Sashe 125
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin hikima da basira irin tata ta ce. "So nike in san waye kai ko da a taƙaice ne, sannan ina yin maka maganar da nike son mu yi"........... Dawo da kallonsa a kan Big Bro Smart ya yi shi ma yana jiran bayanai. Shiru Big Bro ya yi na ƴan mintuna da basu gaza biyu ba kafin ya ce.
"I am the Crown Prince of four mighty empires, King of three sovereign kingdoms, the heir to four immortal thrones. I wield the most powerful golden seat and the sacred scepter no soul has ever held before". (Ya cire Duniyar ShaiÉ—anu a wannan lissafin nasa, bai sakasu ba, amma shi magajin masarautu biyar ne ba huÉ—u ba, sannan shi sarki masarautu huÉ—u ne ba uku ba, baya sanya Crown of Power a cikin masarautun da zai mulka, dan a cewarsa ga Smart nan, ya bar mashi wannan, shiyasa yake cewa sarkin masarautu huÉ—u ba biyar ba, amma magajin masarautu biyar ne.)
Ya É—an yi shiru yana kallon yadda momma ta zaro idanu tana mamakin jin kalamansa, like wow, É—an baiwar da za'a jima ba'a samu irinsa ba in ma za'a samu kenan, shi sarki ne har aljanu yake mulka, sai dai kai Big Bro fakacity.
"I don't know what to say about my lif, kawai dai ki É—aukeni a yadda kika ganki". Ya sake faÉ—e a natse.
Shiru momma ta É—an yi tana jinjina wannan al'amari game da tunanin yadda zatai mashi maganar addini, tana son su zo wanna babi, dan shi ya fi komai tsaya mata a rai. Da kyar ta haÉ—o wasu Æ´an dabaru dan jansa da hira ta ce mashi. "Meyasa ka tara gashi haka? Sannan meyasa kake mashi irin haka?".
Ga mamakinta sai ta ji ya ce. "I'm a Christian, mabiyi Yesu, and mai koyi da shi, haka yake barin gashinsa shiyasa na bar nawa, don't stress your self momma, na ce komai kike so ki tambayeni kai tsaye ban da kwana-kwana".
Sai da kirjinta ya yi wani irin bugawa da karfin gaske jin abin da ya faÉ—a, kuma ta É—an tsorata na jin ya bata amsar abin da yake ranta ba tare da ta fitar da zancen fili ba.
Zaro mashi idanu Smart ya yi kafin ya ce. "To taya kuka zama ma'aurata da sister? Ita ai musulma ce, ko bata san babu au...........". Da sauri momma ta É—agawa Smart hannu, saboda ita tasan in suka kuskura suka ce mashi babu aure a tsakaninsa da Sweetie fa za'a samu babban matsala ne, dole a hankali zasu bishi.
"Masha ALLAH, naji daÉ—in kasancewarka mai koyi da annabi Isa, wanna abin farinciki ne, amma zan so ka yi koyi dashi gabaÉ—aya fa". Cewar momma da da kyar ta tattaro waÉ—an nan kalamai saboda bugawa da kirjinta yake yi, hankalinta ya kara tashi.
"Ban gane ba". Ya faÉ—a yana gyara zamansa, ya tattara mata nasuwarsa gabaÉ—aya. Sosai momma ta ji daÉ—in yadda ya nemi karin bayani, dan haka sai ta ce. "Kasan da cewa Yesu musulmi ne? Kasan cewa ALLAH yake bautawa?".
Kai ya girgiza mata alamar a'a bai sani ba. Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce. "Yesu musulmi ne kuma addinin Musulunci ya yi wa hidima, sannan har ALLAH ya É—aukesa zuwa sama ALLAH yake bautawa ba wani ba, idan har da gaske Kiristoci suna koyi da shi kuma suna sonsa meyasa ba zasu zama musulmai su bautawa abin da yake bautawa ba?".
Ta jefesa da tambayar tana kallonsa a ba kai tsaye ba. Shiru ya É—an yi, can kuma sai ya ce. "Yesu da kansa shi ne abin bauta ai momma"........... Smart dai É—an kallo ya zama, dan ji yake yi ma tamkar kunnuwansa basa ji mashi abin da suke faÉ—e daidai ne, yana jin kamar ana formating brain É—insa ne dik bayan minti É—aya.
Nisawa momma ta yi kafin ta É—aura da cewa. "Ba ALLAH bane kuma ba É—an ALLAH bane kamar yadda suke faÉ—e, shi É—in bawan ALLAH"........... Kai ya girgizawa momma. "No momma, shi É—an ALLAH ne, in ba haka ba ina daddynsa?".
Wannan tambaya nasa yasa momma faÉ—uwar gaba, yanzu ta gama gane Big Bro ya yi nisa, shiru ta yi ta rasa amsar da zata bashi.
Daga bakin door muryar Sweetie ya daki dodan kunnensu da cewa. "Ba Yesu ne kawai UBANGIJI ya taɓa halitta babu uba ba ai, Annabi Adam, Nana Hauwa dik ALLAH ya yi su babu iyaye, ai idan mamaki zaka yi da rikar hujja to a kan halittar Annabi Adam zaka yi mamaki, saboda shi ne bashi da uwa kuma bashi da uba, then Nana Hauwa daga jinin Annabi Adam aka halicceta, kaga kenan bata da uwa, so bai kamata ku rike wannan hujja na cewa Annabi Isa bashi da uba ku ce hakan ne zai baku tabbacin ɗan ALLAH bane. Cikin suratul Iklas aya ta uku da ta huɗu ALLAH lamyalid wa lamyulat yake, bai haihu ba kuma ba'a haifesa ba, walamyakulla hukufuwan ahad, kuma wani bai zama tamka a garesa ba, ALLAH baya haihuwa, sai dai ya yi halitta, nakaso ne ka ce ALLAH yana da ɗa, dan haka baku da hujja a wannan ɓangare na cewa ɗan ALLAH ne shi, ku nemi wani dalili ba dai wannan ba!". With her full confidence tai maganar, kun san ita bata shakkarsa tamkar yadda su Momma suke yi, ta saba da kayanta.
Daga momma har Smart waro idanu waje suka yi suna kallonta. Wlh da wani ne ya mayar mashi da martani irin haka da bakinsa bai sake yin magana ba a duniya, amma saboda ita ne sai ya kawar da kallonsa daga kanta yana É—an lumshe idanunsa.
A natse ya ce. "Maysh Yesu shi ne ALLAH that's all, in baku yarda dani ba dama ban tilastaku shiga addinina ba, kowa ya yi nasa (watau lakun dinikun waliyaddin, addininku na gareku addinina yana gareni kenan)". Da iya gaskiyarsa ya yi maganar.
Rungume hannayenta a saman kirjinta ta yi kafin ta ce. "King of my heart, Yesu bashi ba ne ALLAH, kuma ba zamu taɓa barinƙa ba sai mun baka gamsuwa da hakan shi ne aikin da muka zo yi a duniya dama, yanzu ina da tambaya, idan ka amsa mun tabbas zan yarda Yesu ALLAH ne, kuma zan bi addininka". Ta faɗa tana binsa da wani irin kallo dake kara narkar da zuciyarsa, cikin ranta tsoro kamar zai kasheta, sai addu'a take yi ALLAH yasa kada black heart ɗin nasa ta motsa, kun tuna lokacin da tai mashi maganar addini abubuwan tasa suka motsa ko? To shi take tsoro.
Gera ya É—an É—aga mata alamar yana jiran tambayar tata amma bai yi magana ba. Gyara tsayuwarta ta yi tare da cewa. "Idan har Yesu ALLAH ne waye ya halicci duniya? Dan dai kasan Yesu dai a duniya aka haifesa ko? Kuma ina da tabbacin kasan tarihin Noah (Annabi Nuhu) kana da tarihin shi kansa kakan Yesun watau Abraham kuke ce mashi ko? (Annabi Ibrahim) Idan har Yesu shi ne ALLAH waye ya halicci su Noah tin da bai zo duniya ba a lokacin No'ah! Ko dai sai da ya haliccesu kafin ya halicci kansa ne? Ya abin yake? Yi mun bayani!".
Balain can, ai su kansu su momma kansu ya shiga ruÉ—ani a waÉ—an nan tambayoyi na Sweetie, ai ba Big Bro kawai ba, idan za'a tara Kiristocin duniya dik babu mai iya bada wannan amsa.
Shiru bai iya amsa mata ba, wlh shi kansa zuciyarsa ta san ga gaskiya, amma ba zai iya bi ba, dan tin lokacin da take yi wa Ronnie da'awa da lokacin zuwanta Church na farko ya fara karyata Yesu ALLAH ne a ransa, amma ba zai iya bin abin da suke so ba saboda wannan?. Cross É—in.
Ganin ya yi shiru ne ryasa ta sake cewa. "Wannan tambaya dik ba ita nike son yi bama, tambayar da nike son ka amsa mun ita ce, a cikin Ingila ta yaya na san ka karanta cewa ba halittun mutane bane suka fara zama a duniya ko? Nasan kun san da haka, ba mu bane farkon zama a wannan duniya, ALLAH ya taɓa wasu halittu da suka wanzar da ɓarna da zalunci a duniya wanda daga karshe ALLAH ya hallakar da su, to idan har kuka ce Yesu shi ne ALLAH ya aka yi tin bai zo duniya ba waɗan can halittu suka zo suka yi rayuwa har suka yi ɓarna aka hallakasu, aka kone duniyar gabaɗaya kafin daga baya a halicci Annabi Adam? Shi fa Yesu jikan jika ne na Abraham, ya fito kuma daga tsatson Annabi Ishaq wanda kafin shi kuma akwai Annabi Musa wanda shi ya fara aikin Yesu ya zo ya karisar, dan shi ya fara fafatawa da banu Isra'ila, ko baka san dikka da ku da yahudawa banu Isra'ila bane? Daga bayan Yesu wasu daga cikin banu Isra'ila suka ce shi ne ALLAH saboda ya yi magana yana jariri, suka karɓesa amma a matsayin ALLAH, saura da suka ƙi karɓarsa kuma su ne Yahudawa, nasan kana da tarihin Moses (Annabi Musa) kuma kasan a Taurat ya faɗi zuwan Yesun, dik kun san gaskiya amma saboda siyasa da kuma kin gaskiya manyanku suka ɓatar da ku, manyanku suna son zalunci da mulkin kama karya, annabawan ALLAH basu yarda da haka ba shiyasa suka canza Ingila ta gaskiya, suka ɓoye faɗar annabawa, suka shigar da siyasa da mulki acikin abin, dan su cigaba da cin karensu babu babbaka, suka durmuyar da kwakwalwarku a cikin duhu, to meyasa ALLAH ya baku rai da lafiya ba zaku fita ku yi bincike dan nemo addinin gaskiya ba? Ko dan kuma kuna jin daɗin ƴancin da suke baku na ku yi komai ba komai bane daga duniya sau Kaduna ko? Babu lahira, sun cusa maku cewa ai Yesu ya zo ne ya mutu dan zunubinku, ku yi abin da kuke so jinin Yesu ya goge dik zunubin da zaku aikata ko? Uhmmm kasan me Yesu zai ce a ranar lahira a lokacin da kafurai suka ji azaba suka je garesa suna ya cecesu ba zasu iya jure azabar tsayuwar hisabi ba?............".