba. .Ni Tunda naji abunda tayi akanku dan ta kare ku daga sharrin sadat nasan yarinyar tana matukar kaunan ku. Dont you think she deserve the other you?sa'ood nasan ka fa..ure so special ta wannan faniin Kasan xaka iya bi da kowa ta irin mace in kana so Sa'ood soyayar taku ce fa kai da ita kunajin sa aranku Ai yarinyar tayi kokari ko? ...to ya zakayi kai ka rike naka aranka sannan kayi tunanin zata fahimce nauyin sa ...she wont understand that u care..kuma a kullum gani zatayi kamar aikin banza ziciyan ta yake
Chapter 118 · 0% Book details