← Book details Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 130

Sashe 117

Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai tsaye part na Zash Ramish suka wuce, sai da ya yi wanka ya shirya cikin wasu kayan, dik ya matsu ya ganta, har ya kasa hakuri ya cewa. "Bro wai ina matata ne?"........... Murmushi Zash ya yi kafin ya ce. "Ai dama na zuba maka ido ne in ga ko zaka iya hakura sai da safe".

Pillow ya ɗauko ya jefi Zash da shi kafin ya ce. "Saboda kai baka san daɗin mata ba shi ne kake tunanin zan iya ko?"..... Capke pillow Zash ya yi yana faɗin. "Gori zaka mun ne?". Miƙewa Ramish ya yi. "Ai gara in yi maka gorin ko zaka samu ka shiga daga ciki".

Yana murmushi ya ce. "To zo mu je, kada na shiga hakkinka, dan naga alamar kazo wuya". Ya faÉ—a tare da yin gama Ramish ya rufa mashi baya suka nufi room É—in Leesharj dake part na mama Haulat.

-------------------------🔥

Tsaye take a tsakiyar room É—inta tana kokarin nufar gaban mirror. "Mama Yah Zash ya É—auke mun sabbin towels da kika bani, wai sun yi mashi kyau, na ce ya saya wai naki yake so, ni ki ce ya bani kayana, dan nasan budurwarsa zai baiwa". Ta faÉ—a tana goge ruwan dake kanta da wani É—an karamin towel da take rike da shi, daga wanka ta fito, tana É—aure da towel a kirjinta ta fara takawa a hankali.

A gaban mirror ta tsaya tana kallon kanta, ta kara wani irin sihirtaccen kyau mai ɗaukar hankali saboda balain gyaran da ta sha wajen Mama Haulat, kumatunta ya yi ɓul-ɓul, skin ɗinta sai wani irin sheki na musamman yake yi. Welcome and goodbye ɗinta nan tamkar ka kirasu su amsa, shape ɗinta ya kara fita sosai, da alama mama Haulat ta bata magungunar kara tula-tula, dan sun ciko bam, dama tana da goodbye sosai, sai suka kara cika.

"Mama ko dai baki jini bane?". Ta faÉ—a tana É—auko haÉ—in lotion É—in da Mama ta haÉ—a mata na gyaran jiki........ Jin shiru Mama bata amsa bane yasa ta ce. "Anya Mama bata je wajen Yah Zash ba kuwa? Dik yadda aka yi ta bar parlon shiyasa bata amsa ba. Ta barni sai buÉ—e murya nike yi bayan kuma muryata ta Yah Ramish É—ina ne kawai, ina kewarka sosai mijina, ina burin ganinka".

Nisawa ta É—an yi, take yanayin face É—inta ya canza, idanunta ne suka É—an cicciko da kwallah, a hankali ta sake cewa. "Ina kwaÉ—ayin kwanciya a kirjinka, ina kewar kiss É—inka, Ina kewar muryarka, ina kewar komai naka, please ka dawo gareni kafin in zauce"..... Ta faÉ—a tare da juyowa ta jingina bayanta da jikin mirror drawer. Kanta ta É—aga sama tamkar mai wani tinani, ta lumshe idanunta tana tinani.

"Soyayyarka tana neman zautar dani, ALLAH ya gani hakurina ya fara karewa, ba zan iya cigaba da jurar rashinka ba, please ka zo ka ceci zuciyar da bata san komai ba face sonka"..... Tana kai karahen maganar slowly ta waro idanunta kai tsaye sai kan fuskarsa.

Yana tsaye a bakin door, ya rungumo hannayensa a saman kirjinsa, tin da ta fito daga wanka ya shigo, dik abin da ta faÉ—a a kan kunnensa, ya ji komai, tsantsar kyan da ta kara ne yasa ya gagara yi mata sallama, ya mace da kallonta.

Waro idanunta waje ta yi, sai kuma ta sake komawa normal tare da cewa. "Nasan gizon da ka saba yi mun ne, ni ka tafi in dai ba zaka zo a gaske ka É—aukeni ba, na gaji da gizonka ko zuwanka a mafarkina". Tana magana tana harararsa.

Blinking eyes É—inta ta yi da sauri tare da sake warosu a kansa. "Ya naga ka rame sosai ba kamar yadda kake zuwanmin a mafarki da kibarka ba? Yau ka rame sosai me yake damunka?".

A hankali ya motsa lips É—insa wajen ce mata. "Kawarki, shi ya ramar dani"............. Turo É—an bakinta ta yi. "Sai yau ka yi ra'ayin amsa mun? Ba kullum in kazo mun baka amsa maganata ba, meyesa yau ka amsa?"........ "Saboda yau gaskiya ce ba gizo ba". Ya sake faÉ—a yana kallonta.

Zazzare mashi idanu ta yi, muryarta har yana rawa wajen cewa. "Yah Ramish?". Ta faÉ—a tana pointining É—insa da hannu....... Kai ya jinjina mata alamar for sure shi ne....... Ai bata san time da ta saki ihu mai sauti ba, da gudu ta nufesa har ta manta me take yi.

BuÉ—e mata hannunsa ya yi, tana zuwa ta faÉ—a saman chest É—insa, wani irin zazzafar rumguma ya yi mata tamkar zai mai da ita cikinsa, at the same time suka sauke ajiyar zuciya a jere-jere. Kankame shi ta yi da karfi ita ma tamkar yadda ya kankameta, sai ajiyar zuciya suke saukewa a jere-jere, tamkar zasu haÉ—iyi juna.

Ruwan hawaye ta fara yi mashi, muryarta na rawa sosai ta soma cewa. "Yah Ramish dama zan sake ganinka? Dama zaka zo gareni? Ya ilahi ya lillahi, yau kam ina zan sanya kaina?".

Ai shi kasa yin magana ma ya yi, dan wani irin azababben daÉ—in dake ratsa shi, jikinsa har yana É—an rawa kaÉ—an-kaÉ—an........... Almost 10 mins suna manne da juna kafin ya É—an sassauta rikon da ya yi mata, da sauri ya haÉ—e fuskokinsu, muryarsa tana É—an dishashewa ya ce. "I really missed you my Aesh, na sha wahala a rashinki". Ya kai karshen maganar yana É—aura lips É—insa a saman tata.

Tana kuka hawaye bibbiyu ta kama lips ɗinsa na ƙasa, a hankali ta fara kissing ɗinsa tana kara kankamesa kamar wani ya ce zai sake rabasu. Haba kamar jira yake tini ya fara bata hot kiss, ya capki tongue ɗinta ya shiga sha irin shan huce hushin nan, ya kankameta a jikinsa yana aikin tura mata yawunsa, ya sanya hannunsa ta bayanta, ya kara matseta a jikinsa sosai.

ÆŠan zame bakinta ta yi tare da kai hannunta saman kyakkyawar sajensa, tana É—an rawa da hannunta a wajen zuwa saman lips É—insa, ta kwanto da kansa a saman chest É—insa, wani irin kuka mai slow sound ta saki wanda da ka ji sa ka san farinciki ne ya yi mata over har ta rasa ina zata sanya ranta.

Hannun nata da take yawo da shi daga kumatunsa zuwa lips ɗinsa ya riko ya ɗaura a saman bayansa, sannan ya ɗago haɓarta, tongue ɗinsa ya fitar ya hau lashe hawayen nata ya gagara yin magana, dan farincikin ma tafi karfinsa, ji yake yau in bai mayar da ita cikin cikinsa ba bai gamsu ba.

Gabaɗaya hawayen nata sunki dakatawa, yana lashesu suna sake zubowa tamkar an buɗe tap, rage tsawonsa ya yi ya ɗauketa sai saman bed ɗinta, gabaɗaya ya tafi da ita suka afka saman bed ɗin, runfa ya yi mata da chest ɗinsa, cigaba da ƙoƙarin dakatar da hawayen nata ya yi amma ina sun ki dakatawa, ganin hakan yasa ya sake haɗe bakinsu waje guda.

Zafafa ya shiga bata na huce haushin kewa, martani ta shiga mayar mashi na huce haushin kewa ita ma. Nan fa suka sake birkita juna, suka lula duniyar sama jannati.

Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only please.

🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘

ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
34

CROWN OF POWER.🔥

Tsab suka kammala shirinsu cikin ƙanƙanin lokaci, sun shirya plan ta yadda za su yi amfani da Mahnoor kai tsaye ba tare da ta sani ba.

A gefe guda kuwa sun shirya yadda zasu É—auke Zee zuwa part na warriors, sun shirya da wani warrior zai yi amfani da ita su É—auki video, dan haka sai Obaid ya shirya maganin barci cikin drinks ya nufi wajen Mahreen, da ita ya yi amfani ya yaudareta a kan zai saya mata amor, amma sai ta kaiwa Zee wanna drinks É—in.

Da ta tambayesa meyasa ba zai kai mata da kansa ba, sai ya ce. "Mun yi faɗa da ita ne, kuma ga shi Yah Raj ya matsa wai in kai mata ta sha, kin san abin nasu na masoya, to shi ne fa naga ke kina shiri da ita, ki kai mata, ki ce in ji Yah Raj please". Cike da kalaman yaudara a bakinsa ya miƙa mata.

Karancin shekaru yasa bata fahimci ba'a sulhu da wanda ya ce baya sonka tin da safe ba, dan haka sai ta yarda da maganarsa ta karɓa ta fito parlo. A nan ta isko guyson, shi kuma Obaid ya fita ta ɓangaren Mama bai bari guyson ya gansa ba.

Tana ganin guyson ta ce. "Bari in kaiwa Aunty Zee wanna drinks É—in in zo". Kamar zai tambayeta ina ta samo shi, sai kuma ya jinjina mata kai kawai. Da sauri ta wuce part na Aunty MieMie. Sai dai bata samu Zee a can ba, dan haka sai ta nufi garden. Dan a nan ta san Zee na zama tare da Dr su sha hira.

Obaid na ganin ta fito ya bi bayanta. A garden ta isko Zee zaune tana latsa wayar da Dr ya bata. Sallama ta yi mata tare da miƙa mata drinks ɗin tana faɗin. "Dr ne ya ce a baki". Ƙayataccen murmishi Zee ta saki kafin ta sanya hannu ta karɓa tana faɗin. "Kyautar masoya daɗi ne da shi". Ta faɗa tana kai cup ɗin bakinta ba tare da tinanin komai ba. Obaid na laɓe yana ganinsu, sai da ya ga Mahreen zata fito daga cikin garden ɗin ne ya yi gaggawar ɓuya.

Fitowa ta yi ta koma cikin gida, shi kuma ya dawo ya tsaya yana kallon Zee har ta kammala shanye drinks ɗin, ba'a fi mintuna goma da shanta ba ta ɓingire a wajen sai barci hannunta rike da wayarta.

Da sauri Obaid ya bar wajen yana jin wani irin farinciki na kara ratsa zuciyarsa. Yana tafiya ba'afi da mintuna biyu ba sai ga wasu warriors guda biyu sun shiga garden ɗin. A saman shoulder ɗinsa ɗaya ya saɓo Zee suka fita ta baya da ita. AIKI YA KAMMALA!.
Chapter 117 · 0% Book details