Sashe 135
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yadda taga khal yamata dazu tanayi tana kamewa da kyar dai,ita dai she want to be ok by all means bata son kowa ya gane komai.. Tasan in not les than 2hrs subaya xata iya sake aikawa taje,And the last thing she want is wani ya fahimce me take ciki,bayan tayi hakan bata tsaya ba ta bi lpyan gadon,..nan da nan baccin gajiya ya dauke ta.. Aftr 1hr lokcin 6 yayi hjy indirah ce ta tashe ta dan ta yo sallahn magrib tana taba kuwa sai taji jiikin yar tata zafi kamar garwashi Hajiya Ta ware ido Subahallh...noor... Ke Bahiyya? Mikewa xaune bahi tayi tana bobbye fuskan ta cikin layin bacci'..hjy indira dake kallon ta sosai dan ta dada tabbatar da gulman data jin tace" Noor Wai nikam baki da lpya ne? Bahi Tayi saurin girgiza mata kai tace ..lpya ta lau small mumy.. bata jira cewar hjy indira ba ta shiga kokrin mikewa da sauri gaba daya ta manta da lalurar ta ta fara tafiyar ko 2steps batayi ba tayi tsayuwan dole da sauri jin wani xafi zafi da ke shigar ta komawa tayi a hankli ta xauna bakin gadon don bata son hjy ta fahimce komai Hjyh tace "ba batrum zaki shiga ba"bahi tace eh alwala xanyi amma naga kamn da sauran lokci " Hjy ta tabe baki bata kuma cewa komai ba ta nufi kofa ta fita. sulalewa kasan gadon bahi tayi ta xauna a kasa a hankali hawaye na bin kuncin ta,.."why now. ..meyasa zaimin haka. How on eatht wll i cope now.. Tana cikin zubda hawayen saiga bude kofar jahan Aarah sun shigo,tasan hjy indirah ce taje ta kira ta,saurin dauke ido tayi tana goge hawayen ta duk dama tasan sun gani.. Jahan ta karaso kusa da ita tace baki da lpya ne noor? Girgiza mata kai kawai tayi a hankl tace mumy dama ciki nane keyimin ciwo,hj tace period ne?a sanyaye Ta ce eh,cike da rudani ta kuma cewa ah'a.. "Toh tashi kije ki dauko abincin ki,akwai akan table yau naga baki ci komai ba ma Jahn tana fada mata batayi musu ba,Mikewa tayi tare da cewa toh,dukn su idanun su akan ta,..bahiyya kasa daurewa tayi dan duk yadda ta so tayi tafiyar ta normal abun baiyi ba sanda dingishin ya fallasa yanayin ta tsabn zugin xafiin datakeji dan ware kafan ta yi agaban su ta tsaya adanbare jikin ta na rawa kwata kwata bata masan tayi hkn na... A bazata Hjy indirah ta murmusa cikin ranta kamar tayi guda ayyurriiii mai sauti. Sai kawai ta watsar cikin danne raki Tace Subhalllh me hakan ne noor?... "me ya same kafar ki kuma? Jahan da bata dago komai ba itama tayi mata tambayar Kasa amswa bahi tayi sabida she is feeling so shy and quilty.. Tun kan ta sake bude baki wayarta ya shiga kara,da sauri hjy ta sa hannu ta dauko.. "Ur highness" indanun ta ya gane mata a rubuce kan screen din yana bipping emojin hrt, tasan dai duk tsiya wannan khal ne. Hjy Tayi murmushi tamika mata call din,tace oya saka a kunnen ki ki gaya mashi bayanzu xaki fito ba,..bahiyya ta karba a sanyaye ta dora batace komi ba tayi shiru chan ta tsinkayo muryan shii Mai ddin ji Cike sound din tausaywa yace'..Twinkle ya jikin naki?kina ina ne..gani nan zanzo in duba ki. 'No..tafada adan rude ai..jik...in...da sauki,bata jira yave ufffan ba tayi saurin katse wayar tare da danna switch off " jahn Aarah tace 'Waye wannan din ya kirraki kike kashe wayar ki noor,whts wrong ne, kuma Kikace min lpyar ki kalau..wani jiki ne ake tambayr ki tace mum dama cikin ne.. Cike da tuhuma jahan ta tari nunfshin ta tace And ur legs tooo? Bahi Ta gyada kai a slow.. To dingishin me kikeyi...oya zonan jahan ta jawo ta ..yi tafiya mu gani Bahi Ta tsaya durus gaban ta yana mummumnan faduwa,cike da dauriya tayi one two step..hawaye ne suka ciccciko mata ta daga ido ta dube su cikin karayar jiki kawai taji ta sare hawaye ta sauke tace mum wallhy bazan iya ba.. A dame jahan ta taho xata riko kafar ta duba.. hjy indira tayi sauri ta mata wani secret looks daya sata dagowa da kan lamarin a kunyace jahan tayi revers ta koma gefe batace uffan ba "Cikin lallashi hjy ta karaso ita..oh my princesss..Noor.. tun yaushe kuma kafar yake miki hakan,bahi ta share guntun tears din ta tace hjy dama "daga jiya ne..da daddare..um da safe ne..sai tayi shiru.... "Ohh Allah sarki..kar dai hakan yasa kike ta bacci ai nayi ta aikawa ance kina bacci acan wajen shi,..saood ya san da ciwon kafar kenan?..a hankli tace eh..har yanzu bata gane wayon hjy indira ba "Salam alaikum sai ga muryan sa,jahan da mmaki ta dago ta kalle shi duka suna kallon yadda ya shigo a dan rude Ya rusuna yay gaisuwa,hjy sai murmushi take sakar masa a boye "Aaban i tot kace xaka dauko su shahrul dakan ka Ya dan shafa kansa yace..yeah fasawa nayi,..haklin shi bai nan duk Ya rasa ta inda xai tambaye bahiyya lpyrta,hjy kam sosai take lura da su,.. Ya gama maganan sa da jahan akan hidiman,kamr jira yake ta kawo masa cewa bahiyya tana ciwon kafa Budan bakin sa yace...mum ko zan tafi da ita ne nan wajen akwai surutu maybe Bacci bai ishe ta ba,kinyi wanka?..ba kunya ya juyo bahi tayi sauri ta dena kallon sa,..yace mum ruwan zafi take bukata kafan ma xai warke. " cike da mmakin sa Jahan ta gwalo ido,hjya indirah ta toshe baki babu wani kunya a Yanayin sa. Jahan tace hey mr man surutun naka yy yawa yau,harda cewa daki na ne wajen surutu..oya lets go out taja kunnen shi.. Nan ne ma yasan yay baran barama Jahan Ta kalle bahiyya taga ta bata shiru,tana bobboye idanun ta.. Kama hannun shi tayi sukayi waje,aka Barta da hjy indirah su biyu.. Tsananin kunya da kawaici irin na bahiyya har birge hjy yake,dan babu yadda bata gano ta amma sam taki tayi admiting. Dan dole ta dauki ragamar cire kunya ta dafa ruwan zafi tayo mata igantaccen gashi Bahiyya taci kukan axaba dan hjy bata saurara ba,wani hamdala da godiya take yiwa Allah dayasa yau tagani da idon ta cewa bahiyya cikakkyar macece Da Wani irin salon tarairaya take lallashin ta nayan angama wankan,Ta kuma shirya mata seat bath da wasu sinadarin kusan awa biyu tana tsuma ta..tana fitowa ta kunna tradional scent burner sanda gaushi ya kama sosai sannan ta barbade shi da wani yellow abu tasa mata kasan kujerar nan ta umarce ta data zauna akai.. Har wani rawan sanyi bahii take dan tsoro..wani azaban qamshi mai dumi ke tsagawa ta kasa yana shigar ta.. Hjy tana tsaye kyam sanda komai yaji kafin ta sa ta mikewa bahi Taji babi dadi kam amma jiki sosai ya warware san ko dingiswar bata yi aynzu Zafin ma kasa kasa yake tsokalan ta hjy tace" xauna nan babu fita" Riga da zani hjy ta bata ta saka fari da ratsin ja dinkin mai kyau kuma sakakke Fitar su Jahan ta ja kunen shi tana cewa Aaban baka kyauta min ba' In bakajin kunya na baga auntyn ka ba. Kar naji ka sake cewa abaka noor R u a doc?.. murmishin manya ne akan fuskn ta. ..bai iya cewa komai ba kamar bashi yake ta zuba agaban sun dazu ba,kunya ya dame shi sai yayi lumui akan kafadan ta ya rufe ido.. Bayan bahi ta idar da Sallahn ishai, tana xaune akan dadduma khal ya hana ta sakat da sakonnin shi na text,bata taba sanin haka yake da naci ba sai yanzu san kuka ne kawai ya rage bata masa ba. "Jin sallama yasa Tayi saurin aje wayar ta nufa door Hjy ce ta shigo hannun ta dauke da madaidaicin plastic cup fari kal.. "Wani Qamshin zazzafan hadin kunun dayaji tattalin kayan yaji citta kanunfari da masoro an hade su a garin gero,ridi,alkama,farar shinkafa da soyayyen waken suya.. Kunun Anyi shi ne ba da kauri sosai kuma ba asa sugar ba Condensed milk kawai aka juye yaji sosai aciki looking very rich gwanin sha'awa "Xauna kishanye tass...hjy ta mika mata cup wanda ta kusan cikawa da kunun "Bakin mu mata dayawa sunzo kuma zasu so sugan ki kiyi sauri kigama kinji? Bahi ta gyada kai Hjy bata tafi ba sanda da taga bahi tayi rabin cup din har tana tsattsafo xufa nan sai ta mike ta fice Acan cikin mansion din kuma All arrangement have been made dai daikun matan sarakuna da gwamnoni da na waje da gida,duk manyan yan kasa An hadu a babban falon jahan Aarah dan by 8pm ake sauraran masu kawo kayan lefen amarya daga site don sarauniya dilshad Queen of oman watoh Mahaifiyar shahrul itace uwar dakin ango,dan haka ita ke dawainiya da duk wani abunda ya kamata,maids din da suke kai kawo awajen ma yau na musamman ne Wani colourful view manyan mata suka bayar daga kan gwagwalai,sutura takalma,a duka duka zasu kai su sha tkwas banda jahan Aarah da hjy indirah Da suka kebe a daki Suna tataunawa akan situation din bahiyya. Babu tamtama sunsan disvirgining din ta kam khal ne yayi shi ajiyan. Hjy indirah ta tabbatar ma jahan komai har da extent din jin ciwon. Zuciyar jahan Aarah yayi fari tassss sai godiya ma Allah take,gaba daya sanin cewa noor din ta macece ya wanke mata duk wani fargaba da bakin ciki..wani sabon karfin gwiwar tunkurar hidaman takeji Ninkin baninki suka dada kara sarkoki masu tsada akan kayan tukuici abun ba acewa komai Bangaren khal kuwa tunda yaga shahrul hankalin sa yayi nisa.. Aynzu inba bahi ba baiya iya tuno kowa aransa sabida baki sosai suka cike side guda na gidan suma gaisuwa sukeyi tuntuni suna bin kafar mahaifin sa ga mutane kam bila adadin.. _friday Ranar biki_ "Da asubahin fari Hilda ta bar nigeria hakan ya dada kashewa junnut karfin gwiwa,duk hayaniyar da ake yi daga jiyan a site din su jahan khatun ko idanun ta ba agani ba Tana xaune tayi kyam tana tuno da sabbin shirin ta da xata fata watsa shi daga goben in an watse Ko hilda ma kafin su rabu tace mata tayo hankali sa bahiyya sosai akan khal inba haka ba