Sashe 129
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fisge hannunta da karfi ta yi daga cikin nasa, idanunta sun cicciko da kwallah ta ce. "A'a! Hakan ba zai yiwu ba, ba zan taɓa aurenka ba har sai ka zama musulmi, in kuma ba zaka musulunta ba to gaskiya sai dai mu hakura da juna......"....... Zazzafan marin mai tiriri da ya sauke mata ne yasa ta dakatawa da yin maganar. With a harsh voice ya ce. "Idan kika sake cewa mu hakura da juna sai na kashe ki! Ke matata ce, nawa ni kaɗai! Momma ki faɗa mata hakan!". Ya yi maganar yana nunata da yatsa.
Wasu zafafan hawaye ne suka wanke mata fuska, zuriyarta na tafarfasa ta daure cikin fushi ta ce. "Ka dakeni iya yadda zaka iya, ka dakeni ka kara, amma ba zan taɓa zama matarka ba har sai ka musulunta, in kuma ba haka ba wlh na faɗa sai dai mu hakura juna".
GabaÉ—aya hankalin su momma ya yi mummunar tashi, ga shi dikkansu suna tsoron tinkararsa, saboda yadda suka ga ya zama tamkar wani zaki, sai huci kawai yake yi.
"Haka kika ce?!". Ya faɗa a gadarance. Kai ta jinjina mashi alamar e, ta dafe in da ya mareta ga hawayenta na zuba tamkar an buɗe tap, idanunta sun yi jajir ta ce. "Na soka son da ko kaina bana yi mashi, na yi abubuwa dayawa saboda kai, na sadaukar da abubuwa dayawa dik saboda kai, amma kai meyasa ba zaka iya hakura ka musulunta dan burinmu ya cika mu mallaki juna ba?!". Tana kallon cikin idonsa ta yi maganar, abin da babu wanda ya taɓa kwatantawa, wai a kalli cikin idonsa a faɗa mashi magana yadda ake so.
"Omaish ba zan musulunta ba, kuma dole zaki aureni, ke tawace! Yau ba sai gobe ba dole zaki zama malakina, wait and see". Yana kai karshen maganar ya juya cikin fushi ya nufi waje.
Sai dai yana kaiwa dab bakin kofa zai fita kenan tamkar wanda aka buge da karfe ya yi wani irin baya-baya ya faɗi ƙasa. Da gudu Smart ya yi kansa yana ambatar sunansa. Ina ko motsi bayani. Yunkurawa Momma and King da Sweetie suka yi zasu yi kansa da gudu suma, sai kuma suka dakata cak.
Dakatawa Smart ma ya yi da ambatar sunan nasa sakamakon wani irin takun sahun da suka fara jiyowa na mutane, kuma takun sahun abin mamaki daga sama ake saukowa izuwa cikin É—akin, and ba na mutun É—aya ba, taku ne sosai na mutane da dama. Nan fa momma suka hau kallon juna da King, ita ma Sweetie kallon Momma ta fara yi, da sauri Smart ya É—ago yana kallonsu Momma shi ma.
Take ɗakin King ya Kara wani irin hasken gaske, da alama baki suka yi. Kafin su ankara sai ganin bayyanar mutane suka yi a saman sofas dake cikin room ɗin wasu kuma suka zazzauna a saman shinfiɗar King, ga wasu manya-manyan jiga-jigan warrior tsaitsaye sun kewaye ɗakin gabaɗaya, suna tsaye tamkar waɗan da aka sassaƙasu.
AI wani irin razana Sweetie ta yi, da gudu ta nufi bayan momma ta ɓuya, King and Momma dik kai kallonsu kan mutanen suka yi.
A wani irin slow Smart ya miƙe tsaye yana kallon mutanen. Sanye suke cikin fararen kaya tas tas, harta warriors ɗinsu amor na yakinsu farare ne tas, wasu irin kyawawa da su tamkar rahanai, ga su da haske fata tamkar madara, wani dattijo ne mai farin gashin kai tas, da wasu ƴan mata guda uku da kansu yake ɗaya, sai wata yar yarinya karama da bata wuci Sweetie ba, sai kuma wani matashin namiji da ba zai wuci su Smart ɗin ba, ga kuma wata dake cikin farin mayafi sun rufeta tamkar amarya. Wannan dattijo ya tsufa tukuf, dan a shekaru zai iya kai shekaru 300 da wani abu kam, to kun san shekarun aljanu ba daidai da mutane ba. Manyan baki ne daga Blue Kingdom, wannan dattijo shi ne mahaifin Elevender, kuma ita kaɗai ce yarsa, shi yake kula da kujerar mulkin Big Bro kafin ya zo ya karɓi kayansa.
Momma ce ta yi ta mazan cewa. "Bayin ALLAH lafiya? Daga ina ku kuma?".
Dikkansu kallonsu a kan Big Bro, da wani golden scapter dake hannunsa wannan dattijon ya nuna Big Bro. Sai ga shi ya miƙe zaune, kai tsaye a kansu ya sauke kallonsa, yana ganinsu ya kara ɗaure fuska tamau. Wani irin kyakkyawan murmushi dattijon nan ya saki har sai da hakwaransa farare kal suka bayyana.
Miƙewa tsaye Big Bro ya yi yana harararsu kafin in a cool way sosai ya ce. "Nahna meyakawoka nan kuma?".
"Da na ce ka zo ka ɗauki matarka kaki shi ne muka kawo maka ita, ta matsa lallai tana son ganinka, tana son tarewa". Nahna ya faɗa yana nuna wacce suka lulluɓe da mayafi.
Kara É—aure fuska Big Bro ya yi. "Nahna na faÉ—a maka bana so, Maysh kawai nike so a rayuwata, kuma da ita kaÉ—ai zan rayu, dan haka ku tafi yanzu".
Ikon ALLAH ikon gaske, yau su momma sun ga babban lamari, wai aljanu ne suka kawowa ɗansu ziyara, basu taɓa zata ba, su fa basu ma san cewa ita kanta BLOOD POWER da suke magana a kanta gingima-gingiman bakaken aljanu ne suke juya ta ba, bafa mutane ke juya ta ba, wlh aljanu ne, to kun san aljanu akwai yadda ake control ɗinsu, sannan idan kana basu jini zasu shirya da kai, Big Bro yana tare da su Nahna tin yana karami shiyasa yake iya gane aljanu idan suna waje, Omaid and Obaid, Sareena and Aneesa dik da bakaken aljanu aka haɗasu shiyasa yana kallonsu ya gane akwai muƙarraban da yake mulka a jikinsu, shi ma guyson aljanunne suke sanya shi wannan ɗan banzan azababben ciwon cikin, dikkansu ture aka yi masu.
Kallon Sweetie Nahna ya yi kafin ya ce. "Idan kuma bata raye fa? Zaka karɓi Zalzaliha a matsayin mata?".
Da jin wanna magana hankalin momma da Smart ba karamin tashi ya yi ba, da sauri momma ta kara kankame Sweetie gam tana kallon dattijo Nahna. Ita ma Sweetie kankame momma gam ta yi tana ƙoƙarin kamo dik wani addu'a da zai zo bakinta. Shi dai King izuwa yanzu wlh ya gama sarewa da saddakarwa a lamarin Big Bro, yanzu ya yarda da batun Smart da yake ce mashi ja da Big Bro ba abu bane mai yiwuwa, su lallaɓa shi shi ne kawai abu mai yiwuwa.
"Nahna, idan ka yarda wani abin ya samu Maysh mutum ɗaya daga zuriarku ba zan bari ya rayu ba!". In a harsh way Big Bro ya yi maganar. Wannan matashi da yake zaune ɗin ne ya miƙe tsaye yana faɗin. "Kai Zartar (Sunansa da duniyar Aljanu kenan) ka manta waye Nahna a wajenka ne da zaka faɗa mashi irin wannan magana, kakanka ne fa.......".
Kallon Big Bro a kan Nahna ya ce. "A karo na biyu kana son sake rasa wani jikan kenan shiyasa ka kyalesa ya shiga gonata ko? Ka faÉ—a masu cewa sarkin Dauloli biyar ne a tsaye a gabansu, ko su yi biyayya, ko kuma kai kanka ba zaka koma da rai ba!". Yana yin wanna furuci take dik waÉ—an nan jiga-jigan warriors na Nahna dake tsaron É—akin suka zube gwiwowinsu a kasa domin girmamawa ga Big Bro, da farko basu ganesa bane saboda a cewarsu ya É—an yi hudu, kuma tabbas fatarsa ta sauya daga yadda yake da, yanzu yana fita rana kunga ko iskar waje dole ta sauya shi, sai da ya faÉ—a masu cewa da sarkin Dauloli biyar suke ne yasa suka gane shi, sai suka yi zafan zube gwiwowinsu kasa dan kwasan gaisuwa, amma shi wannan matashi yana tsaye, hakan yasa Big Bro ya yunkura tamkar zai nufesu. Da sauri Nahna yasa kafa ya daki kafafun matashin sai ga shi ya zube gwiwowinsa a kasa domin girmamawa.
Magana one after the other Big Bro ya fara yi a natse wajen cewa. "Ku tafi yanzu, kuma kada ku sake zuwa sai na nemeku, sai dai ku sani muddin wani abin ya sami Maysh jininku ba zai yi saura a doran duniya ba!". Cikin bada umarni ya yi maganar.
Ai yana rufe baki suka ɓata ɓat daga ganin su momma, da alama suna tsoronsa, ko da yake dole su bashi girma saboda sarkinsu ne shi, yana rike da zoben dake juyasu wanda kuma suka balain tsoro, shiyasa suke yi mashi biyayya, Elevender ce ta bashi wannan zobe da zai iya juyasu da shi.
Dawo da kallonsa a kan Sweetie ya yi, ta wani kankame momma tana kuka. A tare momma da King suka sauke ajiyar zuciya, Smart kam dama tun É—azun yake ta faman sauke nasa ajiyar zuciyar.
Juyawa Big Bro ya yi zai fita King ya katse shi da cewa. "Na yarda zan aura maka Maysh É—in taka"........ Da sauri ya juyo da kallonsa a kan daddyn nasu. Smart da momma ne suka kalli juna kafin Momma ta mai da kallonta a kan King. "Ko baka musulunta ba zan aura maka ita, kuma babu wanda zai sake rabaka da ita". King ya sake faÉ—a.
Da wani irin kallo mai wuyar fassaruwa Big Bro ya bi King, a natse ya ce. "Yau za'a aura mun ita ba sai gobe ba!". Cike da bada umarni ya yi maganar. Tabbas a yau zan aura maka ita, a yanzu ma kuwa, amma sai dai irin aurenmu za'ayi maka, ma'ana irin al'adarmu, ka yarda?".
"Koma wani iri ne ku yi, ni dai aure kawai zaku mana". Ya faÉ—a yana mai da kallonsa a kan Sweetie dake ta fama zuwa girgizawa Momma kai tana cigaba da ruwan hawayen dake kona mashi zuciya, idan tana kuka har wani jiri azaban zogi zuciyarsa take yi mashi.
Smart da É—azun yake cewa a É—aura ko da Big Bro bai musulunta ba ma yanzu ya janye kalamansa, dan bai aminta da hukuncin King ba, saboda É—azun baya cikin hayyacinsa ya faÉ—a, burinsa kawai su dakatar da Big Bro daga komawa Birninsa.
"Okey to bani sadakinta yanzu, bari in kira su Jahiz and Abbas su zama shaida, Abbas zai zama waliyinka, ni kuma zan zama waliyinta". King ya faÉ—a.