Sashe 143
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ _bismillahirrahmanirahim._ insignificant Hakan rayuwa ta kasance agidan kwana bakwai ya zamto kamar shekara dari biyar a zuciyar ta Kusan kullum tana zagaye kofar site din su gashi A Cikin satin baifi Sau daya khal ya fito da bahiyya suka gaida jahan khatun ba Ranar din ma a sama sama ya bar bahiyyan ta xauna da su har na tsawon awa guda sukayi hira,a Yadda junnut ta ke satan kallon bahiyya tana tunane tunenen xaka rantse kashe ta zatayi in ta tashi. Abin ka da farar mace jajan kiss mark da hitch sun fallasa kansu dayawa gefen wuyar ta,hakn kuma ya dada mugun daga ma junnut hankali ruwa take sha akai akai dan kawai ta toshe bakin kishin daya tokare ta".. Khal kamar ya san manufat ta kuwa tun daga wannan rana yakan fito yyi gaisuwar Shi kadai ne amma ya hana bahiyya. "Jahan takan so ta tsaida shi suyi hira da junnut but as usual hankalin sa kullum akan waya yake ba akanta ba,..har aka ci sati gudan nan junnut bata iya wani cin abincin kirki ba Sosai ta soma fadawa sabida tsaban damuwa. schl days ya sa kai tana shirin zata koma US,ganin yanayin abubuwan dake gudana sai taji komi na neman fita akanta. Ayanzu ma nadamar xuci takeyi sosai,har aranta tanajin ina ma ace ta amince anyi auren nan a lstweek aiko ba komai itama zata zamto tana da marital right akan sa'ood. Kebewar sa da bahiyya na cinta a rai fiye da kima,ita sam sam bata ma kawo cewa aure sukayi ba gani take kamar amanan ta akeci a kullum " ita awaye take kallon wawiya tak m bahi,but now all that in vain dan ko magan mai tsayi da bahi bata iyawa,dadin karin haushi da yanzu ta lura hilda bata son kawo maganan bahiyya junnut tana fara complain toh hilda zata zame kanta cikin maganan sai dai tayi ta zuga ta akan karta barmata shi. A Bangaren su khaldun kuwa wata sabon salon shafin so da shakuwa suka bude suna zuba ma juna.. Komi nashi ya dakatar yana nuna mata dayan special and gentle side dinsa mai tsadan da babu wanda ta cancanta ta same shi sai ita.. Ayanzu Komi a tare sukeyi yin abinci wanka,games, gyms most time ko yana jikin ta ko tana nashi.., Duk tsananin kunyar ta sanda ya kawar lokaci guda bahiyya ta sake da shi sosai har takan iya gaya masa kalamai masu xafi batare Data ji nauyin shi sosai ba Akwanakin gaba daya komi takan mashi dai dai amma Kwanciyar aure da shi shine Abu daya da har yanzu bata saba ba. kullum inyaxo sai taji wuya kamar na ranar farko,takan rasa wani irin vjy ne da ita dan daga ya fita toh in zai sake shiga xai sake jin ta a matse gashi khal ya nace ma sex din kuma Bai aje musu lokaci na musamman dan samun shakuwa ba Yawanci daga abun ya cicciyoshi xai fara cakular ta da wasanni a haka har sai ta sha wuya a hanlnnun shi kafin ya kyale ta,most time Ko tsakanin magrib da isha'i ne sai ya tatse ta tass ya rage zafi.. Sati guda kacal amma kana mata kallo daya xaka ga sauyin yanayi daga jikin ta. in yana kusa yaga tana neman daga mai hnkli yakan kira gida ya bata tayi waya da jahan Aarah,duk iya kunyar ta datakeji amma haka xata daure su sha hiran su irin na uwa da ya.A Haka ma tun da aka rabu hjy indira sau daya ta kira ta sukayi maganan su na sirri. Allah ya so a lokacin khal ya fita masjid,hjy ta mata nasiha da wasu sabbin logo na musamman akan yadda xata kula da kanta sosai a wannan lokacin da kowa yasan ango na zumudi. Toh Ana washe gari khal zai koma kan aikin shi Wajajen 8pm yna xaune da ita akan babban kujeran main falon shi ya rungume ta yana latsa wayar shi ita kuma tana kallon film din death race 4. "Designer jmy chuu mai shegen kyau complete harda haddaden sleepers din sa ne kafar ta Tayi damas kuma dama mini jean top ne iya cibi da wandon bomb shot ya mugun matse ta sai juyi take anashi jikin tana sauya masa yanayi har wayar sa yayi kara.. Ya dauka as usual ransa a hade ya fara magana.. Daga jin yadda yake amsa call din ta fahince is eida aunt murja ko shahrul Tasan su biyu ne masu pulling leg din shi akan ta hirar sun abun dariya,ahaka har yakai 1hr yana wayar.. mikewa tayi alamn ta gaji ya yi sauri ya kamo ta koma tafado jikin shi a kan kirjin sa ta koma tayi lamo kamar yar bby,Ajiye wayar yayi ya juyo da kanshi yana kallonta idonta biyu saidai ta lumshe ido sabida yanda ya rungumetan ayanzun yasa ta kasa tashi dan matso da kanshi daidai saitin fuskarta yayi ya huramata iska a fuska hakan yasa takara runtse idanunta,hada goshin ta da nashi shi yayi yana goga karan hancinshi akan nata.. duk da haka taki sam ta bude idon nata,murmushi yyi murya chan kasa yace "hey open ur eyes"kin bude idon tayi sai numfashin da take da sauri da sauri,.. kara daura hancinshi da kyau yayi kan nata yana shakan numfashin ta itama nashi na shiga nata atake suka sauke nishi mai sauti. ba tare daya raba fuskar nasu ba ya mikar da hannunshi yana lalubo nata hannun but akan siraran smooth laps dinta yaji hannun ya sauka hakan yasa ya cuccusa hannu ya bude tafin hanun sa gaba daya yana murza tsakiyan cinyarta dake jike da zufa yana kallon fuskar ta.. ganin taki bude ido yasa murya chan kasa yace mmmm yau nine ake min rowan idon ko . alright u asked for it"tun kan ta farga ya wani juyo da ita chakulkuli ya fara mata da sauri ta bude ido tana mai fashewa da dariya tana murkusu ajikin shi tana sauti mai kashe jiki Yanajin ddi aransa in yagan ta ahaka "Hey Keep shut,ya fada yana dan dariyar shima ta daure ta hana kanta dariyar amma ta kasa wani uban tsalle tayi ta kankame shi tana kakkame hannun shi da kyar ya dena tickle din ya barta da ajiyan nunfashi fuskarta yabi da kallo kafin ya sunkuceta sukai sama. Washe gari tana farkawa Wajen wanka straight suka fada nanma suka kara bata lokaci dan saida ya dan gasata sanan sukai wanka bayan yayi wasa da ita son ranshi ya koshi,. bayn su fito ya zaunar da ita abakin gado yana satan kallon ta yana tuna darensu na jiya,tsaban tsoro har amai tayi dan yasa tai mishi blow job.. goge jikinshi da towel ya cigaba dayi sannan ya dawo ya zauna agefenta yana kallon fuskar ta yanda idonta ke kasa kasa sanan ya kalli suman kanta daya barbaje a hankali yace.. "Bby jeki shirya mufita mumy na jiran mu and u know am going out ko?".. Kai kawai ta gyada mashi A nitse sosai yayi maganan so batace uffan ba ta tashi daga kan gadon a hankali tana tafiya kadan kadan tana tattalin kafarta sabida har ynxu akwai xugi Kallon ta yake Har tafita daga dakin sannan ya dan lumshe ido kafin ya mike ya nufi closet dinshi. Bahiyya Tana shiga dakin ta tafara share hawayen tausayin kanta da kyar tayi sallahn asubahi sannan ta isa gaban mirror tayi parking hargitsassen gashin ta da jan ribbon Dan kadan ta fetshe shi da hair perfume ya dau qamshi. Dan goran zuma da aka kwaba shi da sinadaran mata da small mum ta aje mata sai ta dauka daya daga ciki ta shiga sha Ahankali kamar wacce ake sata dole. Daga nan wani hadadden tsaddadn lace ta dauko royal grey ta kwama ajikin ta.. an mata dinkin xamani riga da skirt sosai ya mata chas chass ajiki ta jawo stool Ahankali ta zauna gaban mirror tsume kanta da turare ta farayi kafin tajawo firming face powder ta shafa ta rangada daurin dan kwali tayi sligh push back,mascara take so ta shfe a idonta amma har yanzu idon bai gama washewa ba tsabagen kukan da takeci a kusan kowani dare "ta shafa mild lips charpet mai qamshin strwberey a lips dinta dasuka sa lips dintan yayi wani irin kyau pink din yafito sosai abin sai ya kaman tasaka janbaki,tayi carving giranta da brush sann ta tadau dan babban mayafinta baki mai shegen kyau tasaka takalmin ta rock pump valentino garavani mai tsini kadan black clor shima, sake feshe jikinta tayi da turare ko minti daya batayi da zama ba shima ya shigo sanye da sky blue hubbs, hakanan yau yaji ya saka native attire kayan kuwa ba karamin kyau tayi masa ba, yadin bata da nauyi amma sai kyalli take an mata dinkin half jumper design din jikin yar company.kafar shi sanye da black cover shoes mai masifar kyau ya tsaya tun daga bakin kofa turus yana kallonta hanunshi rike da faranti mai dauke da mop cup da soyayyen french mosaic dayaji kwai Karasowa yayi aje agaban ta.. yace..'eat..its urs. ta dan murmusa tace ok,xama tayi tana ta satan kallon shi tana dan tuno da kowani daren su yadda yake mata mamaya.. wani masifar nauyin shi haka kawai ya hanata sakat..ganin yanda taketa wasa da bakin gyalen ta ya sa shi ya zauna daf da daf har jikinsu na gogan juna yafara kallon fuskarta bata motsa ba ya dau mop din ya fara bata tea din abaki har ta karbe daga hannun shi A hankali yace "toh shanye mutafi" sai takai baki tasha kadan tacire abaki Tace nakoshi.. Bai musa mata ba dan yana sauri sai suka fice,site din jahan khatun suka isa. Suka risuna sukayi gaisuwar tana biyr dashi,normal jahn k take amsa bahiyya.. Bahi Tana ji yake ma jhan bayanin gagarumin hidimomin dake gaban sa ayanzu dan kuwa harda karin matsayi zai samu kwanan nan. Albarka tayi ta saka mashi,bahiyya na shiru,har junnut ta shigo wajen jahan khatun bata sake ce mata uffan ba. Ita kuwa junnut bayan masifar kyan da tga yayi mata ga wani sabon rawan jiki daya taso mata dan dataji da aka ce kwanan nan zai samu karin girma. Tana ta masa