Sashe 23
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Hoorain ya keta tsakiyar warriors É—in ya isa gabansu Ansar, suna waro idanunsu suka yi tozali da shi, ai cikin zafa suka rungumesa suna murna, rungumesu shi ma ya yi yana mai basu hakuri a kan abin da aka yi masu.
Anwar ne ya ce. "Ai tin da mun samu ganinka komai ya wuce". Kara rungume juna cike da murna suka yi, commander ne ya matsa kusa da su yana ce masu sannu da zuwa. Ai suna ganin commander suka yi gaggawar sakin Hoorain tare da risinawa suna faÉ—in. "Abbo mun yi kawarka sosai".
Kara matsawa ya yi ya ɗagosu ya rungume yana faɗa masu shi ma ya yi kawarsu sosai. Rungumo hannayensa a saman kirjinsa sadauki Rishan ya yi yana tsananin farincikin ganinsu, sun burgesa sosai, dik yacce aka yi aminan juna ne da suka taso a tare. Haka ne kuma, a tare suka yi wasan ƙasa, shiyasa basa iya jure ɗaya ya yi masu nisa.
Wani irin farinciki Zarina ta ji, domin kuwa ta ga mayakan King Zuhair suna ta guduwa su dawo masarautarta, abin ya yi mata mugun daÉ—i, NI KUWA NA CE KI JIRA KI GA ABIN DA UDE ZAI YI MAKI TIN DA YANZU BURINSA YA CIKA YA HAYE KUJERAR MULKI, MY PEOPLES AKWAI CASE FA SOSAI A WANNAN KINGDOM ÆŠIN.
Yau tsabar farinciki tamkar Hoorain ya zuba ruwa a kasa ya sha, da kansa ya kai su Ansar katafaren masaukin manyan baki dake kingdom É—in, kuma ya zauna tare da su, suka yi wanka, yasa aka kawo masu kaya masu kyau suka sanya, ya bada umarnin a kawo masu abinci, nan suka shaida mashi da suna azumi, shi a tinaninsa tin da sun kama hanyar zuwa sun ajiye azumi, ashe ba su ajiye ba, dan haka sai ya yi umarnin a shirya mashi liyafa mai kyau a lokacin buÉ—a baki a kawo masu.
Nan suka zauna hirar bayan rabuwa har lokacin sallar la'asar ta yi, tare suka je suka yi sallah suka dawo, sam Hoorain ya ki komawa wajen Auta, dan yasan tana a tare da Rishma, so sai ya sake zamansa da su Anwar suna hira. Cike da zolaya Ansar ya ce. "Ina gimbiyarmu? Ko dai ka É—irka mata ciki ka barta da laulayi ne? Dan nasan halinka dama a hannu kake".
Harara ya wurga mashi kafin ya ce. "Ni matata yarinya ce, sai ta girma". Anwar ne ya ce. "Eyeeeeee e mun yarda kuma zamu zuba ido".
Yana harararsu ya ce. "Kada ku fito da mata kuma ku yi aure, ku zauna sa ido, sai watarana kun saka ido a abin da ya fi karfinku"......... A gaggauce Ansar ya tari numfashinsa da cewa. "Eyee wato yanzu ka yi aure shi ne har da yi mana gori ko? To kaima yaushe ka yi auren dika-dika?".
Miƙewa tsaye ya yi kafin ya ce. "Koma dai yanzu na yi aure ai dai na yi, kuma na auri zaɓin rai'na, dan haka ni kunga tafiyata ma wajen matata farincikina, dik wanda ya ji haushi shi ma ya yi aure a yau, sai da safe tuzurai, amma kila in dawo in duba ku, za'a kawo maku komai da ya dace da gauraye". Ya kai karshen maganar tare da yin zafan barin kusa da su, dan a tinaninsa zasu kai mashi duka yacce suka saba wasa a kingdom of power, sai ya ga akasin haka, ya ɗan yi mamaki, amma bai ce komai ba. Bai san cewa yanzu mugun girmama shi suke yi matsayinsa na Prince ba, ba dan ya jawosu a jiki ya nuna masu ɗaya yake da su ba ma ai sun zo ne da niyar yi mashi hidima, dan haka yanzu wasan da suke yi da shi da sun ja baya sosai da sosai wanda shi kuma bai ji daɗin hakan ba, kuma bai so ba, dan yana son rayuwar da suka ta so suke yi gwanin birgewa.
Haka dai ya wuce part ɗinsu, ga mamakinsa da ya je bai samu Auta a bedroom ɗinsu ba, duba time ya yi karfe biyar na yamma ta yi. Cike da jin kunya ya wuce part nasu Rishma dan ya dubata. Kwance ya isko Rishma a saman bed tana latsa waya. Tana ganinsa ta miƙe zaune tana yi mashi barka da shigowa.
Cikin girmamawa ya amsa mata, sai kuma ya yi shiru, ya ji kunyar ya tambayeta ina Auta, tin da ya ga bata É—akin. Ta ganosa dan haka sai ta ce. "Mutuniyar taka tana lambu, ta ce tana san zuwa nasa kuyangu suka kaita, da alama macece mai son yanayin soyayya sosai, yana da kyau ka mayar da hankali ko dan farincikinta".
Cike da jin kunya ya ce. "In Sha ALLAH zan yi kokari, ta inane lambun?". Kwatance ta yi mashi, cike da kaunarta ya yi mata sallama ya fito. Kai tsaye ya nufi in da ta kwatanta mashi, dik in da ya wuce sai warriors sun risina sun gaida shi.
Yana zuwa ya afka ciki, can ya hangota tamkar wata cikin taurari, ta yi wanka ta canza kaya zuwa na sarauta, ta sanya alkyabba mai shegen kyau a jikinta, tana zauke saman shinfiÉ—u na alfarma wanda aka yi su da gashin jimina, ta É—aura hannunta saman kyawawan throw pillows dake kusa da ita, a karkashin bishiyar tuffa take zaune. Ga wasu kuyangu zaune a gefe-gefenta suna tayata hira, da alama sun ji daÉ—in kasancewa da ita, duba da yacce suke ta murmushi.
Ai wani irin musulmin farinciki ne ya lulluɓe zuciyarsa. Komawa da baya-baya ya yi, kwari da baka ya karɓar a hannun ɗaya daga cikin warriors dake tsaron lambun, sannan ya komo ciki, lallaɓawa ya yi ya ɓuya bayan wasu bishiyoyin gwaiva da suka nuna sosai, sannan ya ciro kifiya ɗaya ya saita tuffa dake saitin gabanta, ya ja da karfi ya harbi tuffar guda uku a jere. Take suka faɗo a gabanta saman shinfiɗar da take.
Ai wani irin ihu ta kurma tare da miƙewa a zabure. Sam ko kaɗan bai yi zatan zata tsorata ba, ya yi tinanin zata ɗauki tuffa ɗin ne, sai dai ta razana, kun san abu ya faɗo gabanka unexpect dole ka razana ai.
Razanar da ta yi ya sanya shi yin gaggawar fitowa, cikin zafa ya taka zuwa in da take, gabaɗaya kuyangun sun miƙe tsaye suma.
Yana zuwa ya jefar da kwarin hannunsa ya rungumeta a jikinsa yana faɗin sorry. Ƙanƙame shi ta yi tana saka mashi kukan shagwaɓa. Zubewa ƙasa gabaɗaya kuyangun suka yi domin kwasan gaisuwa. Bai bi ta kansu ba ya hau rarrashi. Sai da ta yi shiru sannan ya faɗa mata shi ya harbi tuffa ɗin suka faɗo suka razanata, dogon kyakkyawan hancinsa ta ja tare da cewa. "Zaka biya tsoron da na ji".
"Zan biya sosai ma, da me ake son in biya?". Shiru ta É—an yi kafin ta ce. "Zan faÉ—a maka bayan ifter, yanzu dai faÉ—a mun ina ka je tin safe? Sannan meyasa baka dawo gareni da wuri ba? Tin fa kan in tashi barci ta fita".
Ɗan raba jikinsa da nata ya yi, ba tare da ya ga in da kuyangun nan suke ba ya ce. "Zaku iya tafiya tin da na zo". A hanzarce suka miƙe suka nufi waje.
Ɗan matsawa step biyu baya da ita ya yi, sannan ya juya mata baya, in a cool way sosai ya ce. "Kunyar haɗa idanu dake nike yi"...... Dama tasan za'ayi hakan tin da ta farka bata gansa ba, a natse ta tako garesa, a saman faffaɗar bayansa ta kwantar da kanta tare da zuro hannayenta ta saman flat tummynsa, cike da shagwaɓa ta ce. "Saboda me kake kunyata kuma?".
Wani musulmin ajiyar zuciya ya sauke kafin ya juyo ya rungumeta da kyau. A kunne ya raÉ—a mata. "Babu komai, kawai dai da safen nan ne ina jin nauyin haÉ—a ido dake"..
ÆŠago kai ta yi suna fuskantar juna. "Saboda ka yi wasa da halak É—inka daren jiya ko?". Kai ya É—an gyaÉ—a mata sama alamar e tamkar karamun yaro. "Kai kam halinka iri É—aya da Yah Jaish na kunya, amma shi Yah Jaish baya kunyar Aunty Mahnoor É—insa".
Ajiyar zuciya ya sauke, a ransa ya ce. "Uhm ai dik ranar da ciki ya bayyana a jikinki bani ba haÉ—a ido da Mommah ko King har sai kin haihu". A fili kuma sai ya ce. "Nima zan dai'na kunyar Hoonairata soon, yanzu dai dik bama wannan ba, yaushe yakamata mu kaiwa su Mommah ziyara?".
Yatsarta É—aya ta É—aura a saman kyakkyawa kuma lallausan lips É—insa dake kara É—aukar hankalinta, É—an shafa lips É—in ta yi sannan ta ce.........
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
Yatsarta ɗaya ta ɗaura a saman kyakkyawa kuma lallausan lips ɗinsa dake kara ɗaukar hankalinta, ɗan shafa lips ɗin ta yi sannan ta ce. "My Hero laɓɓanka sun bushe sosai".
Yana satar kallan kyakkyawar fuskarta ya amsa da. "Saboda azumi ne ai, amma ko zan samu a jiƙa mun su?".
Hannayenta ta zura ta bayansa, ta harɗesu tana kallan cikin kyakkyawan idanuna da yaki kallan saitin nata, kafin ta ce. "Awa nawa ya rage a sha ruwa?". Ɗan yin shiru ya yi kafin ya ce. "Awa ɗaya da rabi"......... "Uhm ina fargabar karya maka azumi ne, amma da na jiƙa maka su kuwa, yanzu dai bar batun jiƙasu zuwa anjuma mu yi maganarsu Mommah".
Hannunta É—aya ya riko suka koma saman sunfiÉ—ar tata, zama suka yi suna fuskantar juna, in a cool way sosai ya ce. "Yaushe zamu je wajen su Mommah ziyara?". Tana kallan face É—insa sosai ta amsa da. "Ba yanzu ba, sai Dad ya kara hucewa sosai, sannan sai mu je".