← Book details Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 173

Sashe 128

Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Su suna ganin auren shin nan baiyi tsari da al'adan zuriar su. Sannan doka ce,akan shida amaryan sa bahiya zasu zauna anan abujan.. Dan haka take dada jaddda masa cewa a goben za'ayi re branding komai dake site din sa zuwa sabbbi dan ma kar ya dauka ko wasa suke mashi Sannan zai fara daukar kashi 30 daga nauyin hakkin rayuwa junnut tun daga yanzu. Wayannn maganan sun dame shi sosai,bai iya hakuri ba sanda ya tambaye kakrshin metake nufi.. Shi a Ara'ayinsa yana so ya dauke matar sa ne ma subar kasar. Amma yasan sun gama tsaran hakan ne da mahaifin shi,koda yace ah'a ma bazasu saurare shi ba.. Bai fasa ba dai ya kawo korafin sa nason zaman sa shikadai da matarsa cikin salon nuna musu kaunar sa agareta wanda ya so ya girgiza su. Dukan su question daya ke yawo a zukatan su,amma basu tanka ba Shin dama haka khaldun yake son yarinyar?Anya kuwa yasan wane irin mace yake zaune da ita? Da dai awan shirun shi yana sa suna jin nauyin fasa kwan amma da suka ji furucinsa na yanzu sai bakar kishi ya mamaye su duka. Shi anashi furucin ya zayyana cewa daga angama hidimar zai zaune daga shi sai matar sa ne ko maids baya so su cika shiga masa sashi. Daga nan jahan khatun ta rufe idanun ta ta fara masa fada tace akan me?duk korafe korafe ta kawo,tace kenan baxaka bi dokar kakan ba? Dayace shi alfarma yake nema Tuni ta zafafa Ta shiga masa fadan akan bai isa ba, tace dole kabi dokar nan, tunda jiya anyi amfani da addini an ketare mana mutunci an gurbata mana zuria da amaryan ka. Tace kasa aranka dole ne zaka bi duk wata dokar da zamu shimfida maka Khal Yay mata shiru daga nan bai sake magana ba cikin surutan nata dagangana take gaya masa extly abunda ya faru a jiya,.. Tace Akan Yarinyar d bata da daraja ma?to maxa ka shiga hankalin ka..ai an nuna min fin karfi ne da bazaka zauna da irin wannan yrinyar ba..sam ba mutunci aciki.. Tana taasife shi Taga baice uffan ba Ta fara tana yi tana tambayar junnut ...tace ko ba ragowar wasu katti bace yarinyr?tsinanniya korarriya Ita kuwa junut..sai ta ce hakane itama tanayi tana dan karo bayanai Kirjin sa'ood ya buga sosai amma bakamar yadda yayi tsammani ba, kowa na fadan albarkacin bakin sa khal yana shiru yana jinsu,ayanzu kam sukan su san ba amsawa zaiyi ba. Sarauniya dilshad ta karbe maganan daga karshe,tace ai tunda iyayen ka sun nuna mana ka amince da hakan ba wani abu bane mu zamu sa ido sosai akai. Nidai Ga nan mace mun aje maka,itace ta dace da kai...ba tsinanniyar mace ba Na shimfida maka dokoki kuma zaka bisu,And Daga yau kai zaka kula da future wife dinka junnut kaji na fada maka kenan A hankli khal ya tabe baki,ya taso cikin nuna biyayyar shi Ya rusuna Yace yesss ur majesty.. ...xan iya tafiya? Hararar shi kakar tashi tayi tace am not sure in kaji abunda aka fada,ko xaka sake maimaita min? cikin son su kyale shi ya ce kaina ke ciwoo i wanna rest Sarauniy tace ok ai dama nasani.. je toh ka huta kayi tunani akan abunda na fada maka..ya taso ya riko hannun ta yayi kissing with full obedience da nuna mata ita wata ce mai draja kamar yadda take so din.. Yace "Ive heard u,..ni fa Bana bukatar wani tunani,i wll do evrything u want.., ,zamu zauna abuja abt junnut kar ki damu, .daga nan ya dan yi shiru. Duk sun kasa kunne ne sunata jiran coment dinsa akan abunda sukace akan bahiyya sai yayi kyamm yace I love u grand ma can i? Tayi murmushi tace ok.. Wani dadi sukaji aransu,ta sa masa albarka tana wani yaba shi,duk sun dauka ko abun ya dame sa ne sosai .musamman daya nacee shi zai wuce din yanzu tunanin su wajen bahiyya zaije akan maganan.. Yana fita suka dada zuga junnut akan ta dage ta fito sosai a bikin nan wanda tuni taji dan dama dama ta mike ta fita Bangaren su subya da aunt murja dik an gama setting bridal train ayanzu dakiin da zaa shirya amarya suke tsarawa. Sun gayyato the best inter continental lmake up artist da weding dress planers a goben ma zasu sauka anan da kayan su na shieya amarya.. Weding dress kawai subaya tayi producing,amma register da vote daga manyan designers din da suka saba kirkiran kayan amaren masauratan dauloli masu daraja aka samo. Da shike abi na zamani ne,aunt murja takance ma subaya a zafafa design din kayan bahiyya..ta dade da lura da yadda su junnut suka raina ma bahiyya wayo akan wayewa so this time around tana son su ba da kowa mamaki. Weding gown din bahiyya Stock din mariya zakir ne,kure kyau armashi da tsada ga daraja.. Sunsan koda ba ado ta sako shi duk duniya babu mai bakin rainawa. A hakan ma basu nuna ma kowa ba,dan sunsan su jahan bazama su amince asaka ma bahiyya wani kayan weding gown ba. Bahiyya na chan an gama turare ta an mata steam bath Sheki da hasken da takeyi ayau har yafi na kullum,wajajen karfe biyar da rabi na yammacin ranar aka aiko mata cewa bakuwan ta iso Da mugun sauri bahiyya ta fito daga site din,dama sunyi waya da dijan sai dai bata tabbatar ko da gaske take ba. A main falon daya raba tsakanin shigaa duka parts din gidan ta same dija,doguwar riga ne ajikin ta na leshi ba karamin kyau tayi ba Suka kankamee juna hade da dariyar murnan sake saduwa.. "Dija ta kare ma bahi kallo riga da skirt din holland din dake jikin ta ya mugun fiddo shpe din ta...tayi murmushi,wani farin ciki taji ya mamaye ta tace Wow...iyawo, na u be dis? O my god bahiyya u look like a fairy ta dan shafa lallausan fatar kumatun ta..bahi tayi rau da ido tana murmushi tace thank you dije..ya lagos?...kika tafi abun ki kika zauna. Dariya dija tayi tana mamakin sakewan datagani akan fuskan ta dan tayi tsammanin abubuwam dayake faruwa zai iya affecting din bahi sosai. Waje suka samu suka zauna,maids ta kawo ma dija kayan motsa baki Dija tana ci tana mata hiran abunda ta siya na musamman dan ayi bikin.. Cikin haka suka jiyo sautin takalma.. Wani irin kwas kwass mai sauti daga ji kasan 5inches higheels shoes ake takawa Hilda da junnut ke tafe, Duka sunsa half satin gown blue,iya gwiwa belt dinsa ya tantame kugun su sunyi das kamar yan matan zombie. Dija ta bisu da Wani kallon karewa da tattali Kamar Gulma ajinin yarbawa yake Junnut ce ta soma fasowa fili hannun ta rike da gucci bag yar karama ta 12million wani mugun ji da kanta takeyi ayanzu.. Su waye wayannan?hilda ta leko tana banka musu direct harara..junnut ta taya ta cike da rigima tace oho... Su bahi sukayi banza da su "Cike da basarwa Dija tace bahi lets go,ki kaini wajen mum dinki na gaishe su,zan tafi gida da wiri sabida daga gobe nima zanzo ina nan tare dake amerya. Hakan da dija tace yasa junnut tsuka.. Bahiyya dai tana mugun shan mamakin junnut, Itama let go.. tace ma dijan suka mike su biyun zasu wuce hilda tayi saurin tare su ta bangaje dija dagangan tana yatsine cike da raini tace bitch,. dija ta juyo a fusace da shike ba hakurin take da shi ba tace "same as ur mother .". Hannu hilda ta daga xata sauke ma dija bahi tayi saurin riko hannun ta ta maida ta gefe,.. ' Dont fucking touch me" ta bangaje hannun bahi.. ni kar ki shafa min bala'i ajiki na tsinanniya kawai Wani turata hildan tayi amugun fusace Dija zata hayayako junnut ta wani daka musu tsawa tace enough..! Ta nuna bahi yatsa "Kar ki sake taba min kawata na gaya maki kenan. Nahi tace Nima kar ki sake barin kawarki ta taba kawata na fada maki kenan " junkut tace inye..Har kinyi kawan data fiye maki ni bahi? Dija ce ya karbe magagan "Ke kikayi itace bazatayi ba... Axafafe junnut ta dago,Don't u dare intefer...munafuka kawai.. ai nasan kece kike zuga bahiyya tana saba min..Ure the witch . Toh Da kika hanata sake min shi kinga na mutu ne? dija ta rafka wani lound and anoying shewa tare da janye bahi daga gaban su cikin masifafen sautin murya irin taso na yarbawa tace yesss. .baxata bar miki miji ba inke mace ce ki kwace shi mugani,kuma Xata saba miki daga yau har abada dan ke ba uwar ta bane. Bahi ta runtse ido Pls guys stop ya isa pls.. " ram dija abace tace,Bahiyya..wannan yar ba ta da hankali?...i just wonder how dull one can be,wai ki bar mata miji?..ke wallhy junnut kincika son kai..mswww Bahi tace "Dija mubar wannan hayaniyar dan Allah tsakanina da junnut rashin fahimta ne,kuma nafada mata mafita..so is left for her now . lets go pls Wani tsaki mai sauti junnut taja tace,..nidai tsakani na dake babu komai sai cin amana.. "Wani rashin fahimta kuma?ai babu abunda ban gane ba..bahiyya kin xanca hali sabida ke gaki mai miji ko? "Hilda tace mijin da baisan ma kwalin sigari ya aura ba..babu abun bayarwa..fanko bugun kato tsinanayya,korarriya Dangin mijin ma ba son ta suke ba duk tabi ta nace..jaka kawai wawiya.. "A lokacin Sosai bahi ta riko dija dake shirin jawo hilda gaban ta zata gurza mata baki dan abun ya ishe ta. Tace Akan me?wannan ita din wacece??.. can u just let me teach her a lesson..kina kallon ta kamar mai shan jini .shegiya kawai mai neman gindin zama toh bahiya tafi karfin ki,kiji ki kara ji Ina nan ba sai tayi kawance da wata junnut dinki ba. "Lets go mana dija,bahi ta tura dija ranta abace dan sam bata son irin haka na faruwa a tskanin su Ta kama hannun dije zasu haura site dinsu.. hilda ta zo da gudu wani turo bahiyya da karfin bala'i. Kan kace wani abu bahi ta firgita ta sake hannun dija a gigice tayi luuuu zata fado da kanta akan glass table Tuni junnut ta razana ta jefar da jakan dake hannun ta.. "Wani ihu bahiyyan ta fasa
Chapter 128 · 0% Book details