Sashe 134
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._ _bismillahirrahmanirahim._ Shout out to ma gees@ Zinnerah(my lady) Halima20(fiitinatu) Asmeenat xeeyan Meenaluv Dejo omar Leemancy Meelat musa Fatima tj Maman gidado Mrs mahmud missd her Mom munawwara Real mum afra Mumyn yara Mrs yusuf Mamn suleiman Ayeesher mumy zaheen Baby bint Maman sajjad Ummu haidar Mmn sadik Asmau adili Prty Zeety Hafsat Ay Umm amaturhmn Umm intisar. -Destiny dance Samun ta yayi tana zaune abakin gado ta rafka tagumi duk ta sake jikin ta kamar wata marainiya gwanin ban tausayi,wani mugun tsoron taka kafar ta takeyi duk tanajin jikin ta ya kakkame ga wani zazzabin dake sandan shigar ta. Yayi sallama kafin ya karaso ciki,suna hade ido wani hawayen ta sauke bata ma amsa shi ba..ta sunkuyar da kanta kasa. "Bai kula ta ba,ya sa hannu, Bedsheet din da diso dison jinin ta yayi staining ya kawar gefe sann ya dawo kusa da ita ya dagota a hankali... Wani shisshhhh din zafi take sabida bata jin dadin hade kafar ta,da kallon tausayi yy reserving coment dinshi,bathroom ya nufa da ita dan ya taimaka mata. Ruwan zafi dai dai gashi ya hada,yana tsoma ta aciki ta fasa masa ihu ta birkito jikin shi,tana wayyo wayyo..khal yyi lallshin amma taki sam har sanda yayi dagske. Anan wahalar da ta fi na cikin dare ta kuma sha wanann karan. tsabar kuka har idonta ya kumbura shi ma ya ji kmr ya taya ta kukan sabida tausayi,a yadda yasan ya ji mata ciwon nan baisan ya zasu kare da hidiman bikin nan ba. Ita kam bata ma fara tuno wannan dan jin kanta take a rude,ga wani azaban kunyar shi dake damun ta taki sam ta barshi ya duba ta da kyau.. Kukan datakeyi bai wani tsanan ta ba Ayanxu bbu abinda take cewa sai ita dai ya kai ta dakin ta,da kyar ta bari ya bata ta dan sha tea sai ya hada mata da pcm ta kwanta jikin shi tayi lamo tana sauke ajiyan ziciya.. shima duk da irin bacci da kasalan da yake ji bai rintsa ba damunsa kawai take ya fitar da ita daga room din shiKuma Yaki sauraran ta sam sanda ya dinga jinyar ta da ruwan zafi akai akai a hankali dan yasan in baiyi dagaske ba bahiyya bazata iya daurewa batare da kowa yasan me suke ciki ba "Tun 5am har sha daya saura suna tare,jahan Aarah da hjy sunyi aika har sun gaji. Toh rashin isowar jirgin wasu gaggan yan uwan sarauniya dilshad yasa aka shifting bikiin zuwa gobe fa sfe. "Bahi bata sani ba har an kira an gaya ma khal da alaman hkan yasa shi sakankncewa,ga subaya ma awaje itama jira take bahiyyar ta fito dan yau xa a mata bridal fittings din ta ajikin ta,toh da sun aika ciki khal xaice ace musu tana bacci. Sai chan bahiyya ta farka,xamewa tayi ajikin shi ahankl ta motsa kafarta har yanzu dai tana dingisawa sosai. daurewa take tana shirin taka kafan ta a warware yana kallon ta,...tausayin ta yagama kashe masa jiki.. Ganin time ya tafi sosai Khal tuni yayi timing dai dai lokacin da yasan in sun fito baxasu hadu da mutane sosai ba Bazata iya takawa ba,sai ya tsuguna gaban ta ya bata gadon bayan shi ta hau ya goya ta abayan shin nan ya dan zaga room din da ita ahankl yana dan jijiga ta,tuni ta kankame shi ta lafe Tayi lumui..Bata sani ba har suka iso site din su gyangyadin bacci take abayan shin idanun ta a lumshe. wulgawar su a hakan yasa gulmace gulmace ya fara tashi ana zunden bahiyy kasa kasa ana kau da ido,maids din sashin basu isa suyi aji su ba Dan kuwa duka ma'aikatan gidan ma tsoron sa sukeji kamar wuta. Kwantar da ita yayi agado idanun sa duka na kanta ..karamar ajiyar zuciya ya sace tare da dora hannun sa akan forehead din ta .."Khal ya rasa meke damunsa,muddin yaji jikin ta ya dau dumi rasa me ke masa dadi a duniyar yake. Khal ya tabe baki Da Kallo guda daya yabi sabon tsarin wajen,da alamu komai an sauya shine ya dawo sabo karr.. Gashi duk an sake sauya tsarin dakin,instead of sleek style bedroom Yanzu dakin ya dawo rustic chic style mai dark funitures da royal canopy bed". kan gadon nata yasha kwalliyar dark pupl silky bedings mai uban dauke ido Companyn da su kayi rebranding din sunyi kokari sosai a asalin main falon site din ma komai ya dawo white and grey gwanin ban sha'awa dai dai kun abubuwa ne kawai zaka gansu da daban.. Ganin ta sake lafewa jikin pillow tana rufe ido sai yay tunanin ya barta ta huta dago ta a hannu yay suka koma dakin shi tare Ya turo kofar dakin san shima an sake sauya tsarin sa komai uban su..bai tsaya kallon ko ina ba ya ajiye ta akan gado don gaba daya he is feeling guilty ya juya yana ta kallonta a sanyaye ..,tashinta ya shiga yi,ta farka da sauri kamar ta raxana ganin inda suke yasa ta shiga kokarin sauka daga gadon xata zauna dakan ta,jikin ta duk yaya tsami wani yamutsa fiska tayi alokacin komai ma dawo mata yake yi,..rikota yayi tausayi fall idonsa yace"bahiyya,ure in pain ko?..kiyi hakuri dani....I can't do without you..shiysa Tayi shiru..A hankal ta kau da kai..Ya riko hannun ta nan da nan hawaye suka ciko idanun ta,ta dada juya kanta sosai ta ki Bari sam su hada ido,..duk da irin haushinsa da take ji sai ta samu kanta da ce mashi"toh naji... kabarni toh,..ni fa zafi yake min..,ta yaya zanyi nayi tafiya..ai dagangan kayi min haka bayan kasan mumy xata tambaye ni in taga bana takawa da kyau.."cikin wata shagwabben sautin kuka ta dan ware kafa tace"wayyoh see my legs now..ohhh ni toh me xance ma mumy...ni wllhy kunya nakeji.. tana fadin haka ta fashe masa da kuka mai sauti..matsowa ya dad yi Kmr wanda dama sauraranta yake sai ya kuma kamo hannunta a hankli yace 'shushh..its ok bby ni dai kidena kuka..."kar ki damu kinji,ai kinga bamuyi komai ba tukun..we just play around it..Ban shiga chan ciki ba i hope u know?.. tayi masa shiru takau da kai idanun ta dake kamar zasu fado kasa tsaban hararar shi datake "Beam smiles ne akn face dinshi yace Ba gobe ne hidimar ba?ai sun daga ma,i bet Xaki warware kafin nan..turo masa baki kawai tayi cikin yauqi ."twinkle plss ki dinga shiga ruwan xafi a kai a kai don ki warke din kin ji wify na?kin dai ga yanda nake maki daxu ko?" ..cike da bori ta turo masa baki tayi sauri ta fixge hannunta ta mike tsaye zata shige bathrum,wani zafi taji akasar ta amma ta daure bata nemi taimakon sa ba dingishi kawai take shidin ma da kyar don ita kadai tasan me take ji, Khal ya bi ta da kallo cike da tausayawa shima bai bi bayan ta ba.. Tana rufe kofar wani dafe kansa yayi yaja tsuka mai sauti He was like "yanxu da suna tare da matrshi suka dai meye ne baxai mata har ta ji sauki ba, amma gashi yanxu shi da matarsan babu daman taimakonta sabida wani hidiman da bai xame musu tilas ba. Yayi xaman jiran ko zata fito bata fito ba,dan dolen shi ya hakura ya koma dayan dakiin san.. Nan ma Tubarkhallah komai yayi,fadawa kan gadon shi yayi ya debe baccin huta gajiya,kiraye kirayen waya da ake mishi ya hanasa sakat ga fuskan matar sa dake binsa ba da ya rufe ido sai y hau ganin ta a mafarkin sa. A haka dai ya hakura ya farka baccin bai wani ishe shi ba,wanka ya fada ya dauro alwala,yana idar da sallah yayi sauri ya kimtsa kansa cikin wata munafukar true blue mens suit slim fit mai dauke da logon giorgio Armani.. Yayi kyau matuka kamar xaka ce yaune hidiman ba gobe ba,takalmin shi da hadadden agogon sa brand dinsu iri daya,tunda ya bude kofar dakin shi qamshin clive cristian scents ya ke kusowa ko ina ya waiga sai ya amsa. Ya waro haxel eyes dinshi ya dubi agogon shi 5.30pm Dakin ta yafara budewa kanshi tsaye sai yaga wayam ba kowa aciki..da damuwa akan fuskan sa yayi ajiyan zuciya,yadda yaga bata nan din nan he just hope she is ok..a duk inda take Bangaren bahiyya kuwa kira yayi yawa akan taje akn tun safe basu ganta ba,dan haka ta dadage ta shirya ta shiga falonsu,jahan tana xaune a falon tana waya"wani kallon da suka bita da shi yasa taji ta tsargu tanajin har xuciyarta ya kusa shigewa cikinta don tsoro, ta karaso cikin falon ta durkusa ta gaishe ta a hankli,jahan ta gyada mata kai kawai. juyawa tayi ta gaida small mom da ke xaune ita ma tana kallonta. ganin yanda idon yar tata ya kumbura, ko ba a fadi ba tasan tayi kuka,a sanyaye ta amsa mata sannan ta tambayeta ina ta kwana, da kyar bahiyya tace "tana dayan site din ne" Hjya indira bata kuma cewa komai ta zuba ma bahiyya ido tana lura da ita sosai. don ita ma karyan tayi ma jahan Aarah cewan bata san inda bahiyyar ta kwana ba but she is aware dan Tuni zancen ya shiga kunnen ta. A dan shiga da fitan da maids sukayo data ke aikan su,wata maid har tace mata taga khal ya aje blood stained bedsheets a private launders dinshi wnda sunsan mayb dakansa kenan zai wanke Saiga Yanayin yadda bahiyyar ta shigo,Daga nan sosai hjy indira ta fahimci cewa wani abun ya faru.. mikewa bahiyya tayi tana tunanin ynda xata yi tafiya ba tare da iyayenta sun lura da komai ba,ta runtse ido ta fara tafiya ba tare da ta yi dingishin ko kadan ba da kyar ta ta shige extra bedroom din site din jahan din tana isa ta durkushe kasa ta shiga rero hawaye.. Dan kadan ta daga skirt din ta ta ware kafar ta kadan tana dubawa,wani damshi damshi take ji har ynzu tuno da yadda dazun jini ya dinga bata mata panties tayi tuni ta sulale kasa tana jin zafi zafin da wajen keyi tana yarfa hannu.. Da kyar da rarrafawa ta shiga bayi ta taro ruwan zafi,tayi gashin jikin ta