Sashe 116
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ɗan limshe idanunsa ya yi ya sake warosu a kanta, a cikin ransa ya ce. "Ba zan iya cigaba da jurewa ba, buƙatata kawai in yi disvirgin ɗinki, ina son jina a jikinki sosai, I need this moment in my liand I wan to play with your balls da suke hanani natsuwa da barci yadda yakamata, I want you to give me beautiful bouncing baby's kamar ke ko guda 12 haka, I dream of having beautiful children with you, children that carry our love in their smiles". Kun san shi fa yana balain son yara, baku ga har gidan marayu yake da shi bane? Kun manta har renon marayu yake yi, baya son yaga rayuwar yara a tagayyare, saboda yana kaunarsu, wanna ne kawai aikin alkhairin da yake aikatawa a rayuwarsa watau kula da marayu da kuma kulawa da yara, ina da tabbacin saboda wanna aikin alkhairi ALLAH ya turo Sweetie cikin rayuwarsa dan ta nuna mashi haske ta fiddashi daga duhu, kun san in kana aikata alkhairi ALLAH ya nufeka da rahama, sai ya kawo maka mafita ta in da baka zata ba, bare shi da marayu da yara fa yake kula da rayuwarsu, ya renesu tamkar yaran sarakuna masu iko, ya basu dik wata gatar da zai sanya su ji suma ƴaƴa ne kamar kowa, su manta da rashin iyayensu, kai gaskiya a nan ɓangaren shi mutum ne da ya ci jinjina wlh!.
Ya shagala da tinani sai gani ya yi ta yunkura zata bar jikinsa, da sauri ya rikota, can kasan makoshinsa ya ce. "Idan muka yi aure me zaki fara bani?". Ya faɗa yana kallon kyakkyawar face ɗinta dake ta faman sheƙi, wani irin narkakken kallo mai narka zuciya yake binta da shi.
Cool murmushi ta sakar mashi kafin ta ce. "Mekake so to?"........... Hannunsa ya É—ago kai tsaye ya É—aura a saman tula-tulanta har sai da yasa gabanta ya yi wani irin faÉ—uwa, kirjinta ya buga da karfi.
Rankwafowa kanta ya yi, a kunne ya fara yi mata raɗan hot sexy word kamar haka. "Your balls, zasu yi daɗin taɓawa, and ke kanki you're hot and sexy, zaki yi daɗi sosai, Maysh ba zan iya cigaba da jurewa ba please". Yadda ya yi magana na karshen nan sai da ya sanya numfashinta dakatawa da breating na wucin gadin, dan cikin wani irin murya ne mai kwantar da hankalin da dik wani masoyi zai zo masoyinsa yai mashi.
Rasa me zata ce mashi ta yi, dan wlh kalamansa sun girmi shekarunta, hasalima bata san ma'anar hot and sexy da ya faÉ—a ba, bata san me yake nufi ba, amma kasancewar ya kira balls É—inta yasa ta ce to dik yadda aka yi dikka batu ne na wancan sabgar, so sai ta rasa bakin yin magana.
Muryarsa ne ya sake ratsa kunnenta. "Ina san karɓar vigin ɗinki, ina son wannan rana ta zo rayuwata". Ya yi maganar yana ɗaura hannunsa a saman shafaffen cikinta, ya shafa har izuwa mararta yana son yin ƙasa da hannunsa.
Zabura ta yi ta kwace kanta tare da raba jikinsu, bai hanata ba, ya jingina da gefen door yana kallon face ɗinta yadda zallar tsoro ya bayyana. Da yar gudunta ta raɓa gefensa ta wuce.
Waje ta yo, shi kuma ya yi shiru tare da É—aga kansa sama tamkar mai tinanin wani abin, yana wani irin jan numfashi a hankali yana furzar da zafin gaske.
Almost 5 mins yana tsaye a wajen kafin ya wuce da kyar ya nufi wajen towels É—in. ÆŠaya ya É—auko ya fito. Ya É—an yi mamakin ganin bata É—akin, bai kawo komai a ransa ba ya wuce toilet.
Ita kuwa tana fitowa bedroom na momma ta gudu, dan ya yi mugun bata tsoro, gabaÉ—aya ya canza mata tamkar ba shi ba, a ranta ta ce ita dai ba zata sake kwana da shi ba, tsoronsa take ji yanzu.
Da gudu ta shiga bedroom na momma, kuma ta je ne da nufin ta faÉ—a mata gaskiyar abin da yake a tsakaninta da Big Bro, sai dai kuma momma bata nan, tana can part É—in Ramish tana taya shi shirin tafiya wajen Aesh, saura 30 mins jirginsa ta É—aga, momma na taimaka mashi wajen shiri ne, da ita da mummyn Chuchu, ita kuma mama tin da ta bar bedroom na King ba wanda ya sake ganinta, ta kule a cikin É—akinta.
Ganin momma bata nan ne yasa ta nufo waje, kai tsaye ta nufi room na Mahreen. Tura kofar ta yi ta shiga tana haÉ—awa da sallama. Ai wata uwar birki ta ja tare da zazzaro idanu tana kallonsu. Mahreen ce tsaye a tsakiyar É—akin daga ita sai towel a kirji, guyson ya camki towel É—in wai zai warware, ita kuma ta rike kayanta gam tana faÉ—in bata so ya rabu da ita.
Sam basu lura da shigowarta ba, dan haka sai ta ja baya-baya a hankali ta yi waje abinta tana jin kirjinta na bugawa da karfi.
Guyason kuwa ya kankame towel gam ya ce sai ya warware. Abin da ya faru shi ne, ya zo room É—in ne da nufin ya ce mata ta shirya su je wani waje yawo, sai ya samu bata ciki, har zai juya ya fita ya ji saukar ruwa a toilet alamar tana wanka, da jin haka ya dawo ciki, saman bed ya haye ya kwanta yana fuskantar toilet door É—in, zuciyarsa fes cike da muradin fara yin tozali da ita a yayin fitowarta.
Ya kuwa yi sa'a, tana fitowa suka haɗa ido, nan fa ta ɗaure fuska, ta manta me ya haɗasu da kuma yanzu tana shakkarsa sai ta ce. "Meyakawoka ɗakina?". Tana magana tana faman ɗaure towel ɗin. Miƙewa zaune ya yi yana faɗin. "Wajen matata na zo". Ya faɗa tare da saukowa kasan bed ɗin.
Harara ta dalla mashi kafin ta ce. "Ni ka fita mun a É—aki ko in faÉ—awa Yah Jaish".......... Nufota ya yi yana faÉ—in. "Babu in da zance, tukun nan ma zo in ga property na, zo in duba sun kara girma ne?". Ya faÉ—a tare da kai hannu zai damki towel É—inta.
Da sauri ta janye baya tana faÉ—in. "ALLAH ya kiyayya jikina yazama propertyn yaro irinka"....... Da jin haka ransa ya sosu ya ce sai ya buÉ—e ya gani, shi ne ya damki towel É—in ita ma ta damka suka tsaya cirko-cirko.
Karfi yasa ya jawota jikinsa gabaɗaya, tafiya ta yi ta faɗa kirjinsa. Yunkurawa tai zata kwace kanta ya yi gaggawar mannata da jikinsa, yasa karfi ya ware towel ɗin tare da ɗauresu shi da ita a ciki gam. Kukan gaske ta saka mashi hawaye bibbiyu tana faɗin. "In Sha ALLAH ALLAH sai ya sakamun abin da kake yi mun, ni bana shiga harkarka sai ka rinƙa shiga nawa, ba zan yafe maka ba".
Da jin waɗan nan kalaman nata sai ya taɓa zuciyarsa, tin da ta ce bata so baikata ya rinƙa yi mata hakan ba, ga shi kukan gaske take yi. Ƙasa da murya ya yi wajen cewa. "Ban yi dan na sakaki kuka ba, cikin wasa na yi, amma ba zan sake ba na yi alƙawari, yanzu ki daina kukan kuma ki faɗa kin yafe mun kin ji ko?".
"Ka yi alkawarin ba zaka sake taɓani ba sai in yafe maka"........ Cikin sanyin murya ya ce. "Zan rinƙa kiyayewa ina yi abin da kike so, to kema zaki rinƙa yi abin da nike so?"....... Kamar wata ta ALLAH ta jinjina mashi kai alamar e, hakan yasa ya ji daɗi sosai, ya yi fatar ALLAH yasa ta kasance a hakan kada ta canza, nina dai na ce Amin.
ÆŠan raba jikinsu ya yi yana ware towel É—inta, ya É—aura mata kayanta kafin ya ce. "Idan kin gama shiri ina jiranki a parlo ki zo akwai in da zanu je kin ji?". Kai ta jinjina mashi, daga haka ya nufi waje. Ita kuma ta nufi closet É—insu.
Yana fitowa ya ci karo da Ramish and momma da mummyn Chuchu suna rakosa. Cike da mamaki ya ce. "Yah Ramish Ina zaka je?"......... Ɗan rungumosa Ramish ya yi kafin ya ce. "Zan je ɗauko maka Aunty Aesh ɗinka ce".......... Cike da murna ya hau yi mashi fatan dawowa lafiya. Da amin ya rinƙa amsawa kafin shi ma ya yi sallama da su momma, bai je wajen Mama ba ya tafi, dan baya son ya je ta tayar mashi da hankali, har gobe kallon uwa yake yi mata tin da nononta ya sha.
Dakakkun Guards guda goma King ya sanya su take mashi baya zuwa Kingdom É—in, sai zaratan warrior guda biyar, da su za'ayi tafiyar. Shi kaÉ—ai ya tafi, Rizwan ya so rakasa amma ya ce a'a zai je shi kaÉ—ai, dan baya son wani mummunar abin ya faru.
Suna zuwa airport ba tare da ɓata lokacin ba jirginsu ya ɗaga sai birninsu Leesharh, dik ya matsu ya ganta, har ayyanawa a ransa yake yi yadda zai ganta, yana imagine yadda zata yi idan ta gansa, har hasko hakan a ransa yake yi, bai sanar da ita yana zuwa ba, surprise yake son yi mata.
Karfe 9 na dare jirginsu ya sauka a birnin su Leesharh, already Zash yasan da zuwansu, dan haka je da kansa da kuma motoci and securitys dan É—aukosu. Hakan nema yasa Ramish ya shiga kingdom É—in ba tare da mahaifin su Suhaima ya sani ba, wato uncle É—insu Leesharh dake kan kujerar da Zash ne yakamata ya haye tin da babansu ne sarki kuma baya raye.
Da King Abdul Aziz yasan da zuwan Ramish ba karamin rikici za'ayi ba, dan ba zai barshi ba yadda ya tsani King Zuhair ɗin nan, amma kuma Zash ya yi amfani da cewa abokinsa ne zai zo dan basa son wannan faɗa ya cigaba da faruwa, su kansu dakatar da gaban suke so ayi, shiyasa suka yi haka. Zash yasan uncle ɗinsa ba zai bar Ramish ba, idan kuma ya kuskura ya taɓa Ramish sabon yaki ne zai sake ɓallewa wanda dakatawarsa abu ne mai matuƙar wahala, kuma ba zasu so haka ba tin da sun rigada sun auri kannen juna.