← Book details Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 130

Sashe 31

Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lokaci guda ta ga makoshinsa ya yi sama ya kuma yin ƙasa, gabanta ne ya faɗi, dan the same abin da ya faru da safe ne kafin ya yi kissing ɗinta. Daurewa ta yi wajen cewa. "Big Bro wutar kyau, kaga kyan da ka yi kuwa?". Ta yi maganar tare da kai cup ɗin hannunta ɗan bakinta, a zahiri kamar ta ɗan yi sipping na abin dake a ciki, amma batu na gaskiya bata sha ba.

Shi dai ban da wannan kallo babu wani abin da yake binta da shi, kuma ko kyafta idanu bayani, har yau gagara iya gano dalilin da yasa idan yana kallonta ita baya kyafta idanu, komai tsawon lokacin da zai ɗauka yana kallanta ba zaku taɓa ganin ya kyafta idanu ba.

Miƙa mashi cup ɗin hannunta ta yi tana faɗin. "Ka tayani sha ya mun yawa". Sweetie akwai shegen wayau, maganin barci ta zuba mashi a ciki, wai so take yi ya yi barci sai ta samu damar watsa wannan taro. Bai ko motsa ba tamkar wanda aka sassaƙa a wajen, kallansa dai a kan ɗan bakinta dake ta faman kerma a hankali-hankali.

Wani irin shagwaɓe murya da bata taɓa yin irinsa ba ta yi a yau wajen cewa. "Ba zaka tayani sha ba? Ko baka son abin hannuna ne?". Still tana miƙa mashi cup ɗin ta yi maganar.

Tsabar yadda yake kaunar shagwaɓa bai san lokacin da ya ce. "Huuuuuuuuu". Tare da furzar da isa mai ɗan ɗumi daga bakinsa ba, still bai motsa idanunsa daga kanta ba.

Turo mashi cup ɗin dab da shi ta yi tana kara shagwaɓe fuska. Hannu ya kai ya karɓa ba tare da ya kyafta ido ba. Wani irin Musulmin daɗi ne ya dabaibaye zuciyarta, burinta kawai ya sha.

Sai dai kuma abin mamaki, bata san ya aka yi ba kawai sai ganin kanta ta yi a saman kirjinta ya saita mata cup É—in saitin É—an bakinta ba tare da ya yi magana ba, wato alamar ta sha kenan, da alama ya gano me ta aikata a cikin green tea É—in zata zo ta yaudaresa, kai Sweetie sai shirin ALLAH.

Smart da gulma yana bincike a laptop yana satar kallonsu ta cikin glass door É—in, dan rabi a buÉ—e yake. Shiru ta yi tana tinanin in har bata sha ba, to tabbas daga yau Big Bro zai yi wuya ya kara yarda da ita, zai ce cutar da shi take san yi, in kuma ta sha, to fa ita zata yi barci ba shi ba.

Slowly ta ɗago da eyes ɗinta a kan face ɗinsa, ya ɗaure fuska tamau kamar hadari, babu alamar wasa a tattare da shi, ɗan shan jinin jikinta ta yi, take ta luluƙa duniyar tinanin mafita. After kamar one minute sai ta saki wani irin cool murmushi tare da buɗe ɗan bakinta ya zuba mata green tea ɗin.

A maimakon ta haɗiye sai ta kunshe a bakinta tare da sanya hannu ta saƙalo wuyansa, slowly ta ɗago da kansa suna fuskantar juna, ziciyarta tamkar zai fasa kirjinta ya fito saboda tsoro da fargaba, amma a haka ta daure dan cinwa burinta, matso da face ɗinta dab da nasa ta yi, yana kallanta babu ko kyaftawa, kai tsaye ta haɗe fuskokinsu, kafin ya yi wani kwakkwarar motsi ta haɗe bakinsu waje guda. TASHIN HANKALI!.

Ai Smart dake cikin É—aki bai san lokacin da ya dakata da danna laptop É—in da yake yi ya tattara gabaÉ—aya kallonsa ya mayar kansu ba, he wish Pretty ce ta iya love haka, dan a tinaninsa soyayya suke yi.

Saboda zafin bugun da zuciyarta yake yi ne yasa ta kara ƙanƙame wuyarsa, a hankali ta fara shan yawunsa tana tura mashi green tea dake bakinta. NA CE BA! WAI KUNA GANIN BIG BRO ZAI IYA TSALLAKE WANNAN TARKO YA GAGARA HAƊIYE GREEN TEA ƊIN NAN KUWA? WANI IRIN YANAYI ZAI SHIGA, KAI WATO FA AKWAI SHOW A WANNAN EMPIRE ƊIN GASKIYA, UHM KU DAI MU JE ZUWA.

Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️

For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.

🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘

ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
Saboda zafin bugun da zuciyarta yake yi ne yasa ta kara ƙanƙame wuyarsa, a hankali ta fara shan yawunsa tana tura mashi green tea dake bakinta.

Bai san time da ya haÉ—iye ba, saboda ko kaÉ—an bai ma ji É—anÉ—anon me yake sha ba, tin lokacin da ta haÉ—e fuskokinsu ya nemi natsuwarsa da control É—insa ya rasa, so bai ma san me ta tura mashi a baki ya haÉ—iye ba. Ita ma dai sai da kaÉ—an ya shiga cikinta, amma na shi ya fi yawa. Ai bai san time da ya saki cup na gree tea É—in ta faÉ—i kasa ta fashe bama.

Bayan ta gama tura mashi dikka sai kuma me? Gagara raba bakinta da na shi ta yi saboda irin daɗi da laushin ga wani sirri na musamman dake tattare da lips ɗinsa, bata san ya aka yi ba ta tsinci kanta da sanya tongue ɗinta tana ɗan tattaɓa lips ɗinsa na ƙasa tamkar ba lafiya ba, kamar tana san kissing ɗinsu amma kuma da alamar shakka da tsoro a tattare da ita, jikinta har ya fara kerma.

Yadda kuka san sassaƙa Big Bro akayi a wannan waje, kwata-kwata bai motsa ba, kuma ko kusa ko alama bai kyafta idanunsa ba. Lokaci guda sai ga shi ya lumshe idanunsa bayan tin da ta zo wajen bai kyafta su ba, ba komai yasa ya lumshesu ba kuma face capko lips ɗinsa na kasa da ta yi ta ɗan tsotsa ta saki. Har tsakiyar kansa ya ji hakan.

Tamkar wacce aka tsikara sai ta yi gaggawar zare bakinta game da yunƙurawa zata bar jikinsa sai ka ce dama ita ta kai kanta, ta manta da cewa shi fa ya kawota. Ko da ta yunkura ta gagara miƙewa, hakan yasa ta yi gaggawar ɗagowa ta sauke eyeballs ɗinta kan face ɗinsa, lokaci guda ta yi wani irin razana na ganin yadda idanunsa suka kaɗa suka yi jajir da su tamkar wuta, lokaci guda ta sha jinin jikinta, a tsananin tsorace murya na rarrabewa ta ce. "Big Bro...... Am..... In...... Dama zan je......... Ka yi hakuri....... Dan ALLAH kada ka yi mun komai..... Na tuba.... Kuma k....".

Cak ta daga ta yin maganar tana wani irin haɗiyar yawu mai wuyar wuce maƙoshi, ji kake gwad yawun ya wuce, ba komai ya ja hakan ba kuma face yadda ya ɗan karkato da kansa yana kallanta, idanunsa sun kara birkicewa, kamar wanda yake a cikin maye.

Smart dake kallonsu gabaɗaya yanzu kansa ta kulle, ya gagara gane a wani irin yanayi suke a ciki, sannan ya fara shakka da mamakin ɗan uwan nan nasa, a ransa yake jin kamar ba lafiya Black Tiger yake ba, abin ku da idencial, kun san idan ALLAH ya yi maka arzikin kama daga kan twins har zuwa irinsu nipples da sauransu, so irinsu in dai ba'a kaddararsu ALLAH ya riga ya rubuta masu abu zai samesu ba, yana da matuƙar wahala ko asiri ne su ya kamasu, suna da baiwa sosai musamman idencial, ko asiri aka masu bata kamasu, an ko wani abin cutarwa ne bata shigarsu, na faɗa masu sai in tin farko ALLAH ya kaddaro masu ne, amma dik yin mutum sau ya barsu nan, ina da tabbacin wannan baiwa tasu ta rikita duniyar shaiɗanu har suka ɗauke Big Bro, da alamar hakan, dan ba banza ba.

Kada ku manta sama da shekaru 33 yana rufe cikin É—aki ko parlour baya fita, saboda ance shi ba irin sauran mutane bane, fitarsa a cikin mutane akwai matsala, UHM 33 YEARS YANA KILLACE A CIKIN ÆŠAKI BABU FITA WANNAN AI SUN ZALUNCESHI MA.

Hannu ya kai ya riko wuyarta ta baya, gabanta ne ya yi wani irin mummunar faɗuwa, zazzare mashi ido ta shiga yi, laɓɓanta suka fara kerma, idanunta suka fara ƙoƙarin ciccikowa da kwallah. A wani irin slow ya rankwafo kanta, sai da ya shaki kamshinta ya ɗan lumshe idanu kafin ya kara matsawa, kamar zai haɗe bakinsu sai kuma ya kauce game da mayar da bakin nasa gefen wuyanta, ya ɗan kwanto da kansa a saman shoulder ɗinta.

"Meyasa kika cika neman fitinane?". Cikin raɗa a kunnanta ya yi maganar, daga kan yadda ya yi maganar zaka fahimci yana a cikin yanayi matuƙa.

ÆŠan juyowa ta yi suna fuskantar juna. "Na tuba ba zan sake ba, yanzu ma tafiya zan yi........".

Bata iya kai karshen maganar ba ta ji saukar tongue ɗinsa a saman lallausan fatar wuyanta, wani irin zazzare idanu ya shiga yi, a take ta ji tamkar wadda aka buɗewa dik wasu kofofin iska dake jikinta, sai ta fara jin wani irin sanyi mai ratsa kashi zuwa ɓargo yana ratsata.

Wani irin numfashi ya shiga sakar mata mai nauyin gaske, hankalinta ne ya kara ɗugunzuma ya tashi, idanunta suka shiga rawa, balls ɗin suna wani sama da kasa kamar ana jujjuyasu, yatsun hannunta sai ɓari suke yi, tana wani mammatse yatsun kafafunta, ji take yi tamkar suna yi mata ciwo ne.

Shi dai Smart shiru ya natsu yana kallonsu, mamaki yake yi, kuma ƙwaƙwalwarsa tana ɗaukar karatu daga Big Bro, wai yau sai ga wanda ya shafe shakaru 33 zuwa 34 yana yawace duniya shi ne yake ɗaukar darasi daga wanda ya kare rayuwarsa a cikin ɗaki baya taka ko parlor, abin mamaki da al'ajabi, lallai ya tabbata da gaske Big Bro ɗan baiwa ne na gasken-gaske dan shi babu wanda ya koyar da shi, dik iliminsa shi da kansa ya koya ta hanyar da babansa ya ɗaura shi a kai, sai kuma wanda babansa ya kara mashi kafin ya mutu.
Chapter 31 · 0% Book details