Sashe 47
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallan Ronnie Sweetie ta yi, a tare suka sakarwa juna murmushi tamkar ba lafiya ba, sannan a tare suka miƙe suka nufi room ɗin. Big Bro baya a cikin ɗaki, kallon Ronnie ta yi kafin ta ce. "Lovely bro ina zuwa, bari in yi wa Big Bro sallama".
Kaman Ronnie zai dakatar da ita, dan yasan ba lallai Big Bro ya kyaleta ba tin da kwanaki ya roki alfarman ya barsu su ke yaki, amma sai ya daure yana addu'ar ALLAH yasa kada ya hanasu.
Cike da zumuÉ—i ta wuce balconynsa, yana zaune a saman sofa yana latsa waya, sai huci yake yi, alamar magana yake yi da bakinsa masu jajayen kunnuwa. A kusa da shi ta zauna, ganin yadda yake huci tamkar zai kama da wuta ne yasa ta tattara dikkan natsuwarta da hankalinta a kansa, cikin sanyin murya ta ce. "Calm down our one and only Big Bro". Ta yi maganar tare da kai hannunta saman lion chest É—insa, a hankali ta fara shafa wajen tana cigaba da cewa. "Cool down our only Big Bro".
Tin baya ta ita har bai san lokacin da ya sauke wani irin nannauyar ajiyar zuciya ba, sannan ya juyo da kallonsa gabaÉ—aya a kanta.
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤

"Ka cika saurin fusata our Big Bro, do you know that Yah Omerish yana sonka fiye da kansa? Kasan irin tashin hankalin da ya shiga a dalilin ciwonka kuwa? Ka san damuwar da ya tsinci kansa a ciki kuwa? Kasan ko abinci baya iya ci? Please Big Bro ka so Yah Omerish ko da rabin son da yake yi maka ne ka ji?". Ta kai karshen maganar tana kallon kyakkyawan face É—insa.
Almost 5 mins shiru ban da kallonta babu abin da yake yi, sai da ta É—an yunkura zata sake yin magana can kasan makoshinsa ya ce. "Soyayyarsa ba'a kan fuska take ba, soyayyarsa tana cikin jijiyoyon jinin dake manne da zuciyata ne, ban san meyasa nike jin tamkar in babu shi zuciyata ba zata iya ci gaba da bugawa ba". Tin da ya fara magana ta tsaresa da ido tana kallon É—an bakinsa yadda yake motsasu tamkar lips É—in suna yi mashi ciwo.
Abin da dikkansu basu sani ba shi ne, soyayya a tsakanin Big Bro da Smart fa wata aba ce da tin basu san juna ba akwaita a zuƙatansu, zuƙatansu a manne da juna yake, harta bugawar da zuƙatansu ke yi a lokaci guda yake yi, ai dole yanzu tin da sun ga juna soyayyar ta bayyana a fili kowa ya gani, na Smart dai ta bayyana, shi kuma Big Bro da ya kware wajen iya kasancewa a siffa ɗaya shiyasa tasa bata bayyana ba! Amma tana jijiyoyin jinin dake gudana a zuciyarsa, ba zai taɓa iya rabuwa da Smart ba, shi ne kawai yake zancensa na cewa ba zai yarda ba, wuyarta Smart ya ce zai koma ne, a nan ne zai gane ba fa son wasa yake yi mashi ba!.
ÆŠan zaro mashi idanu ta yi, dik da bata fahimci kan zancensa na cewa soyayyar É—an uwan nasa a jiyoyin jini dake zuciyarsa take ba, amma ta fahimci yana son Smart, dan haka sai ta ce. "Kenan yanzu ka aminta da cewa shi É—an uwanka ne?". Cike da zumuÉ—i ta yi maganar.
Da sauri ya girgiza mata kai. "Kawai ina jinsa a raina ne, amma ba zan taɓa yarda ina da alaƙa da su ba!". Ya faɗa in a cool way sosai.
Mamaki ne ya kara kamata, ba ita ba har Smart dake cikin room É—in yana sauraronsu sai da ya kara jinjinawa taurin kai da kafiyar balai irin na É—an uwan nasa, wai jinsa a rai kawai yake yi, wato ma a kawai ya É—auki hakan, kai gaskiya Smart ya fara sarewa a kan Big Bro zai iya musulunta, a da yana sa rai, amma yanzu yana jin kamar hakan ba zai yiwu ba, dan kafiyarsa ta wuci yadda ake tinani!.
Smart ya gama fahimtar cewa lallai akwai buƙatar su yi gangamin saukewa ɗan uwansa Alqur'ani, saboda ya fahimci dik ranar da ɗan uwan nasa ya yi kaman zai yarda da shi to fa sai wani abin ya gifto a tsakaninsu ya kara jagula zuciyar Big Bro yasa shi faɗa da sauransu, ranar da ciwonsa ta tashi a sama, tabbas a wannan ranar ya so yin na'am da Smart, amma sai aka birkita shi har ya yi suman kwanaki uku, a yanzu kuma a dining area, har wasa Big Bro ya yi da shi yana ja mashi gashi, ganin kamar zai aminta da shi ne yasa aka yi gaggawar jagula mashi zuciya ya birkice har da buga table wai dan masu jajayen kunnuwa zasu bashi tsaro, sam ya lura ba'a son magana mai daɗi ta shiga tsakaninsu, dole wanda yake da sa hannu a cikin wannan al'amari dikka yana kallosu, idan baya kallonsu ya aka yi yake birkita masu lissafi? Dole koma wanene yana a kusa da su!. JAMA'A KU TAFAWA SMART, DAN SAI MAI KAIFIN TINANI ZAI IYA GANE CEWA DA GANGAN AKE BIRKITA ZUCIYAR BIG BRO A SANYA SHI HASALA WANI LOKACI, TABBAS BA'A SON YA YARDA DA SMART, TO WAYE YAKE WANNAN AIKI? WAYE SHI?!!
Ya yi nisa cikin tinanin da yake yi, su kuma Sweetie ta zauna tana ta kokarin forcing ɗinsa ya aminta da Smart, sai dai daga karshe da ta matsa abin ya kusa yi masu babu daɗi, dan har cire hannu ya yi zai dalla mata mari kenan ta yi gaggawar faɗawa jikinsa tana bashi hakuri, ta ɓoye fuskar tata da zai mara ɗin a cikin kirjinsa tana tausansa da sanyayyan kalamai.
Izuwa yanzu ita ma ta fara karaya da cewar Big Bro zai iya musulunta, saboda yadda yake da balain kafiya, kaifi É—aya ne shi na gasken-gaske kuwa, hakan yasa ta shafawa kanta lafiya tare da cewa. "Big Bro zamu je shopping da lovely bro". Ta yi maganar tana shafa lion chest É—insa.
Hannun da zai mareta da shi ɗin ya ɗaura a saman bayanta, sannan yasa hannunsa dake rike da waya ya ɗago haɓarta suna fuskantar juna.
"Close ur eyes". Ya faɗa yana ɗan kawar da kallonsa daga kan face ɗin tata. Ba musu ta datse idanunta tana wani ƙaƙalo murmushi.
After like one minute ya ce. "BuÉ—e". Da sauri ta buÉ—e, a tinaninta wani abin zata gani, amma sai bata ga komai ba, da mamaki ta kallesa, sai ta ga ya É—an kara É—aure fuska kafin ya ce. "Sai kun dawo". Ya faÉ—a tare da zame hannunsa dikka biyu daga jikinta. Kanta ne ya yi wani irin É—aurewa, to me yake nufi? Me ya yi mata? Meyasa yau ya yi saurin aminta da su je shopping? WaÉ—an nan sune tambayoyin dake a cikin ranta.
Kasancewar babu mai bata amsa yasa ta miƙe jiki a sanyayye zata bar waje, haka kawai a kumatunta ta ji tamkar an ajiya mata hot sumbata ne! Har cikin ranta ta ji hakan, har da ɗan lumshe idanu, da sauri ta warosu a kan fuskarsa, ya yi kasa da kai yana latsa waya, a cikin ranta ta ji tabbas shi ya sumbaceta, dan ta ji alamar lallausan lips ɗinsa a kan kumatunta. Shi dai yadda kuka san gunki haka, bai ɗago ba tamkar bai san shi take kallo ba.
Juyawa ta yi ta fara takawa ta nufi barin waje, lokaci guda ta saki cool smile, wani irin sanyi ta ji ya ratsa zuciyarta. Har ta kai wajen kofa zata shiga cikin bedroom É—in sai kuma ta juyo da gudu ta dawo, kai tsaye ta faÉ—a jikinsa. A natse ta manna mashi wani zazzafan sumbata a kumatu. Wani irin lumshe idanunsa ya yi ya kara warosu a kanta, can kasan makoshinsa ya ce. "Da alama baki shirya zuwa shopping ba".
Ai yana faɗar haka ta zabura ta miƙe, da gudu ta bar wajen, dan ta fahimci kenan hanata zuwa zai yi idan ta cigaba da zama a jikinsa. Da ido ya bi bayanta har ta fice daga wajen, wani irin ajiyar zuciya ya sauke. Daga in da yake bai motsa ba har ya ji tashin motocinsu a kasa, alamar sun tafi, ajiyar zuciya ya sake saukewa a bayyane kafin ya yunkura ya miƙe tsaye.
Ba komai yasa ya bari su tafi shopping ba face dan ta kara shagala ta mance da batun mom É—insu, sam É—azun bai ji daÉ—in kukan da ta rinÆ™a sha ba, shiyasa ya yarda su je, bugu da kari yana son su tafi ya duba mom twins É—in. WAI KUN LURA BIG BRO YANA SHAKKAR ÆACIN RAN SWEETIE? BA ZAI JE DUBA MOM ÆŠINSU BA SAI BATA GIDAN, WATO YASAN MA SUNA GINI GUDA KENAN! UHM KANA ABIN DA KA GA DAMA BIG BRO, AMMA MUJE ZUWA, ZAKA YI BAYANI NE! SAI KA KOYI LARABCI DAN BAN HAKURI! KO DA YAKE BAMU SAN AINAHIN YAR WACE YARE BACE MOM TWINS, BUT SHAAA ZAKA KOYI KOMA WANNENE DAN KAKARKA AKKA MAI RAN KARFE!.
Kasa gabaÉ—aya ya nufo, tamkar zai hau wannan glass way É—in sai kuma ya fasa ya bi wata siririyar staircase dake wajen wacce ta yi sama, da farko Smart ya so dakatar da shi, amma sai ya lura kamar abu important ne zata fitar da shi, dan haka sai ya rabu da shi.
Ya É—an yi tafiya mai nisa a wannan hanyar bayan ya haura sama ta staircase, wata doguwar corredor ce a wajen wanda ta huda har cikin wata katafaren bedroom na alfarma.