Sashe 33
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin Black Tiger bai tanka mashi bane yasa Smart ya ɗan kara sipping kafin ya miƙo mashi cup ɗin. "Ga shi kada na shanye maka". ......... Tamkar babu Big Bro a wajen, ya cigaba da abin da yake yi kawai. Saboda neman magana irin na Smart sai ya kawo mashi cup ɗin saitin ɗan bakinsa, slowly Black Tiger ya ɗago da ido ya kallesa, ya yi niyar yi mashi mugunta, dan ya so juya magic eyes ɗinsa yasa tea ɗin ta yi wa Smart wanka a jiki ta kona shi, amma suna haɗa ido sai ya ji ba zai iya cutar da shi ba, dan haka sai ya mayar da idanunsa kan laptop ɗinsa.
Smart bai san komai ba, bai san abin da ya yi niyar yi mashi ba, dan haka sai ya sake matsar mashi da cup É—in yana faÉ—in ya sha please. Bai san ya aka yi ya tsinci kansa da buÉ—e É—an bakinsa ba, a hankali Smart ya zuba mashi. Ai da É—an karfi ya sauke wani irin nannauyar ajiyar zuciya, sai ya ji tamkar Smart ya karawa tea É—in É—anÉ—ano na musamman, daÉ—insa ta ninku.
Mayar da cup ɗin bakinsa Smart ya yi ya ɗan yi sipping kafin ya miƙowa Black Tiger. Haba a wannan karan sai ga Big Bro da buɗe baki kai tsaye aka zuba mashi. Ba karamun daɗi Smart ya ji ba, dan haka sai ya cigaba da sha yana bashi har suka shanye tea ɗin dikka a tare, wannan abin ya yi matuƙar ƙayatar da zuciyar Big Bro, sai yake jin tamkar sun kwashi shekaru aru-aru a tare, yana jin tamkar wani ɓangare na jikinsa ne Smart. Shi kansa Smart ɗin ya ji daɗin da bai taɓa ji ba, sai yake ji tamkar ya haɗe jikinsa da na Black Tiger su zama abu guda.
Sweetie dai ta mayar da su tv, sun yi mugum burgeta, bata ankara ba sai jin motsi daga bayanta ta yi, a hanzarce ta juya, wani robot ne mai É—auke da plate dake É—auke da wani kyakkyawar glass tea pot da one cup, matsa mashi a hanya ta yi, kai tsaye ya nufesu. Yana zuwa ya É—aura masu a saman table dake a tsakaninsu.
Kallon Black Tiger Smart ya yi da mamaki, sai kuma ya ji wani musulmin daɗi ya lulluɓe zuciyarsa, wato Big Bro ya ji daɗin tadda suka sha tea a cup guda, shi ne ya bawa robot umarni da ya kawo masu wani tea ɗin kuma da cup guda ɗaya, wato dai su sake sha a cup ɗaya, Smart ya ji sanyi sosai har da sauke ajiyar zuciya, sannan ya kai hannu ya ɗauki tea put ɗin, ya zuba masu cikin cup.
Kamar ɗazun haka ya fara, ya yi sipping ya baiwa Black Tiger ma ya yi sipping. Sweetie ta jima a tsaye a wajen tana kallonsu cike da farinciki, tana son zuwa hana shi yin wannan party na daren, amma kuma tana son barinsa su more wannan dare shi da ɗan uwansa. Barinsa da ɗan uwansa ya fi mata, dan haka sai ya juya zata sauka ƙasa.
Unexpected ta ganta a saman kirjinsa har sai da shi kansa Smart ya tsorata ya saki cup ɗin hannunsa ta faɗi ƙasa, saboda bai ga Sweetie ba kawai ya ga mutum kwance saman kirjin Black Tiger ai dole ya razana. Ita kanta ta razana matuƙa, dik da ta saba yana jawota jikinsa a dik time da ya so, amma yau bata yi zatan ya san da tsayuwarta a wajen ba, shi ne yasa ta razana sosai.
Slowly ya ɗago da kallonsa a kan Smart da ya saki cup ta yi ƙasa. "Kana namiji kana tsoro". Ya faɗa yana binsa da kallo mai kama da harara. Ajiyar zuciya Smart ya ɗan sauke, e yanzu kam Black Tiger ya fara zarce yadda yake tinani. "Ba dole in ji tsoro ba, abu unexpected haka, ai da sai ka faɗa mun cewa heartbeat ɗinka tana zuwa in baku waje ba sai kun kureni ta hanyar razanani ba.........".
Bai iya ƙarisa maganar ba sakamakon wani harara da Black Tiger ya dalla mashi. Cikin zolaya ya ce. "Mayar da wukar, daga na ce ku sallameni a mutumce ba sai an razanani ba sai harara? Menayi to ni?".
Black Tiger bai ce komai ba ya cigaba da dalla mashi harara. Still cike da zolaya ya ce. "Wai ma meyasa kake hararana ne? Idanunka zasu faÉ—i fa".
Kunyar Smart tamkar zata shige cikin kasa, hakan yasa ta fara ɓoye kanta a kirjinsa tana ɓoye murmushi.
Da hannu Black Tiger ya nuna mashi hanyar barin wajen kafin in a cool way sosai ya ce. "Zaka iya tafiya".
Saura kaɗan yau Black Tiger ya sanya Smart murmushi, sai kuma ya dake, cike da zolaya sosai ya ce. "Saboda heartbeat ɗinka ta zo ne zaka koreni? To nima dai ina da tawa, kuma tawa ma ai ta fi ta.........". Bai iya kai saboda wani irin capka da Black Tiger ya yunkura zai kai mashi a wuya kenan ya zabura ya miƙe da sauri.
"Wai kai baka hajiya da jibgar mutane da harararsu ne? To dai ka sani yanzu idan ka dakeni beb É—ita ba zata kyakeka ba, zata rama mun ne". Da jin haka sai Black Tiger ya juya magic eyes É—insa tare da janyo Smart gabansa.
Smart bai san ya aka yi ba kawai ya tsinci kansa a gaban Black Tiger. Hannu Black Tiger ya sanya ya kamo kunnan Smart, da ɗan karfi ya murɗe mashi. Ƴar kara Smart ya saki, mamaki kamar zata kashesa ta yadda aka yi ya tsinci kansa gaban Black Tiger dab.
Kara murɗe mashi kunne sosai Black Tiger ya yi har sai da Smart tsugunna ƙasa yana faɗin wash. Sweetie ta ɗauka da gaske zafi Smart yake ji sai ta sa hannunta a saman
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
Kara murɗe mashi kunne sosai Black Tiger ya yi har sai da Smart ya tsugunna ƙasa yana faɗin wash. Sweetie ta ɗauka da gaske zafi Smart yake ji, sai ta sa hannunta a saman na Big Bro, a hankali ta fara ƙoƙarin ware yatsunsa da ya rike kunnan Smart da shi.
Ta wutsiyar ido ya saci kallanta yadda take É—an tsuke baki alamar bata jin daÉ—in abin da yake yi wa Smart kuma kamar ita ake yi wa har da tsuke fuska. Bai saki Smart ba, sai ma ya kara murÉ—ewa da karfi har sai da Smart ya ce. "Please Big Bro tuba nike yi".
Sannan ne ya sakesa yana riƙo hannun Sweetie da ta ɗaura a saman nasa, ya ɗan fara matsa yan yatsun nata a hankali-hankali.
Dafe kannansa da ta yi jajir Smart ya yi, abinku da farar fata, harara ya É—an dallawa Black Tiger, cikin zolaya ya ce. "Nasan meyasa ka ja kunnena, saboda kawai na ce tawa ta fi taka, amma ai ban karisar da maganan ba, dik da haka ban tsira ba, but shaaa zan rama wani lokaci, kuma na kara faÉ—a tawa ta fi taka".
Ya kai karshen maganar tare da wuce da zafa dan ma kada Black Tiger ya kara kamo shi, bai san cewa dik saurinsa idan Big Bro ya yo niyya kafin kyafta idanu zai dawo da shi gabansa ba. Amma a wannan karan Black Tiger ya kyalesa saboda abin da Sweetie take yi mashi a dogayen yatsun hannunsa ya tafi da hankalinsa da tinaninsa, ta zauna sai murzasu take yi a hankali tana mamakin irin yatsun nasa, wlh idan ka kalli skin É—in Big Bro sai ka yi zatan bashi da jini a jikinsa saboda yanayin haskensa, abin yana baiwa Sweetie mamaki sosai, ko ita da take koreans skin É—inta bai kai nasa zama tamkar madara ba. KUMA KUN SAN DIK RASHIN FITAR NAN NE TA HAIFAR MASHI DA HAKAN, FITA MA FA WATA RAHMA CE TA DABAN DA ALLAH YA YI WA BAYINSA!.
Smart na tafiya ta yi gaggawar yunƙurawa ta bar jikinsa, bai hanata ba, ya cigaba da abin da yake yi, a in da Smart ya miƙe ta koma ta zauna, cikin sanyin murya ta ce. "Big Bro please magana nike son mu yi ka ji?".
Sai da ya É—auki almost 5 mins kafin ya jinjina mata kai alamar ya ji ba tare da ya yi magana b, nan ma da kyar ya iya jinjina kan, saboda wani irin jijjiga daga ciki da jikinsa yake yi, tin bata faÉ—i abin da ya kawota ba ya ji ya tsani wannan abin, har jikinsa na jijjiga ta ciki a kan hakan, yana jin wani irin a ciki black heart É—insa, yana wani irin harbawa da karfi-karfi.
Bata lura da yanayin da yake a ciki ba, sai ta kara natsuwa waje guda, cikin sanyi da tausasawa ta ce. "So nike yi dama in yi maka ta yin....... Am...... In...... Dama...... Ina son ka ...... Gwada karɓar addinin....... Musulunci". Da kyar da suɗin goshi ta iya kai karshen maganar, gabaɗaya tongue ɗinta rawa yake yi wanda ya ja maganar tata bata iya fita da kyau. Wani irin uban dogon numfashi ta ja a lokacin da ta kai karshen maganar, ta haɗiyi yawu mai bala'in karfin wanda sai da maƙoshinta ya ce gwad!!.