Sashe 130
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wani irin sanyayyar ajiyar zuciya Big Bro ya sauke kafin juya ya fita da nufin yana zuwa bari ya kawo sadakinta. Waya King ya É—auko ya kira uncle Abbas and Uncle Jahiz dan su zo su zama shaidar wannan aure.
Cike da tashin hankali momma ta ce. "Amma kasan hakan haramun ne ko?". Kai King ya jinjina alamar e ya sani, momma zata sake yin magana ya dakatar da ita ta hanyar É—aga mata hannu kafin ya ce. "Please Rahilarh, nasan daidai da ba daidai ba, dan haka ki kyaleni kawai, aure kuma tamkar an É—aura an gama yanzun nan In Sha ALLAH". TASHIN SENSE KENAN.
Cike da tsananin tashin hankali Sweetie ta rushe da kuka mai sauti tana ƙoƙarin durkushewa kasa momma ta yi saurin rikota. Cikin sigar rarrashi ta ce. "Ki yi hakuri Omaish, na tabbata ALLAH zai kawo mana mafita".
Gagara yin magana Smart ya yi, dan kansa ta kulle ne. Daidai lokacin sai ga Uncle Abbas and Uncle Jahiz. Uncle Abbas ya yi rama sosai saboda tashin hankalin abin da ya faru shekaran jiya, ya shiga damuwa.
Suna shigowa sai ga Big Bro ma ya shigo hannunsa riƙe da wani white box mai shegen kyau yana kyalli sosai. A gaban King ya zo ya tsaya tare da miƙo mashi box ɗin ba tare da ya yi magana ba. Karɓa King ya yi, a sanyaye ya ce. "Wannan shi ne sadakin ƴata Omaish, Abbas ina son ka yi wa Unays walici a yanzu za'a ɗaura wannan aure".
Cike da mamaki har suna haÉ—a baki wajen cewa. "Aure kuma yaya?". Kai King ya jinjina masu alamar e. Uncle Abbas ne ya ce. "To amma yaya meyasa ba za'a É—aura a masallaci ba?"....... "A nan za'a É—aura kuma yanzu". King ya faÉ—a.
Matsawa Big Bro ya yi kusa da bed ɗin King ya zauna tare da yin ƙasa da kai yana jiransu kawai, baya son ya yi wa Sweetie magana, dan ta ɓata mashi rai fushi yake yi da ita, da zata ce su hakura da juna ta san how much he loves her ne? Kashe shi take son yi ne? Ya yi alkawarin ba zai sake kulata ba sai ta bashi hakuri, amma kuma tsabar ɗan duniya ne shi ya tsaya tsayin daka a ɗaura masu wannan aure, wannan kuka da take yi har cikin ransa yake jinsa, amma ya danne ya shareta yana jiran a ɗaura masu aure.
Jinjina kai Uncle Abbas ya yi tare da cewa shikenan. Miƙa mashi box da Big Bro ya bashi King ya yi, karɓa Uncle Abbas ya yi yana jiran karin bayani. A natse king ya kora mashi bayanin cewa sadakin ne wannan. Uncle Jahiz kam baki ya saki yana ganin irin wannan aure yau.
King ne ya ce. "Omerish and Abbas ku ne ta ɓangaren Umays, ni da Jahiz ta ɓangaren Omaish". Na'am suka yi da wannan zance. King ya sake cewa. "Mu zauna saman shinfiɗa". ....... A tare suka koma can suka zazzauna. Nan fa King ya sake cewa. "To mu fara". Uncle Abbas ne ya ce. "Ni Abbas Abdul Malik ina nemanwa ɗana auren ƴarka Omaish." Sai kuma ya yi shiru bai karisa ba, dan bai san sunan babansu Sweetie ba.
King kuwa sai ya ce. "Ni uban Omaish Omranish Abdul Malik na bawa É—anka Unays Zuhair Abdul Malik auren Æ´anta kan sadakin da na aminta da shi!".
Tashin hankali, yau fa ake yinta, zazzaro idanu momma ta yi, dan ita ta É—auka wasa King yake yi, sai ta ga da gaske da suke aikawatarwa, aure ya kullu, MY PEOPLES AKWAI BALAI KUWA, YANZU WASAN ZAI FARA, THE CROWN PRINCE OF FIVE KINGDOMS WATAU KING UNAYS AND PRINCESS OMAISH OMRANISH, TAB MUJE ZUWA.
Ai Sweetie na jin wannan furuci nasu ta yanke jiki zata zube kasa tamkar walkiya haka Big Bro ya miƙe ya tarota ta faɗa saman Lion chest ɗinsa, tamkar ba shi ne ya ce ba zai sake kulata ba, dik fa zafin sonta ne yake dukan zuciyarsa bawan ALLAH, dik a kanta ya yi wannan birkicewa. MEYASA KING ZAI HAƊA WANNAN AURE BAYAN YASAN HARAMUN NE? MEYASA WAI? HMMMM AKWAI CAKWAKIYA FA.
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only please.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤