Sashe 9
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Garden Bobo ya wuce da Ahmad suka zauna, ya rinka kallan yaron nan cike da zallar so da kauna, shi ma yaron ya yi tsit, ya lafe jikin babansa. Sai around karfe 10 Bobo ya dawo dashi cikin room É—insu. Nan ya isko Khadijah ta jima da yin barci, a kusa kusa da ita ya kwantar da Ahmad, sannan ya ja masu bargo, ya rage gudun Ac. Ji yake yi tamkar ya rungumeta ko ya samu sauki, amma tina kalamanta yasa fasa, ya wuce saman sofa ya kwanta zuciyarsa cike da tinaninta, gangar jikinsa cike da kwaÉ—ayin nata, da kyar ya samu barci ta iya yin awon gaba da shi. ASUBA TA GARI!.
BLACK WORLD.🔥
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
======🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
BLACK WORLD.🔥
Dik wani shirinta ta kammala shi, Ronnie har da sayo mata rose dayawa dan tarban Pretty, sai dai shi ya saya mata ne ba dan ta bawa Pretty ba, sai dan ta yi wa Big Bro godiya da shi.
Tana tsaka da É—ouki tana kallon rose É—in fari kall mai shape of heart, an jerasu shape of heart sun yi fitina, ga wani ratsin gold a jiki, sai santin kyan rose É—in take yi, dan ba karya ya yi kyau kuma bala'in tsada ne da shi.
Tana shirye cikin wani dandatsetsen doguwar riga mai bala'in kyan da ya kara fito da kyanta, kun san dressing na birnin gabaÉ—aya zaku samu rigar irin mai cuff of breast, kamar weeding gown haka, gata fara tas rigar kuma pich da ratsin gold, sai ta kara tsantsar kyau na ban mamaki, ta sanya siririn silky headband a kanta ta yadda ta samu damar warsa jelar golden white hairnta a gadan bayanta, tamkar ka saceta ka gudu saboda tsantsar kyau.
While shi kuma Ronnie yana sanye da Three-piece suit masu bala'in kyau da tsada kalar kayan jikinta, anko suka yi, yacce kuka san ango da amarya haka, ga shi gobe suna da party na H-S day É—insu da suke ta magana a kansa tin tuni, a yi farinciki da rana ayi kuka da daddare, kai wara tsiyar sai Black Tiger wlh!.
------------------🔥
Tasa Ronnie ya tsaya a tsakar bedroom ɗinsa, ta miƙa mashi rose ɗin fuska a ɗauke da fara'a tana faɗin. "Welcome my lovely sis".
Karɓar rose ɗin Ronnie ya yi yana ɗan murmusawa kafin ya ce. "Bari in nuna maki wani abin, tsaya irin tsayuwar da Big Bro yake yi bari in yi maki wani abin".
Ba tare da nuna wata mamaki ko kawo wani tinani a ranta ba ta fara ƙoƙarin kwatanta irin tsayuwar Black Tiger yadda yake a buɗe, ta wani buɗe hannu, tana nan ƴar siririya sai ta yi kamar balbela zata tashi sama, wai ita nan ta buɗe kirji yacce Black Tiger yake.
Ai Ronnie bai san time ɗin da ya kwashe da dariya ba, cikin dariya ya ce. "Kin ganki kamar wata shamuwa da aka jiƙa a cikin ruwa, ji ƴan siraran hannunki kamar sandar snooker". Ya kai karshen tare da kara kwashewa da dariya har yana dafe ciki.
Ɗaure fuska ta yi, yanzu dik irin ƙoƙarin da ta yi wajen kwatanta tsayuwar Big Bro shi ne zai yi mata dariya, gaskiya bai kyauta mata ba. A kufule ta rarumo pillow daga saman bed ta fara kai mashi duka, shi kuwa yana cigaba da tikar dariya, wlh irin yacce ta tsaya ta wani bubbuɗe hannu ne dole sai ta sakaka dariya, ga wani ɗan guntun ga wani uban gown ɗinta da hannunsa na net ne kusan za'a ce bashi da hannu, hakan yasa siraran hannun nata suka kara bayyana, kun san Koreans fa basu da kiba, ƴan shafal suke
Ganin yaki dai'na dariya ne yasa ta kama kunnansa ta murÉ—a da karfi game da jefar da pillow. Da É—an karfi ya furta. "Wash! Sis wannan fa mugunta ne, kuma kin san ALLAH ya hana mugunta"...... Sake kunnan nasa ta yi ta kama dogon gashin kansa ta ja da karfi tana faÉ—in. "E ai ba mugunta na yi maka ba, ramako ne".
KUN SAN ME YAKE BURGENI DA MUTANEN BLACK WORLD? SUNA KOYI DA ANNABI ISA SOSAI, MATSALAR ÆŠAYA SHI NE MALAMANSU SUN KI GASGATA MASU ZANCEN ANNABI ISA DA YA CE SHI BA ALLAH BANE BAWAN ALLAH NE, MALAMANSU SUN ÆOYE MASU WANNAN, AMMA TIN DAGA KAN YANAYIN SHIGAR MAZANSU, BARIN DOGON GASHI DA MAZANSU SUKE YI DIK IRIN YACCE ANNABI ISA YAKE YI NE, KUN SAN ANNABAWAN ALLAH BASA ASKIN GASHIN KAI, HASALI MA ASKE GASHIN KAI AYI KWALKWAL YAHUDANCI NE, YAHUDAWA NE SUKE YI, BARE ANNABI ISA SHI DA YA FI KOWA TARA GASHI MAI TSAWO SOSAI HAR BAYA, SHIYASA ZAKU GA DAYAWAN STARS ÆŠINA GASHINSU YANA DA TSAWO SOSAI HAR GADAN BAYA, TO KOYI DA SHI SUKE YI, AND HAKA RIGUNANSA SUKE MASU MAÆŠAURI A TSAKIYA SAI YA YAFA MAYAFI, DO MUTANEN BIRNIN BASA YAFA WANNAN MAYAFIN DA ANNABI ISA YAKE YAFAWA, AMMA IRIN RIGUNANSA SAK SUKE SAKAWA. NIMA WANNAN DALILIN YASA NIKE SON NAMIJI MAI BARIN DOGON GASHI SOSAI A LITTATAFAINA, SABODA KOYI DA ANNABAWAN ALLAH, WLH TIN ZAMANIN DA YAHUDAWA SUKE ASKE KAI BA MUSULMI BA, NI NASARA DAGA INA MUSULMAN YANZU SUKA SAMO BATUN ASKI KUMA.....😅
DO INA KAUNAR ANNABI ISA DA TARIHINSA, SHIYASA DAYAWAN LOKUTA NIKE SON SHIGO DA ABUBUWAN DA SUKA SHAFI RAYUWARSA A BOOKS ÆŠINA, KAMAR RAYUWAR MUSULMI DA KRISTA A KITTAFINA, INA SAN IRIN TUFAFINSA DA IRIN MU'AMALANSA DA MUTANE, YACCE BASHI DA YAWAN MAGANA, BAYA SHIGA CIKIN MUTANE DAN YIN HIRA, YANA DA KAÆŠAICEWA DUBA DA YACCE YA TASO CIKIN TSANANIN TAKURA DA WAHALA, ANA JEFANSA DA KALMAR MARA UBA, SO YA YI RAYUWAR KUNCI, BABU WALWALA BAYA FARA'A, BAYA MAGANA DA SAURANSU.
SHIYASA WANI LOKACI IDAN NA YI RUBUTU A LITTAFI ZAKU GA KAMAR BABU IRIN WANNAN MUTUMIN A DUNIYA, AKWAISU, AMMA A ZAMANIN ANNABAWA, A ZAMANINMU NE DIK BABUSU SUNA CAN SUNA NEMAN KUÆŠI,🤠KAZALIKA INA SON ZAFIN ZUCIYA IRIN NA SAYYIDINA OMAR DA SAYYIDINA ALI GADANGA BUSAR YAKI!, INA SON SANYI HALI IRIN NA SAYYIDINA ABUBUWAKAR, INA SON KOMAI DA KOMAI NA MANZON ALLAH SAW!. BA ZAN TAÆA RUBUTUN LITTAFI BABU WASU DAGA CIKIN DABI'U DA HALAYEN MANZANNIN ALLAH BA, DOMIN A KARA YIN KOYI DA SU MATUƘA!
--------------------------🔥
Turo baki ya ɗan yi kafin yasa hannu ya riƙo waist ɗinta. Ai a miliyan ta sake mashi gashinsa tana dalla mashi harara. Cike da zolaya ya ce. "Kayan yayana fa na taɓa da kike wani zabura haka". Harara ta kara dalla mashi game da ɗan taɓe baki.
"Ni É—in ce kayan yayanka ko waist É—in nawa?". Cikin rashin fahimtar nufinsa ta yi maganar........ Siririn murmushi ya saki kafin ya ce. "Dikkanki, yanzu dai ba wannan ba, yi tsayawa mai kyau ki juya baya irin like Big Bro yana tsaye a tsakiyar room É—insa ko kuma yana a gaban mirror". Ya faÉ—a yana gyara rose dake a hannunsa.
Tana turo baki ta juya mashi baya tana É—an gyara tsayuwarta irin na dakewan nan. "Kome zan yi kada ki yi magana, acting like Big Bro zaki yi" . Ya faÉ—a kallansa a kan kyawawan gashin dake kwance a bayan wuyanta, sai sheki yake yi.
Kai ta jinjina mashi game da ta kara dakewa. Step ɗaya ya taka ya matso in da take, slowly ya kwanto da kansa a saman shoulder ɗinta kafin ya zuro hannunsa ta gaba haka, sannan ya kawo mata rose ɗin saitin face ɗinta, muryarsa kamar wanda yake a cikin tsananin shaukin soyayya ya ce. "Thank you so much my Big Bro, na yi farinciki sosai da ka haɗani da ƴar uwata, and na jinjina maka, ba zan taɓa mantawa da kai ba da ka zama sanadiyar na samu ganawa da sister ɗita ɗaya tilo a duniya, this rose is yours, saboda farincikin da ka sanyani a ciki ban san da me zan biyaka ba, amma ga wannan karamar kyauta daga gareni". Ya kai karshen maganar yana raba jikinsa da nata, sannan ya dawo ta gabanta.
Miƙa mata rose ɗin yayi. Tana ɗan murmusawa tasa hannu ta karɓa. Matsawa ya yi ya bata sumbata a kumatu kafin ya ce. "Wannan ma karin wani tukuici ne, nagode sosai kuma na ji daɗi". Ya faɗa yana tsai da kallansa a kan idanunta. Lokaci guda suka sakarwa da juna murmushi kafin Sweetie ta yi mashi bodi da rose ɗin, ta yi kamar zata harbesa da shi ya ɗan sunkuya yana kara faɗaɗa murmushi.
"My bro na gode da shawararka, da farko kwata-kwata ban yi tinanin in yi wa Big Bro godiya ba idan ya kawo Pretty, amma sai ga shi ka ankarar dani a kan abin da ya dace".
Binta da kallo ya yi, a ransa yana saƙa yacce Black Tiger zai ji daɗi idan ta yi mashi abin da ya ce mata, komai taurin zuciyar mutum tana son mai kyautata mata, dan haka dole Black Tiger zai ji sanyi a yayin da zata furta mashi waɗan nan cool words ɗin. A ɗayan ɓangare na zuciyarsa kuma yana murna sosai, saboda yasan wanna abin da zata yi ba ƙaramin gyara tsakaninsu zai yi ba, zai sanyata ta shiga zuciyar Big Bro.
Da gudu ta ɗaura rose ɗin a saman bed ta nufi views na ɗakin, da sauri ta yaye curtains na wajen ta fara leƙa tsakar empir ɗin, saboda ta ji karar jirage, a tinaninta su Big Bro ne suka dawo.