Sashe 99
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"King of heart zan je wajensu Mahnoor sai in ɗauko mana abinci". Ta faɗa tana miƙewa. Jinjina mata kai ya yi kafin ya ce. "Kada ki jima". Daga haka ya nufi waje. Daɗi sosai ta ji, sai ta miƙe ta shiga toilet dan ta yi wanka ta zo ta je wajensu Mahnoor, bata san suma jira fitowarta kawai suke yi ba.
---------------------------🔥
Kai tsaye bedroom na King ya nufa, zaune ya isko su Smart, King ya farka suna ta hira da shi, dama Big Bro suke jira ya shigo sai a cigaba da bada labari daga in da ya tsaya, dan da saura sosai.
Gefen bed É—in kusa da King ya zauna yana faÉ—in. "Good evening Dad"...... Hannu King ya kai ya shafi kansa kafin ya ce........
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
28
Gefen bed É—in kusa da King ya zauna yana faÉ—in. "Good evening Dad"...... Hannu King ya kai ya shafi kansa kafin ya ce. "Evening how was your day?".
Shiru ya yi bai sake amsawa ba, sai ya mayar da kallonsa a kan Ramish dake ta binsa da kallo shi ma. Gera ya É—agawa Ramish É—in alamar kallon lafiya kuwa?. Nisawa Ramish ya yi tare da cewa. "Wlh mugun kyau kake yi mun, ban san meyasa bani gajiya da kallonka ba, good evening". ........... ÆŠan kawar da kansa ya yi ba tare da ya amsa gaisuwar bama.
Smart ne ya capki zancen Ramish da cewa. "Yanai maka kyau ko? To wlh ka kiyayyi heartbeat É—insa ta jika, kishin balai ne da ita, nan zata ce bata yarda ba, za fa ta iya kwakwale maka idanu a kan kallonsa king of heart". ........ Dik da Big Bro na harararsa sai da ya kai karshen maganar abinsa.
Nisawa Ramish ya sake yi kafin ya ce. "A'a babban yaya, ba zan gansa a gabanta ba ai, sai in ni da shi ne kawai, kuma mu ai kannen miji ne zata kula damu"........ In a cool way sosai Big Bro ya ce. "Ramish kana biyewa Omerish ko? Dakuwa zaka yi, zai kaika ne ya baroka".
Shi dai king sai murmushi yake yi yana kallonsu.......... "Ni kam ai dole in biyewa babban yaya, zan goyi bayanka amma a lokacin da babu babban yaya a wajen, tare ka zo ka ganmu, kaga dole in cigaba da goya mashi baya". Ramish ya faÉ—a cikin zolaya. Smart ne ya ce. "Yauwa ni kuma zan tsaya maka idan za a dakaka, zan tayaka faÉ—a".
"Ai haÉ—eku zan yi in daka É—in". Big Bro ya faÉ—a yana mai da kallonsa a kan king. Gera guda Smart ya É—aga kafin ya ce. "Muna da sister fa! Kana tinanin zata bari ka dakemu ne? Ai mu a team É—inta muke".
Big Bro bai sake cewa komai ba, King ne ma ya katsesu da cewa. "To ni kuma ina team É—insa, zaku saka shi a gaba ko? Omerish Zunaira ta zo ne?".
Cike da mamaki Smart ya kalli king kafin ya ce. "A'a Zunaira bata zo ba, meyafaru?"...,..... Dikkansu mai da kallonsu a kansa suka yi, a sanyayye ya ce. "To waye ya yi maka kiss a kumatu? Nasan Zunaira ce kawai ke yi maka hakan".
Kallon Big Bro Smart ya yi, harara Big Bro ya dankara mashi kafin ya ce. "Dad matarsa tai mashi, haka ya zo mun É—aki da shi a kumatu dan ya nuna mun shi É—an duniya ne". Cewar Big Bro.
Zazzaro idanu King ya yi kafin ya ce. "Mata kuma?". Kai Big Bro jinjina, dawo da kallonsa gabaÉ—aya a kan Smart King ya yi kafin ya ce. "Omerish yaushe ka yi aure bansani ba?".
Wani dogon numfashi Smart ya ja ya sauke a hankali kafin ya zayyanawa king dik yadda aurensa ta kasance daga farko har karshe. Shiru King ya yi na a kallah mintuna uku kafin ya ce. "Amma kasan da cewa wannan yarinyar yar Omranish ce ko?".
A karo na biyu Smart ya kalli Big Bro kafin ya ce a'a bai sani ba. Nisawa King ya yi kafin ya ce. "WaÉ—an nan Æ´aÆ´a guda biyu Æ´aÆ´a Omranish na karshe kenan, na amaryarsa da ya aura ne kafin ya mutu (king ma yana tinanin babansu Hoorain mutuwa kawai ya yi ba su Zarina suka yi mashi kullah kullah ba.) kuma su ne Æ´aÆ´an da Omranish ya baiwa karagar tsafinsa a hannunsu, saboda rasa É—ansa na farko Hoorain da ya yi, É—ansa na biyu mahaifiyarsa ta mutu da shi a ciki (Kamran da Mamma kowa yana zatan mamma ta mutu da cikinsa ne.) to bashi da wasu Æ´aÆ´a sai wannan ciki na amaryar tasa, shiyasa tin Æ´aÆ´an suna ciki ya kudirta a ransa sune magadansa, su ne zasu tsaya ko bayansa, shiyasa ya basu karagar tsafinsa, amma abin da ban sani ba shi ne ya aka yi Æ´aÆ´a suka rayu bayan ance mahaifiyarsu ta mutu a lokacin haihuwarsu? Dan tabbas nasan Æ´aÆ´an biyu ne, kuma waÉ—an nan yara suna mugun kama da Omranish shiyasa na ce sune waÉ—an nan autars É—insa"............. Sarauta sai É—an sarauta zai iya gane me a cikinsa, kuna ganin King kamar bashi da labarin sauran masarautu me suke ciki, ashe yasan komai, ba zaku tashi sanin masarauta ta san me yake gudana a wata masarautar ba sai magana ta haÉ—a, hmmmmm suna sane da komai da junansu ke yi fa, ashe shi yasan mom twis, tasan lokacin da daddyn su Hoorain ya aurenta, kai King ma ya iya sa ido ashe, sai ka gansa kamar shiru-shiru.
King yana kai karshen maganar Smart ya cabke da cewa. "No wonder Æ´ar tsana take abin da take yi, ashe auta ce".
Kallon tsab King ya yi wa Smart, ya fahimci lallai Smart bai san me ake cewa tsafi da sharrin sarauta bane shiyasa bai É—auki maganarsa da muhimmanci ba har yake cewa wai saboda Pretty auta ce yasa take abin da take yi. Shi kuwa Big Bro amsawa King ya yi da cewa. "Amma Omranish yana a raye ko?".
Kai King ya girgiza kafin ya ce. "Sun kasheshi nike zargi, amma cewa aka yi ya mutu ne".......... "Akwai matsala kenan" Big Bro ya faÉ—a..... King ne ya cabki zancen da cewa. "Matsala babba ma kuwa".
Smart da bai gane me suke nufi bane ya ce. "Ku fahimtar dani". Shi ma Ramish dai bai gane komai ba, dan basu da ilimi kan yadda tsafi yake. King ne ya ce. "Matsalar da muka ambata a nan shi ne, da waɗan nan yara suna kai 18 years gabaɗaya akalar rayuwarsu zata canza, a yanzu babu abin da tsafin jikin nasu zai yi masu, sai sun kai 18 years zai fara aiki, zasu fara shan jini, zasu fara ɓarna yadda dai kaga mahaifinsu ya yi".
(Dik wani addini da kuke ga Sweetie tana yi zata watsar da shi da zarar sun cika 18 years, sannan zasu koma irin mahaifinsu, su fita daga layin mutane, a yanzu babu abin da magic É—insu zai sauya masu, lafiya lou zasu rayu da shi sai gaba, kuma king Omranish da ya basu shi zai zo ya rabasu da shi, shiyasa kuka ji Big Bro yana tambayar yana raye ne ko ya mutu, ba kowani mutum ne yake iya kwace tsafin da wani ya baiwa wani ba, yana da mahaukacin wahala, muje dai zuwa, daÉ—in abin sai sun kai 18 years yake fara huda jininsu ya shiga.)
Shiru room É—in ya yi, can Big Bro ya katse masu shirun da cewa. "I will try my best in ga na rabasu da shi, dan tsafi ga É—iya mace babban barazana ce ga al'umma".
Kwarai Big Bro ya yi gaskiya, mace al'umma ce guda, ace mace tana da magic, zata iya bada jini, ta sha jini, haba abin ya munana over, saboda zata gurɓata al'umma guda, mace da jin kai da tausayi game da raunin zuciya aka santa, hakan babban barazana ne sosai!.
Jinjina kai king ya yi kafin ya ce. "To kai ina kasan ilimin tsafi?". Sai da ya yi wannan magana ya tina cewa ai a ranar da Big Bro ya zo wajensa ma ai ya ce yaga ruhanan tsafi, kenan yana iya ganinsu? To dik wanda yake ganinsu ai yana cikinsu kenan. Da karfi king ya furta. "Innalillahi wa inna ilaihir rajiun". Sai kuma ya yi shiru.
Shiru shi ma Big Bro ya yi yana ɗan mamakin yadda aka yi baban su Sweetie bashi da hankali da basira, ai ko shi da yake da magic ɗin da ya koya da kansa ba bashi aka yi ba ba zai taɓa baiwa mace magic ba, dik rashin imaninsa ba zai baiwa mace magic ba, dan shi kansa yasan mace al'umma ce guda, gurɓacewar mace babban abu ne. (Ai ba'a a banza ALLAH ya ce idan ka haifi ƴaƴa mata uku, ka yi masu tarbiya har zuwa ka aurar da su basu lalace ba, aljanna tatabbata a gareka ba) Abin babba ne wanda sai mai hankali ya natsu zai iya gane illar mace ta gurɓace, kada ku manta dik wani halin uwa a nono ƴaƴa suke shansa, sai ɗan da ALLAH ya cire zakka sannan, meyasa zaku ga kaso tamanin cikin ɗari na halin yara uwar suka ɗauko? A nono suke sha, dan ALLAH iyaye ku kula da tarbiyar ƴaƴanku mata, dan dik mace ɗaya al'umma ce guda a wajen, kurɓacewarta tamkar kurɓacewar al'umma ce, idan ta zo ta haifi yara bakwai, biyar daga ciki dik ita zasu yo, suma suka haifa haka abin zai cigaba da tafiya a gurɓace, to dan ALLAH mu kula!!.