Sashe 172
Ahumaggah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gwuiwa baki ta daura atmfa akai tayi sallan Isha har shafai da wuturi tayi cire hijabi din tayi ta feshe jikinta da turarunkan ta tai hau gado jin wani azababben bacci da ciwon kai na cinta ko minti biyu batayi Cikin bacci taji an dauketa chak ahankali ta bude ido shi ne akan ta da ga shi sai dan gajeren boxers kwantar da ita yay akan gado kusa da shi yana mata wani irin murmushi ahankli ya juyar da ita yana kokarin balle maballin rigar baccin da tasa , kaman zatai kuka tace"banda lpy fa nagaji murmushi yayi yace ai magani zan baki,bakisan yanasa zazzabi ya dauke ba?"l A kunyace ta runtse idanunta,murmushi yayi ya kashe wutan dakin ya fara romancing dinta. Awannan dare mantar da ita kowa da komai yayi tuni dan ciwon kan datake jin ya tafi ta shiga maida masa martani ta kara sususta ta shi ta haukata shi yadinga uban nishi yana groaninf Da abun ya fi karfin ta fashewa da kuka tayi sosai sabida ta gaji sosai,hakan yasa yabarta tareda komawa gefe ya kankameta yana sakin mata kiss ta ko ina kaman zai cinyeta da kyar da muryanshi da bai fita sosai yace "twinkle ki daure please bazan iya hakura ba fa .i need more of u ..whlhy kwadayin ki nake kanji....dis our little twinkle yakara miki wani irin extra odinary sweetnesss ure so warm idan ina ciki kusan jinake kaman ina muce.. Baby I dont mind if xan dawwama awurin nan And kinga it will make our little one grow very stronger and healthier bakiji abunda doc yace ba,ta girigixa kai Doc yace abincin shine please baby na one more round yay maganan yana wani irin matse kirjinta nan yakara birkitata ...awannan lokacin sosai ya mori kayanshi Sosai suka makara wuraren shida na safe ya bude ido sabida zafin jikinta dake konashi, binta yay da kallo yanda ta kwakumeshi kaman zata koma cikin jikinshi fuskarta yay fayau tana bacci qani kankame ta yayi ajikin shi kamar cikin shi xai maidata Da drama da komai ya lallabata suka je asibiti aka duba lpyar ta,bayan kwana biyu ya tattara ina shi,suka bar nigeria mai gaba daya ya koma zama da ita a kasar Qatar dan nan yake so ta haihu . Rayuwar junnut kuwa a cikin kaxamar nadama take yin shi Duk dama Umma surbajo tana iya bakin kokarin ta wajen gyaro mata tarbiyan ta Amma the more she tried the more junnut tana jefa kan ta cikin damuwa musamn tuno da rayuwar ta da iyayen ta a kauye da su bahiyya. Har nan garin su ta rubuta letter tasa aja kai musu sakon gaskiyar abunda ya faru akan lamarin Ahumaggah Duk dama tasan zamani y shude amma datayi hakan taji sauuki sosai A cikin su kaf Kaamil ne yake xagawa a boye yana Dubata He feels like ba laifin junnut kawai bane asali laifin mahaifiyar shi ne Kaamil Komi yakan mata shi da sha da schl junut Da wuri ta tuba ta koma ga Allah,tayi babban nadama akan dora burin datayi akan rayuwar ta Ayanzu haka ma ba Abunda tafi tsana aranta kamar buririkan nata Har sallan dare da nafilfili take koya Burin ta ayanzu Allah y yafe mata kurakuren ta koda nauyin dake zuciyan ta zai ragu ta nemi bahiyya su sasanta. Bayan wata shida da faruwan komai nann kaamil suka sasanta da junnut akan zasu rufa ma juna asiri suyi aure. Shi ganiyake hakan ne yafi cancata da rayuwar sa but jnnut ji tayi ba wanda xai santa sosai kuma ya so ya aure ta ayanzu haka inba cikakken namiji kamili ba. Dukan biyayyar ta da kaunar ta ta soma bawa kaamil Sai dai tunanin yadda familyn hamood xasu karbe ta ne ya hana ta sakat.. Gashi Jahan khatun is under strict restriction akan kaamil,awani dokar ma Alhj hamood yace duk randa ta ce kaamil nata toh amata daurin shekara ashirin da biyar. Shikuwa kaamil ko ajikin shi "yasan kunya da nadama ne zaisa mahaifiyar shi baxata iya fuskan tar sa ba But what baffles him is meyasa xata yi yunkurin saida shi wa alhaj hamood? Har wannan uwace?,cire ta ma yy kwata kwata a damuwar rayuwar sa dan haka yakai maganan auren sa strght gaban jahan Aarah da alhj hamood bai boye musu komai ba ya nuna musu cewa junnut tayi nadama sosai kuma in har bai aure ta ba,toh Lallai Allah baxai yafe ma mahaifiyr shi hakkin gurbata rywar junnut datayi ba Ayadda akayi auren saood da bahiyya a sirrince aka yi nashi da junnut amma basu tare ba tana chan gidan umma surbajo kaamil din yana son sai tayi final exam tagama schl dinta mai gaba daya Kafin su tare Ayanzu Komai ya lafa sosai,kowa na rayuwan sa mai tsafta,time to time kaamil yake neman opinion din yan uwan shi akan rayuwar junnut slowly har ya rage mumumam kallon da suke mata ya dawo tausayi duk dama basu san ya aure ta ba Har Ana saura wata guda bahiyya ta haihu khal bai dena kokarin kaita asibitai ana duba ta Anje turkey anke india..anje england etc. Kullum sai ace musu Hgc overload,har iyanxu ba agane menene acikin nata ba Most time likitoci nacewa ba baby daya xata haifa ba Toh Irin kulawa da tsananin son datake samu wajen shi har takan rasa yadda xata fassara shi.. A karshen satin kaamil fa jahan Aarah sukaje graduation ma junnut A us.. To khal ma yana nan sunzo kwana biyu zai danyi wani aiki shida bahiyya, subaya dake tana familyn sarauta ne sai fitowar ta ya dawo saida qa'ida Duk da hakan jahan ita ta hade kansu waje guda tayi musu nasiha sosai, sannan ta fallasa junnut a matsayin sabuwar yar uwan su kuma matar dan uwan su Ko khal dayafi kowa tsanar junnut bai iya objecting ba sabida yasan Duk abunda kaaamil yagani yana so kuma yace shi xai bashi farinciki to baxai iya hana shi ba Subaya ce dai akasha fama da ita Sanda junnut tayi ta kuka tana neman su gafara da kyar kafin Nan suka asalin fahimce ta. Aka hadu aka yi fixing ranar da xa a musu royal dinner na welcoming din ta cikin family. Da shike kaamil aikin sa ma us din ne sai jahan Ta tafi da junnut nigeria tana kimtsa ta "Bahiyya taji dadi sosai saidai yardan da suke ma juna ya gushe axuciyar ta tunda junnut ta nemi gafarar Ta suka wanye amma shiru yafi yawa a tsakanin su komi bakamar da chan ba Khal bai tashi amincewa da tuban junnut ba sanda bahiyya ta shiga dakin haihuwa a chan kasar qatar docts sunti hudu akan ta amma sun kasa yin komai Junnut har xaxxabi sanda tayi,ko da ta farka washe gari aka ce mata bahiyya ta haife yan uku duka maxa ..har sujudush shukuri sanda tayi tana hawaye. Bayan kwana uku khal y tattari ta Gaba daya suka dawo US hjy indirra ce ke kula da komai nata. Har Allah ya kai su ranar sunan sunan daya jawo ma bahiyya dumbin daukaka da arziki daga wajen mijin ta da surukanan ta,inda aka saka ma triplet din ta suna ,Asad,Aryan da Azaad..inkiyar su duka muhammad. Ana kammala sunan da kwana tara aka hada wata shakiyayar royal weding dinner ma junnut da kaamil So simple but luxirious dan duk wani burikan junnut abikin an cika shi Har contct din data ke so ana nuna ta masu din batayi tsammani ba taga jahan Aarah takaita wannan level din. Arayuwa Bata taba tunanin bikin auren ta is shine xai zamto mahadin farinciki da xumunta arayuwar familyn hamood ba. Har aka gama hidimar aka watse Kowa na soyewa da matar sa gwanin ban sha'awa Xasu xauna dukan su A united state dik dama cityn su daban daban. Las las Khal ya ba junnut kyautar favourite blue wiston diamond set din shi datake ta mafarkin samu awajen shin. Bahiyya was once again a friend to her,dan ko da za'ayi auren dija a nigeria junnut ma cewa tayi xata raka ta suje tare.. *After 5years* Abu daya ne ya faru Arayuwan su marar dadi shine jin labarin haukacewar jahan khatun Doc yace musu ta shiga depression ne daga nan atrocities din ta ya juyamata kwawkalwa har ya dawo mata hauka. One good thing shine acikin haukar nata gafara kawai take neman su da shi,dan ko sau goma zaka wulga wajen ta sai ta nemi Gafaran ka..sa'ood da subaya su suka dauki nauyin kudin magani da komai nata duk dama likita cewa yake jahan khatun baxata taba warkewa ba dan kamar akwai spritual cursed akan ta wanda mutuwa kadai xai iya raba su,a asibin dai take in suka xago sai aje a duba ta. Acikin shekara biyar din nan Allah ya albarkaci subaya da ya mace.."nadiyah ,junnut kuma ta haifi baby boy kwanan nan mai suna khaleel Bahiyya ce ke dauke da karamar ciki akaro na biyu amma har yau bata sani ba. She now own several properties ciki harda foundation na taimaka ma marayu Babban qaddaran ta shine"the queen bee"industry and fashion empire wanda khal ya bude mata kuma ake producing kayan sakawa takalma da gwalagwalai da tambarin suunan ta arziki buduwa yake mata ta ko wani siffa sosai take da farin jini dan duk abunda ta sa hannu sai ya habaka ya ruba mata alherin shi...har most time khal yakan gaya mata cewa ai fadin Abbun ta ne dama tun kafin ya bar duniya yace yana ji ajikin shi cewa ita wata ce a duniyan nan,most time in tana tuno rayuwa har kuka takeyi sosai.. Ahakanma nata kadan ne akan na junnut da har yau takanji nauyin su amma take dannewa tana kokarin dada shafe munanan aiyukan ta datayi ada chan da mafi kyawawan su Da ita da khal thy r stil obstinate,akan yi wasa da dariya anmaa akwai kunyar shi sosai a idanun ta Ko da kaamil ya kasa kunne ko xaiji Junnut tace zata kara karatu ki wani abu amma sai shiru,aikin ma daya tambaye ta cewa tayi baxata yi aikin komai ba face xaman gidan auren ta. Da kyar bahiyya da amarya dija suka zugata ta itama ta kafa babban luxurious beauty saloon a las vegas an sa professinals ana manicurre pedicure da duk wani bath