Sashe 130
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ *WATTPAD...only -INTIMACY waro ido waje hilda tayi cike da rawan murya tace what? This is not my drink,magani kasa fa aciki.. Ko sake kallon ta khal baiyi ba Daga nan Bata san lokacin da ya sauke cup dinshi abakinsa ba,All she know is ta gan ta a birkice ne,dan daya buga tebur din dake wajen sanda taji gwiwan ta ya zube kasa tayi kneeling jikin ta na rawa, Pls...pls..I cant take what i dont know.. yace"U better drink it...now!!!!.. Hilda ta dauki drink din da sauri ta rike" ..tana ta kokonton kaiwa baki wasu mahaukatan tears din tsoro su suka zubo mata.. Khal ya mike tsaye yana kallon ta a masife..meyasa bazaki ha ba? ...wai Tsoron mutuwa kike yi? Ai banga alama ba, baki tsoron mutuwa tunda kike xagar min mata"..wacece ke..ni sa'ar kine? hilda ta fashe da kuka zata girgixa masa kai ..a tsawace yace drink..da wuri ta cusa cup din abaki tana sha tana rokon shi da yayi hakuri ..bata taba tsammanin haukan sojojin nashi xai tashi akan ta ba ita dama tasan khal ya tsane ta.. Bai kyale ta ba sanda ta shnye taass.. tana famar kukan yake ce mata"..who is alwys asking of ur opinion agidan nan da kika ishe mutane da gulma?..in labarin rayuwan ta kuke so ku yada kowa yaji tohh kuje ku sayi news platform and bahiya wil stil be the sem for me.. .say ur worst if u want amma fa kisani,ni bazan barki ba dan mata ta ba abun wasan ki bane. u cant talk to her like that inba dai dani kike zancen ba..,yayi tsaki .. see ure leaving this house tomorw mrning very early dan bazan lamunce ganin ki har gobe ba.. Cikin hilda yana ta kugi tana wayyo wayyo,duk ta razana dan bata ma san meya saka acikin drink din ba ga tsoron kalaman sa ga uban zufan dake zubo mata Kaamil na nan yanajin su adaki yay kyam,dan dama khal ya fada masa abunda hildan take fada akan bahyya ya ishe shi. He hates it inyaji suna gaya mata sje is curses and raped Yasan idan ya ma hilda wani hukunci agaban junnu,toh junnut din xata iya hada shi da kakar sa.. Kaamil ya bashi goyon baya akan ya tsorata ta kawai ta tafi sam nasu son abunda xai toxarta bahi.. Zufan hilda ya dadu ga ciwon ciki mai kugi,ta rike cikin dam tana ta murkusu,khal yayi banxa da ita ya tafi abunshi Sanda hilda tayi laushi,kaamil ya fito kamar baisan me ake ciki ba,shi ya rikko hilda zuwa dakin junnut..wani kuka hilda takeyi kamar zata cire ranta. Hankali tashe junnut take tambayar sa meya faru?.,kaamul yace nima bansani ba..amma inaga ita da khal ne. Abun ya bada junnut mamaki.. Me hilda tayi ma khal Shi baida niyyar mata wani mugun ta,Maganin da yasa matan kawai dan ya galabaita tane A Bathrum hilda ta zube tana amai tana xawo, sosai take kukan tsoro. Ba yadda junnut bata yi dan hilda ta gaya mata gist din ba amma tsoro gaba daya ya hanata cewa uffan. Abun ya dawo Hilda Bata minti goma batayi amai ko zawo ba..duk ta gigita ta dauka mutuwa zatayi.. Cikin azaban tsoro Take ce ma junnut ita zata tafi kawai cikin daren nan bata so ta mutu.. ..hankalin junnut ya mugun tashi,Da kyar dai bacci ya kwace hilda a hakan Bangaren bahiyya kuwa Yauma kaman kullum tunda tayi wanka tatasshi bayan tai sallan ishai tai karatun Al Qur'ani sai wajen goma ta ida ta shiga bayi ta sake wanka tafito daure da towel tabude sip din dreses tana kallon kayan dake ciki... idanunta ne suka sauka akan wani black fited cotten half gown mai open neck. jawoshi tayi tasaka ta kama gashin ta da jan ribbon tareda saka round dan kunne black dasuka fito da bala'in kyau fuskarta,rigar ba karamin kyau ta mata ba takamata chas chas, feshe jikinta tayi da turarukan da aka hada mata da deer musk suhhara . Wayar ta ta dauko tayi xaman ta kan stool snn tayi dialing number dija tana bata hakuri akan abunda ya faru Dija bata tsawwala ba,itakam tunda taga khal ya rungume bahi agaban su junnut din taji komai ma ya je mata Nan sukayi hira kadan,kafin takoma kan gado ta zauna tana dan addu'oi Tun da safe maids ne ke jigila da ita Su jahan hjy indra da su aut murja gaba dayan su suna fama da shirye shirye da lura da hayaniyar bakin da sukayi. Ita amaryce dan haka basu bata daman yawan fita ba,dan daga inda ake mata gyaran jiki sai cikin part din su bata taba kara gaba ba. Chan bahi ta fito dan bala'in yunwan takeji,da take a zaune kan gadon tana tunanin me zata ci taji alamn kamar yabude kofan sa ya fita.. da sauri ta mike tsaye ta zaro takalmin ta tafito tai hanyar kitchen ruwa tafara daurawa a wuta tana tunanin mezata sa aciki, Chan ta dau cup ta dibi ruwan zafin kawai tafito zuwa dining dan ta debi madara da sugar tahada tea . alamun bude kofa dataji yasa ta rude ta dago tana kallon kofar,qamshin turaren lacoste daya mamaye shi ya buso ta,ta kare mashi kallo yana sanye ne da rimmed crazy jeans daya matseshi Dan kadan ya zazzago wandon kasa duk dama a daure yake da belt sai deep blue shirt dayasa wacce yabar boturan Abude daga nesa ma kana iya hango fresh hadadden kalar fatar kirjin sa... Ta tabe baki irin yau kuma?,..da murmushi akan fuskn ta tace good evening..."good evening who?Ya sakalce fuskan sa,yana mtsowa kusa da ita,hannun ta yay dropin spoon din daknshi ta juyo.. qamshin jikin sa danata mai dadi duk ya gama sihirta wajen Wani kankame kugun ta yayi ta baya ta fadi jikin shi..ya dada shako dadddan qamshi dake tashi a gefen wuyan ta,ya sake mata irin kasalllen sautin nishi sanda yasa ta dauke wuta Ya dora hannu akan fiskn ta ya shafa yana dan kifi kifi da ido laushin ta is alwys mersmerising him yace" twinkle...u look soo beutifull mani kawo xaki na saka wannan kayan kinji?...ta lumshe ido bakin ta na rawa Kawai tace u too.. A Baxata "Ya dan tsakure ta a hips tayi zillo," wasshhh "tana turo baki yace I dont have a name ko? Bki cewa komai in ki kirani,To no ki kirani da saood dina... Murmishi mai dada bayyana sirron nitsuwar ta shi ne ya kufce mata,cike da yauqi tace nooo.. Ai....mmmmm.. ta wani narke mashi tana make kafada cike da salon xautaccen shagwba Ji yayi kamar ya rude cikin son yayi maintain"..Yace to bazan roka ba dai..and u most call me by a name ..ta sake yin murmushi,tayo lamo ajikin sa. capturing his nervousnes tace ok ur hignesss... ..chak taji ya raba ta da kasa dayan hannun shi rike da cup din shayin nata ...kan kujera suka koma har yanzu da ita ajikin shi,"yana ta kallon ta ya manna mata ligh kiss akan leben ta,cike da kulawa ya bata shayin nata abaki ta sha har sanda taji zufa na karyo mata.. Zamewa tayi daga kan kafar sa da zimman kai cup din kitchen,bata sani ba biyo ta yayi yana mata wani irin kallo kamar wanda cai hadiye ta"sai yaga kamar wani aikin zata kakalo..ya bata rai yace Time for stories?..ta daga masa gira...no"..ta furta tana maida kanta kasa,ya hade ranshi dake hakan bai masa wuya Barin abunda take tayi ta nufosa,daga nan Hannun shi ta kama suka koma dakin shi yana zama kan gadon sa tace,..Ur higness "kaji haddari awaje?to bari zanje na dauko abu ne yanzu zan dawo.. Yana binta da kallo,Uhumm kawai yace yana kallon ta har ta sake hannun shin ta fita.. tana sauka apart din ya biyo bayan ta. Hadari awaje ya gwamusu sosai duk kafofin masu kaikawo ya yanke wani azabben sanyi ke saukowa yana ratsa ko ina.. Daga nesa daya ga inda ta dosa sai ya riga ta xagawa wajen.. Yana kallon ta daga bakin door bude fridge ta ciro wani jarka ta zuba dukan abunda ya rage a ciki ta nemi waje ta shanye shi taas dama a yau hjy indira tace xata zo ta duba taga ko ta shnye tsumin da ake hada matan,ita har ta mance amma data tuno shine taga ya dace ta shanye tun kafin gobe yay ta sha masifa Wani dirin saukan yayyafin ruwa yasa ta mike a hanzarce xata fito,"a tsorace ta waigo zata koma da baya jin taci tuntuben da mutum Ya wani fixgo ta jikin sa sukayi waje tare,"wajen da dan duhu ana ta walkiya sai ya ja karan hancin ta,tsabn taji tsoro sai bata sake ranta ba fuskarta daure,.. dariya ya shiga yi yana kallon cikin idonta,bahiyya tayi shiru tana kallonsa a sanyaye don ta dade bata gan dariyar sa ba sai wannan vry moment din, lokci daya shima ya daina Dariyar yayi shiru yana kallon cikin nata idon murmushinta mai kyau tayi lokci daya ta sauke idonta kan long fingers dinta ta shiga wasa da su,kunyar ta na bala'in kara mata kwarjini a idanun shi Shima sai ya sakankance ua dade bai ganin geniune murmushin ta sai wann very moment din,. a hnkli ya matso kusa da ita ya dago kanta yana kallon kyakkyawan fuskar ta,nabaki tsoroko? Kan ta amsa wani rungunmeta yyi murya can kasa yace"I love you wife" Wani lumshe idonta tayi ta daura kanta kan kirjinsa tana dada shakar kamshinsa me dadi, kamar warce ta tuna abu kuma ta janye jikinta daga nasa tana kokarin ja baya, ya rikota da sauri ya marairaice "Yau fa Zaki kwana waje na..maybe gobe bazasu barni nagan ki ba..aiki zasuyi apart din.. ta turo masa baki bakaramin sanyi da iska ne ke kadawa ba duk tsikar jikin su ya tashi..ta dago ta kalle shi da ximman ce masa su shiga gida kan ta sake cewa uffan ruwan mai karfi ya fara sauka akan su. Da sauri ya jawo hannun ta suka nufi wani mansion acikin gidan inda bata taba lekawa ba..ruwan na dan dukan su tace ina zaka kaini?..bai amsa ba har sanda suka isa wani hadasdiyar palo. Daga jin shirun wajen tasan babu kowa sai su A Falon suka xauna bahiyya