Sashe 57
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ _Bismillahirrahmanirrahim._ -wrecking ball Washe gari Da safe tunda sukayi sallah ta kasa mikewa daga kan gadon kuma tsaban yadda takejin kanta not in the mood of everything yasa bata ma bi su dija sunje lectures ba soyayyar khal ne kawai yake cizon ta ta sake jiki ta rungume pilow tayi lumui Tana juyi from end to end har sanda tagaji ta sauko tukun ta fada wanka. Wani kwalliya ta zauna ta tsala ma fuskan ta kafin ta dauko deep blue jean da white tshirt a kuma sakaya kimono jacket mai kauri shima white ta lullube kanta da blue rolling veil sosai tayi kyau kamar a sace ta Juyi tayi akan sandal heel tana dan rangwdi ba tantama tasan duk halin datake ciki a duniya muddin khal ya dan mata magana sai taji duniyan ta ya dawo mata sabuwa. Fita tayi tayi ta nufi bank tayi widrawing minimal amout,kashi daya ta kara akan business act din su...daya na kashewa sauran kuma da su zata kai kawayen ta shoping By noon,lokacin daf sun fito daga lectures ta tare su Happy mood din ta ya sa suka mance da gajiyan da suka debo,sai take cewa suje suyi lunch zata siya musu,hakan kuwa suka jeru suna tafiya suna hira . very unique restaurant suka zauna tasa aka kawo musu favourie dish dinsu suna kan ci,nan take basu labarin inda kudin ya fito.. So funy..jasmine kamar zata hadiye ta dan murna..sai dai har yau basu san waye gayen ba sudai Sunan shi kawai suke ji... Dija ce ta dan nitsar da su with much serious tune tace bahiyyah,baki gaya mana meyafaru ba.. Did u realy talk to him? Gaskiya gayen kin nan must be the hottest guy,ive neva seen you this happy saida yazo london A hankali bahiyya ta ajiye orange juic din dake hannun ta ta kalle dijan with a very beam smile.. Tace Ban fada mashi komai ba,i just dont knw but idan zan fada mashi sai naga bana iyawa jasmine tace mene?,baki iyawa kamar yaya?ai ni danaga kinyi shiru kuma ban sake jin duriyar wancan mugun ba na dauka ko anyi handling Tace No yasmine...inda anyi handling dinshi ai ku zaku fara sani... Im just confuse...sai ta dan sa fuskan damuwa... Wani shiru ne ya ratsa wajen kowa na mamakn ta,chan dija tace ince dai shi guy din naki ne ya kira jiya? Slowly ta gyada kai,..pls we have to knw what to do..in ke baxaki iya fada ba Nida yasmine sai mu gaya mashi Kinga shi namiji ne kuma yafi mu sanin mezaiyi da sadat Yasmine tace yess,and we have to do something quick Allah kadai yasan ina yaje ya bata shiru Bahiyah jingina kai kawai tayi tace,guys lets forget him ni bana son tuna shi ma Allah sa kar ya sake waiwayoni har sai mun tona masa asirin. Duka suka ce ameen,nan ta ce suje shoping sabida sukoma dakin su na hostel akan lokaci Daga nan suka nufi shoppng mall,duk kana nan kaya da sauran su ita ta biya musu kudin duka sannan suka fito.. Dija ce mai driving motar su dan ta dan fisu jikin Girma,toh ko wani nisa basuyi ba kuwa motar ta kashe kanta alaman wani abu is wrong dan sun yi ta kokarin tashar da motan amma taki.. A karshe wani guy ne ya taya su dubawa har ya fahimce cewa tankin mota ne ya bule so its liking. We need a mechanic.. Yasmine tace ku jira ni zan je na kawo mekanike yadan duba mana Bayan tafiyar ta har After one hour bata dawo ba,sun kirata shiru,..sun qahu kowa ya yamutsa fuska charaf saiga kira a wayar dija... Kamar bazata daga ba dai tace"... Hello who is this pls...sounding a bit tired and pissed.. Wani gigitaccen sautin ihun yasmine ya fargan da ita sanda ta sake wayar ya subuce cikin tashin sense tana doka yaren yorubanci Dija..dijaaaa....pls help me... "..Wani Bari Dija ta shigayi tsaban tsoro da rikicewa itama ta kwala kirar yasmine din Tuni bahiyya ta daga wayan a birkice itama tana cewa yasmine....yasmine Kina ina?.. sai charaf sukaji karar saukan mota a bayan su baka kirin ne babban jeep tasha tintek,enter the car now muryan wani mutum ya bata oder... Wani kangarewa tayi in shock tana jin wani bakar tsoro da tashin hankali tana bin motar da kallo Dija sai ta sa hannu cikin fashewa da kuka ta karbe wayan ta maida kunne Cikin rawar murya Tace who is this pls where is yasmine me tai maka Baima tsaya karasa jin ta ba,Wani mugun tsawa ya daka mata Yace jst enter that car if u want ur friend alive. Da wuri tace yess yes,a Ba yadda suka iya suka shiga motar da ko da kudi aka ce su fada ina ake kaisu bazasu iya ba Tsuru tsuru aka turke su tsakiyaa Daga addua sai kuka sun rungume kansu kamar marayu Isar su gidan ke da wuya aka kaisi qani daki inda suka hango jasmine an daure ta akasa kafa da hannu an manne bakin ta da plaster A guje suka yo kanta,kowa na kukan rudewa da tsoro...sai da suka gama bureden su sannan sai gashi ya fito,ido kawai yayi ya sa aka kakkama su suma. Wani kallo yake binsu da shi Gaba daya gwiwan su sanda ya kwabe ganin shin agaban su Its sadaat..sanye yake da bakaken suit babu ko kunya a idanun shi.. tie her,..ya furta yana pointing da fingers dinshi tuni aka kama dija aka daure ta irin yadda akayi ma yasmine aka ahada su waje daya baka ganin komi sai hawayen su. Wani fincikewa Bahiyya tayi da sauri ta dawo kusa da su itama.. Sai dai Bai bari ta taba su ba Ya sa aka kamo masa ita ta "What did u want...ni kar kasake taba min kawaye na..i hate u...ta daka tsalle ta tofa masa yawo kan fuskan sa A zafafe kuma cikin mugun baci rai da tsana tana kallon shi. Shhhush Just shut up...ya wani runtse ido ya bude kamar mai magagin ganin mutuwar sa Dada matsowa kusa yay kamar wanda yake fa da ciwon mugunta ...wani kallon sama da kasa ya bita dashi cikin bacin rai kasar wuyan shi yace bitch..ya mika hannu aka aje masa bindiga yana magana yana dada matsowa inda take. Yace..."Allah Allah nakeyi in dawo na koya miki hankali,..wato kin raina ni ko?Dint i tell you that rayuwar ki a gaban ido na kike yi!.,meyasa kike da taurin kai.. Wani ware idanu tayi tana kallon shi tunkan tace wani abu a bazata yasa hannun sa a damke arms din ta ya wani jawo ta gabansa daf daf ...Wani wawan cakuma yayi ma scarf din kanta sanda ya fizge veil din ya shake suman kanta cikin mugun kamu Saida tayi kara cikin azaba.. How dare you call him,ke kika kira shi?,.idanunsa tuni suka nuna mata wata wutar bakar kishi,wayace ki kula wani wanda bani ba...Wayace ki hada ni da wancan banzan yaro,wawa Marar aji,u have no taste huhn... I said i love you.. so kike sai na kashe kawayen ki kafin ki gane abunda nake fada? Wani azabbaben kuka ta fashe masa dashi tana dan fincika,ga azaban zafin da kanta yake mata And U have the guts to spend the nite with him. Ture sa ta shigayi bakin t na rawa "I dont know what you are talking about...a rude tafada amma bai kula ba yace ..just respond..toh kafin ta dago ta kalle shin ya tunkude ta gefe,tana juyowa ta cikaro da wani irin makahon mari sanda ta kife a kasa.. Ranshi a matukar bace kamar bai hankalin sa ya shiga azalzalan ta da masifa.. He look mad and obsessed akace zai iya kashe ta alokcin ma bazaka iya yin musu ba.. Sosai ta razaana Kuka takeyi kamar ranta zai fita,dik ta firgice ta dukunkune waje guda tana tsananta karkawa "Khaldun....khaldun.....right..daga yau ko sunan shi baki iya sake fadi..this your stupid infatuation must stop... I nasani,tun bayau ba u have something for him tun a nigeria,aikin munafurci dama kikayi masa u just want to be close sosai na gane ki. Cikin shakurarren azaban kuka ta daure zatayi magana,ya daga mata hannu alaman baison ji ...kujera ya turo gaban ta da kafarsa yace sit...Ta dan dauke kai ta share shi Sit down,..ya zaro mata mayun idanun shi a guje ta kama kujeran ta zauna,...wani runtse idon ta tayi cikin birkitaccen yanayi tana wani irin kuka mai ban tausayi Sai ya juya yana kallon ta cikin sanyin jiki yace Listen,..i love you ok...? Badon ina matikar kaunar ki da tun ranar da kika bar shagon ki kika biye ma wancan wawan yakaiki gidan sa alokacin zan kashe ki...i wll rip off ur neck ni Ina da kishi sosai,..baxaki hada ni da wani ba,not even that disgusting boy'sa'ood sabida nikam nafi karfin sa..kinaji na?..tayi masa shiru kanta kife dan ko kallon sa batayi.. kafin kace kobo ya matso cikin wani yanayi mai ban tsoro wani cakuma ya dd yi ma suman kanta ya dago ta zauce yace kinaji na,..wasu hawayen ta dada suke mashi a tsorace ta gyada mashi kai 2 minutes look yayi ma trembles dinta kafin ya sake ta Da Wani murmurshin mugun ta ya koma ya zauna am soryy,kece Baki sanni ba da in nace karki yi tari ma bazakiyi ba Nasan zakiyi ta tunanin yadda akayi na san kin hadu da shi har kin kwana wajen sa.. To Wannan mai sauki ne awaje na,so lets get straight to the point.. Na kira ki ne dan kashe miki warning Bakijin magana kinga dole namiki ta inda zaki fi ganewa Wani abun wuya ya fitar a wuyan sa mai dauke da logo kamar kahon shaho Yace Kinsan magic? Tayi masa shiru Bai damu ba To This will tell me everything abt u musanman idan akaina ne,duk abunda ke zuciyan ki zanna sani..wato da na barki kina karatun naki lpya Wai nine zaki tona min asiri ko? Ya juya yayi ma su jasmine wani wullantacen kallo ya kada kansa U think im scared of khaldun ko,hhahaha yayi dariya...to sai ki je ki gaya masa na buge ki yau mugani.. Ke ina sasaauta maki ne sabida ina matukar kaunar ki Shin Kin dauka mafarki kika